Sashe 92
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fitar dani ne, "Hmmm Khalid kasan halina kafita nace tun muna shaida juna wallahi, kai karma kafita cigaba da zama da afarka zaka gudu, Khalid yace "badan halinka ba bari in fita dan nasan amatse kake kuma ba kunya ka cika ba, zaka iya komai, "Oho dai kai kasani za i yarage naka, Khalid bai ara ce masa komai ba, ya bu e motar ya fita, tare da ullo musu, Ameesha ai tuni tayi suman zaune mamaki yagama kashe ta a zaune, dan gaba aya ma komai nata yatsaya cak da aiki, maida duban sa yayi gare ta, yana binta da wani irin kallon urulla, "Kinyi kyau, yafa a murya can asa, Har yanzu bata dawo daidai ba, Matsawa yayi kusa da ita jikin ta sosai, sannan ya kamo hannun wanta duka biyu yana kallon zanen lallen da akayi mata, yayi masa kyau sosai, tafin hannun ya ara juyowa ya kalle su sannan ya mayar da shi yanda yake tare da ri e su gaba aya kowanne aya a cikin hannun sa aya, babban ya tsansa yasa yashiga shafa bayan hannun ta duka biyun sauran ya tsun kuma duk suna cikin nasa, "Kinyi shiru, kina mamaki ko kidaina to, taushin tafin hannun ta da nasa yasa shi yafara shafa cikin tafin hannun ta a hankali, yana ara jin laushin su, jin wani lamari na daba na ziyar tarta yasa tafara olarin janye hannuwan ta, sai ya kuma ri e su gama tare da jawo ta tafa a saman irjin sa, ar sa ya ora akan ka fa ar ta, sannan yayi kwana da bakin sa zuwa saitin kunnen ta yace "kina gudu na ko, wai ma waya baki iznin zuwa gurin bikin nan, me yasa baki tambaye niba, kikayi wanann kwalliyar zaki fita gurin gardawa suna kallon ki amatsayin na matar aure kina ganin hakan shine daidai uhm, Shiru tayi tana jin tsigar jikin ta na tashi sakama kon numfashin sa dake shiga cikin kunnen ta, sai ta ara haddasa mata wani sabon yanayin, Sakin ta yayi ya an ja baya ka an yana kallon fuskar ta, yaga yanda tayi wani iri da ita, murmushin gefen baki yayi yana ka a kai, yace "bazaki yi magana bane muyi gaba, Da sauri ta ago ta kalle sa, na second biyu ta sauke dan bazata iya jurar kallon cikin wayar idon sa ba, dan wani irin kallo taga yanayi mata, kamar zatayi kuka tace "ina kuma zamu wuce ni dan Allah ka bu e min in tafi anfa fara, na matsu inganni a ciki wallahi, kuma tambaya bakai kace kar nasake tambayar ka ba, kuma yanzu zaka wani ce......ta arasa maganar cike da gunguni batare da sauran maganar ta fito, Tunda ta fara maganar aramin bakin ta yake ta kalla, Saida ya auki lo aci sannan yace "Eh duk da haka me yasa bazaki tambaya ba namaji nace kar ki ara tambaya ta to yanzu na dawo nace ki tambaya, Batare da ta kalle sa ba tace "ai yanzu ya wuce, nan gaba sai ka fa an ni dan Allah ka barni in fita, kabi ka ulle motar, wallahi da tuni na fita, tayi maganar cike da fara hasala, dan ta matsu ta fita, dan tasan yanzu ana can ana ta shagali babu ita, "Uhm Allah ko to fita mana, kinga indai kinga kinje gurin nan to sai kin tambaye ni, kuma tambayar komawa gida zamuyi sai ki fara sabon shiri sannan kidawo, Wallahi Allah nidai bazan yarda kafin inje gida ai an tashi daga gurin nidai kawai ka bu e min in in..in..in....kasa arasawa tayi sakamakon matso da fuskar sa, wajen tata fuskar yana kallon bakin ta, hakan yasa duk ta duburbuce takasa arasawa ga hannun ta dake cikin nasa yana an murzasu a hankali..... "Oh da gaske to idan na i fa me zai faru yayi maganar cikin slowly voice wacce badan daf da ita yake ba bazata ta a jin me yace ba, Hannu aya ya ora akan aurin da akayi mata tare da zare abun da aka sa ale mata an kwalin dashi, yana ja an kwalin ya shiga warwarewa, sai ya jasa baya ya cire sa gaba aya ma daga, kan, Bata ankara ba sai jin ta tayi babu ankwali, take wala ta cika mata ido, a uful ce ta bu e baki zatayi magana, sai kawai ya ora ya tsansa a kai, yana cewa shiiittttt.... Hannun farar rigar jikin ta ya kamo ya ora akan lips in ta ya shiga goge mata jan bakin dake bakin ta, Da sauri ta ri e hannun sa, tana girgiza kai, barin ta yayi har ta janye hannun sa, saidai kuma tana janye hannun sa ya maida gurbin sa da nasa, Bazato ba tsammani taji bakin sa cikin nata, harshen sa yashiga yi mata yawo dashi anata bakin, dam e idon ta tayi, Tsinin harshenta ya kamo