Sashe 19
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abun da bata gani daga cikin falon, jira take kawai afara restring......., Rasheeda ce taje wajen Dady tace "Dady wai mai zai faru su rabu dashi mana idan ya dawo cikin hayyacin sa basai mubasa ha uri ba mugaya masa abun dake faruwa, ai tsabar tashin hankali Dady baisan lo acin da ya ture taba cikin aga murya yace "ke baki da hankali baki san mai zai faruba, kubar falon nan, ku wuce aki yafa a yana daka musu tsawa, Kuka Rasheeda ta fashe dashi tana matsawa kusa da mom ta rungume ta cike da tsoron tsawar da Dadyn ta yayi mata, Dady da ta kalli agogon yaga saura baifi 30 second ba time ya cika da kansa yasaka hannun suka fara jan Meer amma ko gezau baiyi ba, a sukwane Dady ya ago kana ganin sa kasan ya shiga tashin hankalin da ya da e bai shiga irin saba, Wata tsawar yadakawa su Rasheeda da suna gurin har yanzu sun i barin wajen, murya sa kamar zaiyi kuka yace wai baza kubar wajen ba ba magana nake muku ba to sai ku ta tsayiwa idan ya kashe ku kun huta yana kaiwa nan ya nufi ofar fita cikin sarsarfa zai bar falon, saidai yana zuwa wajen ofar yajata zai fita yaji ta a datse......, A matu ar razane ya juyo yana kallon su ganin Meer ya wace ri on da mutanen nan sukayi masa, ya mi e tsaye yana kallon su da jajayen idanun sa masu kama da r urran garwashin wuta... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Da sauri ya ara juyawa ya mur a hannun ofar sai yajita dai still a rufe, ai kafin yayi wani yun uri yaji anri o rigar sa ta baya tara da sha e mai waya akayo baya dashi aka jefasa asa, Cikin zazzaro idanu Dady yake bin Meer dake tsaye agaban sa yana wani irin fidda numfashi mai huci, ga idanun sa da sukayi wani irin ja kamar gauta, hannu yasa ya ara ago sa yakai masa wani kyakkyawan mari a fuskar sa Dady bai gama tantance zafin ba ya kuma jin wani ta ayan arin, ba tsaya ba saida yayi masa marika sunfi goma ajere sannan yayi ball dashi ya turasa gefen kujera ta yanda yasan zai bugu yakwa bugun ba arya amma zafin buguwar ba hanasa ara agowa ba cikin hanzari ya kalle sa yaga Meer ya ya juya baya yana koma kan sauran, Ganin hakan yasa Da baya da baga Dady yafara ja yana maida duban sa ga su Rasheeda, da suke shirin hawa bene dan tsiratar da lafiyar su ga Meer tun kan ya waiwayesu, ara juyawa yayi ya kalli Meer da ya koma kan mutane biyun nan da suka kawo sa, ya ca umi wuyan aya wanda shine ya wanda yafara ganin sa acikin motar sa wanda yayi masa allura, dukan sa yake ta ko ina, saida ya tabbatar bazai iya motsawa ba sannan ya koma kan ayan shima ya lugude sa, ya ajiyesu gefe guda, Dady da jikinsa gaba aya yagama aukan rawa sai kerma yake ganin yagama dasu, yasan kansa zai dawo hakan yasa shi tashi da sauri ya kwasa aguje yayi sama benen, Meer na kallon sa sarai yaga guduwar sa, yabarshine yagama gudun nasa zai shigo hannun ne, Kujera yasamu, ya zauna tare da ora afa aya kan aya, yana kallon su da hannun yayi musu alamun dasu matso inda yake da jan uwawu suka araso gurin dan basu da arfin tashi da kansu, Sauke afar sa yayi yana duban su da kyau Saida yagama are musu kallo Muryar sa cike da an dashewa bata fita sosai yace "abu biyu zuwa uku nakeson ji daga gareku idan kuna so kucigaba da rayuwa, kunajina? Kai suka aga masa, Sannan ya ora dacewa "ina son insan ta inda kuka shiga cikin gidan har kashigar min mota batare da sanina ba, waya baka damar shiga cikin gidan ma gaba aya da iznin wa ka shiga, ya fa a yana kallon wanda ya shigar masa mota dan bai manta fuskar saba, zazzare ido yashiga yi yana shirin yayi arya amma tunawa da irin bugun da suka sha yasan idan yayi arya jikin sane zai zai kuma gaya masa, dan haka sai yace, "da iznin mai gadin gidan na shiga ciki shima kuma akwai wacce tagaya masa shiga ta ciki, nidai Alhaji yace kawai inje bakin gurin akwai wacce zata kirani tana kirana komai yazama ready shiga kawai zanyi kuma haka mukayi ina zuwa banda e ba aka turo min message akace inshigo na shiga bayan nashiga sai wata mace ta kirani tagaya min inda motar taka take naje na tsaya agun sai tace na bu e nashiga a bu e take yanzu zaka fito ka fita, idan ka shiga muka fito daga gidan sai incaka maka allurar, amma nidai banga matar ba bansan