Sashe 26
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayi wu i da ido yana raba ido ya kalle su ya kalli su Papa da suna jin abun da ake cewa amma basu iya cewa komai ba, koda yake ba laifin su bane duk wannan abun laifin Meer da shi ya shirya masa komai kuma gashi sun gani bashi da damar kare kansa, baida bakin magana, dole ya amshi duk hukuncin da sukayi masa kafin gaskiya ta bayyana, kuma yayi alwashin sai yaci mutuncin Meer sai ya wahalar dashi sai yarama wannan wula ancin da yasa akayi masa agaban mutane, anci mutuncin sa, Yana wannan tunanin bai gama ba yaji saukar naushi ta bayan sa, da sauri ya juya yana kallon mai dukan nasa, maza biyun nanne suka rufar masa suka fara dukan sa, Da sauri Meer yacewa kowa nagun yabar wajen da kan kace mai kowa yabar wajen gudun acin rai saboda yanda yayi maganar kowa zaiyi tunanin idan bai tafi ba zai iya hucewa akansa, su Papa ma tuni Maama tajasa suka bar wajen daman an sa sun da e da barin wajen, Waziri tun yana jurewa yagadai basu da niyar barinsa sai yafara arin watar kansa, amma yakasa, Saida sukayi masa dukan tsiya har ba ya iya tashi amma duk da haka sun i rabuwa dashi, Meer dake gefe ya ha e hannuwan sa yana kallon su so yake sai ya tabbatar da sundake shi sosai dukan ya ratsa shi sannan zuwa lo acin maganin da yabata zai saketa, ashe duk kulane ma basu yi ba amma tana numfashi sama sama amma tashin hankali da kuma yarda da videon da suka gani ya hanasu gane hakan, Daman burin Meer kenan so yake sai yafara wula an tashi yasa angalabaitar dashi yarama abun da yayi masa na allurar da yayi masa shiyasa shi kuma ullo mishi tanan ba shi zai dake shiba amma yasa andake shi kuma yasa kowa yadai na ganin sa da mutunci an wula antasa agaban mutane, Meer baima yi zaton abun zaikai haka saima kuma yaga har yafi yanda yake tunanin abun ba aramin ayatat dashi yayi ba, Suna cikin jibagar sa matan suna ara zugasu, acin kuma da Meer ya auka sun cika dan haka yataka a hankali yaje kusa dasu tare da janye waziri daga gurin su, suka ara binsa zasu dake shi, Meer ya daka musu tsawa yace "ya isa haka kada wanda ya ara ta a sa saboda bashi yakashe taba! Duk saranda sukayi jin abun da yace suna binsa da kallon arin bayani, Shima su in yake kallo yace "eh abun da kukaji gaskiya ne bashi ya kashe ta ba, aya daga cikin su da ta fola dashi saboda bazawara ce kallo aya taji yayi mata, a hankali tace "bashi yakashe taba to waye ya kashe ta bayan gashi a video iri iri shine kace bashi bane, Sauran ma suka hau kansa da surutu suna kinfara baki sai yayi banza dasu ya i basu amsa saida suka gama surutun nasu sannan yasaki waziri daga ru on da yayi masa, Ya nufi gurin da take yana zuwa yaye abun da suka rufa mata, sannan ya wuce gurin motar da aka kawota ya bu e ya auko ruwa, ya dawo ya yayya fa mata shi a fuska take ta ajiye wani nauyayyen numfashi, ara watsa mata yayi ta ara sauke wani numfashin saida yayi mata haka sau uku sannan ya rabu da ita, Gaba ayan su sukayo kanta suna mamakin wannan abun al'ajabin daman bata mutuba to duk shiri ne kenan amma yasa suka kamasa da duka, maiyasa yayi hakan, A hankali ta shiga bu e idon ta saboda ciwon da yake mata gaba aya, dan ba aramin duka taci ba adaren jiya, wani irin farin ciki an uwanta sukaji harda masu hawayen murna ar uwarsu na raye, tana bu e idon ta data gansu sai kawai ta sakar musu kuka, Babu wanda yabi takan Meer ko tambayar sa ya akayi mai yasame ta duk sun manta dashi, wasu kuma tsoron tunkarar shi suke saboda yanda ya ha e rai kamar marar imani, ota sukayi babbar yayar su ta rungume ta tana goge mata hawayen ta, nan suka fara murnar ganin ta, daga nan suka agata tsaye suka ce amatso da mota su tafi gida, daga yau tagama zaman gidan saidai ya biyota da takaddar ta, Suna mi ewa zasu shiga mota Meer yasha gaban su, gaba ayan su da mamaki suka ago suna kallon sa, Malam lafiya kasha gabanmu mai kuma kuke so mu tsaya muyi muku, anan, Wani irin banzan kallo Meer ya watsa musu mai cike da tsana, sannan ya auke idon sa daga kansu waya ya auka yayi dialing in wata number ana agawa yace, shigo, suna gurin basu motsaba saiga wata mota tashigo cikin gidan aguje tana zuwa kusa dasu aka taka burki da arfi agaban su, ko kashe motar ba ayi ba, nacikin motar ya fito hannu sa da bunduga