Sashe 83
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Allahu Hamad jiyayi kaman kasa zata tsage ya shige ciki, baitaba sanin tambayan da Ya Mustapa zaimai kenan ba, tambayan ya bala’in basa kunya, yasauke kansa kasa da bala’in sauri yakai hannunsa yana kokarin bude kofan motan but Ya Musty yakulle motan hakan yasa ahankali yacire hannunsa yasauke kansa kasa sosai, Ya Mustapa yana kallonsa babu wani kunya tattare da ita cus he just have to do this for kaninsa yace “su Abba basu auramaka yarinyar nan dan sabida kawai ka ijiyeta adaki dare yayi gari yawaye aci abinci kowa yayi rayuwansa ba no Hamad! Aure ba wasa bane and it’s not something you should take lightly” anatse Ya Musty yace “I respect you alot, you are one of my brother danake bala’in alfahari dashi, I know you don’t like this kind conversation but it’s high time namaka shi, Hamadi!” Kasa magana Hamad yayi dakai, Ya Mustapa yace “answer me!”
Ahankali yace “na’am” Ya Mustapa paying attention sosai to the boy yace “baka da lafiya ne? Is something wrong this jikinka I mean your male reproductive organs?”Hannu daya Hamad yadaura a goshinta feeling very restless, yarasa yanda zaiyi kafafunsa har rawa yake sabida kunya awani irin hankali Ya Mustapa yamika hannunsa yadaura akan shoulder nasa murya chan kasa yace “don’t you trust me Hamadi?”Ahankali Hamad yace “you are my second father Yaya!” Anatse Ya Mustapa yace “to indai hakane look as this conversation kaman tsakanin uba da dansa, kagayamin gaskiya, I have a very good friend he’s a Doctor specialize in this, I can arrange ka gansa then he can put u on medication idan kanada wata matsalan ne ma, tell me the truth is something or anything wrong with your man’s health?” Kasa magana Hamadi yayi saichan ya girgizama Ya Mustapa kai alamun a’a, Ya Mustapa yace “mesa har yanzu bakai komi da ita ba? Bakada sha’awa ne? Have you ever touched Asmeey like u know kalan touch danake magana katabayi?” Girgizama Ya Mustapa kai yayi alamun a’a, Ya Mustapa yaji hankalinsa yatashi kodai Hamad is sick ne shima bai sani ba tayaya zaka zauna da mace kobakai sex ba romance fa, cikeda damuwa Ya Mustapa yace “erection fa, do you have erection?” Juyar da kansa Hamad yayi yakalli window saikuma ya gyadama Ya Mustapa kai alamun yanayi, Ya Mustapa yace “to mesa kakasa nemanta? Bakajin sha’awanta ne Hamadi?” Kaman bazaiyi magana ba yace “ni…ban….san tayaya zan fara uhnnnn….” Maganan yayi breaking da kyar ahankali yace “nemanta ba” dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke he just needs to help his brother, ijiyan zuciya ya sauke yace “are you not suprise yanda nasan babu abinda yashiga tsakaninku da Asmeey ba? Did you know the reason I brought this conversation to you?” Girgizamai kai yayi ijiyan zuciya Ya sauke yace “Asmeey nada depression” dasauri Hamadi yadago kansa ya kalli Ya Mustapa, Ya Mustapa yace “is not that serious, you can help her out!Mata that are often this sad, basajin dadin rayuwan su, zuciyansu namusu nauyi just a girl like Asmeey needs a man! I mean she needs sex Hamad!” Dasauri Hamad ya sauke kansa kasa, Ya Mustapa yace “I am very serious with all maganganun nan danake maka, sex makes mata happy yana rage musu damuwa, nauyin zuciya, sex na yaye kunci da sauransu, you are the only one that can save that girl ta hanyar fitar da ita a kuncin rayuwan nan, sex her Hamad! Make love to her, before you know it zata manta menene wata Mom dinta ko damuwa da jaraban matan cus u are giving her body the exact food and nutrients da jikinta ke nema dazai iya mantar da ita bakin ciki da damuwa” Hamad yayi shiruuuu, cikeda hikima Ya Mustapa yabiyomai ta yaren da zai gane da kyau yace “yanzu da a doctor tells you matsalan matarka da abinda matarka ke bukata kasan idan baka sadu da yarinyar nan ba alhakinta na kanka Allah kuma zaiyi fushi dakai? Allah zai tambayeka hakkokinta na kanka, u are an Ustaz kasan hadisan nan better than me, get ready to consummate aurenku, ka maida Asma’u cikakkiyar matar aure kuma matar Hussaini Hamadi” Ahankali yarike hannunshi yashafa kanshi yace “it’s okay kaji kunyanmu da sauran yan uwanka da Mamie but kaji kunyar matarka ko kunyar taba matarka it’s not okay, is totally not okay Hamad! Jikinka belongs to Asmeey kaman yanda jikinta belongs to you, halaliyan ka, take your marraige to next step kaji” dan gyadamai kai Hamad yayi kadan, Ya Mustapa yace “gobe zaka kawota asibitin nan da safe zamuyi xray a kwance hannun I think ya warke, nayi ma wasu security agency magana za’a bamu masu gadi guda biyu gardama so Mamanta can’t come back again koma zata dawo makesure ka zamar da Asmeey taka”
Gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yayi murmushi yadaga hannunsa yashafa kansa ahankali yace “My Hamadi” kawai he loves Hamadi unconditionally ne, key motan yazare ya jefamai yace “ka tuka ka koma gida kuyi using motar kazo hospital da Asmeey gobe, don’t be too hard on her again she’s not the only one datai making mistake kaima kayi so kushirya and live better and work on abubuwan dana gayamaka kaji” gyadama Ya Mustapa kai yayi Ya Mustapa yakai hannu zai bude kofan yafita ahankali Hamad yace “Yaya” tsayawa Ya Mustapa yayi saikuma yajuyo yakallesa yace “na’am ya akayi Hamadi?” Sunnar da kansa kasa yayi yana wasa da key motan hannunsa awani irin hankali yace “thank you Yaya” murmushi sosai Ya Mustapa yayi yace “tom saida safe” yabude kofan yafice Hamad yabisa da kallo harsaida yashiga cikin hospital sannan yafito yashiga motan ya kunna yaja yabar wajen wajen gasa kaji yagani hakanan kawai saiya sami kanshi da parking yafito yace “kuna amsan transfer?” Dan baida cash dasauri sukace “eh Yallabai” kaza yasiya gasassa mai zafi yamusu transfer yadawo mota yaja motan ya tsaya agaba yasai chivita yaja motan har zuwa gida around 12:00, parking yayi yadauki komi yafito yashigo gidan yamaida kofan yarufe yashigo yayi sama yana kallon dakinsu da sai ya tsaya gaban dakin yayi jimmm kafin gently yabude kofan dakin tana kwance kan gado ko rufa batayiba ga idanunta sun kumbura this tells him bata sade dayin bacci ba dakin yabi da kallo yanda ta share komi maida kofan yayi yarufe yashigo ya ijiye mata komi nan gaban gadon ya kalleta saiya zauna bakin gadon ahankali yana kallon fuskanta especially goshinta daya sabe but akwai mark na ciwo, he’s feeling so bad yanda he was so harsh on her today, yadauka yasanta ya fahimci zuciyanta but it turns out har yanzu bai gama sanin ta ba or maybe tension na both ita and mamie are sick yasa he just went off on her batare dayayi reading nata da kyau ba, ahankali yayi motsi da hannunsa ya matsar dashi dab da nata dake kan gadon, kaaman mai tsoro gently yasa hannun a tsakiyan nata yakama yarike yana kallon fuskanta ahankali yace “I am sorry Mrs Hamad!” Ya lumshe idanu ya budesu saikuma yasaki hannunta yamike yadauki bargo yarufa mata yajuya hannunshi yaji tarike dasauri yajuyo hada idanu sukayi da idanunta dasukai ja idanunta sunyi wani rau rau batare datayi magana ba, dauke kai yayi zai karbe hannunsa tasake rikewa da kyau tashiga yunkurowa ta tashi zaune ahankali wani kuka na zuwan mata sai kawai tafashe da kuka, kin juyowa yayi ya kalleta hakan yasa taji zuciyanta ya tsinke ahankali ta rungumeshi tabaya tana daga saman gadon ta manna fuskanta ajikinshi tana kuka kaman yar yarinya she just wants him to turn and hug her, but Ya Hamad yaki kaman ta rungume robot, murya chan kasa tace “I am sorry Ya Hamadi…….. I am sorrrrrrrrrryyyyyyyyy” taja sorry dawani irin murya da shi kadai yasan yanda ta shiga ransa, cikin muryan kuka tace “wlh wlh i will never ever complete with Mamie bantaba tunanin ba, i love Mamie more than you she is my second Mother, I am sorry about abinda nace I was stupid and I was a fool, kaga ko agida kowa calls me fool i guess I’m really one tunda har zan iya nace Mamie ne tafara pushing Mom bayan she did that for me! She was crying for Mom because of me! Despite being hurt she still took care of me, I really made a foolish mistake wlh bazan karaba kaji” tasaki hannunshi takawo hannunta da karyayyen tagaban cikinsa ta kulle sosai tacigaba da kuka, da kyar ya saita kansa yace “but ai kince you want to go? Mesa baki tafiba”? “Because you were angry with me! Baka taba fushi dani ba sai jiya! I said daman zan tafi sabida I don’t want Mamie to keep getting hurt because of me, nasan words are like milk inhar yazube baya kwasuwa, but can you please forgive me? Please karka fadama Mamie abinda nace wlh idan tasani I will never be able to look at her again I begged su Yaya karsu fada saura kai da Gwaggo please Ya Hamadi!”
Anatse yace “who gave you rat poison?” Dan shiru tayi saikuma ahankali tace “is Mom” runtse idanu yayi ahankali yace “why?” Murya chan kasa dan takasa karya ko boyemai abu tace “she said inhar I’m refusing to go with her I choose this marraige I should end my life banda saurin amfani agareta ita, Ya Hamadi kayakuri kajiiiiiii I am very sorryyyyyy” tafada ashagwabe hannunsa yasa yacire hannunta daga cikinsa yadan matsa gaba batare daya kalleta ba cikin dakakkiyar murya yace “eat, we will talk tomorrow and get ready zamuje hospital da safe for ur hand” yayi kofa dasauri Asmeey tana kuka tace “an ina zaka kwana? Are you leaving me ni kadai”? Akufule yace “dakikace zaki tafi bake kadai zakiba? Good night Husnah!” Yafadi ahankali yabude kofan yafice.