taba kuma Alhaji ne ya ha a mu da ita....., Shiru yayi yana sunkuyar da kansa asa, Jinjina kai Meer yayi "sai ya maida dubansa ga ayan yace "kai kuma fa, Da sauri ya shiga girgiza kai yace wallahi babu abun da nasani akanka..., "Sai akan wa kasani??? Meer ya ara tambayar sa, Shiru yayi bai basa amsa ba, Saida Meer ya ara maimai ta masa sannan yace "ba kowa, Tashi tsaye Meer yayi ya nufi ofar fita Saida yake daf da fita har suna tunanin ya rabu dasu kenan saikwai sukaji yace "kubiyo ni sannan ya fita, Kallon juna suka shigayi amma rashin sanin abun da zai musu ba yanda suka iya dole suka yun ura da yar suka bi bayan sa, Suna fita suka gansa aawajen motar sa, bu ewa yayi ya shiga tsayawa sukayi akusa da motar, da hannun yayi musu alamun su bu e baya su shiga babu yanda suka iya cike da tsoro da fargaba suka bu e suka shiga cike da ar suna tunanin ina kuma zai kaisu, suna shiga ya tayar da motar yajata suka fita daga gidan......., acin da Dady ya haura sama yana zuwa yafa a dakin dasu Rasheeda suke suma duk a tsorace suka bu e masa ofa yana shiga suka rufe ofar kowannen su cike da tsoro Rasheeda kam sai kuka take tana cewa Dady ka kira an sanda wallahi idan ba a fita dashi ba sai ya kashe mu gaba ayan mu, Mom ma ta ora da cewa naga alamar yaron nan baida hankali fa, yakamata kayi wani abun yanzu dai munsamu mun tsira ba tayanda zaiyi ya shigo nan amma dai kasan yanda zakayi damu dan nasan ba barin gidan nan zaiyi ba, tana gama fa ar haka Rasheeda ta ora dacewa... "Dady wai allurar mai kasa akayi mishi gashi nan yakoma kamar mahaukaci Dady ka cuceni maiyasa zaka saka ayi masa alluarar da zata cutar dashi yanzu ga abun da ka jawo mana nan duk da nasan halin sa amma da bakayi masa haka ba da ba abun da zaisa ya koma haka gaba aya ya canza kamanni ya koma kamar wani dod......, Tsawa Dady yadaka mata yace "ya isheki haka dame kikeso inji da kukan ki ko da maganganun ki ko kuma da halin da muke ciki, idan zaki iya fita ki auko wayar tana can falo kije ki auko idan kuma ba haka ba kada wanda ya ara min magana anan, ya fa a cikin acin rai da borin kunyar abun dake faruwa dashi agaban arsa ga kumatunsa duk shatin hannun Meer ga gefen bakin sa har ya an kunbura saboda bugewar da yayi da jikin kujerar, Mom da taga abun ba mai arewa bane bata bi takansu ba, ta auki wayar ta da sauri ta lalubo wata number ta danna mata kira ana agawa tace "mustapha kana ina ne, banji mai akace mata daga can ba, tace to kabar ko mai kake kazo gida ba lafiya, kataho da an sanda, akwai matsala, da sauri Dady ta wace wayar daga hannun ta yace ke mahaukaciyar inace zaki kira mana an sanda cikin gidan nan, angaya miki shi aramin mutum ne idan aka tambayi dalilin zuwan sa nan in kina da hujjar da zaki kare mune kina abun fa a musu, wannan shashan cine, yana gama fa a mata haka yakara wayar a kunnen sa yace kar kasake ka kira wasu an sanda, kajini koh! yafa a tare da kase wayar, Ya wurga mata ita ajiki, yana dafe kansa yana furzar da iska ta bakin sa, yana tunanin ta yanda zai sama musu mafita wannan yaron yabar gidan batare da ga ta a lafiyar su ba, duk da yana tunanin mai yake faruwa a falo har yanzu bai biyo suba, Allah yasadai ya fita tunanin hakan yasakashi zuwa wajen window yaga ko ba motar sa da suka shigo da bata nan, amma yana ke awa sai yaga wayam babu motar, wani irin sanyi yaji aransa, cike da farin ciki ya juyo yana kallon su yace "Alahamdulillah ya tafi wallahi ya tafi amma Allah ya taimake mu daman nasan tunda muka rufe ofar nan bazai iya shigowa ba sai hankalin ku ta kwanta ya tafi, yana fa a musu yana bu ofar akin fita yayi dan ya tabbatar wa da kansa, tagani da idon sa, lalla awa yayi ya fara le awa yaga basa ciki har sauran mutane, amma duk da haka bai yarda ba saida ya fito har waje daga nesa ya tambayi mai gadi shin mai ya bu ewa musu ofa ne sun fita yace masa eh yanzu suka fita, sosai ya ara jin da i aransa sannan ya koma cikin gidan......, *************************** acin da aka fito da su Ameesha tafiya kawai suke basu san inda suka dosa ba, dan tun suna hira har suka dawo yin shiru suka fara gajiya da hirar dan a alla sunkai kusan awa aya suna tafiya, Amra sarki surutu itace tacewa drivern wai ina zai kaisu shiru yayi mata