Sashe 132
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wuraren 8 nadare Mom ke farkawa sabida haushin karnuka datakeji ba kakkautawa, kadan kadan take bude idanunta karnuka tagani dudda akwai duhu wajen but akwai hasken wata ga idanun karnukan dake kyalli sabida dare suna kallonta, sun zazzago da harshe, su kusan uku suna wani nishi suna dalalar da yawu dake sauka kan fuskanta da wuyanta, wani irin mugun faduwa gabanta yayi batasan sanda tawani yunkuro kaman mahaukaciya ba ta taso firrrrrrrr, jakanta datagani tadauka ta buga karnukan dashi duk suka koma baya tamike dasauri tasa hannu tana gudu tana kokarin ciro key mota kare daya yawani biyota kaman zaki yakai bakinsa kafanta ya ganna mata cizo a kafa, ihu Mom tayi ta fizge kafarta daidai tana ganin key tabude mota ta shiga tarufo da gudu ta kunna motan taja karnukan na haushi sunabin motan Mom nawani irin nishi na azaba kafanta na zugi tafito gari tawuce wani asibiti tai parking tashiga ciki da sauri, suka wanke mata kafan tabiya kudi ta dauki hanyar kano that night still kafanta ciwo yake Tahir taje ta kwanta batare datai wanka ba, tun safe ba salla, tai shiru jikinta ciwo yake sosai da kafan dayasha bandage gabanta sai faduwa yake Asmeey kawai sai fadomata arai take, deep down tanajin wani iri a kasan zuciyanta dataga yarinyar ta rasu, damuwa ce? Tadamu ne Asmeey tarasu da gaske? But ai tafi kowa son yarinyar ta mutu tuntuni mesa yanzu abin ya tsaya mata arai? Son Asmeey take? Damuwa da Asmeey tayi? Yarinyar da sanadinta Fawaz yake mata iskanci? But how could even Fawaz do this to her? Asmeey is not in the picture he should’ve made her his queen? How is she going to leave without him?”
Shiru tayi she’s really thinking about Fawaz but kuma kawai sai Asmeey takara fado mata arai, ahankali ta kwanta agado tai shiru tana kallon sama tana tuna sanda ta haifi yarinyar! Asmeey is one daughter ayaranta da starting from small take sonta! Asmeey na son mahaifiyarta! Lokacin nan she can’t keep her da mai raino taje office Asmeey bata zama ga kiwuya, idan ko Mom ta taso daga aiki tazo daukanta wajen mai raino Asmeey na hangota zata fara murmushi tana dariya tana tsalle tana chap clap clap. Mom tayi da short smile da bamatasan tayiba, tacigaba da tunani, Asmeey yaran nanne that are very clingy koda yaushe tanaso taga tashige jikin Mom, kota rungume Mom, kota taba Mom, kota kama hannun Mom, itakuma tundaga kan su Aya she hates clingy children, ta tsani yara su dinga mammanne mata da sauransu, she hates it with passion saita tuna rannan da Asmeey tai lamo ajikinta danata duba kyasfi abayanta dakuma rannan da Asmeey tanata kallonta tace mata mene tace Mom I love you! Wani abu Mom taji yazo ya tsaya mata akan zuciya data rasa menene shi but abun is not making her feel happy about rasuwan Asmeey and at dsame time she’s not feeling sad wani neutral feeling takeji at d same time kuma sai tunanin yarinyar take wato Asmeey! Takasa denawa kuma, Lema Mom taji akan fuskanta dakuma sauri takai hannu ta taba jin hawaye yasa taja wani tsaki. “Mtswwwwww like seriously?” Tawani tambayi kanta cike da tunkaho da girman kai, tace “Asmeey nakema kuka oh please! I’m just sad because of Fawaz ne and zaisani!” Tayi shiru still tacigaba da juye juye takasa natsuwa takasa jin dadin rayuwanta Asma’u kawai ta tsaya mata arai gari, bata taba taita tunanin Asmeey like today ba jikinta duk yayi wani la’asar, she’s feeling something azuciyanta, gashi fuskanta sai jikewa yake da hawaye da ba ita keyinsu ba tana gogewa, sai ganin fuskan Asmeey takeyi, tadamu but she’s angry akan mesama ta damu Asmeey is not worth tai occupying space na zuciyanta, wlh bata runtse ba duk sai zazzabi yarufeta ga kafan da kare ya cijeta dake mata radadi tawuce ta shirya komi tai wanka tafito tai checking out taje ta maida motan suka kawota airport tahau jirgi sai Bauchi.
Asibiti tafara zuwa aka duba kafanta akace ba’a kashe mata dafin da kyauba saida aka mata allura uku kafin tawuce gida tana shiga saitaga gida hatta mai gadi babu shi flat dinsu empty babu kowa, gadai komi all funitures na nan but all the children basanan, tawuce dakunan su an kwashe akwatinansu da sauran su Baba da gaske yake? Jitayi duniya yamata zafi this big house ita kadai? How? Tayaya zataji dadin gidan nan ita kadai? Tayaya zata fara rayuwa cikinsa just she?.
