← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 105

Sashe 104

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya aci da mai saboda ci, Mrs me martaba naji tana kallon Bajatu tace ke me kuma meye hakan kikeyi sai wani yagan mu, da sauri Bajatu ta ago tana mata alama tayi shiru a hankali tace ke ana zankaiwa tana fa a taci gaba da kwasar abincin tana zubawa a cikin jaka, Mrs me martaba ta an yi shiru can kuma tace kai kuma fa kinyi gaskiya wallahi nima iba, zanyi yo Allah na tuba abun da baka saba ci ba, yau banza ta samu ai kinga fa sauran ma duk ba aciba, wallahi badan kar aganni ba da sai naje na kwaso wa ancan lemukan, Mr Saif tace "ku wallahi kuyi a hankali kar wani ya ganku, ku ta abinci kuke ni kun san me na shirya duk agowa sukayi suka ha a baki wajen cewa a'a, itama tace kunga wancen ku in da ake li awa an dubu dubu, su zanje in kwasa kallar su fa da yawa su kansa masu kwasar basa kwasa, Maman Faruk dake gefe tayi musu shiru tace da camara dai duk wanda yayi ana ganin sa, ar baba tace yalesu dai, ni wallahi ma duk sun ban haushi, sai sunsa anyi mana kallon an can garin, Gaskiya dai nima sun ban amma dai dan Allah idan kun kwaso, su Bajatu nima ku kawo min in ana abincin gidan sarki Sameer kar abarni a baya, After 10 yeare ago...... Bayan haihuwar kowannen su na kowa aka nema masa aiki angaren da ya karan ta, Su Ameesha an zama lauyoyi, inda ta cika burin mahaifin ta, su suka au case in gidan su inda aka fito da su daga wajen sojoji aka gurfanar da su gaban koto tare da bada wararran shedu, Ba awani ja case in ba aka yanke wa kowanne su hukunci, Ammah da anwar Dadda da kuma Dadyn Rasheeda life in prison, sauran kuma gaba ayan su tunda basuyi kisan kai ba aka yanke musu zaman shekaru ashirin ashirin wanda wasun su ma balalle bane sukai ashirin in basu mutu ba...., angaren su Rasheeda kam abun sai gaba da yayi dan ba Sa'a, suna can auye mom wataran sai tayi bara take samun abun da zataci, Rasheeda kam da taga ba hazi bare hazihi tuni ta koma auyen daga baya kuma wanda de batason ko gani shi ta aura dan har barazana yayi mata idan bata yarda ba sai ya lalata mata rayuwa daga nan kuma ya kashe ta, Jin tsoro hasa ta amince tun tana yamin sa har ta dena amma sai ta fara sana'ar kayan ulle ulle da ku in da yake bata taja jari, shima kuma lo acin ya ara ku i, da wayo da wayo ta ringa sakashi yana gyara jikin sa da wanke bakin sa, Allah ya taimake ta kam duk ya gyara, saidai auyan ci kawai da shirme, yar mom itama Allah ya rufa mata asiri ta samu wani tsoho ya aure ta amma irin mazannanne masu aukar mata ba abakin komai kuma shi ba'a haihuwar masa agida, duk wacce ma ta aure sa tasan da hakan, kuma laifi ka an zakiyi masa ya kamaki ya jibga son ransa, Duk wannan rayuwar da suke Khalid bai sani ba babu irin neman da baimusu ba amma ya rasa inda suka shiga saboda baisan sunan auyen da suka koma ba, Ranar wata laraba, yaje wata kasuwa kawai ya ha u da Rasheeda duk ta lalace ta fita hayyacin ta kamar ba ita ba ya tausaya mata sosai, nan ta kwashe duk abun dake faruwa da rayuwar da suka tsinci kansu ciki, har kusan kuma yayi musu, dan duk wannan abun ba kowa bane yaja musu illah mahaifin ta alhakin abun da mahaifin ta ya aikata ne yake ta bibbiyar rayuwar su, nan yabita har inda suke ya taimaka musu da ku e sannan yace zai ringa zuwa yana duba su, sannan yabata shawara yace ta kira mahaifiyar ta suje su nemi tafiyar wa anda dadyn ta ya zalinta idan suka yafe musu sai suga daidai arayuwar su, auki shawarar sa kuwa suka shirya ita da mahaifiyar ta suka je har cikin masarautar suka nemi yafiyar kowa harda ta Ameesha abun da suka ringayi mata da tana gidansu, Duk an yafe musu harda ha a su da ku e masu yawa da kyaututtuka, sunji da i kam dan shine ma silar warwarewar wasu matsalolin dan sun taimaka musu sosai, yanzu suna cikin wani auye ne suna Sauna...... Allah yayiwa gwaggwo rasuwa itama tun shekara biyar baya, duk da ta tsufa amma mutuwar ta ta a su saosai, ansha koke koke, ansha kuka, angode Allah, ***************** A cikin shekarun nan Ameesha nada yara uku maza biyu sai autar su mace, Azeema kuma nada biyu, sumayya ma uku gare ta, sai Amra da take da guda hu u haihuwar ta ta farko an biyu ta haifa maza, sai kuma ta ara haifar mace da namiji, Hamra kuma biyu gare ta tana da cikin na uku, Rayuwa ta sauya kowa ya canza, aikin ko wannen su na