← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 161

Sashe 3

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bayan kusan 1hr Mamie na tsaye kitchen tana gwadama masu girkinsu guda biyu abinda za’ayi taji sallaman Abba dasauri tafito daga kitchen din amman haryahau kan staircase yana gyara babban rigan jikinshi ya manyanta dan akalla zaikai 65yrs, irin dattawan arzikin nan ne yana sanye da hula mai kyau, tajuya tace “ku cigaba ina zuwa” tafito tayi sama daidai Abba da Gwaggo sun shiga dakin Abba yayi wajen gadon dasauri yana kallon Hamadi dake bacci peacefully mai nauyi hannunshi daya saman cikinshi cikin whispering da anaji Gwaggo tace “Mustapa yamai allurai yabashi magani yasamai ruwan asibitin nan shine yasami bacci” daidai lokacin Mamie tashigo dakin, dukawa Abba yayi yakai hannunshi ahankali yadaura saman kan Hamadi yadan sauke ijiyan zuciya saikuma yadago yace “muje Gwaggo” Mamie itama ta juya suka wuce falon sama Abba yace “mesa babu wanda ya sanar dani Hamad baida lafiya” Gwaggo tace “nima awajen Lami naji bata sanar dani ba” anatse Mamie tace “koni ban sani ba wlh, nashiga dakin naga baida lafiya and Hameed bai gayamin ba shima maybe bai sani ba kasan halin Hamad da boye abu” dan shiru Abba yayi yace “Mustapa yabashi magani?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “eh yaci abinci kuma Alhamdulillah” dan ijiyan zuciya Abba yayi yace “okay bari nakoma za’a kawo fruits anjima” yakalli Gwaggo yace “Gwaggo bari nakoma aiki kema kije ki kwanta kihuta” dasauri tace “ina naga hutu jikana baida lafiya kaje ina nan harya tashi, idan dawani abu zan kiraka tunda naga kaima bakada mai kiranka” Abba yawuce Mamie tabishi har wajen kofa murya chan kasa yace “me Al Mustapa yace? Meke damunsa”? Ahankali Mami tace “wajen aikin da akamai ne yasami infection but kasan Hamadi bazai taba nunamin ba, but Doctor yayi dressing yamai allura yatafi karka damu abinda yasamai zazzabi kenan zai karamai dressing anjima” gyadamata kai Abba yayi yace “bari nakoma” yawuce yatafi har zuwa motanshi yabude baya yashiga wani dreba yajashi dan yanzu baya iya tuki da kanshi.

Bai wani dade da shigowa hospital ba he’s changing dan yanada operation wayanshi yashiga ringing kallon wayan yayi ganin Abdallah yasa yakai hannu yadauki wayan daga ta dayan bangaren wata nutsassiyan murya yace “meya sami Hamadi Ya Musty?” Zare wayan yayi yasa a speaker ya ijiye kan table yana chanza riga yace “waya gayama”? Da dan damuwa kan muryanshi yace “Gwaggo just called me tafadamin” dan murmushi Dr yayi yace “don’t mind Gwaggo, is not serious abu, yama koma bacci nikuma I’m back at work, nasan yanzun nan Faisal ma zai kirani Hameed ma haka zan shiga theatre kasanar dasu he’s fine and concentrate a aiki okay” dan ijiyan zuciya yasauke yace “okay” good ya katse wayan yasa wayan a DND yafito yarufe office nashi yawuce theatre.
💫UWA KO UKUBA?💫

✍🏻M SHAKUR

MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO🥳🥳
WACCE TA IYA BALAJA’U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI 🎊🎊🎊

AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE🔥

CHAT ME UP NOW AND JOIN

wa.me/+2347012181461
Chapter 3 · 0% Book details