Sashe 20
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baice mata komai ba dan Meer yana sa yace masa komai zasu tambaye sa kar yace komai kawai yaci gaba da tafiya har sai yace masa ya dawo gida sannan zai juyo ya dawo gida daman ba sa on da zasu kar o kawai yayi tarkone da fitar tasu shiyasa ya aikasu kuma gashi anzo an ata masa komai, Bayan Meer ya fita daga gidan wayar sa ya auka da yaganta inda ya barta basu auki komai ba, daddingin number tasu yafara bi yana ganin inda location yake nuna masa, gudu kawai yake kamar zai tashi sama dan yana tunanin ma wata il wani abun ya samesu ga, ga inda alamar take nuna masa kafin yaje gurin wajen tazarar kilo mita hamsin ce kafin ya tadda inda suke, ure gudun sa yayi har arshe Allah ma yasoshi babu mutane da yawa akan titi dan haka yasamu damar gudu yanda yake so yana ganin mota tundaga nesa zai fara danna horn abasa guri yana zuwa ya wuce, Sudai suna baya suna addu'ar kalmar shahada dan sun riga sun sadda ar da kashe su yake shirin yi kawai dan wannan gudun ya wuce na hankali......., angaren Meer kam yana sane ya taho dasu dan zaiyi amfanine dasu wajen binciken sa na gaba shiyasa ya taho dasu, dan ya riga a buga alamar tambaya akan Dady saboda yana zargin wani abu akansa saboda haka ne ma ya rabu dasu bai mishi komai zai dawo wajen sa daga baya, Batare da ya kalle su ba kuma bai daina gudun da yake ba yace dasu zamu je wani guri daku duk abun da kuka ga ya dace kuyi zamuyi magana daku zuwa gobe idan kun ban ha in kai zaku tsira idan kuma kuka bijire min kunsan sauran, Da sauri har suna ha a baki wajen cewa "in Allah ya yarda komai kace muyi maka zamuyi indai zaka barmu da ranmu koma wani kake so mukashe maka wallahi zamuyi, Banza yayi dasu saidai ya girgiza kai kawai yaci gaba da tafiya aransa yana jin da i yasan daman bazai sha wahala dasu a shiyasa yake son ha a kai dasu..........., *Su Ameesha* ______Suna cikin tafiya wata motar tazo tasha gaban su, gaba ayan su a tsorace suke kallon motar har driver in saida ya tsorata saboda shikansa baisan da zuwan motar ba, Suna cikin haka nacikin motar suka bu e suka fito, wajen tasu suka matso cikin tsawa sukace duk su firfito daga cikin motar har driver in suka fito, Ameesha ta rirri e Azeema cike da tsoro walla har tafara cika mata ido, tace "kinga abun da nake gaya miki ko wallahi sune Saida nace masa kar mu tafi mu ka ai amma ya i ji, Cikin asa asa da murya Azeema tace ke wai meye haka baza ki nutsu ba, Amra da Hamra suma suna ri e da hannun su duk sun tsatstsaya suna kallon mutanen da suka ce su fito, gadan gadan mutanen sukayo kansu kamar zasu dake su sai kawai sukayi kan Ameesha aya daga cikin sune ya dam o hannun sa a hannu ta sannan ya juya ya kalli sauran yace "wannan ce ko? aya ya ka a masa kai na gefansu kuma yace ai su biyu ne ita da wannan ce, wanda ta ri e mata hannun yace banda ita aya akace, Kuka Ameesha tafara yi tana jan hannun Azeema, da su Amra, shi kuma mutumin yafara janta kuka take tana cewa ku taimakamin kar kubari su tafi dani, ganin haka yasa drivern yayi kansa da niyar watar ta amma sai sauran suka ri eshi gam, suma su Hamra cikin kukan suka fara ha a mutanen nan da Allah su saketa har tsugunnawa sukayi suna ro on su amma basu kyale taba suka ci gaba da janta, mutumin yana daf da shigar da ita yaji saukar dutse abayan eyarsa, da sauri yasake ta yana dafe gun da yaji zafi sosai har ma jini yafara fita, Da gudu Azeema ta ara zuwa ta wawuro wani aton dutsin da ta aga sa da yar tayi kan sauran zata jefa musu da sauri suka fara ja da baya gudun kar ta sami wani acikin su, Ameesha ta samu damar barin wajen da gudu ta koma gurin su Amra amma sai wani ya ara ri eta zai fara janta, Kamar mahaukaciya haka ta koma ta ara nufarsu tana zazzare ido tace "wallahi duk wanda ya ara ta aya sai na fasa masa kai, ba shiri duk suka fara ja da baya ai da gudu Amra ta ara zuwa ta auko wasu dutsina da yawa a hannun ta, tafara jifansu dashi, duk baya mota suka fara uya, dan su Hamra ma duk aukan duwatsun sukayi suka fara jifan su dashi, Ganin sun korasu driver in yayi saurin shiga motar yace suyi sauri su shigo su gudu, Da sauri Azeema tafara tura Ameesha ciki sannan ta tura su Hamra sannan itama ta shiga, Driver