← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 161

Sashe 129

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

SEE YOU SATURDAY 😔
Yayyinsa suka rirrike Hamad, Munir wani irin ijiyan zuciya yake sauke kaman zai shide he has seen dead bodies a school a mortuary and Asmeey looks like one today is the saddest day of his life dayanaji kawai kaman yabi Asmeey yamutu Baba yakasa motsi baitaba sanin he loves Asmeey kaman yanda yakeji yanzu ba ganin gawanta komi na rayuwansa ya tsayamasa chak yakasa komi kallonta kawai yake hoping zata bude idanunta and just look at him once tamai murmushi ko tace Baba with that her simple voice ko tamaima kuka, su karan kansu inspector sun kasa motsi, da kyar Ya Mustapa yamike tsaye anatse tasa hannunsa yazare rigansa na tazarcen shaddan da
Dake jikinsa danshi ka’ida kowani kaya yasaka yanasa t-shirt masu kyau da tsada ajiki kawai yazo inda Abba yake rike da Asmeey ya rufamata rigan yasa hannu ahankali ya karbeta daga jikin Abba yace “kumuje I need to take her to any near by hospital for confirmation na dead” basa ita Abba yayi yamike Abba yamike tsaye da kyar şu Hameed duka kama Hamad Kawu da Munir suka daga Baba da kyar suka fito compound daidai officer yafito da Mom da Fawaz Abba ya kallesu saiya dakata yace “Mustapa”
Chak Ya Musty dake rike da Asmeey dake lullube ya tsaya Abba yataho wajen yasa hannu ya yaye rigan daga fuskan Asmeey Mom ta kalli lifeless Asmeey hakanan gabanta yayi mummunan fadi Abba yayi wani murmushi mai ciwo sannan yakalli duka yaransa da Baba da babu wani mai kuzari cikin dakewa Abba yace “dukanku nan na isa daku! Na isa nace ayi na hana kada ayi! Yau zan dauki mataki daba lallai yamuku dadi ba amman na isa ne yasa zan dauka banson gardama ko wani yaja dani!”
Yakalli inspector yace “Inspector!” Anatse Abba yahada hannu yace “yau rokon alfarma nake gareka nasan aikinku kukeyi, mu ne kuma muka kawo karan nan anan agabanta da abokan aikinka mun janye karan nan!” Ba inspector kadai ba hatta su Ya Mustapa saida ya kalli Abba da ita kanta Mom kirjinta nawani irin bugawaAbba yace “dan wannan yarinyar marigayiyar nan muke fighting har muka bukaci taimakonku dama but tarasu! Inaso diyata should be in peace dabata samu aduniya ba ba’ayita kiraye kirayen sunanta akan wata ba! Asmeey tarasu fada yakare wanda daman dan ita akeyi officer mun janye karan nan munbar matar nan da Allah! Allah baya bacci kuma babu komi! Allahu Azza Wajal! Allah ba azzalumin bawansa bane banso mu yan adam mu nemawa Asma’u hakkinta Allah nafiso ya sakatama na janye korafinnnan kasaki matae nan da yaron, Allah daya bamu yarnan shiya amsa ranka dan haka bakomi munyi imani da kaddara mai kyau mara kyau officer na rokeka da girman Allah kabar case din nan sabida dani da family na bazama muzo police station dinba”Anatse Abba yakalli dukansu dake wajen dake kallonsa yace “kumu wuce mutafi” Musty yafarayin gaba sauran suka bisa abaya Baba da baya iya tafiya da karfi Abba tasama Munir hannu suka rikesa zasu wuce Baba ya tsaya yakalli Mom dawasu kalan idanu sauke kanta kasa Mom tayi jikinta yayi wani irin sanyi cikin rashin kuzari Baba yace “na sakeki saki biyu Salima! Gidan dakika karbe kije na barmiki yau zan kwace yarana dana bari cikin gidan! Har anada banso nakara ganin fuskanki amman kisani cewa bazan taba yafe miki ba har abada! Allah zai tsayar dani dake yamana hisabi rannan gobe kiyama” yayi shiru sai wasu hawaye masu zafi suka saukomai Baba kawai yafashe da kuka yana taba kirjinsa yana shesheka yace “Asma’u!……..hmmm” yawani fuzar da iska yana shesheka yana kallon Mom dake kasa yace “wayanchan karafunan da kika samata ajiki……”
Kai! Baba kawai yashiga dukewa yafashe da kuka sosai yakama bakın rigansa yadaura kan fuskanshi yana kuka sosai kaman yaro shi kansa Fawaz saida jikinsa yamai wani iri for the first time dan wlh baitaba sanin yarinyar zata iya rasuwa ba, Abba karan kansa saida ya share hawaye, Munir ma huci kawai yake yana goge hawaye some yan sanda ma saida Baba yasasu kukaTass Baba ya goge hawayensa yace “da yardan Allah sai Allah ya azabtar dake da kalolin karafunan a wutan jahannama sai kuruwan yar nan da abinda ke cikinta sun hanaki zaman lpy Salima! Mun barki da Allah!” Baba yamike ahankali yayi wani luuuu zai fadi babu karfi jikinsa Abba da Munir suka kamasa suka wuce, Inspector ya kalli Mom ya kalli Fawaz ma kusan 1min sai kawai yakalli daya daga cikin boys nasa yace “kwancesu mutafi”Cire handcuff yayi a hannun Mom dawasu Fawaz da guards nasu kawai suka juya suka fice jikin Mom yayi la’asar hakama Fawaz duk suka tsaya charko charko, saida Fawaz yaji rufe gate dinsu sannan yakalli Mom yawani fizgota idanunsa kaman jan gauta yace “how dare you kill matana eh?”Mom nawani kallonsa da bakin cikin zuciyanta yace “we killed her dai together! Stop talking kaman ni kadai nayi kom……..” dauke Mom yayi da mari yace “you are evil Salima! Nayi nadaman ever haduwa dake! Cire ciki baya kashe mata how many yara nasa suka cire ciki! You must have done something to the girl cus kinga bana nan, I hate you! Na tsaneki wlh wlh! You have no more value to me! This is the end of us! Na barki har abada cus wacce tasa nake tareda ke kin kasheni so kin kashe affairs namu”Yawani juya bayan ya barar da ita yayi flat nasu Mom tamike tabisa da gudu ciki tace “when kana gani I don’t have anybody yanzu and it’s all because of you, shine zakace karabu dani har abada? Wlh wlh baka isaba Fawaz after i dedicated my whole entire life to you shine zakace karabu dani sabida wata kaskantacciyan yarinya ta mutu sai me?” Wani juyowa Fawaz yayi yace “wat did you just call my wife just now?”Cikin karfin hali Mom tace “eh mana ance kaskantacciy…….” Kafa Fawaz yasa yawani kwashe Mom jikake kum akasa ta zube kan tiles yawani fara dukan Mom ba kakkautawa da kafa taketa kawai yake da ko’ina yana ball da ita Mom na ihu bana wasaba saida Fawaz ya sumar da ita sannan n yace “guards” da gudu suka shigo yanuna musu Mom yace “take this old witch da belongings nata kuje ku zubar Awani waje I don’t care kada ku kara barinta into my house”
Daukan Mom wasu sukayi a wulakance wasu suka dauki handbag nata da gyalenta sukai waje da ita shima Fawaz ya shiga shiryawa chan waje aka watsar da Mom kusada motanta akasa Fawaz yafito aka budemai mota ya shiga suka rufe kofan da gate suka wuce.Suka bar Mom asume awajen.Wani hospital dasuka gani anan kan hanya na Funtua suka shiga sukai parking Ya Mustapa dake rike da Asmeey yayi ciki da ta aka karbeta yabisu ciki akai connecting nata da machine dake duba sign of life but unfortunately Doctors sukai confirming Asmeey as BID wato brought in dead.

