← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 105

Sashe 7

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawar da kai so take kawai taji ta abakin ta kuma ta ga ba aya ce da shiba akwai wasu agefen sa, shiyasa zataje wajen sa ko ta halin a taci koma tace yabata, dan ba kunyar sa take jiba, kawai dai tana jin tsoron sa tsoran ma ba wai canba tunda su Maama na gidan bai isa ya cutar da ita ba tasan za a hanasa, an gefen sa ta tsaya sai kuma tayi saurin tsugunnawa saboda tunawa da tayi sai kayi biyayya idan kana son abu tunda kwa abunsa take so dole tayi biyayya badan Allah ba, Bai kulata ba yaci gaba da shan abarsa, tana zaune tana tunanin tayanda za ayi ta tambaye sa in ko kuma tayi masa wayo yanda bazai gane ba har yabata, an dagowa tayi taga baya kallon ta sai ta gyara zama daga tsugunnen da take tayi zama dirshen harda tan washe afafun ta, tana an murza yatsun hannun ta, sannan tace "uhmm ya Sameer ta kira da cikin asa asa da murya me cike da ladabin arya, Cak ya tsaya da shan choculate in da yake, tare da saurin mayar da duban sa gare ta cike da mamakin kiran sunan sa da tayi kai tsaye duk da tasa yaya amma dai Sameer in da tace shi yafi basa mamaki meyasa bazata fa i yanda kowa yake fa a masa ba, sai wanda ba kowa yake fa a ba, Sarai tasan kallon ta yake dan haka ta ta agowa ta kalle sa, a haka kanta a sunkayi ta ci gaba da maganar, tace "uhmm yaya Sameer daman wata magana nakeso muyi dakai shiyasa nazo amma kafin muyi mufara gama shan choculate in sai muyi, maganar, an kallon ta ya arayi akaro na biyu yana mamakin jin furucin ta wai mufara gama shan choculate in daman tare da ita suke sha ne ko kuma wani abun zatace tace haka, zuciyar sa tayi saurin bashi amsa da cewa may be tana so tace kafara shanyiwa sai muyi ta manta tace mu fara shanyewa, hakanne ma wata zuciyar ta basa amsa, dan haka sai ya kawar da kai daga kallon da yake mata, yace "ina ruwan ki da shan abuna kawai kiyi maganar ki ina kunne keji ba, ba baki ba ko, Shiru tayi tana ara tunanin yanzu kuma me zatace wata zuciyar kawai tace kisa hannu ki auka ba yayan ki bane, abun sa ai naki ne, da sauri ta girgiza kai aranta tace wannan jarababban mutumin ba imani ne dashiba baisan wannan tsaf idan na ta a zai iya ci min mutunci, "Malama kina atan lo aci idan ki bari nagama baki fa i abun da yakawo ki ba bazan saurare ki ba kuma sai na sa a miki kamanni rainin hankali da kikai min kafin kifita kinji ni ko, yayi maganar yana ara kai choculate in bakin sa caraf akan idon ta jitayi kamar ta fisgota daga hannun sa, Jin batun nasa tagane bai fahimci abun da tace masa ba kenan kodai baiji ta da kyau ba, wannan tunanin yasa ta ara cewa, "To taya zan iya magana da abu abakin na, Wannan karon kwa da sauri ya juyo ya kalle ta yana kallon bakin nata dan yaga abun da take ci in dan shidai baiga komai a hannun taba da zata ci dan shi har yanzu bai fahimci inda yaren nata ya dosa ba, Ganin ba komai yace "meye abakin? Duk yanda taso ya fahimce ta sa kwana kwanar ta dan har magana take masa tana kallon choculate in dan yafi fahimta amma yanuna mata baisan abun dake nufi ba saboda daga baya ya fahimceta ganin tana takallon abar hakanne yasa ya gane so take ta sha saboda tsabar kwa ayi irin nata amma sai shima yana nuna mata yafita iyawa ya nuna baisan ma tanayi ba, Rufe ido Ameesha tana ta aicin in fahimtar ta da yayi da taga dai da gaske idan ba ofulu ofulu ta fito masa ba tagaya masa kai tsaye bazai ta a fahimtar taba, dan haka ta rufe ido kawai, tace "Babu yanzu amma yanzu zan saka kaban abar hannun ka ko kaban wata nima ido fa gubane kazo gabana kana tasha to ni kuma fa, ta arasa maganar kamar zatayi kuka tana turo baki saboda ta osa tafara sha, kunsan Ameesha da kwa ayin za i itama kamar shi take koma ince har ta fishi saboda ita ba iya kwa ayin bane harda yarinta, uri yayi mata yana kallon ta da mamaki daman kwa ayin nata har yakai haka tayi ro o ba abata, aikwa zai koya mata hankali akan kwa ayi kenan ko wani wajen ma taje haka zatayi, saboda bata da hankali, yana sane ya fara sauri ya shanye ta tsaf sauran kuma ya kwashe su daga gefen sa, ya zuba su a aljihu, kuma bai tanka mata ba, Ameesha walla har ta fara cika mata ido tana shirin zubowa tayi saurin mayar da ita tana mamakin rowar da yayi mata daman marowaci ne bata sani