Sashe 156
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Takalli Asmeey da Ramla tace “tashi kuje dakina ku gyaramin” tashi sukayi Asmeey tace “Mamie wake buga gate haka” Mamie tace “ba mamaki yan sadaka ne ga yayyinki sunje sorting out, kuje sama kumin gyara” wucewa sama sukayi Aya takalli Mamie dasauri Ayasha ma haka Mamie bata cemusu komi ba tawuce tabude kofa tafice sai kawai suka biyota.
Faisal ne yafara bude gate yafita yaga Securities nakama Mom dake ihu sosai tana buga gate ga mutane har an fara taruwa kafin yayi magana su Baba duk sun fito kowa ya tsaya chak ganin Mom ga kudaje dake binta tana wani wari kaman tai kashi ajiki Baba ya kalleta yasake kallonta daidai Mamie dasu Aya ba lullubi ajikinsu suka leko Mom karaf ta gansu saita taho tana wani irin kuka zatabi gefen şu Baba tashiga gidan Ya Faisal da Ya Abdullahi suka wani sha gabanta strictly Faisal yace “kinada wani alaka da yan gidan nan ne dazaki shiga”? Mom takasa magana sai Aya datake kallo da Aysha dasuke kallonta cikeda tsana at dsame time kuma zakatansu yayi wani iri ganin mahaifiyarsu in a condition da basu taba tsammanin zasu ganta ba ko amafarki juyawa Ya Aysha tayi takoma ciki kaman ba mahaifiyarta tagani ba Mom tace “Ayshaaa!” Juyawa Aya itama tayi takoma ciki abinta Mom ta daura hannayenta akan bakinta tana wani irin kuka tace “dan girman Allah kuyafemin” juyawa Baba yayi kaman baisan wacace itaba yace “Yaya mukoma ciki mu karasa kari, Faisal ku kira yan sanda suzo suga wannan Matar da bamu santa ba tana kokarin shiga gidanmu” Baba yaja hannun Abba yayi ciki dashi Mustapa yajuya yabarsu Faisal yaciro wayansa ba wasa yashiga kiran yan sanda Mamie ta tako tafito tasa hannu ta karbe wayansa ta katse tace “kumu wuce ciki securities send her away” Faisal da Ya Abdullahi basuyi musu ba suka juya suka shiga gida Mamie ma tajuya zata wuce Mom takama kasan riganta Mamie yajuyo takalleta kneeling Mom tayi tana wani irin kuka tace “Hamidaaaaa!” Cikin wani irin murya mai sanyi Mom tace “Hamidah ki taimaken! Ki tausayamin! Nazama abin tausayi look at me meya rage? Nasan ban chanchanci yafita gareku ba amman abinda nazo nema kenan ko zanji rahaman ubangiji arayuwana, Mamie dubeni yanda Allah ya maidani? Look at me nothing is left nazama kaskantacciya, wlh nai nadama nayi dana sani Hamidahhh kiji tausayina” Mom tafashe dawani irin kuka mai sosa zuciyan muminai.
EPISODE 1️⃣4️⃣2️⃣
Allah yasani Mom tabata tausayi sosai, Mamie tajuyo takalleta yanda Mom ke kuka tana hade hannayenta da yanda kudaje ke binta Mamie zuciyanta yamata wani kala batasan sanda cikin kuka tace “how could you Salima? Look at you today jibi abinda kikama kanki da kanki ina amfani? Babu wanda yafi karfin Allah duk girmanka daji da kanka da ganin kai wane wane ne Allah yaga sama zai iya karbe komi cikin sakannni da ba wayanki ko hikimanki ko basiranki bace ta maida ke abinda kike ba, yau ina Salima me takama datazo har gidana tacimin mutunci kika zage yarona kina cewa mun aurama yarki jobless guy? Munsa yarki a dakin kurkuku anama bata abinci, is she eating balance diet da salad, menenen menene Salima kin dauka anama Allah isgilanci? Baka raina samin mutum, da masu kudi da talakawa, da farin fata da bakın fata duk daya muke wajen Allah, wanda yafi wani awajen Allah shine wanda yafimu tsoron Allah, Salima gori, cin mutunci da kallonmu ba akomi ba bawanda bakiyi ba yau jibi yanda Allah ya maidaki just look at you!”
