← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 105

Sashe 77

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace a ha a taro, kuma wannan taron yafi na koda yaushe ma domin shine taron arshe yana so kowa yakasance yana nan, a ha a kowa yara da manya, kar a cikre kowa, Sunyi mamakin jin hakan shiyasa saida aka takura sa akan yanzu me yake tafe dashi yace adai jira dawowar sa, haka kuwa akai nan aka fara shelar sanar da taron a kasaka shi arfe hu u zuwa sama, kowa ya hallara, Basu sauka a Kano ba sai wajen arfe shida, dan koda suka araso cikin masarautar basu fito dasu ba, akace kawai abari sai anyi sallar magriba dan kar afara zama lo acin sallah yayi, (Todai lo aci baya arya komai ya zo arshe yau zata faru ta are............ ____Dam am aka cika cikin fadar dan kamar yanda Meer yace hakan kwa akai kowa saida ya hallara harda an sa ido ma saida suka shigo cikin gurin, Kowa yayi jigum jigum yana jiran yau kuma da wane abun al'ajabin Meer ya kuma zo musu dashi, ......Turo ofar akayi yayin da kowa ya maida idon ga ofar ana jiran me shigowa, Meer ne ya shigo cikin takunsa da yasaba yi a koda yaushe, Shi ka ai ya shigo hannayen sa sanye cikin aljihu, fuskar nan tasa a aure kamar yanda take, abun mamakin da mutane basu ta a gani ba, har da glass a idon kuma ba i yanda babu wanda yake ganin wayar idon sa, amma daga yanayin sa ya isa yasa ka gane kamar ba lafiya ran maza ya aci duk da shi daman koda yaushe a bacen yake, amma ma yau yasha bambam da sauran, A tsakiyar mutanen dake cikin fadar ya tsaya yana bin kowa da kallo sannan ya gyara tsayuwar sa da kyau, tare da zare glass in, yayi two eyes da wasu, Daga ya kalli wannan sai ya kalli wancen, yayi wajen minti uku yana haka ya rasa ta inda zai fara yi musu bayani, an gyaran murya yayi, yana ara kallon kowa sannan yace "nasan wasun ku sun san abun dake faruwa game da abun da yafaru a asibiti na kama yana ara arin kashe Uncle akaro na biyu mukayi nasarar kamasa bayan kuma ya an samu duka, hartakai saida aka kwantar dashi a asibiti aranar kuma da muka kwantar da shi aka shiga har cikin asibitin aka auke sa, todai tun jiya muke bincike akan sa, inda kuma Allah yabamu Sa'a mukayi ram dasu yayin da suke shirin barin asar ma gaba aya, an dakatawa yayi sannan yaci gaba da cewa........ "Todai shi wannan da muka kama tunfarko shine ya kama Uncle nasan kunsan da haka, to amma abun duban shine da mukayi bincike shima a ashin wata yake aiki bashi ka ai bane yana da ogar sa, wacce kuma itace ma asudin faruwar komai dan badan itaba da tuni abubuwa da dama basu faru ba, kuma shima da baishiga halin da ya shiga ba, da iyalen sa basu fa a mawuyacin hali ba, duk wani abu da ya faru ya faru ne ta asan ta ita take shirya komai, zamu iya cewa itace muguwar kuma munafuka me fuska biyu, "Hmmm karde in cika ku da surutu, yanzu zaku gansu kowa ya gani da idon sa, sannan daga arshe ina me bawa wasu ha uri bisa abun da zasu gani idan ya ata musu rai ko ya ta a zuciyar su to suyi saurin mi a lamarun su ga Allah kar su bari sujawo wa kansu wata matsalar dan kan iya kaisu lahira, ka an daga cikin ku zasu iya kasancewa hakan, kudai yi ha uri kubi komai a sannu, yana kaiwa nan yace... "Bismillah shigo da su....., Bossay ne ya shigo tare da matar nan ar gayu, itace ta fara shigowa kanta a asa, domin duk rashin kunyar ta ganin unbin mutane sai yasa taji bazata iya aga ido ta kalle su ba, Tunda ya shigo da ita kowa yake bin matar da kallo babu wanda yasan suna ta mamakin daga inda take, can suka jiyo muryar mace tana cewa, Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un, Dan Allah ku fita da ita bana son ganin ta zata iya aikata koma meye dan Allah ku fita da ita, bata da imani, Da sauri Sam ya mi e yaje kusa da ita, ya ri ota, tunda yaji furucin da take yagama fahimtar inda yaren nata ya dosa dan yana kallon matar yaga kamannin da suke, A tsorace matar nan take kallon yarinyar da take cewa a fita da ita, tana me mamakin abun da ya kawota nan, tayi maganar a zuciyar ta tare da sakin aramin tsakin ta aicin ganin ta.... Kallo sai ya koma kansu. Meer ne yace "wacece wannan in ya fa a yana kallon Sam da yaga ya ri eta, cike da an damuwa Meer yace "Mahaifiyar tace, kar ku damu da wannan kuci gaba da abun da kuke, yana gama maganar yajawo ta suka zauna yana toshe mata baki yana bata ha uri