Sashe 15
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Mom na zaune akan daddumanta rikeda charbi wuraren 8:30 akai knocking tareda sallama aka bude dakin juyowa tayi wani magidanci ne dazaikai Baba manyanta yayanta ne Uwa daya uba daya dasauri ta mike dagakan dadduma tace “ah’ah Yaya kaine haka bismillah zauna zauna” tanunamai kujera, hannu yadaga mata yace “ba zama yakawoni ba daga asibiti nake both Munir da Asma’u na admission a emergency Asmeey har drip ake samata saita gama da drip din za’a sallamesu, Salima da kinsan bakison yaran nan da tun randa kika haifesu kin kashesu baki bari suyi girman nan ba su shiga ran kowaba” sauke kai Mom tayi akasa, anatse Mom tace “Yaya bahaka bane nasan Baban su ne yakiraka bai tsaya yaji meya hadamu ba, Munir ne yamin rashin kunya har yana gayamin dama kishiyata ce ta haifosa bani ba, maganganu dai dayawa marasa dadi” Cikin zafin rai Yaya yace “sai aka gayamiki kuma haka ake hukunta yaro? Salima Allah na jarabtan mu da yara daban daban wasu yara har tsinewa iyayensu suke idan ransu yabaci suce Allah ya isa menene menene, yaro wa’axi akemai ba duka ba azamanin nan kace zaka dinga dukan d’a ai zai gujemaka ne! Kinyi babban kuskure wlh kinga jikin Asmeey? Salima ko makiyinka bazaima yaranka irin dukan nan ba balle ke mahaifiyarsu eh”? Dan lumshe ido tayi tace “Yaya Asmeey ja da ni tayi na tsani na gayama yaro ga abinda nakeso ya nuna a’a, kap dinsu tundaga kan yayyinsu sun sanni I hate nonsense, banson rashin d’a da rashin biyayya, waye Asma’u? Wacece ita dahar ta isa tacemin bazata bari na daki kanninta ba waye ita? Kaskantacciya da ita, itadin banza itadin wofi, saisa na bata kashi sabida ta shiga taitayinta next time she won’t try it again” shiru Yaya yayi yana kallonta tun akan Aya da Aisha Salima nada dukan yara yawanci abinda ke hadata fada da Babansu kenan, but akwai wani kalan feeling dayake kokarin yagane game da ita akan Asma’u dayakasa ganewa, dan ijiyan zuciya ya sauke saikuma ya sassauta murya yace “Salima zafi da tsorata yaro bashi kesa yaro yamaka biyayya ba, wannan shawara zan baki kodai kidena takurama yaran nan kokuma ki takura musu su kangare miki ki kasa lankwasa su nan gaba” dan murmushi Mom tayi tace “hmmm Yaya kenan, bawai zanja dakaiba ne Yaya amman wallahi tallahi ban haifi d’a ko y’a data isa takijin maganan ta ba kaf dinsu, yau idan nadauki waya nacema ko Aya ko Aisha subar mazajensu wlh wlh Yaya saisun bari! Wai ina maka misali ne harshi Munir din dake takama da taurin kai bai isa inja layi nace kar a tsallaka ya tsallaka shi ba, balle kuma wata Asma’u wacce da idanu kawai zanyi magana tasan menake nufi, Yaya na tsaya tsayin daka akan yarana su sun sanni na sansu, su gwammace dukan nan dana musu da fushina wlh, itakuma Asmeey will learn not to ever interfere nace no is no! Nace yes is yes! Na nuna banason abu dole itama taki abun! Na nuna inason abu dole tasoshi ki da ko bataso, na nuna ina fushi da Munir dole itama ta nuna tayi fushi da yaron bata nunamin kaman tafini kaunarsa ba, I will so deal with them according to laifinsu dukansu biyun!” Yaya kawai ya kada kai yace “kin dauka yaran yanzu kaman na da ne?” Mom tai murmushi tace “Yaya yarana kap dinsu are in my palm, a tafin hannuna suke” tanuna hannunta cikeda girman kai da fadinrai tana kada kafafu tace “I control yarana however I want! Babansu Babansu ne amman su sunsan ni kaman God dinsu ne! Billahillazi zasu iya tsallake umarnin mahaifinsu amman banda tawa” Yaya yace “nazo ina miki fada kinamin wayan nan maganganun Salima” anatse Mom tace “Yaya I know nadakesu dayawa, raina yabaci ne, kasanni banson raini, kayakuri amman Asmeey da Munir sai sunyi dana sanin abinda sukamin yau wlh wlh! Munir will regrets everything daya gaya akaina yau, Asmeey will learn not to ever yi fito na fito dani”
Tashi Yaya yayi yace “shikenan nina tafi Allah ya shiramana yaran gabaki daya” “Yaya ka tsaya kaci abinci” “banci” yabata amsa kai tsaye yawuce yatafi abinshi takoma kan dadduma ta zauna tacigaba da zikiri abinta ko dar babu atattare da ita.
