Sashe 82
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wuraren 10 na dare wayansa yahau ringing yana kwance agadonsa na dakin Hameed while Hameed na waya abinsa kallon wayan yayi ganin Yaya Mustapa yasa yadaga yakai wayan goshinsa strictly Ya Mustapa yace “meet me a mota na ina compound” ya katse wayan dan jim yayi saikuma yamike tsaye ahankali ya zura slippers yabude kofansu yafito yadan kalli kofan dakinsu yadauke kansa da sauri yasauka kasa yabude kofa yafito direct yawuce motan Ya Mustapa yasauke glass kasa yana karasowa wajen yace “shigo” bude kofan yayi yashiga Ya Mustapa na sanye da labcoat ga stethoscope awuyansa kunna motan yayi yayi reverse mai gadi yabude musu suka fito yaja motan harya shiga kan babban titi baiyi magana ba sai chan yace “what happened to you today Hamad?”Sunnar da kansa kasa Hamad yayi yana wasa da hannunsa baiyi magana ba, Ya Mutapha na kallon hanya yace “you can never be a good husband agidan ka idan baka da hakuri cus mata are the most annoying beings aduniyan nan” Ya Mustapa yace “Annabi yace the best among us are those da suke iya controlling zuciyansu ayayyin fushi, Hamadi” dan dago kansa kadan Hamad yayi yakalli Yayansa shima Ya Mustapa yadan kallesa dasauri yamaida kansa kasa ahankali yace “I am sorry Yaya” Murmushi Ya Musty yayi kadan yace “babu auren da ba’a samun misunderstanding here and there is normal, I looked at you at that moment all I see is fear na kada kai loosing matarka! You don’t want her to commit suicide! You don’t want her to go back to Kano but you potray fears dinka in a little bit inappropriate manner, in as much as kace Asmeey was insensitive kaima you were in sensitive, You were blind to look beyond her words and her age nata, Asmeey yarinya ce she’s just 21 nasan akwai yara of 21 masu hankali da wayo but the girl lacks exposure, babu mutane dayawa in her life and mahaifiyarta is in total control na rayuwanta not until recently datazo kano, maganganun ta da kalamanta simply reflect background nata and the type of life she lived! All maganganun datayi she didn’t meant it, Asmeey loved Mamie sosai we all know this kawai she was feeling guilty and bad sabida ita Mamie got injured idan tacigaba da zama anan wani abu yazo yasami Mamie because of that fa how would she look at all of us? Kagane? The correction dazan maka shine in aure mata bata kamawa da wuta miji shima yakama da wuta, idan hakan yafaru abun is messy baya kyau, most times when one is high the other needs to step down, stepping down for her and allowing her to have her moment tai expressing anger nata doesn’t mean u are not a man! Most abinda maza keyi idan matanmu na throwing tantrums shine tashi kabar mata gidan tagama bala’in idan har kasan u are not the type dake iya hadiye bakar magana, or listen to her nonsense, than later kadawo apologize awuce wajen, ko excuse her idan tafara” “Then lastly correction dazan maka even though I know Asmeey started it you can’t disregard her mother Hamad! Idan ni dasu Hameed muna kushe matan muna cewa this and that kai bai dace kayi ba no matter yanda matan take taci darajan eh kana auran abinda ta haifa aduniya, calling sunan Asmeey’s Mom Name Salima dacemata go and marry your Mom was hella rude and immature Hamad, sannan agaban idanunta while kai kana fada da ita kan she spoke ill of Mamie was a bit selfish don’t you think?” Kan Hamad na kasa, ahankali Ya Mustafa yace “this is marraige for you! Aure unionship ne, ba kullum ne ake tara mata ayita musu wa’azi ace kima miji kaza kaza kaza, yi nayi bari nabari, men too need that kind same lesson, you need to work on your anger Hamad, learn yanda ake zama da mace! Da yanda ake handling tantrums da fitinan mata, you need to learn hakuri forgiveness and love okay”? Gyadamai kai Hamad yayi gently kansa na kasa, Ya Mustapa yayi shiruu saikuma ya gangara yayi parking acikin hospital nasu ya kashe motan yajuyo da kyau yakalli Hamad anatse yace “Hussain!”Dasauri Hamadi yadago kanshi dan hardly Ya Mustapa ke kiransu da asalin sunansu koma me zai gayamai yanzu must be very serious, anatse Ya Mustapa yace “maisa har yanzu baka sadu da iyalinka ba?”
EPISODE 4️⃣8️⃣
EPISODE 4️⃣8️⃣