Sashe 122
Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayanta tadauka tai dialing wani number ana dauka Mom tai murmushi tace “Chinedu the criminal Doctor! I got work for you in exchange I will take your case danaki dauka” daga ta dayan bangaren mutumin da muryanshi sounds like inyamuri but hausa yake yace “me za’ayi Madam Barrister” anatse Mom tace “PREGNANCY EVACUATION!” dasauri Chinedu yace “ahhh Madam na this same D & E put me for wahala oo they wan carry me go prison now I promise I no go do am again” dan murmushi Mom tayi ta kada kafa tace “but kasan since nace I will take up your case now there’s nothing like zakaje prison again you don win this case already!” Dariya Chinedu yayi yace “chaiiii Ajiyaaaaa, but before when I come your office, u were bitterly angry I dey comot belly but now that na ur case u support comoting belly abi”? Strictly Mom tace “do we have a deal or not?” Dasauri tace “we have ahh sharp sharp but who be the person and how old make I know wetin I need” anatse Mom tace “she’s 21yrs that’s all u need to know, send me ur acct and bill of everything y need for the procedure, get everything ready u will take evening flight to Kano” Dasauri yace “angama Ajiya Madam Barrister! I will send the bill now” katse wayan Mom tayi sai kawai tashiga yima Fawaz message.
This is the final alkawari zan maka na u are getting Asmeey in few days on 20th to be precise but I need your help, I need protection sannan I need a secure place dazamu kai Asmeey idan na daukota I need backup and guards respond Fawaz”.
Tana gama tura sakon message na Chinedu na shigowa 250k bills na kayan aiki, Mom kawai ta turamai 500k harda ticket to Kano kiran Fawaz na shigowa shiru tayi zuciyanta na radadi wani kalan soyayya Fawaz kema Asmeey haka? Wat is so special about Asmeey daurewa tayi ta dauka takai kunne dasauri yace “how many men kike bukata?” Anatse Mom tace “plenty! I don’t want us to take her to Bauchi ko mu zauna a Kano, wani waje daban nakeso mu kaita” dasauri Fawaz yace “I have a farm house aciki cikin Funtua chan remote daji ko network babu awajen chan zaki kaimin ita I will send guards there incase she tries to escape”
I will also give you some incase ana kokarin hanaki I don’t mind suyi shooting mutum ma I just want Asmeey na, dan shiru Mom tayi she wants to make him hates Asmeey at all cost dudda tasan news din might hurt him yayi fada da ita amman tadaure tace “but I have to tell you something!.”
EPISODE 9️⃣1️⃣
Gaban Fawaz na faduwa yace “okay ina jinki” faduwa itama gaban Mom yafara da kyar tace “Asmeey nada ciki!” “Kutumar durun uwarki Salima! Ke dan gindin ubanki jaki mena gayamiki kan karya tabamin mata eh! Matata my virgin little girl wani jahilin yaro ya dirkama ciki and u are telling me!” Mom ta dake tace “to na barka kai finding out kana magana bayan u put us in the mess in the first place wat is so special about Asmeey daka kawa daurewa ka kusan nata fyade ba saisa ubanta ya aurama mahaukaci itaba! Da bakai haka ba da yanzu wlh na hada aurenku” wani dariya yayi mai masifan ciwo yace “ina magana kina magana Salima!” Shiru Mom tayi gabanta na faduwa cikin fushi yace “zamu hadu a Funtua wlh saikin raina kanki, I don’t care mezakiyi but that ciki must go” anatse Mom tace “nama kira wani Dr zamuzo Funtua tare anan za’a cire” Fawaz yace “good acire cikin! Su da matana har abada na karbe kayana the next cikin dazai shiga jikinta is gonna be mine” Mom tahadiye wani abu azuciyanta, Fawaz yace “I will send u money for Dr and car da guards kina Tahir?” Murya kasa kasa Mom tace “eh” tsaki yayi yace “useless woman!” Ya katse wayan Mom tayi shiru zuciyanta na masifan radadi ahankali yace “Allah yasama ta mutu ana cire cikin!”.
Washe gari da yamma Chinedu ya iso daganan airport guards da Fawaz ya aiko daya ya daukesa aka wuce dashi Funtua.
Mom sai plan take tanada plan A da Plan B.
***
Ganin motan da Asmeey ta shiga yaja dawani kalan mahaukacin gudu yasa daya daga cikin security yabi motan da gudu akafa su sunsan babu wani event who is this woman, dayan security yaciro waya yashiga kiran Dr Mustapa dan shine yayi hiring nasu.