tare aunka a a ayan hannun jikin sa kuma sanye kayan an sanda, U are under arrest, yafa a yana arasowa kusa dasu, Gaba ayan su cike da furgici suka shiga kallon junan su, Meer yace mai kake jira, gaban Hindatu yaje ya tsaya, yana nuna mata aunka in kuka tafarayi tana girgiza masa kai tace alla ai Wallahi ban aikata komai ba kar ka kamani dan Allah na ro eka kayi ha uri wallahi zan fa i duk gaskiyar abun da nasani amma karka bari yatafi dani kodan zumuncin dake tsakanin mu, nifa matar mahaifinka ce kuma nawa laifin ma aciki ka an iya azabar dakayi min jiya ta isa haka, kayi ha uri dan Allah kamin rai ka rufamin asiri wallahi sharrin she anne, duk nema take ta fita a hayyacin ta, dan har tafara jin da i zasu tafi gida sai kuma gashi wani bala'in ya ara kunno mata, ko sauraron ta baiyi ba, yakama ta yasaka mata sar ar yana janta suka fara hauka zasu ru ota Meer ya buga musu tsawa, hakan ya sasu dakatawa, Yana kamata ya bu e bayan motar ya turata ciki sannan yaje ya auko waziri da yana kwance yakasa ta uka komai, shima ciki ya jefasa......, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Yana kamata ya bu e bayan motar ya turata ciki sannan yaje ya auko waziri da yana kwance yakasa ta uka komai, shima ciki ya jefasa...., Sai ya kalli Meer suka ha a ido Meer ya aga masa kai, shiga yayi ya tayar da motar yajata yabar gurin, duk da kallo suka bishi suna jin kamar su bita, Tunkarar meer sukayi zasuyi masa hauka musamman mazan suka sha gaban sa suna zazzare masa ido sunayi masa masifa aya daga cikin harda aga hannu zai maresa meer ya ri e masa hannu tare da mur e sa har saida yayi ara sannan yasake shi, tare da turasa gefe, suma matan da suka ga haka sai kowa yaja bakin sa yayi shiru, Juyawa Meer yayi zai tafi sai kuma yatsaya tare da juyowa zuwa gurin su, wayar sa yazaro yayi danne danne sai ya mi awa an uwan nata wayar tasa, da sauri wannan bazawarar ta kar a gaba ayan su suka maida hankalin su ga wayar suna son ganin maiye aciki, Videon da su Ameesha sukayi ne yasaka musu, sukagani, gaba ayan su nutsuwa sukayi suna kalla tundaga farko har arshe, duk jikin sune yayi sanyi ganin abun da suka aikata masa, sai yanzu duk suka fahimci inda abun ya dosa shi ya shirya yin hakan kenan, babbar yayar su tace "aikwa babu ruwan mu da ita da har muna jin tausayin ta ashe makira ce muguwa azzalumai ita da mijin nata, ai abun da yayi musu ya musu da sau i, wa annan ai ba mutanen arzi i bane, Nan suma sauran kowa ya shiga tofa albarkacin bakinsa akan abun da ya gani, o hannun sa Meer yayi su bashi wayar bashi sukayi, ya juya yabar su agun batare da yace komai ba saboda daman dan bazai iya yi musu bayani bane shiyasa yabasu wayar idon su yagane musu batare da anyi musu wani dogon baya ni ba, Ya yatafi yabar su da al'ajabi da mamaki da yar suka iya kwasan afafun su suka bar gidan cike da surautai kala kala,. Komawa ciki Meer yayi yana shiga falon su Maama basa ciki sai su Ameesha sunyi zaune ba wanda yake magana sunyi jigunm jigum Dadda kuma bata falon itama, Guri yasamu ya zauna yana sauke numfashi tare da jingina kansa da jikin kijerar ya lumshe idanun sa gaba aya kamar me jin bacci, Azeema da Ameesha da kallo kawai suke binsa, Azeema ce, ta ra a Ameesha wata magana sai kawai suka kwashe da dariya atare Meer na jinsu bai tanka musu ba dan a tunanin sa wani abunne yafaru yasa su dariya, Azeema ce ta ara cewa dalla can banza zo kiji zo kiji tafa a tana jawo ta adaidai kunnen ta ta ara ra a mata wani abun aikwa dariyar da suka saka yanzu tama fi ta azu hakan har ya sanya Meer bu e idon sa yana kallon su tare da ha e rai yana binsu da hararar tuhuma dan ya duba shi bai ga wani abun dariya ba kuma baiji suna hira ba bare yace ko wani zancen ne yasaka su dariya haka kamar mahaukata, Da sauri Azeema ta mi e tabar wajen tana dariya, tace nidai baruwa na kinga tafiyata, Itama Ameeshan na dariya tace kai besty haka kike daman bansani ba, kyace baruwanki waye yayi maganar malama tsayani zakiyi mutafi wallahi tunkan takai arshen maganar tama Azeema har takai bakin ofa, Bin bayan ta Ameesha tayi, da sauri ganin kallon da Meer yake mata, tana daf da wucewa ta kusa dashi yace "zo nan.., Yi tayi kamar bata jisa ba taci gaba da tafiya, Zata shiga aki kenan ta tsinkayo muryar sa yana