← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 105

Sashe 99

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ita ya shiga shi mata albarka, dan tabashi abun da baita a samun sa daga gurin kowa sai agunta, duk surutan nan da take bajin sa take ba dan tun suman arshen da tayi bata ara farfa o wa ba, yana gurin saida yaji anfara kiran sallah sannan ya mi e zaune da yar, tare da kunna fitilar akin sai lo acin ya dube ta sai yaga kamar bata motsi, fuskar ta ya an bubbuga tare da cewa Lily! Lily, shiru yaji hankalin sa ne ya tashi ya sauka daga kan gadon da sauri tare da dauko robar ruwa yayi sauri ya dawo inda take tare da yayya fa mata, sai ya watsa mata wajen sau uku sannan ta sauke ajiyar zuciya, shima ajiyar zuciyar ya sauke tare da hamdalah aransa, Tana bu e idon ta ta ara sakin kuka, sauri yayi ya augota jikin sa ya shiga rarrashin ta yana bata ha uri, ita kam kuka kawai take saboda har yanzu ji take kamar yana cikin jikin ta har yanzu, ga zafin dake taso mata, Kwantar da ita ya ara yi ya tafi bathroom da sauri ya ha a mata ruwan zafi sannan yadawo, ya auke ta gaba ayan ta ya kaita ban akin acikin ruwan zafin yasaka ta sai tayi saurin mi ewa tana walla ara tare da rirri e sa, "Sorry ki daure ki tsaya nasaka miki magani aciki kina shiga zaki daina jin zafin, ki ba uri ki zauna kinji, Kukan da take ba hanata hararar sa ba, duk da sai kawar da kai take bata son kallon sa saboda ba k omai ajikin sa, Shi baima san tanayi ba, da yar tasamu ya dannan ta cikin ruwan tun tana ihu har ta fara yin asa asa da murya dan ruwan ya fara shigar ta kuma taji da in sa, A haka da wayo da dabba ra yaita gasa mata jiki tare da zubar da wancen ruwan ya ara ha a mata wani, sau uku yanayi mata, ita da kanta taji da in jikin sosai, akaso ari da take jin zafin yanzu sai ta nemi kaso saba'in ta rasa, daga nan yasa tayi wankan tsarki tayi wanka sannan ya taimaka mata suka fito, barin ta yayi tayi tafiyar da kanta saboda ta ara jin daidai kar gurin yaci gaba da yi mata zafi, dan yayi mamaki ma da bata aru ba, ta iya auke sa tas gaskiya tayi ari, ya zaton ma ko idan yake wanke mata gurin ko zaiga yaji mata ciwo amma sai yaga sam ba haka ba, kawai dai kumburin ne, amma bata aru ba, kodan fatar jikin ta me kauri ce shiyasa, baiji mata ciwo ba, kuma yabita a hankali dan shi kansa kwanciyar koyon ta yayi saida ya duba a internet yaga duk hanyoyin da ake bi wajen yi da kuma yanda baza ka illata matar kaba, koda ka fita cikin hayyacinka, da wa annan hanyoyin yayi amfani wajen ganin komai ya tafi daidai... Ba laifi kuma ko da ta taka ka an taji zafin, da akwai dai amma ba wanda zai hanata tafiya ba, da haka ya kawota bakin gado tana ta faman kawar dakai dan ita gaba aya kunyar sa take ga kuma haushin sa da take ji, Da kansa yaje ya nemomata kaya masu an sau i ya kawo ya saka mata, tare da ajiye mata hijab agefen ta, sannan ya kamata ya mayar da ita kan kujera ya fara cire zanin ya auko wani ya shinfi a daman duk wani abu da yasan zai bu ata babu abun da bai tanada ba, Bayan ya gama gyarawa ya kale ta yace yace bari inyi wanka inzo muyi sallah, ko kallon inda yake batayi ba haushi yake ara bata zaman da yayi hakannan babu kaya memakon yasaka ko gajeren wando ne, amma ba kunya ba tsoron Allah ya zauna haka sidigir, Bathroom in ya koma shima tare da yin wanka ya tsarkake jikin sa sannan ya fito, shima kayan yasaka marar sa nauyi sannan yazo ya shinfi a musu sallaya yace "tazo suyi sallah, taso tayi saidai a hankali take tafiyar dan gefen cinyoyin ta take jin su kamar a rarrabe, A bayan sa ta tsaya kamar yanda ake yi idan za'ayi sallah tsakanin miji da mata, A haka sukayi sallar bayan sun idar ya ora da yin azkar itama tayi, nata saboda ta iya, bayan nan kowa tayi tasa addu'ar, tunkan ya arasa tasa Ameesha ta fara gyangya i agun, Bayan ya gama ya tashe ta yace "kar ta koma bacci tajirasa yanzu zai dawo to kawai tace masa, yana fita taci gaba da gyangya in ta agun, A yanda ya barta ya shigo yagan ta tana baccin, tashin ta yayi tare da bata cup in dake cike da ruwan tea da yaji uwar madara, inajin ma kawai aga gwangwanin yayi ya zuba ta bai gwada ba, "Kisha wannan zai taimaka mini idan kinsha sai kin kwanta, haka tace ta oshi bacci take ji, da yar ya lalla ata ta kar a ta sha, sai kuma yayi mata da i dan zallar madara ce aciki kwata kwata ma kamar bai