Sashe 5
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma basa iya controlling insa bare har su fahimcesa su orasa a hanyar da suke so zaman su kam da gyara dole sai ta tashi tsaye ta daidaita musu zaman su in ba haka ba za aitayin abu babu ci gaba, kina ganin da juya aiken sa nayi amma baidawo ma gidan ba sai yau kuma bashi ba aiken masa magana yayi min shiru, taya mutum zaiji da in zama dashi da irin wannan halin, Kallon ummy tayi tace "Daga fa ar gaskiya aidai yayi ari tunda de har ya fa i abun da za ayi mata kallo aya yayi mata yagane hakan ke kuma sai ki arasa sauran nidaman bansan kema likitan bace, maza duba mana ita yaro bashi da lafiya dole sai ansa shi yayi abun da baya so, kunji mun mutane ana dole ne shima dubawar yake bu ata idan kingama da ita kije ki duba min yaro duk kunbi kun saka shi gaba ke kiyi masa shima yayi masa, Ni wallahi gwanda ma da yake muku haka indan yabiye muku sai kusa mishi hawan ruwa ba gaira ba sabun ina dalili to wallahi ku fita ido na tun wuri kar musa afar wando aya samu ehe dan Mutum bazaiji da i ba, Ummy kamar ta ha iyi zuciya haka take jin kalaman Maama Abu kam da ta aici ma ya ishe shi baigama jin karshen maganar ba ya fice daga falon dan inya tsaya yaci gaba da sauraron mahaifiyar tasa akan marar kunyar anta zuciyar sa sa zata iya bugawa gwara yabata guri idan tagama yadawo, Duk tana lure dasu aranta kama sai murmushi take, daman tanasane tayi musu haka, tasan daman Abu bazai zauna ba kuma daman haka take so, Ummy ta bu e baki zatayi magana, Maama ta dakatar da ita tace karki ce komai dan Allah kiyi ki duba baiwar Allah nan tana kwance ba lafiya kunzo kuna ta atawa mutane lo aci akan abun da bai taka kara ya karya ba, Iya sha a ummy ta sha a bayanda ta iya cike da ta aici dole ta tashi taje tafara duba daddar, juyowa tayi ta kalli Maama murya kamar zatayi kuka tace "Maama to damai zan dubata kayan aikin ma duk suna can gidan kuma yaje ya aukowa idan kaji yanayin da tayi maganar dole ta baka dariya kamar wata aramar yarinya, Dan haka kuwa Ummy ta shiga yi mata dariya tace kiyi mata da zanin ku ai jini ne kawai ki goge dashi, Su Ameesha ma basu san lo acin da suka saka dariya ba, cike da jin haushin su da ta aicin maganar da Maama tayi mata ta kalli Ameesha "Tace munafuka ai hardake kema kina so ki koyi halin sa kinsan komai dan iskanci kinshigo kina kuka na tambaye ki amma kince min babu komai zankama kine wallahi kuma meya hanaki auko kayan idan shi bai auko ba ke meye amfanin zuwan ki tayi maganar cikin fushi kamar zata make Ameesha, Shiru Ameesha tayi tana tunanin ashefa ance su auko kaya ai wallahi ita tama manta abun da yakaisu gidan gaskiya sunyi shirme daga ita har shi in ko da yake yanayin da suka tsinci kansu bana da i ba shi haddasa musu mantuwar abun da sukaje aukowa dan ko gurin da tayi amai ga sun ata gidan amma babu abun da suka gyara suka fito, Ummy ta an daka mata wata aramar tsawa tace ba magana nake miki kika min shiru kema rainanin zakiyi kenan, "A'a a'a baiwar Allah bafa ita takar zomon ba rataya aka bata, ai ba ita tayi miki laifi ba malama da zaki huce akanta, kaina zaki zo sai ki huce ta aicin ki, tunda ba kya son gaskiya Maama tana maganar tana mata dariya, agabana zaki ta a ta itama ai jikata ce kar ata a min aya daga cikin su duk wanda aka ta a sai munyi Shari'a da mutum ehe dan bazan ha ura ba, mutum yabi mu yanda muke so ya zauna lafiya ina bahaka ba kuma muyi ta unsa masa abun.....(hhhhh kai hajiya Maama baki da dama wai ba in ciki shine aka sakaya ya koma abun) Ummy da taji abun yafi arfin ta bata ara gangancin furta wani abun ba taja bakin ta tayi shiru tana sha ar abun kamar yanda Maama ta fa Tissue taje ta auko tazo ta fara goge mata jinin da ya ata mata fuska, da ha o tas ta goge mata shi fuskar ta ta fito tsaf da ita ashe ba wani ciwo ajikin ta ko ka an iya jinin ha onne ta gyara mata aurin an kwalinta sannan taje ta ebo ruwa ta shafa mata a fuska wajen sau uku har wajen wuyanta, tana gamawa kuma dadda ta sauke numfashi, Afurgice tafara sunbatu dan Allah kuyi ha uri wallahi bazan baku ba kar ku wace na ro e ku, ku bani ku bani ku bani tayi maganar hawaye na fitowa daga idon ta batare da ta bu e idanun ta ba, Da sauri Maama taje ta ri eta tana kiran sunan ta gaba ayan su ma kanta sukayi suna kiran ta, tare da ta ata tun tana maganganun da arfi har tafara yi a