Sashe 29
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta nashirin daina aukan ta da sauri ta lalla o ta fito daga ciki guri ta samu ta zauna akan kujerar falon fulani, tana zama taji zuciyar ta ta karye mi ewa tayi taje jikin window tana hango su yanda suke tafiya kana gani kasan ba lafiya atattare dasu, kallo aya zakayi musu ka fahimci hakan, tana ganin su har ya bu e motar ya sakata ya rufe sannan ya zagayo ya shiga shima ya tayar da motar yabar gurin tun tana hango sa har ya ace ma ganin ta, ta daina hango motar sa, Sakin labulen tayi tana ja da baya da baya, maganganun sane suka fara dawo mata arai, to mai yasa bata tsaya ta saurare sa ba, kukane ya ku uce mata tayi saurin saka hannun ta, ta toshe bakin ta, tana sakin wani kukan mai sauti, idan ta tuna wai ita da kanta ta kori anta to mai yake damun kanta mai yasa bata fara tunani ba mai yasa tayi saurin yanke hukunci, _dan girman Allah momma ki tsaya ki saurare ni, ni bahaka nake ba ba halina bane ke kanki shaida ce da ace halina ne da tuntuni kin da e da sani shekarata nawa amma baki ta a ganin da mace ba, wallahi ko hannun wata macen banta a ri ewa ba bayan ita itama kuma da dalili bawai hakan nan ba ki tsaya inyi miki bayani kar kiyi saurin yanke min hukun cikin fushi, momma dan Allah_ Tuna wannan maganar tasa ba aramin ara sata danasni tayi ba gashi tun ba aje ko ina ba tayi nadamar abun da tayi, gashi tasan shi da taurin kai yanzu ko tace yadawo bazai dawo ba koda zai dawo bazai dawo nan kusa ba, yanzu mai zatacewa mahaifin sa mai zatacewa an gidan ga duk wanda ya tambaye ta, zatace ta koresane saboda takamasa da mace a aki ko kuma mai sosai kuka yaci arfin ta, ita ka ai a falo ta rasama wane irin tunani zatayi ta samowa kanta mafita, Tana cikin wannan halin taji anturo ofar falon da sauri ta mi e tsaye tare da saurin goge hawayen ta, Hamza da ya shigo da saurin sa da murmushi auke akan fuskar, lo aci aya kuma murmushin ya auke tare da yin turus yana kallon momma da tayi saurin kawar da kanta, ganin shine ya shigo, Yana arin yi mata magana ya bu i bakin sa kenan kawai ta aga masa hannu, sannan tabi ta gefen sa ta fice a halin da take ciki yanzu babu wanda zata iya magana dashi, Binta yayi da kallo har ta gama ficewa yana mai tambayar kansa abun dake faruwa, abun ba aramin mamaki yabasa ba, Can falon ya wuce yana shiga yayi karo da kwanukan abinci, ganin hakan yabasa amsar dukka nin tambayoyin sa dafe kansa yayi yana cewa kashhhh ya a kai haka ta faru yarfar da hannu sa yayi yana mejin ta aicin fitar da yayi da bai fita ba da hakan bata faruba, yanzu ya zaiyi ta ina zai fara neman sa yaji mai yafaru gashi baida number sa, Kuma daga ganin fuskar momma babu walwala akwai babbar matsala bare yaje yayi mata bayani, dan yasandai fushin nata bazai wuce na ganin su da tayi ba, to mai haddasa zubewar abu kodai wani abu tagani sunayi, da sauri ya girgiza kai a fili yace "kai a'a maima zasuyi babu abun da zasuyi wata il dai kawai ganinta aciki ya haddasa wannan matsalar, amma dai bari ya jira dawowar sa yaji mai ya faru, can cikin aki ya wuce kawai zuciyar sa duk ba da i ji yake gaba aya laifin sane, sai gashi shi da ya taho da murna amma saiga murnar ta koma ciki babu damar yin ta......, *Amsh&Azm* "Wai ke tun azu kin ishi mutane da surutu kuma nace ki fa an mai yace Miki amma kin i kuma kin dameni da zancen sa kodai soyayya kuke ne naga tunda muka dawo kin kasa ha a nutsuwar ki guri guda, duk Ameesha ce mai wanann maganar, "hmmm yarinya ce ke kibari duk sanda kika girma nagaya miki ni matsamin in kwanta sai nafi jin da i a kwance, Ameesha tace "wallahi bazan matsa ba duk girman gurin nan bai ishe kiba, Azeema tace "idan kika kwantar da hankalin ki ma daga yaune ba ara ganina zakiyi ba akusa dake,, Atake Ameesha ta canza fuska tana turo baki wai dan Allah da gaske kike baza kibar tafiyar nan ba idan kinje gidan mai zakiyi muna zaman zaman mu kuma sai kice zaki tafi, Allah besty bana so, dan Allah kar ki tafi kibar bestyn ki idan kika tafi ina zan dafa, Azeema na dariya, tace "Allah kwa sai naje saidai zan iya yi miki al awari sati aya zanyi kuma shima da shara i ki tabbatar ina dawowa zamu fara zuwa makaranta dan nagaji da zaman gidan nan, danma yanzu Allah ya taimake Ni yanzu nasamu na rage lo aci bakamar daba, Ameesha da bata fahimci zancen taba shiyasa bata bi takan