← Book details Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 161

Sashe 36

Uwa Ko Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba mom kadai ba har Ammi dasu Mamie da Mama duk saida kowa yashiga fitowa jin yanda Baba ke kiran Mom, Mom tabude dakinta tafito sanye da kaya na alfarma ta leko daga bene ganin yanda aka tsaya charko charko a falon ga Baba da idanunshi ba Rahama yasa tashiga shigowa saukowa, Hamad yashigo dakin da laptop dinshi daya kunna yazo wajen Baba yace “give me your phone Baba” bashi Baba yayi yawuce ya zauna da sauri Hameed da Munir duk suka taso hankali tashi suka tsaya gefensa Mom ta sauko takaraso gaban Baba ta hade fuska sabida yanda taga mutane a dakin Baba yace “Ina kika aika Asmeey?” Wani kallonshi Mom ta tsaya tanayi Gwaggo ta gyara zani kaman mai shirin dambe tace “ina akace kika aika Asmeey” ran Abba abace yace “Gwaggo kimana shiru” ran Baba abace yace “nace ina kika aikamin y’a where is Asmeey” ba yabo ba fallasa tace “sun fita da kawata Hajiya Ramatu” Baba yace “da ita da wane?” Mom na kallonshi cikin idanu tace “Fawaz danta!” Wani kallo Baba yamata yace “yaron nan dayayi suna agarin mara tarbiya Salima kika aikamin karaman yarinya tabisu” rai abace Mom tace “me kake nufi Muhammad? Bazan iyasa yata tabi kawata gidansu ba” da hannu Baba ya nuna Mom idanunshi sun kada sosai yace “idan wani abu yasami daughter na! Salima if anything happens to Asmeey I’m ending aur….” “Muhammad!” Abba yakirashi azafaffe yana juyoda shi Baba yace “Yaya ka kyaleni nagaji enough! Me Asmeey tamata! Na rantse maka Yaya dudda bawai zama nacikayi agidan ba ina zuwa kasuwa amman banda y’a kap cikin y’ay’ana dakeda tarbiya ga hakuri ga jin magana irin Asma’u ba! Banda ita kap yarana su goma shadaya banda kalan Asmeey, mesa ta matsama yarinyar eh? Eh” daidai lokacin Hamad yatashi da sauri yace “Baba muje tana Bigboys hotel”
Hameed ma yabisu harda Munir, su Baba suka shiga mota daya Hamad da Hameed da Munir suka shiga mota daya Gwaggo da duka mutanen gidan suka taho waje kowa yayi zuru zuru banda Mom data koma sama abinda ahankali Aya ta sulale ta zauna akasa Fawaz almost raped her and Mom tasan komi tundaga nan tadena zuwa gidansu friendship nata da Miemie yaja baya yanzu ma hardly suke waya da Miemie cus a London tayi aure, agidansu fa akuma dakin Miemie sabida Miemie Mamansu tasata aiki haka yashigo yarufe kofa dudda Allah yasani itama harda yarinta then but he sucked her boobs not until data fara kai hannunshi pant nata tasan ba lafiya tafara neman taimako da kyar ta kubuta bai mata komiba, Mom knows everything tasan komi then why did Mom chooses Fawaz mutum irinsa for Asmeey Asmeey dabatasan komi aduniya ba, fashewa da kuka Aya tayi Mamie ta duka tana dafata tace “Ya isa babu abinda zai Sami Asmeey in sha Allah” cikin kuka Aya tace “Mamie yaron matan Fawaz mutumin banza ne yanda naga Baba nayi maybe wani abu yasami Asmeey” dasauri Gwaggo tace “babu abinda zai sami jikata alfarman Annabi Muhammad Sallalllahu Alaihi Wasallama”

Hameed ke tuki laptop din Hamad na jikinshi motansu Baba abayansu ahaka sukakai hotel din parking sukayi suka fiffito zasu wuce su shiga security yace “woo woo wooh, ba room available gentlemen” azuciye Hameed yace “ba daki mukeso ba we came to get our sister!” Security na kallonsa yace “babu anybody kasa da 18yrs cikin this hotel, bakuda right to badge in neman wata, unless kunada police order this is a hotel not brothel kokuma I will advice you gentlemen kusami waje anan ku zauna and just wait for sister ku ko yarku ce tafito besides salla ake yara are out to have fun” yayi wani murmushin yan iska, Baba yadag wayanshi yashiga kiran wani dan sanda Hamad ya kalli Hameed, kawai suka wani barar da security warwas ya zube akasa sukai ciki anan reception din Hamad yace “Asma’u” da duka muryanshi saida wajen ya amsa few securities sukayo kansu Hamad yajuyo yakallesu yace “Baba kubi this floor room by room kuna knocking kuna kiran sunanta” yakalli Munir yace “first floor zaka, Hameed second floor I will go 3rd floor” security na musu magana kota kansu basubi ba sukai elevator Hamad yayi staircase, suka shiga Munir yafara sauka first floor Hameed second floor, shikuma Hamad yawuce 3rd ta staircase sunan Asmeey kawai kakeji a hotel din, room by room Hamad ke bi yana kiranta. “Asma’u! Asma’u, Asma’u!”

