Sashe 78
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma duk da haka tayi nisa bata motsa ba, Cikin acin rai ya ago daga gurin daga inda yake ya nuna DADDA da hannu cikin aga murya yace wallahi idan wani mugun abun yasamera ko kuma ta rasa ranta ta sanadinki, wallahi wallahi sai na kashe ki da hannu nagaya miki, duk abun da yasame su sai kingane kuranki, Wani irin kuka me tsuma zuciya Dadda ta fashe dashi, tare da tsugunnawa agun, cikin kukan tace wallahi ni ban aikata komai ba, babu abun da nayi musu, ku barni inje wajen jikata, wallahi ina aunar ta, wani irin aton abu Meer yaji wani abu yazo masa wuya, ya tsaya watakon an rainin hankali tasan me ta aikata amma take irin wannan maganar kodan taga bai ta a ta bane har yanzu shiyasa tasamu bakin yin magana, A fusace ya dawo wajen yazo gaban ta, yana binta da wani irin matsiyacin kallo, an tsugunnawa yayi tare da ago kanta cikin wata iriyar murya yace "bakiyi musu komai ba, kike fa a ko, Yanda yayi mata maganar a hankali yasa tayi tunanin ko ya yarda da abun da ta fa Sai kawai ta aga masa kai, tare da cewa "EH... Girgiza kai yayi kawai tare da mi ewa tsaye, cikin yanayin rainin hankali da gatse, yace mata, "Ok taso kike to, na yarda, Da saurin ta ta mi e, saidai tana gama mi ewa bazato ba tsammani taji wani irin gigitaccen mari wanda saida yasa tayi juyi ta dawo, Zai ara mata wani kenan, Abban Ameesha yayi saurin ri e shi yace "dan Allah kar rabu da ita, bakaji me tace ba, bafa ita bace ni nasan daman umma bazata ta a yi mana haka ba, kundai sa a bincike ne amma ni nasan ba ita bace, Cikin kuka Dadda tace "Eh, Eh bazan ta a yi muku haka ba, ka ganar dashi gaskiya kagaya masa ko ni wacece, nice mahaifayar ka, da na ri eka, tun kana yaro, nice uwar Nooryn ka, taya zan iya cutar daku, kaifa sirirkina ne, da zan cutar daku ai duk da bankasan ce cikin wannan halin ba, amma tsawon lo aci nakasance cikin talauci na zauna, daga ni sai arka, sanadin ka narasa ata na rasa mijina, na rasa dangina, duk san saboda, saboda shigowar ka rayuwar mu, amma duk hakan bai isaba, sai kun zargeni me yasa zaku min haka ne yasa? Ta fa a tana fashewa da kuka mai ban tausayi, Rungume ta Abban Ameesha yayi cike da tausayin ta, yace ni nasani, bazaki yi hakan ba, ni bazan ta a yarda ba, Raba jikin sa yayi danata, yana kallon Meer yace "dan idan danni ake wannan tuh umar tata, abar wannan maganar koma itance na yafe komai da komai tunda na ha u daku ni yanzu duk wata dukiya bata da amfani awajena burina kawai inkasan ce tare daku cikin farin ciki, dan Allah abar maganar nan, e rai Meer yayi, yace "Uncle wannan wace irin magana ce kake, taya kake tunanin sharri ake mata ko azafi, Idan sharri akeyi mata, me ya fitar da ita daga cikin gidan nan? sannan me yasa zata bar asar? Meye ha in ta da wannan mutumin, ku en dake cikin jakar ta, waya bata su? Uncle kayi tunani, naji indai ta amsa duk wa annan tambayoyin da nayi mata, ni kuma zan yarda za'abar ta babu wanda zai kuma tada zacen tunda haka kace, Shiru Abban Ameesha yayi amma duk da haka zuciyar sa takasa gasgata hakan, Cikin kuka tace, "wallahi ni banyi haka dan saboda wannan case in ba, daman tuntuni ina da shirin barin gidan nan dan banga me nake muku ba shi yasa na yanke shawarar nesan ta kaina da ku, nasan idan nagaya muku baza ku ta a bari na in tafi, ni kuma nagaji da rayuwar gidan, sannan wannan mutumin ni bansan me ya aikata muku ba, bansan shine wanda kuke nema, ma ocin mune shine yake taimaka mana lo acin da bamu dashi, shiyasa yanzu da natashi tafiyar naje na samesa nagaya masa matsalata yace zai taimakamin, sannan ya ha ani da wannan matar yace idan nashirya inyi mata magana, shiyasa ka ganmu tare amma ni bansan shine akwance a asibiti ba, kawai nagansu tare shiyasa muka shirya tafiyar tare, "Kaji ko? kaji abun da tace rashin fahimta ce kawai, "Oh da gaske, gaskiya ne na yabawa arin ki, "Tom aje mun yarda da hakan, kafin a bar maganar ina zuwa, Wata waya ya zaro tare da nunawa Abban Ameesha yace "zaka iya fa o min number ka, ta layinka da ka ta a yi, "Cike da fara gajiyawa da tambayoyin da yake tayi, yace masa "Eh, yafa a tare da karanto masa, Nuna masa wata number yayi da akayi saving in ta da Ummana, yace wannan number waye, a yayi yana dubawa tare da an karantatawa, sai ya ago yace wannan number tace mana gashi nan nasaka Ummana, a ina kasamu Sim in, a Meer yayi tare da dannawa number kira saikwa ga