Tun a masallaci around 1 ana daura auren Hameed da Zainab gaban Hamad ke wani irin mahaukacin fadi haryakai saiyahau shafa kirjinsa yanadan bugawa da hannu shafa Fatiha akayi aka fito Ya Mustapa ya kallesa yace “are you having chest pain ne why are you beating kirjinka” baki yabude zaiyi maganan hakanan sai yaji kaman zuciyansa zai fito waje da sauri ya dafa bango yana dukawa Ya Mustapa yabisa kasa dasauri yace “Hamad Hamadi! What is wrong with u”? Faisal dake magana da mutane ya hangosu yazo wajen dasauri yace “meya sameshi Yaya Hamad?” Dafa kirjinsa Hamad yayi da two hands yakasa magana yakasa tashi ga mutane makil an gama daurin aure sai kawai Mustapa da Faisal suka kamasa side by side suka daga zasu wuce dashi Baba shiya hangosu saiya biyosu abaya dasauri hakama Ya Abdullahi shi Hameed nacikin mutane da abokansa yan bank dan yanada jama’a Abba da Kawu na karban gaisuwa yana tareda iyayen Zainab, mota suka wuce da Hamad daya kasa magana sai kirji yake bugawa Ya Mustapa yace “Kanada ruwa a motanka Faisal”? Dasauri yace “yes bari na dauko” daidai Baba na zuwa wajen yana gyara malum malum yace “Hamadi ba lafiya ne doctor?” Ya Mustapa yace “eh Baba” daidai wayan Ya Mustapa na ringing tunda ya dauki this securities aiki basu taba kiransa ba! This is 3month na aikinsu one thing daya gayamusu lokacin shine idan akwai wani emergency ko wani abu call him yana ganin kira security house kawai saiyaji gabansa yafadi saiya kalli Hamad dake rikeda kirjinsa da hannu bibbiyu yana wani irin nishi sai yaki daukan wayan ya maida Aljihu yace “Baba dan tsaya da Hamad ina zuwa na amsa waya daga hospital ne” Baba yace “toh jeka yakawo ruwan zan basa” Ya Mustapa yawuce chan nesa da motan yaciro wayan security na kara kira yakai kunnensa kafin yayi maganan security yace “Sir good afternoon this is David home security” anatse Ya Mustapa yace “yes I know! Why are you calling?” Da dan damuwa kan muryan yace “Sir something happened just now which I wanna share cus we don’t understand too” anatse yace “go ahead” Yace “a black Range Rover come and packed agidan dake gaban namu na opposite direction, then that makeup artist of yesterday tafito going then someone from the car called her we did not see the person cus yana mota the makeup artist noded her head ta dawo gida I saw when she went to meet the bride whisper something in her ear tafito and left after few minutes the bride came out saita tsaya gaban gate that’s when aka bude bayan mota and old lady haka she’s not young tafito gaskiya Sir the bride resemble the woman kaman is her mom she shouted come here princess she was smiling so we were not bothered the girl went to the car stood outside for few secs saita shiga taja shiga aka rufo kofan and drives fast the reason I am calling u sir is because yanda motan yayi gudu yatafi sounds suspicious even though matar damuka gani looks like the girls Mother!”
Ahankali Ya Mustapa yace “Innalillahi wa innailaihi raji’un!” Yakalli Hamad da Baba ke basa ruwa Faisal tsaye could this be the reason kirjin yaron keta bugawa da kyar Ya Mustapa ya daidaita kanshi yace “how many minutes kenan yanzu da abin yafaru” security yace “just now bai wuce 4-5mins ba” Ya Mustapa yace “get a car and follow them I hope u see them I will call u now” ya katse wayan saiya kalli gaba da baya mema zaiyi? Today is the happiest day of Hameed look at Hamad wat is he gonna do? Wayansa yadaga yakira Abba.
Abba cikin jama’a yaji wayansa na ringing yaciro ganin Mustapa saiya dago kansa hannu Musty yadaga masa sai Abba yadanyi magana dasu yataho same thing with Abdullahi, daga wajen Ya Mustapa yace “Baba” juyowa Baba yayi yataho Kawu ma haka akabar Hamad da Faisal daya juyo yana kallonsu hakanan zuciyansa yabasa wani abu ganin reaction na fuskokinsu saiya dafa Hamad yace “ina zuwa?” Yawuce wajen dayaga Baba yaciro wayansa hankali tashe yana kaiwa kunne yace “number ta baya shiga dasauri Faisal yace “wat happened Yaya?” Anatse Abdullahi yace “we think Mom kidnapped Asmeey!” Wani wawan faduwa gabansa yayi yajuyo yakalli Hamad dayaga yana kallonsu sai kawai sukaga Hamad yafito daga motan da kyar yafara tafiya dasauri yayi wajen motarsa dagudu Faisal yabisa yace “Hamadi Hamadi ina zaka?” Kafin yakai Hamad yashiga mota yaja da mahaukacin gudu sai kowa yayi tasa motar suka bisa Hameed dake cikin mutane yaga yanda yan gidansu ke shiga motan dasauri hankali tashe harda su Abba da Baba da Kawu sai yaji gabansa yafadi something happened gashi ba mota hannunsa da motar Faisal yazo sai kawai yayi murmushi yakalli best friend nasa Ayuba yace “dan kaini gida tukunna” Ayuba yace “gida kuma muda zamu kaika wajen bride ayi first halal hug da pictures” hankali tashe yace “no ko bani key motarka kujirani ina zuwa handle anything lemme go home nadawo now give me ur car key” key Ayuba yabasa Hameed yawuce da mugun gudu.
EPISODE 9️⃣2️⃣
Yanda Hamad ke sharara gudu a titi saida Abba yafara addu’a Allah ya tsare masashi, Hamad gudu kawai yake jikinsa yabasa ba lafiya and ayanda yaga yayyinsa na kuskus yasan it has to do with his wife! Kawai zuciyansa yabasa hakan.