Hamad Ahankali idanun Hamad da aka bari a mota ke motsi kafin ahankali yabude idanunshi yayi shiru yana kallon saman motan trying to remember abubuwan dasauka faru gama recalling yayi hakan yasa dawani irin sauri ya zabura yatashi zauna yabi inda yake da kallo daidai ya hango Ya Mustapa nafitowa daga asibitin rike da wata a hannunsa datake a lullube da rigansa idanun kowa yayi ja yaga an wuce wajen motan ambulance dawani irin gudu yabude kofan motan yafito yataho wajen yana mika hannu yanaso yayi magana yakasa jiri na dibansa kaman mahaukaci Hameed yafara ganinsa yataho wajen da sauri yakamasa suka shiga tahowa da sauri Ya Mustapa ya tsaya ana bude bayan ambulance din yana kallon Hamad dake tahowa wajen wayyoo Allah sai kawai hawaye yafadomai,Yana zuwa wajen Hamad ya tsaya yakalli Asmeey dake hannun Ya Mustapa yakasa magana yakasa motsi yanaso yadago hannayensa sukahau rawa kawai yafashe da kuka hawaye ya sauko daga idanun Ya Mutspa anatse yace “the hospital confirms Asmeey dead Hamadi! We are going home” Ya Mustapa ya yunkura yashiga ambulance din Hamad yadaga kafa yashiga bayan ambulance din wlh yakasa baida karfi! Innalillahi Wa Innailaihi Raji’un sai kamasa yayyin sukayi suka ijiyesa yazauna yana kallon Asmeey daya kasa tabawa cus shi ji yake kaman ba matarsa bace aka rufe motan su Abba suka koma motocinsubaka shishiga aka dauki hanyar kano
Anatse Abba yaciro wayarsa daga aljihu ya share fuskansa, yaciro number Mamie yayi dialing.
Chapter 129 · 0% Book details