tafiya, dai dan Shettima ma zuwa yanzu ya bu e nasa asibitin na kansa inda yasanwa sunan asibitin AZEEMA HOSPITAL, Sam kuma sai ya canza wa nasa suna ya koma, S&S spatial hospital, (sameer and sumayya) Bossay kuma ya bu e babban capy bayan kuma plaza daman kuma yana aton mall, daga ciki ya auki aya yasanya sunan Amra ajiki sannan yace ya bata mallakin tane, Hamza da Meer kam, (au na manta) sarki Sameer da me martaba Hamza, suna daga gida, daga fada sai fada, saidai shi sarki Sameer yana da asibitin sa a Abuja kuma yana ta tafiya yanda ya kamata lo aci zuwa lo aci yakanje ya le o sa, Suma kuma matan dukkan su babu wacce bata aikin ta, dake duk ba'aikin fita suke koda yaushe ba, su Amra suna daga gida ma yin nasu suke su aika, su Azeema kuma sai wani case in ya tashi sukanje suyi shari'a su dawo, To dai Khalid ma de ga angwance tare da wata tsaleliyar budurwar sa da ya za o acikin garin kano, me suna Hauwa'u, Saleema ba abarsa abaya ba yayi aure shi kuma anwar Bossay ya aura me suna Aisha, Suma kuma duk sun haifa musu yara ai Khalid na da an namiji saleema kuma nada a mace....., SARKI SAMEER... shigowar sa falon kenan ya tarar da Ameesha tana yiwa Ameer (babban an su Sameer) fa a take yi masa akan rashin cin abin ga mugunta da dukan anen sa basu isa sun rabe saba, zaice su matsa shi ba sa'ansu bane, ga idan ya ha e rai kwata kwata bashida fara'a dan har yaso ma yafi ubansa akomai, Kama yaron yayi yana zama akan kujera yana "me kuma mukayi za aringa yi mana fa a, mufa ba"ayi mana fa a inba hakaba kuma yanzu mu aga hankalin kowa dan kan me uwa jawabi zamuyi kowa ma zamu iya hucewa akan sa, ai gado ba banza ba akan me za'aga laifin mutum...., e rai Ameesha tayi tana hararar su gaba ayan su tare da kaiwa yaron duka Meer yayi saurin janye sa yana cewa Allah kuwa baza adakar min a ba, Kallon yaron yayi yace "Ameer ne kake so kaci, Cikin ha e rai yaron yace "meat pie, Da sauri Ameesha tace "Allah kuwa saidai ka kwana da yunwa bashi abinci sai snaks taya rayuwa zatayi ace kullum bashi da abun ci sai kayan fulawa to wallahi ka sauya hali tun wuri dan bazan ci gaba da aukan wannan rashin mutuncin naka ba, Meer yace "to ai gwanda kayan fulawa suna cika ciki, ko kin manta ni me nake ciki kuma gashi na rayuwa babu abun da ban iyaba, dan haka kema ki rabu dashi yaci abun da yake so idan ya girma ya ha u da wata beb in sai ta canza sa kamar yanda Lily ta canza ni..... Filo ta auka ta jefa masa cike da ta aici tace "daman ai kai kake sawa yake yin duk abun da yake, Ameesha na kallon su cike da ta aici tace... "wallahi da nasan halinka zai auko da banyarda ansaka masa sunan nan ba, fata na aya kar ya auko wannan rashin kunyar taka in shiga uku, yanzu ya auko komai a halin ai wallahi saidai in tarkata shi inkaiwa besty tunda naga yafi sakewa acan, "kai tashi kabar wajen nan kafin ranka yayi mummunan aci, Gaba yayi zai tafi Meer ya ri o sa yace "tsaya sai ta fara baka sai katafi, Kallon mahaifin nasa yayi yana ha e girar sama da ta asa tare da turo aramin bakin sa da ya auko irin na Ameesha, kamanin sa kuma na uban sa, cikin ha e yace "Sarki Sameer ka sake ni bazan ci ba ko ta auko kuma ta mayar dani gidan marayu ma daman nasan ai baso na take ba, Zaro ido Meer yayi cike da mamakin maganar sa, shi sarki Sameer in ma da ya kirasa yafi basa mamaki yau ko DAD in ma babu sunan sa kai tsaye, tab lalle wannan yaron ya auko da zafi dan sai takasa, a rashin mutunci daman ance duk abun da kayi sai anyi maka, koma ayi maka fiye dashi, yau ya tabbatar da hakan, Yaron na gama fa ar haka tunkan Meer ya dakatar dashi ya fisge hannun sa ya wuce, tundaga inda suke suka jiyo bogo ofar da yayi da arfi, arfi yace "Tabb babbar magana da aiki agaba kenan, wai.! wai..! wai.. kinfa ji me yace wallahi sunana ya kira, tun yana 10 to 11 years yana irin wannan abun ina ga ya girma, Ameesha ta harare sa tace "ka an ma kagani ai, badai kai sai aure masa gindi kake ba yana yin abun da yaga dama gashi nan ai Allah yasa ma inya rimga kwaso rashin mutuncin nasa ya ringa sauke wa akanka danni wallahi ba saurara masa zanyi, ba, daga shi har me aure masa gindin zan iya ha awa inci wa mutun mutunci, Tasowa yayi daga inda yake ya dawo gefen ta yace "kika ce me? kawar da kanta tayi tana ha e rai tace "abun da kaji nace shi nace, tana fa a ta yun ua zata bara wajen yayi saurin
Chapter 104 · 0% Book details