← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 105

Sashe 50

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

juyawa ta juyo ta kalli mutane ta sakar musu murmushi tare da ka a kai tace sauti mana...., Nan take maki an suka fara ki an suka ora daga inda suka tsaya sunma manta da wani kashedun da yayi musu suka bi bayan su masu ki a nayi masu rawa nayi, Maimakon Meer yaga sun tafi part in Maama sai yaga sun nufi part in Ummy, kamar wani ara min yaro haka yake bin momma abaya har suka arasa cikin falon, suna shiga Meer yaga su ummy acikin falon, Suna shiga Meer ya fusge hannun sa daga hannun Maama, tsayawa Maama tayi tana kallon sa, Cikin acin rai yana kallon Maama ido cikin ido yace "Maama wai me yake faru mai kuke nufi dani kuyi min bayani waye ya shirya hakan, me yasa zakuyi min ni zakuyiwa auren dole aure kamar ni, ni zakuyi wa batare da sanina ba mai nayi muku da na fuskanci wannan hukuncin Maama Ummy! Ku gaya min mai yasa!? yayi maganar kamar zaiyi kuka, saboda ransa yakai ololuwar aci, Suma kansu saida suka sha jinin jikin su dan sun san ba'a kyauta masa ba yakamata a gaya masa koda bayaso ayi da haka, "Kunyi shiru gaba ayan ku ina muku magana ku ban amsa Maama wace kucakar kuka aura min daman harda kwai wacce ta kai matsayin da zaku iya aura min ita acikin garin nan, To wallahi kuyi gaggawar kunce wannan auren da kuka aura, idan na baku warware ba ni da kaina zan warware sa yanzun nan sai ku gayawa mutane kamar yanda kuka sanar da auren sai ku sanar da sakin koma wace jakar ce, A zabure Maama ta ago tana kallon sa cikin tashin hankali tace "dan Allah kar kayi haka na ro e ka kar kabari mutun cin mu yazube a cikin mutane mun san bamu kyauta maka ba amma nasan hakanne kawai mafita bamu da wata hanayar da ta wuce wannan ina mai baka ha uri akan yin hakan batare da sanin ka ba amma dan Allah karka sake furta kalmar zaka sake ta dan Allah, ta arasa maganar cike da raunin murya, dan muryar har karkarwa take tasan ayanda ya auki abun da zafi zai iya yin komai ma, ga bata da iko dashi bare ta dakatar da shi ta hanyar tsoratar wa, Juyawa tayi tana kallon Ummy da itama ranta baiyi mata da i saboda ko ita ba agayawa ba saida aka aura, ita ba ha in auren ne yabata haushi ba, kawai rashin sanar da itan da ba ayi ba tun farko, amma zuwa yanzu dake tana da saurin fahimta ta sauko, saidai bata da bakin da zatayi masa magana tasan daman hakan zai faru fiye da hakan na zai iya aikatawa shiyasa tayi shiru, Maama ce tace "Ummu Kulsum (ummy) kiyi masa magana kar ya furta abun da yake shirin yi, Tasowa Ummy tayi tazo kusa da Meer zata ri o hannun sa da niyar rarrashin sa sai kawai ya kawar da hannun nasa yana ja baya, yace "kada wanda ya ara cewa komai kuma babu wanda ya isa ya hanani sakin ta tunda de ba da ita zaku zaun, ni kuma a tsarina babu aure ban shirya aure yanzu ba dan haka babu wanda ya isa yayi min auren dole, auren ma irin wannan wanda ko a tarihi ban ta a jin sa ba ina aka ta a aure irin wannan, wannan wacce irin tsana ce zakuyi min haka, sai kace marar gata, Ummy ce ta ara daurewa tace "Meer ba haka bane ka tsaya ka saurara kaji bazamu ta a yi maka abun da zai cutar dakai ba, wacce aka aura maka baza ka ta a yin da nasanin auren taba kadena kiran ta da wani sunan marar kyau, domin ita an...., Da sauri Meer ya dakatar da ita da cewa "Ummy bana so bana so bana sonta kuma bazan ta a son taba ban damu da sanin ko wace ita ba na tsane ta, kuma ku sanar da ita, Ni Sameer na saki matar da kuka aura min saki......, Tabb babbar magana Ameesha will be a widow oooo, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 30_* 'Ni Sameer na saki matar da kuka aura min saki......, MEER..!!!!! Abuu ya daka masa tsawa hakan yasashi dakatawa daga shirin arasa furu cin sa, "Wallahi kana sakin ta ina tsine maka albarka kuma kai da zama anan har abada saidai ka tafi kaje ka nemi wani gurin ka canza iyaye amma bamu ba, daga yau babu kai babu mu muti ar kasaki yarinyar nan wallahi, marar mutunci kawai, Abuu ya arasa maganar yana zazzaro masa ido yana nuna sa da yatsa, Shima Meer in ido cikin ido yake kallon Abbu in, ko kalma aya ta kasa fita daga bakin sa, saida ya jira abu yayi shiru sannan yace "tsinuwa tsinuwa