Wuraren 10 suka dawo gidan Munir da kanshi yafito anmai allurai an bashi magani, Baba yafito da Asmeey da bata da karfi ko kadan gobe ma ance yadawo da ita asibitin yana rike da ita sukai ciki zaunar da su yayi a falo Ammi ta sauko Baba yace “kawo musu abinci suci” ahankali Asmeey tace “Baba banjin yunwa” Munir yace “nima haka Baba” Ammi tai turus tana kallonsu wlh sun bata tausayi Baba yakalli Ammi yace “kawo musu yoghurt toh su sha babu wanda zai kwanta cikinsu ba komi acikinsu” dasauri Ammi tawuce yoghurt takawo Baba ya karba yabude yabama Asmeey daya Munir daya duk suka karba kawai duk sun rike yoghurt din sun kasasha, Baba yace “nace kusha” da kyar sukasha ita Asmeey just 2 sip ta iya tayi, Munir ne ya iyashan rabi Baba yakalli Ammi yace “kaita dakinsu ta chanza kayan nan ta kwanta” Ammi tace “toh” yadaga Munir yace “muje” wucewa yayi dashi har zuwa dakin yazaunar dashi kan gado ya zauna gefenshi yace “tell me what happened?” Baima Babanshi karya ba yafadi everything that happened, Baba yahade fuska yace “yaushe kadawo mara kunya Munir ban sani ba? Look at the pain kasa sister ka aciki all because of you? Mesa datana cema ka bawa Mamanka hakuri kaki?” Fashewa da kuka yayi yadaura kanshi akafadan Baba, jikin Baba yayi sanyi Munir is still a child abinda yayi is just an honest mistake, yara always makes this kind of mistake, kadaki yaro zakaga yaro har azuciyanshi zai dinga cema Maman Allah ya isa, so anything da Munir yafadi bawai he meant it bane is just anger besides ba agaban Mom yafadi ba is just coincidence dataji sanda yake gayama sister maganan, kamata yayi dataji datamayi tafiyanta no need ta nuna tamaji tunda ba agabanta yafadi maganan ba but still Baba saiya shiga mai fada calmly yace “har na girma Gwaggo na dukana sabida tana kano ne gidan Baffan ku zasuzo next week salla zaka gani, amman bantabaji dama ba itane mahaifiyata ba, I know your Mom is hot tempered but she wants the best for you saisa take damunka she wants you to become one of the best doctor kaman Yayanku Mustapha eh? Danta mare ka gaban kannenka sai mene ba kanninka bane? Suma ai idan ya kama zata chasasu agabanka kasan mamanka tanada fushi da zafi but she’s very sweet she can give you anything you want don’t ever make that mistake kaji?” Gyadamai kai yayi Baba yace “first thing tommorow morning go and apologize okay” gyadamai kai yayi Baba yace “kwanta anjima katashi saikai salla kahuta yanzu” yazauna kusada shi yana shafa kanshi yaron sai sauke ijiyan zuciya yake bacci yayi gaba dashi.