EPISODE 1️⃣0️⃣5️⃣
Komawa gida sukayi daga asibitin jama’a sai shigowa ake harda mutanen dabama su sani ba ana musu barka ana kuma mata addu’an samun lpy, saida mutane sukadan ragu sannan Mamie tama samu natsuwan ganin Zee da kanta ke kasa dan kunyan kowa take murmushi tayi tace “Zainab” ahankali Zee tace “Mamie sannu da dawowa Allah bama Asmeey lpy” murmushi Mamie tayi tace “jiya tashin hankali yasa ba’a fara biyo dake nan ba, sannu da zuwa kinji Allah miki albarka” akunyace tace “Ameen” Asiya tace “meza’a dafa Mamie?” Anatse Mamie tace “kun manta al’adan mu duk sabuwan Amarya ke zaba” Asiya tace “hmmm wlh tashin hankali yasa na manta komi, meza’a dafa miki Zee?” Akunyace Zee tace “anything”….
Dudda bawai hankalin kowa yagama kwanciya bane but 60% na danuwan kowa yatafi saura 40% which is lafiyan Asmeey, Alhaji Mahmoud Yayan Mom yazo cus Baba yakirasa tun sace Asmeey da Mom tayi yakirata yafi a kirga wayanta baya shiga, koda ya iso Baba bai boyemai komiba har affairs nata da Fawaz Alhaji Mahmoud was shocked to bone marrow yace “yaron datake fasikanci dashi takeso ta aurama diyarta wani kalan jahilcin jahillya period ne wannan?” Alhaji Mahmoud ya tambaya kunyan Baba yakamasa yadaima kowa gaisuwa yatafi kafafunsa ba karfi, wajajen Takwas na dare Ramla da duka kanninta dawani babban manager business din Baba suka iso kano dan Baba ya aikasa yakawosu ya yanke shawara zai dawo kano da zama kusada yayansa da Asmeey saikuma bude Sana’a anan kano sannan zai dinga zuwa Bauchi yana duba sana’ansa tanan, zai sayi gida anan, Munir zai nemamai transfer zai maida yaron Egypt kawai yakarasa karatunsa anan ita daman Aysha a Abuja take aure sunadai zuwa Bauchi hutawa itada mijin, Aya ne kawai ke aure a Bauchi, he’s relocating back here he will never make that mistake ever again he will protect all yaransa especially Asma’u yayi regretting actions nasa, he’s going to be a better father hence forth.
Kawu aranan da daddare yama Mama saki daya Mama kaman zata haukace yace tabar gidan tadauka za’a roki Kawu wlh babu wanda yacemai anything let her serve the punishment inba hakaba bazata taba daina gulma ba, it’s high time adena letting everything go in the name of zumunci, washe gari da kansa yakaita airport ta tafi shi bayau zai tafi ba.
****
Wlh at a point saida Ya Mustapa yafara jin tausayin Hamad cus the only thing dake dagasa daga gaban ICU dinnan is salla daidai da ruwa babu acikin shi abinci babu, babu abinda bai kawomai ba Hamad bayaci, yatashi suje office din nan ina baya tashi yana zaune gaban ICU nan yana kallon Asmeey ta glass dako motsi batayi connected to machines ga oxygen a hancinta.
Ga wajen sanyi sabida AC wuraren 2 nadare Ya Mustapa yazo wajen rikeda wata yar bargo haka bamai girma ba da coffee mai zafi a hannunsa ijiye coffee yayi ya warware bargon yaduko ya yafama Hamad daya dago jajayen idanunsa da sauri dan baima lura da Ya Musty ba ya rufamai, maida kansa yayi kasa Ya Mustapa yazauna kusada shi yadauki coffee yabasa yace “have this” kin karba Hamad yayi ya girgizamai kai cus bamaya iya magana, Ya Mustapa strictly yace “wlh zan koreka from this hospital idan baka amsa kasha ba ha’a!” Ahankali yasa hannu ya amsa yayi shiru yana kallon roban coffee din hawaye na taruwa a idanunshi saiya fuzar da iska daga bakinsa mai zafi sai hawaye yafadomai dasauri yakai bayan hannunsa ya share yasake fuzar da iska batare dayayi magana ba kana ganinsa kasan zuciyansa cike yake da bakin ciki, hawaye suka sake zubowa ahankali Ya Musty yakai hannunsa yakama kafadan Hamad da karfi hakan yasa gently Hamad yakai dayan hannunsa yadaura kan hannun Ya Mustapa dake kafadansa yarike yana fuzar da iska yana wani kalan gyadama Ya Mustapa yakai hawaye na saukowa bakinsa nawani irin rawa yace “I…….I……lost…..” saiya kasa magana sabida yanda abun ke masa ciwo sai kawai yawani irin juyowa ya rungume Ya Mustapa da kyau, is as if yanzu ne yake asalin kuka all those moment ba kuka yayi ba cikin wani irin murya yace “I lost my little……ba…..by…..” yanda jikin Hamad ke rawa yana kukan kasan abun ba karamin ciwo yamai ba Ya Mustapa felt it sosai, bayansa yashiga shafawa, murya chan kasa Ya Mustapa yace “I know it’s painful but ka dauke sa as kaddara daman Allah ya kaddara cikin bamai zama bane pray Allah yasa mai ceton kune, and just because you guys lost this baby doesn’t mean bazaku sake samun another one ba, da izinin Allah zaku samu wani cikin soon ma dazaran Asmeey ta warke, I will make sure the best gynecologist ta dubata to makesure Asmeey is okay evacuation da suka mata baiji mata wani ciwo awani waje ba everything is going to be fine kaman ba’ayiba Hamadi”.
EPISODE 1️⃣0️⃣6️⃣