fa kace to sai me idan kayi min nace sai me idan nabi duniyar ko daku ko baku zan iya cigaba da rayuwa ta, ni da wannan auren gwara tsinuwar ma dan banga bambanci ba, Abuu ne ya araso kusa dashi baiyi aune ba kawai ya kwashe shi da mari cikin acin rai yace "daman abun naka har ta kai haka to indai ka cika an halak ka saketa kaga ni, nima zan nuna maka nawa acin ran sai ka gwammce baka zo duniya ba wallahi, kaji ka sake ta nace!! Yana aga masa murya tare da ara sauke masa wani marin, yana shirin kai masa wani Maama tayi saurin dakatar dashi, Maama tace "dan Allah ya isa kabari abi komai a hankali kowa ya kwantar da hankalin sa aga murya ko fa a ce fa ace ba namu bane tunda de kunsan gidan cike yake da mutane, ku rufa mana asiri agama komai ma zauna daga baya, Babana dan Allah badan halin muba kabar wannan maganar da kake ka taimaka, kaji babana,, ha a hannu wanta tayi waje guda tana ro on sa, Hakan da tayi ne yasa Meer ya daina ikirarin sakin da zai yi, Juyawa yayi ya fice daga ciki fuuu bai ara cewa komai ba kuma har zuwa lo acin da ya fita baisan matar da aka aura masa aure da ita ba, dan baya son sanin tama bazai ta a bari yagan taba, yafasa sakin tane kawai saboda darajar ro on da Maama tayi masa amma badan haka ba sai ya saketa yau, ya aga mata afa zuwa lo acin da ya ibarwa kansa, Yana fita gaba ayan su suka sauke ajiyar zuciya tare da hamdalah Allah yasa bai sake taba da ya zasuyi ayi aure yau kuma ace anyi saki a ranar, ina aka ta a haka, Bayan fitar sa, Papa ya shigo shima nan ya sanar dasu su shirya yanzu za afara na i angama shirya komai, Nan suka bashi labarin abun da ya faru sannan suka ara runguma suka fita daga ciki, Cikin masarauta dam am da mutane kowa kagani yana cikin farin ciki kamar gonar auduga, wani angaren suna ki a ki e wani angaren ana raye raye ga dokuna ana ta shirya su ana musu kwaliya, kar mu ata lo aci, komai ya tafi yanda aka tsara cikin kwanciyar hankali, kowa ya shaida na in sarki Sameer Muhammad Sameer, an orasa akan kujerar mulki, bayan an canza komai na cikin fadar amma banda kujerar andai gyarata anyi mata kwaliya an gyara ko ina ya sha gyara, Meer tunda ya bar cikin falon ko can sashen baije ba ya nufi hanyar parking space ya bu e motar sa ya shiga, yana shiga Khalid ya taho gurin da gudu yana yi masa magana amma kafin ya araso Meer yaja motar da gudun tsiya ko horn bayayi kuma ga mutane amma da haka yake gudu saidai kafin ya araso wajen mutane suyi saurin matsawa, a haka ya fice daga cikin gidan, angaren Ameesha kam har zuwa wannan lo aci labari bai iske su ba domin tunda suka shiga aki yin Sallah basu fito ba hira kawai suke kamar babu gobe abincin ma can aka kai musu suka ci, ko da aka fara gudanar da na in duk basu fito ba, daman kuma Maama bataso a sanar da su shiyasa ta ara bada umarnin idan bata nan kar abar kowa ya shiga cikin gurin saboda kar wani ya shiga da maganar aurin auren ciki, Meer nayin wannan mahaukacin gudun dan ko gaban sa baya gani yana cikin yi bai ankara ba yayi sama da wata mata yayin da ta shigo gaban sa cikin gudu, Da sauri ya taka burki yana dukan steering in motar yana cije baki sannan yayi saurin bu e motar ya fito tun kan ya arasa gurin shima ya araso gurin da gudu yana haki, tsayawa sukayi atare tare da kallon junan su, Da sauri Meer ya tsugunna yana shirin ago matar tsohon yace Sameer barta karka ta ata kaje kawai Allah ya kiyaye gaba, Sak Meer yayi saboda jin tsohon da bai sani ba ya kira sunan sa......., Kawar da tunanin yayi saurin yi atunanin sa kodai kunnuwansa ne basu jiyo masa daidai ba, dan haka sai ya ara yun urawa yakai hannu zai auke ago da ita, sai tsohon ya ara cewa bana son taurin kai Sameer ka barta nace kayi tafiyar ka kawai bata ji ciwo ba suma ne kawai......, Da kallon mamaki Meer yake kallon sa dan mutumin baiyi kama da mutanan da yakamata su san saba, ko ba agaya masa ba kayan jikin sa sun nuna masa yafi kama da mafarauci domin kayan fata ne ajikin sa irin na masu zaman daji, wandon jikin sa ya age masa ba har asa ba sai takalmin dan o ba i rigar jikin sa kuma doguwa ce har zuwa gwaiwar sa shap in ta kamar irin ta mata saboda na aurin da akayi mata a tsakiya sai asan ya bu e bazar,
Chapter 50 · 0% Book details