← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 105

Sashe 40

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yale ta dan uwar ta ashe daman mijina ba mutuwa yayi ba kune sanadi to wallahi sai na koya miki hankali yanzu nan sai kinsa wacce kikayiwa irin wa annan abubuwan Allah ya tsine muku ke da ubanku tsinannu kawai, gwaggo ce ke wannan maganar yayin da ya tashi daga inda take ta koma kusa da ita ta tari gaban ta tana masifa tana duddun gure mata kai dataga dungurin bazai yi mata ba sai kawai tasaka hannuwa biyu ta sha eta tana jijjigata tana kuka idan saboda abun yayi mata ciwo inta tuna wai duk dan saboda da ita ake musu wannan abun gashi kuma sanadin ta mijin ta ya rasa ransa gashi gaba aya sun ruguza Masarautar kamar yanda sukayi alkawari, arin wani ta aicin natama da akace ya mutu ba damar aukan fansa akan sa, wace jikin ta tayi daga ri on da tayi mata sannan ta maida nata hannun kan wuyan gwaggo tace "Ni kafin kolashe ni bari in kashe ki sai afi jin da in yi min hukun ci, Da sauri Abu yayi kanta yana arin cire hannun ta daga kan wuyan gwaggo amma ta i saki, ganin hakan yasa Meer arasowa gurin cikin acin rai, Yana zuwa itama yakaiwa wuyanta dam a mai kyau, take tafara kakarin mutuwa, Saida ta fara jin anshin mutuwa sai ta sannan ta saki gwaggo tana arin watar kanta, ran Meer ya aci dan haka ya i sakin ta saida yaga numfashin gafara sama da asa jikin ta yafara sanyi alamun numfashin ta yana daf da aukewa gaba aya sannan yasake ta tare da tura ta baya tafa i a asa tunda ta fa i kwa bata iya motsawa ba, sai farfar da ido take can kuma tari ya turnu e ta tafara yinsa babu wanda yayi arin tai maka mata bare yabata ruwa daga kwancen tana cikin tarin kuma sai taji amai ya taho mata tana agowa zatayi sai taga jini ya fito harda guda guda, Meer ne yaje gabanta tare da tsugunnawa agabanta, yasaka hannu ya agota kamar abun arzi i yakamata yayi hanyar waje da ita yana zuwa bakin ofa yace "Khalid follow me, Da sauri Khalid ya tashi yabi bayan sa babu wanda ya dakatar dashi, Momma kam fashewa tayi da wani irin kuka mai tsuma zuciya, kowa na gurin su ka ai yake tausayawa Papa da kansa ya tashi yaje gurin su ya fara rarrashin su, shima duk da daurayewa kawai yake, duk wanda ke cikin gurin nan Saida ya tausaya musu wasu harda taya su kuka, kowa yana Allah wadai da halin ta, wasu suna mamaki, irin su Waziri dan suma abun ya matu ar bugar su jin ashe suma duk shiri take akan su ta mayar dasu wawaye, Su Meera na fitowa waje, Meer ya cillata gaba ta fa i a asa kafin ta ago yayi kanta ya ata kai mata duka fuskar ta ya kama ya ringa nausa har saida yaga ha oran ta na fitowa ya zubar mata dasu jini kuwa ba'a magana duk yagama ata masa hannu amma da haka yake dukan ta sai ya an rabu da ita sai yaga kamar dai bata daku ba sai yaci gaba da dukan ta, saida ya karya mata hannu aya yatsun ta kuwa saida duk suka saki basa motsi sannan duk yasagar nata da duk wata ga an ciki duk basu san abun dake faruwa ba wajen kuma mutane duk wasu sun fara zuwa kallo annan wasu daga cikin jiko kin gidan suka fara sanin abun da yake faruwa, daman wasu sun sani tun ajiya amma dai ba komai suka sani ba, Ajita jita su Amra da suke tare da Ameesha suka ji suna suka fito su bama su san wacce ake duka ba saida suka zo wajen, ganin wacce ake duka yasa su Amra fashe wa da kuka, suna zuwa har gaban sa inda yake dukan ta, Meer bama ya cikin hayyacin sa dan kawai dukan ta yaje kamar mahaukaci gashi ko motsi batayi azaba tasa ta suma, Khalid ne yafara hange hangen inda zai samu ruwa bai gani ba sai ya matsa kusa da wani da yake da tabbacin ma'aikacin gidan ne, sai yace "dan Allah ruwan danyi nake bu ata ina zan samu, da sauri yace bari akawo maka, ba da ewa yakawo masa ruwan sanyin dake shima mugunne ba tausayi a tattare dashi sai ya samo ruwan a botiki mai yawa wanda suke sha, Yana kawowa kuwa ya kar a yayi masa godiya yaje gurin Meer tare da cewa wait idan ta farfa o sai kaci gaba...., Yana fa ar haka ya aga ruwan ya juye mata shi take kwa takawo numfashi saida ba warin da zata iya yin motsi, azabar da taji ji tayi dama mutuwa tayi ta huta da wannan abun da yake mata, Zuwa yanzu babu abun da take gani saboda tafara fita hayya cin ta, ga bakin ta da ya juye gefe guda ga jini da ya ata mata jiki gaba aya, Da wani irin kallon tsana Meer yake binta ji yake kamar ya kashe ta, dande kawai kisan kai ba kyau amma