← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 161

Sashe 134

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Gyadamai kai Hamad yayi ahankali yayi shiru sai gently yabude kofan yashiga ciki yana tafiya ahankali yakai har gaban gadon ya tsaya awani irin hankali yana kallon Asmeey sama take kallo har yanzu gashi idanunta sunyi fari kal sosai tadan bude baki kadan yawu na dalalowa ta wajen yana sauka akan filon dake kanta yanabin kumatunta, she looks like someone dakeda matsalan kwakwalwa, wani abu Hamad yaji ya tsayamai awuya kasa daurewa yayi yaji kuka yazomai dasauri yakai duka hannayensa kan fuskansa yafashe da kuka saikuma yajuya mata baya dasauri nobody will understand how heart breaking it is kaga a happy child uwarta makes her life so miserable! Azaba kala kala! Tabo ajiki!, Takusan cin maganin bera! An mata azaban cire ciki, she almost lost her life now look at her like a psycho irin yaran nan dake kama da imbecile, shi kadai yasan meyakeji he wish he can take all her pains away da kyar yakai bayan hannunsa ya goge fuskansa sai yazo wajen gadon yana kallonta, hannunsa yakai dake rawa sosai gefen bakinta yasauke ahankali yana share mata yawun idanunsa nakara tattaro da hawaye yanda yake sharewa another set na saliver na fitowa kawai saiya kasa rike zuciyansa he just hugged her daga kwancen ya manna fuskansa jikin kumatunta ya kankameta he’s trying, he really is, he’s trying with all his will ,strength power yadaure yakasa yakasa his heart is weak, and is breaking more and more and more ganin matarsa ahaka, murya chan kasa yace “I love you soo much Husnahhh! I love youuuuuu!” Yakai hannunsa yana kama hannunta da ba drip akai yakawo yarike ya manna gefen face nashi yana wani irin ijiyan zuciya yace “fight for me Asmeey! Don’t give up on life kinji! We will get through this together! We will! It’s not over Asmeey! I’m still here and I love you now morethan I’ve ever did! I love you moreeee and moreeeee and moreeeeeeee! Asmeey fight for me! This is not you! You are a strong girl Husnah and Hamad dinki is here for you! Don’t give up on life! I’m here for you! You’re my entire world Asma’u karkimin haka dan Allah dan Allah Asma’u! I’m here just look at meeeeee!” Yadago kansa da rinannun idanunsa yana kallonta amman yanda take haka take daura kansa yayi akan nata yana wani irin sauke ijiyan zuciya murya mai raunin gaske yace “I will never ever leave your side! I will be here! I will never give up on you ko shekara nawa zaki dauka! I’m here Asmeey! I’m here Mrs Hamad! I am!” Yadan daura bakinsa akan nata kafin gently ya manna mata kiss ahankali ya kankame hannunta yana kallonta, saiya saki hannun yamike yataba aljihunsa yaciro handkerchief yana goge mata yawun ya gyara mata kwanciya yana gyara kanta akan pillow yasake kallon fuskanta yanda take ahaka still kaman ba yanzu yagama goge mata yawuba another one na gargarowa sai yaji kuka kuma but yadaure ya share fuskansa da sauri yana sake goge mata yana sauke wani kalan heart breaking ijiyan zuciya still saliver fitowa yake kawai yasake fashewa da kuka wlh he can’t do this! His heart is breaking seeing condition na matarsa, how is he going to muster this courage? How? He loves Asmeey sosai da seeing her haka is killing him and eating him up, shi ciwon yadawo jikinsa ita ta warke ya yarda.

WAYYOOK HAMAD😔🥹😭
EPISODE 1️⃣0️⃣8️⃣

Knocking kofar akayi Hamad yadago kansa da sauri yana goge fuskansa wasu nurses guda uku suka shigo rikeda abubuwa a hannunsu tace “Sir step outside, we want to change d patient” kallon Asmeey Hamad saiya gyadamusu kai yabude kofa yafita, kusan 15mins suka dauka sannan suka fito, Hamad yakoma dakin da sauri, kaya yaga an chanza mata yaga few drop na blood maybe harda pad, tissue dayagani adakin ya dauko ya goge komi, sannan yadawo yazauna yana kallonta saikuma gently ya matso saitin kanta yana shafa gaban gashinta anatse yashiga karatun Al’Qur’ani kira’ansa mai bala’in dadi yanayi yana share mata yawu, there’s nothing verses of Allah can’t cure, kome meke damun Asmeey he believe ayoyin Allah zai bata natsuwa azuciyanta, yabata internal peace and serenity.