yana shirin tayar da motar kenan yasaka hannun sa gurin mu ullin motar sai yaji babu mu uli ajiki da sauri ya juya yafara dudduba shi a asa ko ya fa a amma bai gansa ba, Amra tace wai me kake jira dan Allah mutafi gasu nan fa sun fara tahowa wajen mu Ameesha ma ta ora da cewa muje mutafi, gaba ayan su suka fara aga masa hankali kowanne da abun da yake cewa, shi har ya rikice ma ya rasa ta inda zai fara neman mu ulin ga surutun su da yagama burkitashi, idan ya aga kai yaga mutanen sun kusa zuwa wajen su, sai ya ara shiga tashin hankali, Cike da tashin hankali ya juyo ya kalle su murya na rawa yace "dan Allah kuyi ha uri narasa mu ullin motar ko da wanda yagan sa acikin ku, Gaba ayansu suka ara tsorata jin mu ulli wai ya ata, basu ankara ba suka ji bugun ofar su, ta arin da Ameesha take aka bu e motar, ana bu ewa suka jata suka fitar da ita daga ciki, suna cire ta kuma suka rufe ofar gaba ayan su suka zagaye motar suka hana sauran fitowa gudan kar su ara yi musu abun da sukayi musu azu, Kuka su Hamra suka fara yi suna arin fitowa dan su wace ta amma duk sun daddanne murfin motar sun hanasu fitowa, Saida suka ga yakaita wajen motar ya bu e bayan motar yasaka ta, sannan ya dawo wajen su yace ku bu e musu mu rama abun da sukayi mana dukkannin su sai sun gane kuren su musamman wannan tsinanniyar yarinyar wanda aka fasawa eyane yake wannan maganar, esu sukayi zasu fito dasu kokawa suka fara yi dasu, su Azeema suka tubure suka i yarda suyi musu komai kuma suka i fitowa saboda duka suka ringa kai musu suna cizon su suna mintsinin su, sukuma suna famar fito dasu daga ciki amma ba dama, Suna cikin kokawar sukaji zuwan mota wajen akusan tare suka ago suna bin inda motar take da kallo, a tsakiyar motar su da ta su Ameesha, ya tsayar da motar ko kashe ta baiyi ba ya bu e murfin motar, yana fitowa suma na bayan suka fito a sukwane sukayi kan mutanen, shirin guduwa suka fara yi, amma babu inda sukaje su Meer sukayi ram dasu gaba ayan su da taimakon mutum biyun nan, suna kamasu Meer ya basu umarnin subu e motar sa su saka su aciki Saida suka yi musu duka sannan akasa su abayan motar shi ya shiga motar ayan gefen kuma yace aya ya shigo su tafi ayan kuma ya shiga ta su Ameesha da itama tun azu aka fito da ita, mota dai biyu sukayi, sannan suka bar wajen, Tun suna cikin mota Meer yake ta faman waya, har suka arasa wata unguwa da babu wanda yasan inda suka dosa, Wani gida yakasu da tun zuwan sa yasa ka wani abokin sa da suka ha u a Abuja kuma an garin kano ne, shiyasa tunda abun yafaru yasa shi ya lalubo masa gidan, Suna shiga suka ajiye su acikin gidan, sauran kuma Meer yasa ayan driver in yakai su Ameesha gida......., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Suna shiga suka ajiye su acikin gidan, sauran kuma Meer yasa ayan driver in yakai su Ameesha gida......., Meer bai baro gidan ba saida yagama duk binciken da zaiyi akansu, sannan ya bar mutum biyun da yataho dasu su kuka dasu, sannan yatafi gida, acin da yaje gida kowa yayi bacci yakarasa part in su, da sallama ya shiga saboda yaji dan motsi acikin falon amma da ya shiga sai yaga babu kowa abun yaso yabasa maamaki amma sai kawai yayi saurin kawar da tunanin ya shige akin sa, yana shiga ya cire kayan jikin sa yayi wanka yayi sallah, mai makon ya kwanta sai kawai ya ara shirya cikin wasu ba en kaya, ya rufe fuska, ya fito, cikin masarautar ya nufa gidan gaba aya ya auki shiru babu motsin mutane ko aya, sai kukayen tsuntsaye kawai kake ji, zagaye ta ya shigayi ya mi e wata hanya, dake kama da daji, can bayan masarauta gurin yake, saida yayi tafiya mai nisan gaske dan saida yafara tunanin ma kodai babu wani guri agun, sai ya fara ganin sahun mutane gurin yabi inda sahun yake, can ya hango wani abu mai kama da bukka, gurin ya dosa babu tsoro babu fargaba, Yana zuwa gurin a rufe yake, sai yazagaya ta wani guri ya an le a, gurin amma baya gani sosai, saida yasaka hannu ya ara bu a wajen sannan yafara hango cikin gurin, mutane yagani a zazzaune sun ran wafa afafun su tare da rufe idanu wansu agaban wata wuta, inda wani aton namiji yake gaban su ko kaya babu ajikin sa sai aramin wando sai kansa da ya na e da wani aton abu, yana zazzagaya wani abu akan wutar saida yayi