da tuni yayi mugun dukan da zai kashe ta lo aci aya, afa ya ara agawa ya sauke ta akan gwaiwar ta da arfi take ta bada wani irin ara, itama kanta saida tasamu dama Muryar ta tafito tayi aramar ara, ayar ya sake agawa zai sauke Amra tayi saurin tsugunnawa a wajen cikin kuka tace dan Allah ka rabu da ita mai tayi maka, Tamke fuskar sa ya ara yi tare da daka mata tsawa yace ta matsa, Da sauri ta matsa tare da ara fashewa da kuka suma su Ameeshan kuka suke sun nanne waje guda kuma sai kace anyi musu dole ance su tsaya agun sai sun gani sun i tafiya, Meer ba fasa abun da yayi niya ba saida ya karya ayar ma, sannan ya ago yana kallon su ganin yanda suke kuka gaba ayan su hakanne kawai yasashi dakatawa dan sai yanzu da yayi wani tunanin yagano ashefa yaran jikokin tane, dole suyi kuka, ita kuma Ameesha ko uban mai yasa zatayi kuka sai yaji ma ta bashi haushi, tsawa ya daka musu yace subar gurin gaba ayan su, ba shiri suka tafi suna kuka kamar ananun yara. "Kirasu su fita da ita, Meer ya fa a yana kallon Khalid, zaro wayar sa Khalid yayi, ya kara a kunne ana agawa yace ku shigo, sannan ya sauke wayar, yana saukewa saiga motar an sanda nan ta shigo cikin gurin, a gaban su tayi parking sannan an sandan suka fito, suna fitowa duk suka aga hannu suka sarawa Khalid tare da amewa, shima sara musu yayi sannan yace 'arest har, Matan cikin sune suka kamata suka yi mata kama kama suka sakata a bayan motar da yar, bayan sun sakata suka ulle motat, aya daga cikin su ce taje gaban su Khalid saida ta ara sara masa sannan tace "sir baza afara kaita asibiti ba ayi mata treatment kafin mu wuce can in dan naga taji ciwuka da yawa, abun zaiyi hurting in ta da yaw......, Bata arasa ba Meer ya dakatar da ita tare da jefa mata wata muguwar harara, sannan yace ahaka za a rufe ta bance a taimaka mata da komai ba, in ba ruwa ba, Sunkuyar da kai tayi tace ok sir sannan ta ara salute in sa ta juya ta shiga mota suka tafi da ita, Hannu Meer yasaka ya shafi fuskar sa tare da sakin wani aramin tsaki yana sauke ajiyar zuciya na gajiya, sannan ya dubi, Khalid cike da gajiyawa da rashin warin jiki, yace masa "what next, Khalid ya anyi murmushi yasa ya an dafa kafa ar sa yace congrats mutumi na next shine kaje ka gyara jikin ka, sai muje aji da sauran sai kasamu ka huta gajiyar duka, irin wannan duka gaskiya da soja ka dace da hakan zata faru nasan da masu laifuka da yawa baza suyi ba duk wanda ya ha u dakai bazai so ku ara ha uwa ba, Allah da hanya sai na kaika soja matsalar kawai shine sar......, "Enough! Khalid banason irin wannan Allah ya kiyaye uban mai zanyi da aikin soja agarin wallahi asar nan sam batayi ba, "To ya zakayi kuma an cikin tane zama dole bayanda zakayi, "Khalid ya basa amsa, Meer yace hmmm dole kaf duniyar nan akwai wanda ya isa yayi min dole akan abun da banyi niyaba, shiru yayi kafin kuma Khalid yace wani abun ya ora cewa....., "kaga malam muje ni ba wani shiri da sanyi sai naba kowa gurin sa, hankalina zai kwanta, yana fa a ya yi gaba bai jira jin ta bakin saba, Ganin hakan yasa Meer yayi saurin binsa da sauri, acin da suka shiga cikin fada nan ma ashe fa a ake tsakanin Fulani da sauran ta hau masifa itama harda su duka tafara kai musu akan bazata ha ura da abun da sukayi mata ba sun cuceta da farko sun zalince ta sun juyar mata da mahaifa ita da ganin gudan jinin ta sai a lahira, gashi sun jawo mata zaman gidan asa, gashi kowa yana mata kallon muguwa, taso tayiwa Ammah ma tas amma ganin Meer yasa ta rabu da ita iya nasama ya isheta, Shiyasa yana fita tajawo hajiya Sarah tafara dukan ta saida kyar ka waceta, ana watar ta kuma sai ta koma kan wata daga duk wanda takama kawai duka take kai musu zagi kam sun shashi kamar zai fito ajikin su, saida yar Abu ya dakatar da ita dan gurin ma gaba aya haukacewa yayi da haya niya, ga masifar gwaggo itama ba abarta abaya ba, shigowar Meer ne da yadakatar dasu shima da yar sannan aka samu komai ya lafa, guri yasamu ya zauna sannan ya kalli Papa yace "wane irin hukunci yake son a yanke musu, yanzu, dan gaba ayan su masu laifi ne, da farko yayi tunanin suma duk atarkata su akai su kotu, sai kuma yayi wani tunanin kafin akaisu dole sai sun fara hukuntasu sannan zasu kaisu a aure su agidan yari gaba ayan su, babu wanda aka agawa afa, Papa yabawa Meer dama yace ya yanke musu duk hukuncin da ya dace, dasu, Ana agaban kowa Meera
Chapter 40 · 0% Book details