← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 161

Sashe 1

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

💫 UWA KO UKUBA?💫

✍🏻M SHAKUR

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI!

MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO🥳🥳
WACCE TA IYA BALAJA’U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI 🎊🎊🎊

AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE🔥

CHAT ME UP NOW AND JOIN

wa.me/+2347012181461

EPISODE 1️⃣
Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie ajiki yakai wayan kunnenshi, cikin muryanshi dake nuna natsuwa da girmamawa anatse yace “Mamie” daga tachan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace kamilalla mai tarin natsuwa tace “Assalamu Alaykum Mustapa kaga Hamadi ke zazzabi jikinshi zafi kaman wuta kuma yaki tashi mutaho asibitin ku, yaki gayamin meke damunshi, banmasan baida lafiya ba wlh kaji jikin kuwa” anatse Mustapa yazaga yazauna kan kujeran wajen cus maganan Mamie captures attention nashi sosai batare daya nuna damuwa ba yace “zai iya magana”? Mamie da hankalinta yatashi tace “koni bayama maganan balle yamaka, koda yake zai iya maka” anatse Dr yace “Hameed fa?” Mami tace “yatafi wajen aikinshi tun kafin 8 kuma bai gayamin Hamadi bayida lafiya ba shima na tabbata bai sani ba” dan ijiyan zuciya yasauke anatse yace “ganinan zuwa, kisa towel a ruwa ki goggogemai jiki, don’t worry Mamie he will be fine” anatse Mamie ta sauke ijiyan zuciya dayaji daga wayan tace “toh Allah yasa saikazo” ta katse wayan.

Ijiye wayan yayi yamike tsaye yadauki key motanshi da wayanshi magidanci ne dan he looks like 43/42yrs old guy din nan, phamarcy hospital dinsu ya shiga da kanshi ya debi magungunan da drip da allurai ya ijiye komi gaban accountant nasu yabiya da kati aka samai a leda yafito yashiga wata mota mai kyau fara benz yaja motan zuwa gidansu.
Babban gida ne anan jan bulo but tsohon gida irin gidan masu kudin da din nan, babban gidane sosai ga maroon gate ajiki, horn yayi wani dan matashin mai gadi daya fara washe baki ya budemai kofa shiga cikin gidan yayi, babban dankareren flat ne babban gaske guda daya a compound din, ta gefe kuma kaman lambu ga bishiyoyin guava mangwaro da cashew gakuma flowers, akwai fili sosai da space a compound din, sauka yayi daga motan yafito yanabin ko’ina da kallo, motoci biyune parke wajen parking din sai wata machine fara lipan irin wayyo kudina din nan kal kal dashi, wucewa yayi flat din tun kafin yabude kofa kamshin turare kemai sallama, ahankali yabude falon babu kowa a falo sai Lami dake goge goge dasauri tace “Ina kwana Baban Akram” “lafiya lau” ya amsata, falon nada kyau ga carpet zagaye ko’ina da katuwar tv a bango, falon nada fadi gawani katon picture frame da wata dattijuwan mace da namiji dattijo shima ke zaune suna sanye da manyan kaya sai yara maza biyar tsaye abayansu dukansu fuskansu ya nuna banda mutum daya daya juya kaman zai gudu ne sai Mahaifiyar takama hannunshi tarike ahaka akai hoton sai hoton bayanshi babu na fuskanshi. Staircase yawuce yayi sama direct wani daki dashine first room anan saman yayi.
Chapter 1 · 0% Book details