hankali sakamakon jin muryoyin su data ringa ji, A hankali ta shiga bu e idanun ta har ta ware su akan su aya bayan aya ta shiga kallon su, sannan tayi saurin tashi zaune, tashin ta yayi daidai da shigowar su Abu shida papa, dan haka sai suka araso ciki da sauri ganin ta tashi zaune, Tana tashi zaune ta kuma fashewa da kuka, sai da yar suka bata baki tayi shiru, Sannan Maama ta tambaye ta suwaye wa an da take magana akai kuma meya ya fitar da ita daga cikin gidan, ko wasune suka sace ta, Maimakon tabata sai tasake sakin wani kukun tana tambayer suna ina ya akai yazo nan waye ya kawo ta a ina suka sameta, Nan dai Maama ta fara bata labari "tunda safe muka nemeki muka rasa muka tashi hankalin mu gaba aga ko ina na gidan nan anduba ba asame ki ba har waje aka bata cigiyar ki to abun mamaki mai gadi yace shi baiga fitarki ba shiyasa mukayi tunani to kodai sace ki akai muna cikin binciken kuma sai kawai message ya shigo wayar ummukursum (Ummy) tana dubawa taga an rubuto, _matar da kuke nema kuzo bayan masarautar ku ku auke ta gata ban akwance idan kuka ata lo aci kuma zaku iya rasata bissalam_ Tana ganin ta nuna mana munyi mamakin ta yanda akayi suka samu number ta muka kira layin kuma har ankashe shi, shiyasa bamu wani wahalar dakan mu mkasanar dasu mukaje gaba ayan mu inda aka kwantanta mana muna zuwa kuma kamar yanda suka fa a muka tarar da ke akwance a asa ke ke ka ai agun shine muka auko ki, kinji ta ta yanda muka same ki daga haka kuma bamu san komai ba amma ke ya akai kika fita daga, gidan, Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un nashiga uku na cewar dadda da tagama jin yanda akai, sannan ta ora dacewa wallahi kawo ni sukayi, kuma babu wanda ya fitar dani daga gidan nan da afata na fita lo acin da nafita me gadin inajin bai lura dani ba ko kuma yayi wani wajen saboda ofar abu e take na fita, mutane ma kuma duk basu fara fitowa ba saboda safiya ce, shiru tayi na an sakanni tana share hawayen ta sannan taci gaba da maganar, "Ba komai ne dalinlin fita ba face zuwa nayi Inna auko kuda ennan da takaddun sa, tunda Allah yasa ku iyayen sa kun baiyyana in auko indam a muku amanar da yabarmin, dalilin da yasa ban sanar daku ba gudun matsala ta faru garin yin maganar wani yaji mu shiyasa nayi shiru da bakina batare da kowa ya sani ba na yanke shawarar inje nika ai in auko ta batare da kowa ya ankare da fita taba daga gidan, Nidai har na fita na nufi unguwar da na ajiye ku in daman agidan da muka zauna na oye su suna cikin wata ar akwati na ha a rami na oye aciki, Ina zuwa gidan yana nan yanda na barsa saboda daman namune siyansa mukayi kuma takaddun sama suna cikin akwatin duk na ha a saboda gudun matsala, kar su sace takaddun su suyar dashi, yar na gano inda nayi ha ar acikin gurin da muke girki nan, dake da tukunya agidan da abun wuta na ha a murhu na umama gurin yanda zaimin saurin ji uwa, sannan nafara ha owa, har nagama ha owa na zarota na goge urar da tayi sannan na samu wani mayafi na nanna e ta aciki sannan nasamu wani buhu nasaka, ina shirin fitowa kawai wasu mutane suka danno gidan, kuka ta fashe dashi tana goge hawaye tace "duk tsawon lo acin da na auka shakara da shekaru, amma mugayen mutanen ashe suna lure dani saida suka bini azzalumai bansan ya akai suka ga fita taba, Suna shigowa suka wace buhun suka zazzage sa suka bu e akwatin suka fito da duka takaddun sukace sai nasaka hannu ajiki shine da na i sukai ta dukana ina ro onsu amma suka i barina daga nan kuma ban ara sanin inda kaina yake ba sai yanzu, cikin raunin murya da hawaye da yake tayi mata ambaliya a fuska ta ara maganar, Sannan tace "Wallahi kuma ina tunanin duk wa annan mutane da suke bibiyata tun ba yauba duk tsawon lo acin nan acikin gidan nan suke tunda daga arshe sun dawo suna tambayata ingaya musu inda mahaifiyar Sameer take, nace musu bansan taba banta a ganin taba, shiyasa suka ha ura suka daina tambayata, kuma ina da tabbacin ana Sameer yana hannun su saboda ba yanda zasuyi da takaddun nan Saida sa hannun sa ajiki wata il shiyasa suka wace daga gurina zasu je wajensa yasa ka musu hannu, Tunda tafara magana suke binta da kallo babu wanda yace mata komai har saida ta kai arshen maganar, Abu ne yafara magana da cewa "wannan ai ba abun aga hankali bane dande ku i suje suyita auka ku i bashine matsalar muba, indai zasu sako mana shi mu sai mu ara musu ma