Saida Ammi tasata ta chanza kaya ta kwanta kan gado sannan takashe musu wuta tafita, shiruuu Asmeey tayi gabanta sai fadi kawai yake yau ta batama Mom rai tarasa inda zatasa kanta har 1 nadare takasa bacci tanajin munsharin kowa tashi zaune tayi ahankali saikuma ta mike tana tafiya ahankali tayi wajen kofa tabude tafita da kyar take tafiya har zuwa kofan dakin Mom tabude tashiga babu kowa a falon gabanta sai fadi yake har zuwa gaban bedroom na Mom dayake arufe tai knocking tama kasa sallama jikinta yafara rawa strictly Mom tace “who is there?” Kasa fadin itane cus tasan Mom zata koreta sai kawai tabude kofan Mom na zaune kan dadduma da hijabi a jikinta da charbi tazuba mata idanunta da babu glass acikinsu sabida dare gaban Asmeey yafadi sosai tasa kafa zata shigo dakin Mom tace “kada ki kuskura ki shigo dakin nan da kafafunki” sai kawai Asmeey ta zube awajen kofan tai kneeling ta rushe da kuka sosai bana wasaba tace “Mom I’m sorry” wani kallo Mom tamata tace “kada ki kuskura ki sake kirana Mom call me Salima na is far better for me you challenged me today? You challenged my authority? Were you trying to tell me kin fini son Munir? Ke gaki big sister? I keep telling you ki tashi daga gabana ki kaki? Waye ke Husna? Guda nawa kike? Yaushe nadena miki wanka? Yaushe kika fara nono dahar zaki challenging dina? Okay now u have everything danake dashi kema kin isa kija dani right”?Girgiza kai Asmeey kawai take tana kuka, asanyaye tace “kiyakuri Mom wlh bazan karaba I will never challenge you, kene mamana I will always do as u told me, banso ki daki Munir ne saisa nakareshi, I will never challenge you duk randa zanyi ma Allah ya kasheni” wani murmushi Mom tayi irin wanda kesa yaro zawo tace “Asmeey kenan Alhamdulillah I have other children masumin biyayya dajin maganata dan ke da Munir kun kini babu komi ai dama bahaushe yace haihuwa da yawa nada rana, kuje dake dashi na barwa kishiyata ku daman ai ita kukeso? Baki taba fita bakije kin mata sallama ba, most of the time she knows your need kafin ni uwarki na sani so tashi kije na yafeki na yafe dan uwanki ma nabarmata ku tahada tarike” wani irin kuka Asmeey take kaman tagama kadewa a duniya zatai magana cikin kuka Mom tace “ke!” Hadiye maganan tayi, Mom tanuna kanta tana buga kirjinta tace “ban haifi d’a ko yarda zataja dani ba, my relationship da abin da cikina ya haifa is nace kiyi kiyi ko kinaso ko bakiso, nace karkiyi karkiyi ko kinaso ko bakiso! You couldn’t maitain that kinmin girman kai kinmin gardama dan haka kije na yafeki” yanda Asmeey ke kuka idan wani na wajen zai iya tayata sabida ban tausayi Mom tace “kin bashi listening ear sabida kema ina forcing naki kiyi karatu, kin bashi listening ear sabida indirectly he’s saying everything dake zuciyanki, na tsaya akanki kinyi school nasa kinyi law, nai making sure kinyi graduating da first class yanzu kuma I’m grooming you towards law school dazaki tafi so kema na takura miki ko?” Girgixakai Asmeey tayi takasa magana sabida kuka Mom tace “no no no speak up ai yanzu dukanku kun sami freedom kuna iya gayamin kome kukeso, tell me Mom banso na gajeki, tell me I’m forcing you! Tell me Mom I never wanted to become a lawyer tursasani kawai kike” baki Asmeey tabude zatai magana Mom tace nunata da yatsa tace “kul!” Cikin kausassan murya tace “stand up and leave wajen nan dagayau karna kara ganinki ko da a parlor na ne, kada ki kara shigomin side dina, kije wajen uwar dakuke craving tazama taku na barmuku ita” cikin wani irin kuka Asmeey tabude baki zatai magana Mom ta daka mata tsawa tace “barmin side dina kafin ranki yabaci, ke din banza! Kaskantacciya irinki wacece ke Asma’u dazaki gwadamin kinfinison Munir get out of my site” dasauri ta tashi hartana neman fadi tabar wajen tawuce tafita takoma dakinsu ta kwanta agado sai kuka.
Da asuba da Ramla ta farka a zaune taganta idanunta sun suntum dasauri tace “Asmeey you’ve been crying ko?” Girgiza mata kai tayi, Ramla tace “dalla ya isa stop crying Mom zata sauko keda bada ke ake fadaba ke kikaficin duka” sai kawai tawuce tafita but har cikin ranta batason yanda Mom kema yaranta wlh.
💫UWA KO UKUBA?💫