Ahankali Mom tace “nayi kuskure sherin shedan n…..” “Kece shedaniyar kanki!” Mamie tafadi azafafe, Mom takara fashewa da kuka, Mamie tai shiru zuciyanta na breaking she hates Salima takashe mata jika but she’s not wicked! Banda haka she’s a Muslim! Islam promotes tausayi, da jin kai, da yafiya, duk wanda yarufama wani asiri Allah zai rufa masa rannan gobe kiyama, babu kuma wanda yafi karfin jarabawa arayuwan nan, tayafe mata and she will try her best yaranta da kowa su yafemata to mema aduniyan gabaki daya kowa in this family hates her idan ita bata tausaya mata ba ina zatasa kanta, Mom nawani irin kuka idanunta akulle taji an kama hannunta ahankali dasauri tabude idanu Mamie tagani bata kyamaceta ba tace “tashi mushiga ciki!” Allahu Akbar! Mom saitaji takasa motsi tana kallon Mamie abubuwan data mata na dawowa fresh aranta, this is matan data zaga, taciwa mutunci, tama habaici, tazo har gidanta tacimata mutunci ta sumar da ita, tunda kalubalen nan yasameta Mamie this same Mamie data sumar is the first person that offers a helping hand to her not even her own blood brother saitawani fashe da kuka tace “Mamie namiki abubuwa dayawa, nazageki namiki tijara, na dakeki but kene zaki taimakeni har kina rikeni dudda ina wari eh Hamidah!?” Idanun Mamie sunyi ja sosai tace “tashi nace yawuce” daga Mom tayi tana kuka sosai Mamie takamota tashigo da ita compound din da babu kowa cikinsa, Baba dake kallon Mamie ta window yahau masifa. “Akan me zata shigo da matarnan cikin gidan nan saita fita” zaiyi waje Abba yakamasa ahankali yace “kayakuri Muhammadu Sani” Gwaggo tace “hakurin uwarmene Abubuakari dalla ka kyalesa sabida Allah ya maidata haka zata dawo garemu taje bataga komiba badai kisan kai ba wlh karma ku kawota nan bazan kalleta ba kuma bazata shigo falon nan ba”
Bq gidan Mamie ta kaita tabude mata bayi tace “shiga kiyi wanka zan aiko yar aikina takawo miki wasu kaya ki chanza sai nazo na kaiki ciki kuyi magana” gyadamata kai Mom tayi tana kuka tafito tadawo flat tashigo kowa na hararan Mamie bata cemusu komiba tawuce sama dakinta hira taga Asmeey nayi da Ramla suna ganinta sukai shiru Mamie tace “gyaran sakin kenan ko” wardrobe tabude tadauki wasu kaya tafito falo taba yar aikinta takai sannan tazo falon tazauna kusada Gwaggo dake hararanta da kowa ma harda su Aya Mamie takalli kowa tace “nasan Salima tamana laifi, takashe mana jika, which is not only mine nakune duka adakin nan, Asmeey almost lost her life….” Mamie tadanyi shiru bataso tama lissafo laifukan Mom sabida haushinta za’a cigaba da ji ahankali tace “you all should take a look at her, idan mu nan bamu yafe mata ba how do we even make Asmeey and beg yarinyar ta yafema mahaifiyarta, Abba, Baba, Gwaggo, Doctor, Abdullahi, Faisal, Aya, Aysha”
Takira sunan dukansu a falo tace “kowa da kalan jarabawansa da kalan kaddaransa arayuwa! Dukanmu nan musulmai ne! I’m not asking any one of you to have wani relationship da Salima no that is your choice but yafiyan datazo nema mu yafemata bakomi rayuwa ce munama Allah laifi ya yafemana, look at her please ku yafemata” takalli Aya da Ayasha da idanunsu sukai jaaa Mamie tace “uwa uwa ce kodako bokace ita! Ba yanda zakuyi, tanada hakki akanku, koba komi she trained you girls to be responsible girls” cikeda zuciya Aysha tace “torture dai! Every single day cikin tsoro nake nabata mata rai! Fear fear fear! Tunda nake bantaba jin peace da farin ciki kaman wanda naji this period ba sabida nayi eliminating nata in my life, I don’t want her, Mamie I don’t want that woman wallahi, Mom dinmu is evil, she’s wicked she’s a bad moth……” takasa karasa maganan kuka yaci karfinta sosai Aya tai biting lips nata takalli Mamie tace “I looked at her dazu all I was feeling is finally Allah yafara hukuntata this is exactly abinda tai deserving for her sins amman tabani tausayi I wish ita ba mahaifiyata bane sabida nai dariya nace mata Allah ya kara, but how can this woman be my mother mata kalan Salima UKUBA CE BA UWA BA!” Aya tai shiru yaran sunbama kowa tausayi a falon Gwaggo ma jikinta yayi sanyi harshi Baba.
EPISODE 1️⃣4️⃣3️⃣