In her subconscious state takejin muryan Hamad na kiranta abin sai yana mata that day adakin Gwaggo datake bacci yana kiranta idanunta tafara budewa ahankali taganta kwance akasan bayin kaman ta suma ne dazu dataji yana buga kofan sata tashi zaune ahankali daidai takarajin muryan Ya Hamad yace “Asma’u!” Da duka karfinta da muryanta tace “Ya Hamad Ya Hamad!” Muryanta babu karfi hakan yasa tashiga bin bayin da kallo tana neman abu bucket din data gani ta dauka da hannu dayan mai lafiya tashiga bugawa aduk inda tasamu nan kusada ita agalabaice. Duka yagama zagaye dakunan floor din babu ita hakan yasa yaciro wayanshi yakira Hameed yace “kunganta any progress?” Hameed yace “nooo anya tana nan”? Ahankali yace “yes she’s here” yayi shiru yaduka yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai da daci chan yace “call su Abba kudinga sa kanku jikin door for any movement kana kiran sunanta” dasauri Hameed yace “okay” katse wayan sukayi yafara tsayawa jikin door by door ya bubbuga yakira sunanta “Asma’u”, daidai kofan 414 ya tsaya ya kara kunnenshi yana wani irin nishi ya bubbuga kofan yace “Asma’uuuu!” Buga bucket din Asmeey tayi a kofan bayin da dan karfi saida bucket din ya tsage sake manna kanshi sosai Hamad yayi jin kara adakin dasauri yace “Asma’u!” Da yar muryanta tace “Ya Hamad!” Tasake buga kofan dawani Irin sauri Ya Hamad ya murza kofan but a kulle rudewa yayi yarasa yazaiyi yashiga tattaba jikinshi baida anything kawai saiya shiga gudu a corridor fire extinguisher daya gani anan corridor yawuce yadauka kawai yadawo yabugama handle din balle handle din yayi sannan yahada karfin kan fire extinguisher yayi wani murde murde harsai da hannunshi yaji ciwo sannan ya iya ya bude kofan yawani shiga cikin dakin yabi dakin da kallo babu kowa sai gyalen Asmeey daya gani ga pant da aka barka akasa ga kwalba ga wine dahar yasoma bushewa gakuma jini akasa, gabansa yashiga faduwa yashiga juye juye adakin yace “Asma’u” ahankali da galabaitacciyan murya tace “na’…..am” dawani sauri yayi wajen bayin yakama handle din ya murza gabansa na faduwa sosai ya kafa kunnenshi jikin kofan yace “Asma are you in there”? Gyadamai kai tayi tana kuka sosai mara sauti takasa motsi cikeda tashin hankali Hamad tace “okay I’m coming” wucewa yayi gaban dakin inda ya yarda fire extinguisher din yadawo yadaga murya ahankali yace “ki matsa daga around bangaren kofan” da duka karfinshi ya buga kofan dayake banzan kofa katako ne a door kawai ya fashe kofan da sauri yasauke hannunshi kasa ya leka ramin Asmeey yagani zaune agalabaice a bayin ta kankame jikinta, ga jini jini a jikinta fuskanta lips dinta sun kumbura taci duka ga gaban riganta data hada ta rike da hannu biyu dan ya barke, tsayawa yayi yana kallonta suka hada idanu wani kalan kuka tafashe da shi tana kallonshi, dauke idanunshi yayi daga kanta Asmeey na kallonshi yashiga buga kofan yana banbarewa yana zufa yana balballe katakon da hannu, tana ganin yanda he’s getting injury a tafin hannunshi but bai dena ba sannan yasamu yashigo ta kofan forcefully kana gani kasan wood na wajen sun karcesa ajiki dawani irin sauri yazo wajen sai kawai yaduka yana kallonta zufa na ketomai a goshi kaman yanda take kallonshi cikin idanu, baimasan mezaice ba kawai he’s looking at her, kusan 10secs suna kallon juna kafin cikin raunanniyan murya mai taushi dake cike da tausayi that sounds very deep also with lot of emotions yace “are you okay”? Sosai Asmeey ke kallonshi in the eyes tana kuka mara sauti kawai saita yunkuro da kyar tanajan hannunta da baya motsi akasa and just hugged him da hannu daya tasa kanta a kirjinshi tana wani irin kuka da duka dan karfin dayake tattare da ita.
Lumshe idanu Hamad yayi ya tsaya chak without touching her, zuciyanshi na radadi, yana kuna, yana zafi, cikin wani yanayi da shi kanshi baisani ba ya fuzar da ijiyan zuciya mai bala’in zafi, ahankali and calmly yace “it’s okay! It’s not your fault!” Ihu Asmeey tayi sosai akirjinshi maganan dayayi ta rikeshi gam da hannunta mai lafiya, she’s feeling something da bata tabaji ba in her life game da Ya Hamad, bataso ta sakeshi, she wants to stay like this with him, ahankali yana ahaka calmly yace “can you let me go”? Gyadamai kai Asmeey tayi tasakeshi ahankali tana komawa baya hakan yasa gaban riganta dayake a yage da boobs nata sukai flashing a eyes nashi dawani irin sauri yadan koma baya ya maida kanshi gefe saikuma yatashi tsaye da sauri ya mike hannu yadauki towel daka kan rag abayin ya warware ya kare fuskansa ajiki Asmeey nawani irin kallonshi, yaduko ahankali ya daura mata towel din a shoulder to shoulder sannan ahankali yakama hannunta daya luradashi, fashewa da kuka tayi hakan yasa yakama kafadunta zai dagata wani irin fashemai da kuka tayi yakalli fuskanta ganin she’s really in pains yasa ahankali yadauketa chak a hannunshi wayanshi yahau ringing da hannu daya yasa yadauka baima tsaya jiran maganan Hameed ba yace “I’ve seen her come to room 414” ya katse wayan yafara tafiya da ita yasa sakata yabude yafito daga bayin da ita daidai Fawaz na shigowa dakin ga jini duk fuskanshi tareda wasu lalatattun securities guda biyu marasa kiba kaman sanduna.
Chapter 36 · 0% Book details