saka suga ba aciki, Tas ta shanye ta ajiye kofin, wani maganin ya allo mata yace shima tasha, saida yagaya mata na rage zafi ne sannan ta kar a ta sha, bayan shi ya kuma bata na ruwa, shima ta sha, sannan ta kora da ruwa, ya kama hannun ta yakai ta har bakin gadon, kwanciya, tayi ya lullu eta ta tare da manna mata kiss a goshi, yace Allah yayi miki albarka, memakon tace meen saima gudunmawar harara da yasamu, Murmushi kawai yayi yana jan hancin ta, yace "wai ba kowa aduniyar nan kuzo kuzo..." Da sauri taja abun rufa ta rufe fuska, dan wata iriyar kunya ce takama ta, amma tana rufe fuskar ta ita kanta da ta tuna maganganun da ta ringayi jiya saida tabawa kanta dariya, Shima dariyar yayi, yana tuna wasu abubuwan shi sai yanzu wasu suke ta fa o masa arai, Cikin ara wata tsokanar tata harda canza murya, ya kuma cewa "in kana wanar iyayen ka kamin rai kar ka sheni......, to gaki da ranki bankashe kiba ko, Da mamakin sai yaga ta aga masa kai ta cikin abun rufar, Hannu yakai zai yaye abun tayi saurin ri ewa am ta cukwikuye sa ajikin ta, Rabuwa yayi da ita yana girgiza kai yace za mu kuma ha uwa ne anjima zakinin bayani dan nagaba sai yafi zafi, dan zan hukuntaki ne akan sunan wani da kika kira min cikin lamari na, kuma ko da wasa kar na ara jin sunan sa abakinki, dan haka anjima ki ara kiran sa zaki ga me zan miki...... wuri wuri ta fara yi da ido ta ciki abun da ta rufa, ita sai yanzu ma ta tuna daman harda Bossay ta kira to wallahi ita bama tasan lo acin da ta kira sunan saba, Gabanta taji yana ara fa uwa jin yace anjima sai ya ara yi kuma sai yafi na yanzu, aikawa duk yanda zatayi sai tayi gari na gama wayewa zata gudu dan gani take idan ya kumayi mata kamar mutuwar zatayi yanzu.... Matsawa yayi daga gurin bai ara cewa komai ba, wayar sa yaje ya auko tare da komawa kan gadon ya haye kan gadon kusa da ita ya kwanta ta bayan ta, Da har zai kunna wayar kuma sai kawai ya fasa, yayi tunanin idan ya kunna za'a iya tashin su idan suna bacci, hakan yasa ya fasa kunna ta, Shiru sukayi gaba ayan su kowa da abun da yake tunani, a hankali ya kira ta. yace... "Lily.... Cikin sanyin murya da kuma bacci dake shirin aukar ta, sai tace "uhm, Da farko yayi tunanin batayi bacci ba jin, uhm in da tace masa sai yaji kamar ta fara bacci, shima cikin sanyin muryar yace juyo, Please duk sanda muka ara kwanciya banaso ki ara juya min baya kinji, aga masa kai tayi kawai, batare kuma da ta juyo in ba, "Lily...... Gyara kwanciyar ta tayi tana juyowa ayan gefen, tare da rufe idon ta duk da ta rufi har fuskar ta, amma haka saida yasa taji kamar ta juya ayan angaren sai tafi jin da Bai kuma ce mata komai ba, ya rungumo jikin sa, suna jiyo bugawar zuciyoyin su, ahaka bacci ya auke ta shikam saida ya da e sannan baccin ya auke sa, ******************* ___A daren jiya cikin gidan nan alilan ne suka rintsa dan yawancin su a tsayae suka kwana yanda suka ga rana haka suka ga dare har waye war gari, Koda gari ya waye inda aka tsaya nan aka ora da neman Ameesha, dan wasu har sun fara sadda arwa ma ta ata, ga aurin aure da za a gabatar yau wajen arfe sha aya zuwa shabiyu za"a aura , dan har anfara tunanin ko a aga auren amma manyan sukace ai bazai yiyu ba saboda wasu an nesan kawai a aura, da aurswar da rashin aurawar ai bazai sa aganta ko kar aganta ba, Tsoron su ma kuma nan ma Maman ta anjima za'a sallamo su, zasu dawo gida, Sha aya da rabi aka fara hallara a masallaci dan karfi sha biyu daidai za'a aura, mutane da dama sun ha u a babban masallacin dake ha e da masarautar, Mutane har bakin layin, nan kaka gabatar da aurin an matan da samarin, Daga nan cikin fadar ta ara cika da mutane, wasu na murnar aura aure wasu na ba in cikin rashin ganin Ameesha, arfe wajen uku, Su Abban Ameesha suka dawo, nanna aka shiga murnar samun aruwar da a kayi, amma koda wasa babu wanda yayi gigin sanar dasu halin da ake ciki, suma kuma basu tambaya ba saboda sun san hidimar biki ake, ba kowa zasu gani ba bare kuma ita da take layin amaren suma, Kan kace me magana ta zagaye ko ina da samun aruwar da akayi wasu suna ta mamaki ta yanda akai hakan ta faru dan wasu duk basu santa da cikin ba, wasu kuma suna cewa murna biyu ga aruwa ga kuma biki, sai kuma wani ba in cikin dake guda na rashin ganin wata, wasu acewar su anrasa wata kuma ansamu aruwar wata, Magana dai
Chapter 99 · 0% Book details