Sashe 41
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace ya yanke musu hukunci zaman gidan yari na dindin daga nan har arshen rayuwar su, sannan kafin afita dasu zasu fara amsar hukunci acikin gidan nan za akaisu akin asa kamar yanda suke sawa akwai wasu suma zasu shiga ciki a horasu horo mai tsanani sannan a fito dasu akaisu prison dan babu wanda yakamata yaci gaba da rayuwa cikin mutane domin zaman su aguri ha arine kowa mummunar zuciya garesa, idan aka barsu nan gaba ma zasu iya yin son zuciyar tasu su kara cutar da al'umma, Nan kowa yayi na'am da hukuncin nasa, sannan aka nemi inda wanda yake da magana yayi kafin zama ya are, Kande ce tace tana da magan, aka bata izni, Sannan tace dan Allah tana neman alfarma kafin a yanke mata hukunci tana so taga an ta anemo mata koda nan cikin gidanne ta gansa kafin ta tafi sannan tagaya masa abun da Ammah tace ya ko ma garin su, dan tasan batasan inda ayan yake ba, ta ha ura da ganin sa idan kuma Allah yayi ha uwar su Allah yasa su ha Da farko Meer in amincewa yayi saida Maama tasaka baki sannan, ya yarda, nan suka shiga tunanin mai irin siffofin da ta lissafo, amma duk da haka basu gano ba, a lo acin Meer ya fita da kansa aka tara masu aikin gidan, ya shiga dubasu yana tambayar su amma aka rasa, haka ya dawo cikin fadar yake sanar dasu ba'a samuba wata arya take, har anyi shiru da maganar za afara wata, Sarki Salahudeen yace "yana da magana, nan aka bashi izni, Cikin sanyin yanayi ya tashi ya fara da cewa "bana tunanin arya take domin abubuwan da ta fa a a halayen sa da kamannin sa a yanda tafa a akwai mai irin su agidan nan, sai yanzu na ara tabbatar da hakan da nayi tunani, to amma abun mamakin anan shine, shi wannan mai halayen yana da mahaifiya indai kuma ba shima arya akayi masa ba....., Da sauri Fulani ta tashi ta kar eshi da cewa warai kuwa wallahi wanda kake zance shine ma duk yanda ta fa a haka yaron nan yake ni zan baku labarin sa, Wallahi wannan munafukar zaku tuhuma tasan komai, tunda tace anta ne nidai tunda nake da ita ban ta a ganinta da ciki ba, hasalima bata ta a yin aure ba, wai amma lo aci aya tace min anta ne alugunguma shegiya zo nan dan kutumar ubanki kiyi mana baya ni uban waya baki a ta arasa maganar tana jawo kan Hajiya Sarah ta dungurar da ita agun tana nuna ta da yatsa tace Wallahi itace wannan fa tafi kowa mugwar munafuka ce she aniya anya ma nikam matar nan bata ha a dangi da she anu ba (oh Fulani da masifa mai hali baya fasa halin sa) Nan kallo ya koma kan Hajiya Sarah da Fulani, Fulani ce ta ara dungurin ta tace "bazakiyi magana ba, shiru Hajiya Sarah tayi bata tanka mata ba, Papa ne yayi mata magana da kansa sannan tace "Eh anta yana cikin gidan nan ba a na bane anta ne, Ammah ce ta bani shi tace in ri eshi har zuwa girman sa idan ya girma kuma zata karbesa ya shigo cikin masarautar amma bada sanin ko shi waye ba kawai zata na bashi kulawa ne sannan ba ko wane aiki zai ringayi ba agidan, daga nan kuma da yayi wayo sosai tasa nace masa ya daina yin komai sannan ya ringayiwa Fulani rashin mutunci duk ranar da tace zata yi masa wani abu yace mata yasan sirrin ta kuma zai tona idan taci gaba da abun da take anan zai ara samun damar yin duk abun da yaga dama, marabar sa da an gidan kawai shi su suna part an gida shi kuma yana part in bayi masu aiki, Duk abun da tabani ni kuma sai inbashi amatsayin sa na ana tunda tun yana arami yake hanuna ni na arasa rainon sa shiyasa yayi tunanin nice mahaifiyar sa, Ranar da kuma yakira ni yace zasu kasheshi, duk tsarin mune saboda a lo acinne burin kowa yake daf da cika ta haka kawai za asauke sa daga mulki su kuma su ora wa anda suke so, shiyasa aka kamasa ranar da yarinyar ta shiga akin sa mukuma mukayi amfani da wannan ranar muka tura mutane aka gaya wa sarki abun dake faruwa shi kuma ya au zafi dalilin da yasa akayi musu wannan dukan kenan mutanen ma su suka shirya su, sukayi musu wannan dukan, Shiyasa da ya kirani nazo dan in tona asirin kowa yaji hakan ma tsari ne, daga nan kuma sai abu ya ta are rishe ya juye da mujiya, dan a lo acin so nayi ingudu sai kuma hakan bai yiyuba........, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Shiyasa da ya kirani