ya shiga yi masa wata irin tsotsa a hankali, kafin daga bisani ya dawo kan lips in ta na asa ya shiga tsotsa, saida ya tsotse sauran jan bakin da yarage tas sannan ya ara tura bakin sa ya kuma cafke harshen ta yana jawo shi da sauri sauri, an yan hannun na saman kanta ya danno ta yanda bazata iya wace wa ba, ayan kuma ya ri e mata hannu aya yana murzashi, gashin ta dake aure ya cire ribbon in da aka na e mata dashi a saloon, ya ware sa gashi ya zubo gadon bayan ta, sai yasa cusa hannun sa cikin sumar yana ya mutsa mata gashin, Salon da yayi mata ba arya tajisa kuma ta amsa, saidai kuma bazata bar saba yaci gaba da yi mata wannan iskancin ba, arin wace kanta tafara yi jin yana shirin ale mata rigar jikin ta, Saida ta saka masa kuka wiwi sannan ya sake ta, baya yayi yana jingina kansa yayi ajikin kujerar yana kallon ta hannun ta kuma har yanzu yana cikin nasa ya i sakin ta, Kukan ta ci gaba da yi, harda su ture turen afa, Matsowa ya kumayi kusa da ita yace "Sorry yanzu mijin ki ya amince miki da kije wajen na yarda na amince wallahi kije, Bata san lo acin da ta ago ba ta wurga masa wata uwar harara, jin rainin wula ancin da zaiyi mata bayan ya gama ata mata kwaliya ya ata mata kayan jiki ya ware mata an kwali taya zata iya zuwa, Saura ka an ya saki dariya yayi saurin mazewa, yace "ok tom shikenan tunda bazaki ba bari kawai mu koma gida ko, Kukan nata ta arawa volume tana fisge hannun ta daga nasa, Hannun yasa ya juyo da fuskar ta, sai yasaka hannu wa biyu ya tallafo fuskar ta ta yana ura mata ido saida ga baya kamar gaske yace "Allah sarki gaskiya ban kyauta ba bari in kira Khalid yazo muje aka ara yo wata kwaliyar wacce tafi wannan ma kyau, kinji, kashh wai harda an kwalin ma duk nacire ga gashi kima, ya warware da kansa, yanzu dai ya za ayi gaya min nikuma zanyi idan ma kina so mushiga gurin da haka to muje in kai ki na iya aurin an kwali sai inyi miki ki tafi kin yarda, arfi tasa hannu ta doke hannu wansa daga ri on da yayi mata.........., [29/11, 10:47 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ *second to the last page.....* Da arfi tasa hannu ta doke hannu wansa daga ri on da yayi mata.........., tana bugewa ta juya masa eya ta ci gaba da kukan ta, tabaya ya kuma rungumota tare da agota gaba ayan ta ya mayar da ita kan cinyarsa yana ara zagaye hannun sa ta gaban ta, Tana mutsul mutsul mutsul in sai ta sauka, daga kansa amma takasa, batasan kuma hakan da take ara jawowa kanta take, dan yanda take motsi da jikin ta haka bombom in ta yake gogar masa alulu, tanayi shi da in sama yake ji, saidai kuma tana ara jefasa awani halin, wanda shi kuma ba haka yake so ba, baya so abun nasu yayi nisa yazo yana wuce gona da iri, saboda kawai yazo ne dan ya musguna mata, sannan ya arsa mata wani abun aranta ta ringa tunanin sa, sai kuma ya tafi yabar ta shine burin sa kawai, kuma gashi ita tana shirin canza masa lissafi, Runtsi ido kawai yake an shi ka ai yasan abun da yake ji, kuma harga Allah shide bazai ta a barin ta ta fita a haka ba, Wayar sa ya zaro ya kira Khalid yace yazo su tafi gida, Nan Ameesha ta ara fashewa da wani sabon kukan wai da gaske gida zata koma duk burin bikin nan amma saboda wula an ci irin nasa ya hanata zuwa, ita babbar tambayar ta ma shine uban me yakawo sa ma gurin ta, duk tsawon lo acin nan bai ta a zuwa inda take ba, bai ta a neman ta ba, sai ya da yaga ranar da take farin ciki kawai zai zo ya tarwatsa mata farin cikin ta, Ita abun da yake ara bata mamaki ma da al'ajabi shine wannan sabon salon da yake yi mata, batasan yaushe ya canza ba haka, duk babu girman kan da jijji da kan ko duk ina yakaisu, ko a shekarun da sukayi bata gansa ba, ko wanine yazo ya canza masa hali bata sani, gaba aya ya canza ada bata ta a ganin ha orin saba da zummur murmushi, amma yanzu kam sai murmushi yake, murmushin ma kamar baya masa wahala, tun ranar da yaje makarantar su takasa tantance wannan sabuwar abi'ar tasa, abun yana aure mata kai matu in ciki iya ba in ciki Ameesha ta sha e sa, ji take kamar ta rufe sa da duka ko ta samu sassaucin zafin da take ji aranta, musamman idan ta ara tunawa ana cikin gurin ana ta abubuwa, babu ita, gashi ita daman bata ta a