taba, sai kawai tace "a'a gaskiya sati aya yayi yawa ina laifin ma kiyi kwana biyu amma sati besty yayi yawa, Allah idan kukayi kwana biyu ayau zuwa gobe zanyi wa yaya maganar ko maama duk yanda sukace zakijini, Azeema ta harare ta tace "a ina zanjikin ke da baki da ko calculator bare waya, Ameesha zata bata amsa kenan sautin arar wayar Azeema ya katse mata maganar da take shirin yi, Murmushi Azeema ta saki tare da aga wayar ta kwanta sannan taja bargo ta rufe har kanta, Duk nacin Ameesha dan tajiyo abun da take cewa amma takasa babu abun da take ji dole ta ha ura, tana mai mamakin canzawar Azeema haka, itama abin rufar tayi kwanciyar ta bata ma da e da kwanciyar ba bacci yayi gaba da ita, Azeema kama anacan ana soyewa da Hamza acikin waya saikace sunyi wajen shekara biyu atare daga an ha uwa, har sun saba sosai......, *Sam* tunda suka fito bai tankawa Sumayya ba duk da ha urin da take basa, Maimakon taga yakaita gida sai kwai taga ya nufi wata hanayar daban zuba masa ido tayi kawai har suka arasa hospital in sa, tayi tunanin ko wani abun zai auka shiyasa bata ce mata komai ba, suka fito a tare suka shiga ciki can office in sa ya kaita, tana zama ya ara fitowa ba da ewa ya ara komawa ciki, Samun guri yayi ya zauna tare da zabga tagumi, Sumy da taga kamar baida niyar tashi, sai ta mi e tsaye, tace "nifa bazan ara zama dakai guri aya ba, ka kaini gida bazan zauna da kai ba, ana min wani kallon daban, cire hannun sa yayi daga tagumin da yayi ha i da mi ewa tsaye, yana zuba mata jajayen idon sa duk kaucewar da yake kar su ha a ido amma yanzu da kansa ya zuba mata su yana kallon tsawon an muntina, tun tana kallon sa itama har ta kasa ta kawar da nata idon, "Kema zaki guje ni fine ga ofanan yanzu bazan hanaki ba tunda haka kika za a kije, Nagode daman haka kike so ko to na rabu dake kema tunda baki so, kije ki ci gaba da rayuwar ki nima zanyi rayuwata ni ka ai, Daga jin yanda yake magana kai kasan yana cikin matsanan ciyar damuwa marar misaltuwa, jitayi ya bata tausayi ita taja masa yabar gidan iyayen sa amma gashi tana cewa zata tafi tabarsa cikin halin da yake ciki, da shine bazai ta a yi mata haka ba to mai yasa ita zatayi masa haka bayan duk abun da yake dan ita yake dan yasama mata farin ciki yake, Sunkuyar da kanta tayi murya cikin sanyin murya tace "kayi ha uri, "No kije kawai plss go yafa a yana nuna mata ofa, in motsawa tayi daga wajen, Ganin hakan yasa shi daka mata tsawa da arfi tace " I say go, get out!! tsorata tayi da yanayin sa bata san lo acin da ta fa a jikin sa ba tare da fashewa da kuka, tasa hannun ta gaba aya tayi cropping in tana ara sakin kuka, rumtse idonsa yayi yana maijin rungumar da tayi masa har cikin ransa, duk wani sassa na jikin sa saida ya amshi wani irin sabon lamari da shi kansa baisan wane irin yanayi bane, Batare da ya bu e idon sa ba yasaka hanu ya cireta daga jikin tare da janta yaje har bakin ofar akin da kansa ya bu e sannan ya turata waje cikin main office in shi kuma ya rufe kansa acikin akin dake cikin office Abakin ofar ta zube tana kuka tana basa ha uri dan ji tayi bazata ta a iya tafiya ba tabar sa ba, Tun tana bashi cikin aga murya har muryar ta tafara dishashewa, tana fa asa asa, Sam shima yana bakin ofar kawai ya ha a kai da gwiwa yana tunani, yana jinta amma yakasa ha ura ya bu e mata duk da harcikin ransa yake jin kukan ta, amma bazai iya bu e mata ba yanzu sai ta wahala so yake tafara jin yanda yake ji, da tanajin yanda yake ji da bazata ringa yi masa magana irin haka ba, Tun tana jinta asa asan har yadaina jin ta hakan yasa ya tashi da sauri ya bu ofar, abakin gurin yaganta ta kwanta tana bacci, tsugunnwa yayi ya auke ta ya shigar da ita ciki akan gadon ya kwantar da ita tare da rufa mata abun rufa, yana kallon fuskar ta da duk ta aci da hawaye, tashi yayi ya shiga wanka, yana fitowa yayi sallar nafila, sannan ya koma kan kujera ya kwanta da tunanin inda zai samamu su, zauna duk da yaje ya garga i wasu koda anzo neman sa ko waye ace baya nan amma duk dahaka sai yabar cikin hospital in bazai ci gaba da zama ba, wayoyin sa ma ya kashe su gaba aya....,, Adaren dai da yar yasamu bacci ya auke sa, angaren momma ma haka dan har ta fishi shiga damuwa ma, gashi ita ka ai abun yake cinta takasa gayawa kowa, sai juyi kawai take tana tunanin sa takasa bacci, Abban sa kam tunda ya tambaye ta