ringing a cikin aljihun sa, sai ya zaro wayar yace ka gani, to number ta har yanzu tana aiki, mu kuma anan ta nuna mana ko wayar ma bata da ita alhalin tana sarrafa ta a oye, Sosai Abban Ameesha ya shiga wasiwasi, amma bai nuna hakan ba a fili yun urawa yayi zaiyi magana, Meer yayi saurin dakatar dashi, sannan yace "Uncle kayi shiru ka saurare ni da kyau duk wannan maganar kake yi bamai yiyuwa bace, dan baza'a ta a barin taba kamar yanda kake so, kabari zangaya maka hujjoji na, idan nagama sai ka yanke hukuncin da kaga ya kamata.. "Da farko a labarin da ka bamu da kuma yanda kazo kana tambayar ina sauran suke, alamu sun nuna bakasan da mutuwar matar kaba, sa anin nata labarin da ta bayar tace lo acin da ake neman ka za'akashe ka, lo acin haihuwar yarinyar ku ta rasa ranta wajen haihuwa, A zabure Dadda ta ago zatayi magana yace "kimin shiru kar nasake jin bakin ki, har sai nagama fa ar abun da zan fa a idan kuma ba haka ranki zaiyi mummunan aci, Yanzu kam Abban Ameesha kasa cewa komai yayi, Meer yaci gaba da cewa, "na farko kenan, sannan na biyu, me yasa mutanen da tace suna neman ku suka kama kowa amma ita basu iya kamata ba? Me yasa basu kashe yarinyar ba tsahon lo aci har suka bari ta girma bayan kuma tace neman ta suke ido rufe sannan duk inda taje suna sane da ita, taya har suka san da ita amma basu san da yarinyar ba, Taya kike ciyar da gidan ke da ita, kama daga sutura kayan sakawa abinci abin sha, wutar nefa, kuma me yasa duk wanda ya ra eki zai taimaka muku baki yarda, Sannan kuma me yasa bayan dawowar ta kano har ta ita kama gida ta zauna basu ta a zuwa wajen taba, ta akai shi da akai kashi Prison daga baya kuma ya kasance a wani gidan, da ban, me yasa idan sune suka auke shi me ya hanasu kashe shi, tunda sunzo yayi musu signing in takkaddun sun samu abun da suke, an dakatawa yayi yana kallon su, kafin yaci gaba cewa..... "Hmmm duk bama wannan ba meye dalilin ki na sa arsa tafara aikatau agidan wanann mutumin alhalin kuma kince mahaifin ta yabaku dukiyar sa domin ku kula masa da arsa, kusa ta makaran ta tayi karatu domin ta ceto sa, amma sai duk bakiyi hakan ba, kika ce kin oye masa, sannan kince dukiyar sa tana ajiye kin oye tsawon shekaru nan,to amma shi kuma yace lo acin da yake can gidan ansha kawo masa ita ya bu e ya i bu ewa saidaga baya aka kawo masa ita har anbu e, alhalin kuma yace duk kunsan password in sa, dan haka ke da take hannun ki ke kika bu e ta kenan? Sannan bisa ga dukkan alamu sun nuna akwatin nan batayi kama da wacce aka binne acikin rami ba tsawon shekaru, an killace tane a guri me kyau, A aranar da kika fita kikace kinje ki auko dukiyar sa da kika ajiye arya kike duk shirin kine, arewa ma number da kikayi amfani da ita wajen kira number wayar kice, saboda alo acin bamu da e dawowa ba ba tayanda za'ayi ace wani daga waje yasamu number ta amma sai ki auki number Maama, tunkan ki fita sannan da kika kira ki kashe wayar gaba aya, dan kar ta shiga, Tun daga wannan rana nafara saka miki ido, har na gano bakin ku aya da wannan mutumin, ta hanyar mutumin da kika sa ya shiga mota ta, da na tambaye sa yaban number matar da takirasa, ina dubawa kuma sai naga number da aka kirace lo acin da kika ce kinje auko dukiya, kuma yace mace shiyasa na fara ganowa baki da gaskiya, sannan kika auki hotona kika tura masa, sannan kika sa aka shigo har cikin nan aka shiga mota ta, saboda aranar da na shirya fitar, idon ki yana kan mu, saboda kin tambayi jikar ki ta gaya miki abun da muke shiryawa, aka hanata sai ki saka ido akan ganowa, lo acin da nafita daga gidan nan keke ka ace a falo kuma da na fita na ara dawowa ke kuma kikasan yanda zakiyi wani yashigo cikin mota ta, Tambaya ta arshe kince wayar sa wasu ta fa i a asibiti, to me ya kawo sim in sa cikin akwatin sa, kuma ajiya da muke cikin bincike, na saka layin ana ta zare ku e daga ciki, alhalin kuma ATM in sa yana hannun ki...., Bari intsaya anan, ina bu atar wa annan amsoshin kafin in cigaba, idan kin fa e su nafasa yin sauran, zan barki, namiki al awarin bazan ara magana ba, Shiru yayi yana kallon ta, ita kuma tayi asa da kanta, Abban Ameesha kam inbanda wata uwar zufa da take tsatstsafo masa babu abun da yake jikin shi kam take ya ari ya rasa inda zai sa kansa daga tsayen da yake yayi zaman dirshen a asa, Sauran mutanen kam babu me bakin magana kowa yayi shiru yana sauraron sa, Shiru da tayine yasa ta fara fusata, cikin daka