Shigowa hospital kap family sukayi, Baba, Abba, Kawu, Mamie, Ammi, Ya Aya, Ya Aysha, Ya Ramla, Ya Abdullahi, Ya Faisal, Ya Hameed, Munir sai Ya Mustapa, the only reason dayasa akabarsu is sabida Doctor Mustapa ne cus hospital din don’t allow plenty people to visit patient dsame time, suna kaiwa gaban kofan dukansu suka jiyo kira’an Hamad dudda bada karfi yake karatun ba but they could hear him, tsayawa gabansu Ya Mustafa yayi yace “listen to me dukanku, especially ku su Aya” yanuna su ba wasa yace “the Asmeey u all will see now is not Asmeey dakuka saba da ita, she’s a sick Asmeey, kome kuka fadi tanaji but kawai she’s not responsive ne, dan haka don’t cry agabanta or scream or shout she’s very aware of wat is going on around her kuka daga mata hankali will only make condition nata bad she can stay like this forever but with support naku ta hanyar nuna mata you guys are strong happy kuna sonta da sauransu she will fight and snap out of this shock mental state datake ciki, please Allah duk wanda yayi kuka saina korasa baya kara zuwa this hospital Mamie harke fa Baba harkaima” dan murmushin karfin hali duk sukayi suka gyadamai kai but kagansu u will feel like crying for dukansu, dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke sannan yajuya yayi knocking kofan dan dakatar da karatun Hamad yayi yakalli kofan ya goge mata baki daidai yabude kofan, ganin Yan gidansu yasa anatse Hamad ya tashi daga gadon yasake goge mata baki yakallosu, dukansu shigowa dakin sukayi Ya Mustapa yamaida kofan yarufe dukansu suka tsaya chak suna kallon Asmeey Hamad yajuyo yakalleta ganin yawun yafito cus is none stop something yasake dukawa yashare mata Mustapa yazo gadon yadan duka yana kallonta, ya kunna wani karamin touch yana haska kwayan idanunta haske baya affecting nata danko kulle idanun batayi kotabi hasken da kallo kota kyafta ido ba, and he will not lie this is really a bad sign, she’s none responsive, wani wicked depression dake haukata mutum ta shiga, if care is not taken she can remain like this forever dan ijiyan zuciya yasauke da baimasan yayiba irin wanda ke nuna he’s worried like seriously worried and kowa na kallonsa Ya Mustapa da shine hope nasu looking this worried da lack of hope akan Asmeey sai Ya Aya kawai tayi wajen kofa tana daura hannayenta akan bakinta tafice Ramla ma tabita tafita, Ammi ma kawai saita fice, Hamad yajuya kawai ya goge hawayensa da bayan hannu somehow he read and understood expression na Ya Mustapa and In sha Allah matarsa will not remain like this forever! Allah nada kirki! Allah is kind! Allah is merciful! And Allah is healer! He trusts in Allah! Yasan Allah baya bacci for all wahalan da yarinyar nan tasha in all 21yrs na rayuwanta yasan Allah bazai barta hakaba, Asmeey will get better.

Ya Aysha ta tsaya ta kalli Asmeey, tasake kallon yarinyar, ta kalleta, tasake kara kallonta, saitaji zuciyanta yamata nauyi duk yanda taso tarike kukan takasa tafashe da kukan awajen, Ya Mustapa yajuyo yamata mugun kallo tareda nuna mata kofa, da kyar tawuce tabude kofan tafita, ahankali Munir yakaraso gaban gadon cikin dakewa da taurin zuciya irin na namiji yadan kalli Ya Mustapa yace “can I touch her Yaya?” Kansa Ya Mustapa ya shafa cikeda tausayi ya gyadamai kai alamun eh, hannunsa Munir yamika ahankali hannunsa nawani irin rawa yakama hannun Asmeey ahankali yarike hawaye ya tarunmai but yarikesu ya danne zuciyansa sosai awani irin hankali yace “Ya Asmeey akwai wani abu dana miki da ban taba gayamiki ba” yayi shiru yayi huci yana kallonta da yawun datake dilalarwa yajuyo yakalli Hamad dake kallonsa yamikamai hannu daya, alamun yabasa abun share yawun Ya Hamadi yamikamai karba yayi yajuyo yaduko yana share yawun yace “hmmm kin tuna rannan dakika dinga neman wani takalmin ki flat black Zara” yayi murmushi kadan yana kallonta yace “nina dauke fa wata yar class namu a school takalminta ya katse nazo na sace naki nakai mata” yayi yar dariya hawaye na gangaromai yayi maza ya share yace “just get well soon I promise zan biyaki back takalminki but saikinji sauki kin……..” yakasa karasa maganan sabida yanda yawu ke kara fitowa tazama irin doluwan nan mai tabin hankali sai kawai yatashi yafice daga dakin da gudu he can’t take this, Hameed ya fuzar da iska shima yajuya yafita he can’t do this, Faisal yabisa cus yacigaba da zama he must express sadness nasa da anger and curses Salima data maida yarnan haka agaban kowa and an hanasu, wace uwa ce zata maida yarta haka, da wannan condition datake ciki ba gwara mutuwa ba ma? Sometimes mutuwa hutu ne ga mumini.
EPISODE 1️⃣0️⃣9️⃣
Chapter 134 · 0% Book details