nazo dan in tona asirin kowa yaji hakan ma tsari ne, daga nan kuma sai abu ya ta are rishe ya juye da mujiya, dan a lo acin so nayi ingudu sai kuma hakan bai yiyuba........, Tana gama rufe bakin ta, Kande tace "wai wa kike nufi kice min, kina nufin ana yana gidan nan dan Allah akira min shi, inganshi dam Allah kukirashi, Meer ne ya tambaye ta sunan an tagaya masa tayi shi kuma ya nufi hanyar fita, sannan yasa wani yace yaje ya kirawo masa Hamza, Ba a au wani lo aci ba, sai gashi an shigo da Hamza cikin gurin, yana shigowa ya auke kai daga gurin Hajiya Sarah saboda baya son ganin ta har yanzu haushin ta yake ji, Gaban Papa ya arasa tare da tsugunnawa agaban sa ya gaida shi saboda duk a tunanin sa ko akan batun Sam ne shiyasa aka kirasa, Bayan sun gama gaisawa, Papa ya kirasa sunana sa, sannan ya fara sanar da shi abun dake faruwa tare da basa an ta aitaccen labarin tundaga farko har zuwa arshe amma da aka gama bashi labarin aka nuna masa mahaifar sa, sai ya nuna ko in kula da jin nasa labarin idan ka kalle sa bazaka gane farin ciki yake ba ko ba in ciki, Hakan da yayi kuma ba aramin mamaki yabawa wasu ba, har Saida Maama tayi masa magana akan baiji me akace bane yace yaji, kawai baida ra'ayin komai shi kawai arabu dashi yanda ya taso shi ka ai zai ci gaba da zaman sa, a haka baya bu atar wasu dangin na cikin masarautar sune dangin sa kuma zai ci gaba da zama dasu, mahaifayar sa kuma itama tasha bai taso da ita ba kuma bazai zauna da ita ba dan haka bai auke ta matsayin uwa ba, tunda har ta nuna son zuciyar ta ta rabu dashi yataso cikin garari bata neme saba, dan haka shima baya nemanta yanzu acikin rayuwar sa, saboda acewar sa inda har da gaske ne badan son zuciya bane ai da tasan yanda tayi tagayawa wani halin da take ciki ai dole za'a kama ita Ammah in amma tayi shiru da bakin ta suka ci gaba da zalintar mutane, idan kayi wani tunani ma gaba aya kusan itace silar komai da batayiwa tifkar hanci ba tun lo acin da ta gane gaskiya da ta dakatar da ita ta sanar da mutane abun dake faruwa da duk haka bata faru ba, Dan haka shi ba wani farin ciki da yayi da hakan, ana gama maganar ma ya tashi yabar cikin fadar, uwar tana ta kuka tana kiran sa amma ko waiwaiwayon tama baiyi ba, ya fice abun sa, su papa ma babu wanda ya dakatar dasu sun rabu dashi zuwa wani lo acin zasu kirasa suyi magana, Kamar ranta zai fita haka Kande take kuka, tayi da nasani yafi cikin kwando ji take kamar tayi hauka ita bataga wani cigaba da ta samu a rayuwar ta ba ta rasa mijinta ta rasa an ta gashi ta tashi a tutar babu, babu wani cigaba da tasamu gashi ta jawa kanta zaman gidan yari na har abada, wannan masifa da mai tayi kama ga anta yana gudun ta ko nuna yaji da da i ma da ganin ta baiyi ba, ya tafi yabarta tana ro on sa amma ya i sauraron ta, haka ta ringa tunani kala kala, ita ka Daga nan kuma aka rufe taro da addu'a kowa yakama gabansa su kuma aka kwashe su aka kaisu can gidan asa kowa aka raba masa aki babu wanda aka ha a da wani, _*Washe gari*_ Fulani ma ta koma sashenta babu wani hukunci da aka ara yi mata saboda duk abun da ya faru bayin kanta bane, shiyasa aka rabu da ita, inda Saida ta jira akayi masa gyare gyare aka dawo dashi tsaf kamar yanda yake ada sannan ta koma dan cigaba da sabuwar rayuwa, momma ta koma nata part in inda ta tara su twins inta ta basu labarin komai sannan ta rungumi an tare da mi a lamarunta ga Allah, Allah ya kawo mata sassauci akan abun dake samun ta, Sam kam shima ta ajiye batunsa a gefe tunda anyi neman duniya an rasa shi, wayar sa ma kuma bata shiga, amma bayan ko wace awa sai ta ara gwada Number ko zata shiga amma bata sa'a, Sannan tun a ranar aka sa aka fito da komai na part in Ammah, zuwa gobe za azuba wasu kayan aciki, Papa da Maama suna sun koma nasu part in inda suka yiwa Allah godiya da ya nuna musu arshen ma iyan su, yanzu basu da wata damuwa kuma sai neman baban Ameesha amma yanzu sun gama da cikin gidan saura kuma waje zasu fara bincika, hankalin su yanzu ya an kwanta, saboda duk wani ma'aikacin gidan marar gaskiya saida aka kamasa aka ulle, Sannan Papa yace "aje a lalubo wanda ya buge Maama shima sai ankama sa duk dade bada son ransa bane, amma shima yana da