da cewa tayi shiru, Meer ne ya kalli Bossay yace "shigo da sauran, Komawa Bossay yayi sai gashi ya shigo dasu kamar yanda suka samesu acan airport haka ya shigo dasu, Dadyn Rasheeda sanye cikin wasu kayan da Meer yasa ya sauya su, saboda wa ancan wani gurin duk ya fara yagewa saboda jan da yayi masa a asa, ayar matar kuma sanye take cikin ni inta, kamar yanda tayi acan, Daram...Daram Daram gaban wasu yabada sauti lo acin da suka shigo ciki kollo aya wasu sukayi mata suka gane ta amma kokonta da rashin yarda yasa basu gasgata hakan ba, A tsakiya suma suka tsaya Bossay sai ya koma bayan su, Meer kuma ya araso gaba inda suke, Sunkuyar da kai matar tayi dan ita kanta ta gama shan jinin jikin ta, Zagayawa Meer yayi ta bayan ta dan yabawa kowa damar samun ganin ta da kyau, A hankali ya ora hannun sa akan ni in, a hankali ya shiga aga ni in har yagama yaye sa gaba aya fuskar ta ta bayyana a bainan nasi, "NOOOO........!!!!! ya fa a tare da yanke jiki ya fa i agun, Cike da tashin hankali da mamakin da yagama kashe ta a tsayen da ta mi e, lo aci aya jikin ta ya auki ari, hawaye har yagama wanke mata fuska dan kamar famfo haka suke sauka daga idon ta Hannu ta ta aga tashiga nuna ta cikin wata iriyar murya da kanaji kasan tana cikin tsantsar damuwa da tashin hankali, Muryar ta har sa ewa take ga kuma karkarwa da take ba iya muryar bama har jikin karkarwa suke, Cikin sar iyar muryar ta wacce da yar ta iya bu e baki, ta tattaro kalmomin da suka ma ale mata a ma ogaro cikin rarraba sunan tace... "D..D...DA...D...DDAA...!!!!!!! Tana fa a ta saki wata iriyar ara tare da zubewa agun, if ta auke wuta tare da zama sumammiya, ......... To nima dai dole in auke wuta anan gurin dan al'ajabi bazai bari in iya ci gaba da auko muku rahotan nan ba, sai an kawon auki da yayyafin ruwan sanyi ko zan samu in farfa o, zuwa gobe........,, Kuma Allah yasa idan na farfa o acemin abun da naji ba gaskiya bane mafarki nake, kunji dan Allah ku gayan gaskiya kodai nice banjiyo daidai ba ne.. [19/11, 10:23 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 46_* ...Cikin sar iyar muryar ta wacce da yar ta iya bu e baki, ta tattaro kalmomin da suka ma ale mata a ma ogaro cikin rarraba sunan tace... "D..D...DA...D...DDAA...!!!!!!! Tana fa a ta saki wata iriyar ara tare da zubewa agun, if ta auke wuta tare da zama sumammiya, ........., Da sauri Dadda tayi kanta zata ta ata, Meer yayi saurin tare ta, yana binta da wani mugun kallo yace "kar ki kuskura ki ta ata, ko kinaso ki arasa kashe tane? Yayi maganar yana juyawa yayi saurin arasa wa gurin Ameesha ya ago ta, ya orata ajijikin sa, Can angaren kuma Abuu da Papa sukayi saurin komawa gurin Abban Ameesha da shima yake a sume, Da sauri wasu daga cikin fadar sukayi saurin mi awa Meer ruwa, da su Papa, Meer ne ya yayyafawa Ameesha amma bata farfa o ba, su Papa kuma suna yayyafawa, Abban Ameesha ya farfa Yana farfa owa ya fara bin su Papa dake tsatstsaye akan sa, yana kallon su aya bayan aya, can kuma saiga hawaye ya fara sakkowa ta gefen idon sa, ko motsi yakasayi, ya ame kawai a kwancen, yana kallon su, yadai farfa o daga suman da yayi amma har yanzu bai dawo daga shock in da ya shiga ba, Ganin kamar baya cikin hayyacin sa yasa, Papa ya fara yi masa addu'a yana tofa masa, sannan ya kamo sa ya zaunar da shi, da kyar aka samu ya dawo cikin hayyacin sa, amma yana dawowa ya fashe da kuka, yana cewa dan Allah idan mafarki nake ku tasheni daga wannan mummunan mafarkin, Dan Allah kuce min abun da naji nagani ba gaskiya bane, dan Allah ku taimake ni ku gaya min gaskiyar abun dake faruwa, danna san ba daidai nake jin komai ba, walwa ta tafara samun matsala, ta fara jiyo min wasu abubuwan da ba daidai ba, Shiiiiit... Ya isa haka ka kwantar da hankalin ka dan Allah kadaina wa annnan maganganun duk abun da kaji kuma ka gani, babu arya aciki, komai gaskiya ne dan haka ka kwantar da hankalin ka kar ka sanyawa kanka wani ciwon. Cewar Abuu yafa a yana me rarrashin anin nasa, Ameesha kam har zuwa yanzu bata dawo hayyacin taba, Meer yana kanta amma ta aukan ta yayi yamaida ita can bayan kujerar karagar mulki, ya kwantar da ita agun, Sannan ya ara yayyafa mata ruwan tare da kamo hannun ta, cikin tafin hannun ta ya ora nasa yafara murza mata yana hura iska ajiki, har da su tafin afarta yana murzawa
Chapter 77 · 0% Book details