ba(daman ance mai ayi shi yasan gidan me rowa inji adamu an gidan su gwanja hakane wallahi ) zancen ha un gwanja) Wata dabarar ce ta fa o mata dan haka sai tayi saurin mi ewa tsaye ta koma gefen sa ta zauna cike da rashin tsoro sai kawai ta kamo hannun sa, ta ora akan cinyar ta, Shikuma cike da mamaki da ta aici da jin haushin hakan da tayi masa ya janye hannun da sauri ta ara ri ewa tace wai meye haka ka tsaya mana kaga abun da zanmaka ko zan cutar dakai ne to bana cin hannun mutane ni ba mayya bace, "Sai afa" taji yafa an murmushi tayi tace a'a itama afar ba ci nayi ba tunda ga abarka nan ajikin ka kuma lo acin ma kai kajawa kanka, da ka aga ni da hakan bata faruba yanzu kuma babu abun da kayi min dan haka ba abun da zan maka nima, dade kayi min wani abun to da sai na rama danni bana yafiya idan aka min sai na rama, Jinjina kai yayi cike da gajiya wa da surutun da take masa dan har fa Allah ya gaji so yake tafita ta bar masa aki amma tunda yaji tace magana suke so suyi shiyasa ya rabu da ita kuma daman shima yana so tabashi labarin yanda akai ya koma cikin falo jiya da ana ruwa da kuma warke wasa da wuri, warke tasa da wuri ita tafi komai ma tsaya masa arai dan ba aramin mamaki yayi ba da faruwar hakan, Akaro na biyu ya ara arin janye hannu nasa batare da ya ce mata ala ba, amma still sai ta ara ri ewa itama, mai makon tayi abun da zatayi sai ta tsaya tana kallon hannun nasa, da ta ri e da nata sai kuma ta shiga ha a sa da nata wai zatayi comparing da nata, agowa tayi tana kallon sa tana ta e baki tace "ashe ma baka fini haske ba, kamar ma na fika Allah kuwa kalli kaga hasken mu aya, kai da kataso ma acan cikin larabawa kana hutawa, nikwa da na tashi cikin wahala amma hasken mu aya, nasan ma idan nasamu hutu na zama an mata sai na fika haske daman na fika kyau nima kuma zanyi karatu inyi aiki inzama me ku i shima infika daga nan bazan ara jin tsoron kaba tunda nafika da komai idan kace zaka min wani abun insaka bodyguard in su lallasa min kai kuma daman ina nan banmanta ba sai nasa an ramamin muguntar da kayi min lo acin da naje gidan saboda baka da tausayi ka taka min afa bayan kasan tanayi min ciwo sannan kasa na shafa aboniki a fuska ta saboda ka ri a a mugun ta, shiru tayi tana ci gaba da kallon hannun nasa, Sannan ta ago ta kalle sa ganin har yanzu bai tanka mata ba, sai gyara zama tana ara dam e hannun nasa sannan tace "wai dan Allah ina tambaye ka, me yasa baka da tausayi idan kana mugun ta da i kaji eh? tayi maganar tana kafe sa da dara daran idanun ta, Tabbb babbar magana yama tafi duniyar tunani wai yaushe yayi sabo da yarinyar nan da har zata na gaya masa magana son ranta kuma wai zata dena jin tsoron sa nan gaba duk wanda zai iya gaya maka maganganu irin haka ai bawani tsoron ka da yake ji, gaskiya yayi sake yarinyar wallahi tagama rainasa, tagama kaishi arshe kuma dan haka baisan ma me zaiyi mata ba ya huce, yana cikin tunanin ta katseshi tare da ara nanata masa tambayar da tayi masa, e rai yayi yanda zata tsorata da shi yace ke dalla mahaukaciya sakar min hannu ki fice daga aki kafin in alaki agunan kinzo kin isheni da surutun banza ko ni sa'an wasan kine, daman maganar da ta kawo ki kenan kizo kicika min kunne da da surutun hauka, e kafa a tayi tana turo baki tace "Allah kwa ko me zakamin bazan sake ka ba sai nayi abun da nayi niya kuma sai kaban amsa ta indai kana so intafi to ka amsa min tambaya ta sai mu rabu lafiya idan kuma masifar zakayi sai kai tayi kuma ka dake ni inje inyi maka sharri wajen Abu yazo yayi maka fa a tunda naga baka son fa a saboda gaka an mai kai baza ayi maka fa a ba, Zaro ido yayi waje yana duban ta da kyau yana tunanin anya kuwa yarinyar nan lafiyar ta alau kodai tasamu ta walwa ne basu sani ba ko kuma tana da mental problem, lo aci lo aci yana tasar mata yanzu kuma lo acin tashin nashi ne yazo shiyasa take masa haka a tunanin sa to inba hakaba me zaisa tana gaga masa haka bayan yarinyar tsoran sa take yasani duba da shigowar tama yanda ta tsorata tana kuka amma ace lo aci aya ta burkice ta ringayi masa wa annan surutan har yana mata magana tana cewa bazata yiba, Tunanin hakan dan har ga Allah yagama tunanin tana da ta walwa dan yasan da a hankalin ta take bazata ta a yi masa kwatankwacin abun da take masa ba yanzu, dan
Chapter 7 · 0% Book details