Sashe 17
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma da kin tsaya wani jin tsoro sai kace kin ha u da dodo, Itama dariyar tayi ta arasa gurin ta zauna agefen ta, tace ba wani nan aidai nayi ari ahakan, ni abun da yafi ban tsoro ma, kin san mai yace, Kai Azeema ta girgiza mata tace sai kin fa "Wai yace mu shirya anjiman zai aike mu gaba ayan mu wai harda su Amra, wai zaisa wani daga cikin gidan nan yakaimu a mota mukar o masa sa Azeema tace to kuma maiye abun tsoro aciki naji da in hakan ma, ke ai wannan dama ce kika samu da zaku ara sabawa sosai yanda zaku ringa fahimtar juna, duk wani abu da zai kusantaku ai mu dama ce agurin mu, ba wani abu wallahi kar ki damu ai yasan mai yake kindai san bazai ta a sawa akaimu inda za'a cutar damu ba, Ameesha tayi jugum tayi tagumi saida Azeema tagama maganar ta sannan tace "besty nifa bawai wani abun nake tsoro ba, abun da yafi tsaya min arai kinsan dai mutanen nan sunganmu kuma nasan yanzu dole idon su a kanmu yake duk wani motsin mu zasu saka mana ido kinga kwa suna ganin fitar mu zasu iya binmu, gashi kuma yace wai mutafi da wayar yama mayar da memoryn ciki, bansan dalilin sa nason aiken namu ba, kumafa da farko haka yace kar musake mufita har sai yace mufita amma shine kuma ayau abun yafaru kuma zai samu mu fita dan Allah an wasa da rayuwa, Dariya Azeema ta kamayi jin yanda tayi maganarta ta ta arshe tayi tana ha e rai da turo baki gaba kamar zata fashe da kuka, Azeema tace "kai besty wai wasa da rayuwa ke haka yace miki wasa zaiyi da rayuwar mu, dan Allah kibar wannan maganar, mubar tama gaba aya yanzu ki taso muje wajen su Amran tun yanzu inyaso idan ya nememu sai mu dawo nan mu shirya mu tafi, Har Ameesha zata sake magana sai ga dadda nan ta fito daga ban aki tayo alwallar salar magariba duk da lo acin ta baiyi ba, fitowar tane ya hanata yin maganar da taso yi, arasowa tayi zuwa inda suke tace sai yanzu kika shigo mai kuke tattauna wane yaran nan anya kuwa kuna da gaskiya, sai us ake nakasa gane kanku fa yau in nan, Ameesha ta saki aramar dariya tace "haba dadda kinsan ai bazan ta a yin abuba baki sani ba, ba wani abu ba muke shiryawa ba kawai kin san azu yaya shiru tayi bata arasaba sakamakon jin da Azeema tasaki ta ane kan gadon gaba aya, tana nuna asa, Gaba ayan su bin inda take nunawa sukayi da kallo amma basuga komai ba, Cike da an shiga ru ani Ameesha tace "besty mai yafaru mai kika gani haka, an le owa Azeema tayi daga kan gadon, sai kuma ta ara saukowa gaba ayan ta tana dire dire tace wayyo Allah na wallahi motsi nake ji ajikina, tanayi fa a tana zazzage kayan ta tana ara sakin ara, an kwalin kanta tacire kawai tace besty ina zuwa bari inje incire kayan jikina in duba inga gurin yafara min zafi, Tana fa a tayi saurin ficewa daga akin, Ameesha nacewa "Besty ki tsaya mana anan idan kinfita a ina zaki cire kayan to, bata bata amsaba hakan yasa Ameesha tayi saurin binta abaya, Tana fita daga akin ta ganta a tsaye a tsakiyar falon a tsaye, Ameesha na arasawa gurin ta takama hannun ta ta jata suka fita waje, Saida suka fita Ameesha, ta kalle ta da mamaki tace besty yana ga haka kuma ko abun ya fita? Azeema ta ta e fuska tace "ke nifa ba wani abu ajikina, ina sane nayi haka kawai banason kigaya mata abun dake faruwa ne shiyasa nayi hakan ina tayi miki alama da ido kar kifa a amma naji zaki fa a shiyasa na ullo Miki ta nan nasan dole zaki shiru, dan haka ko ba yauba kar kisake kigaya mata komai na gaya miki idan kuma ba hakaba nida kene wallahi, tafa a tana doka mata harara, Ameesha kamar wata gunki haka ta tsaya tana kallon su da 68887877 Azeema kamar ta samu television, A hankali tace "besty kinsan kwa me kike fa a bangane me kike nufi ba, dadda ce fa daddar kike cewa kar na fa a mata wani abun da ya shafe ni, maye aciki dan nagaya mata ina da wacce ta fita itace komaina dan haka babu abun da zan oye mata, besty ina da wanda yafiye min dadda arayuwa ta bandashi, babu wanda yakaita matsayi aguna, matar da tun ina ciki take wahala dani har ta na taso ina tana fama dani bama ni ka ai ba kinmanta awainiyar da tayi da mahaifina, taimakon da tayi masa ta sanadin mahaifina ta rasa duk wani farin cikin ta tarasa mijin ta ta rasa arta, duk saboda mu, amma har kike cewa kar nasake na gaya mata abun da ake ciki ni banga wani abuba aciki, maganar gaskiya besty banji da in abun da kika yiba wallahi, dan Allah kar irin haka ta sake faruwa a tsakanin mu, tana kaiwa nan, ta juya zata shige ciki tayi karo da Meer dake tsaye abakin ofar tun fitowar su, an ja tayi da baya dan batayi tunanin ganin saba agun, sunkuyar da kai tayi ganin irin kallon da yake mata sai taji duk ta tsargu da irin kallon, "Wuce ku tafi inda tace miki kuma ana idar da sallar magriba zaku fita, sannan kar ki fasa gaya mata in kije kigaya mata komai in kiga yanda zanyi dake, bance ma kar ki sanar da kowa ba shine bayan kingaya mata shine kike shirin gayawa wata to bismillah ban hanaki ba kike kigaya mata duk abun da yafaru yau in dama abun da zai faru nan gaba kar kifasa kigayawa duk wanda kikaga damar gayawa, ace min dagani kafin indama kanki anan, Sum Sum Sum tayi baya ta fara tafiya idon cike da walla, Kallon Azeema yayi dan ya fahimci ta tafita saurin fahimtar abu sai yace "ki kula da ita bata da hankali karki bari ta ringa kasancewa da kowa ita ka Kai Azeema ta ka a masa, batare da tace komai ba ta juya tabi bayan Ameesha da ta nufi part in su Amra, Shikuma ya koma ciki yana jinjina irin halin yarinyar nan ya lura inbaiyi da gaske ba bazata ringa basu ha in kai ba, zata basu matsala wataran, Azeema na zuwa gurin Ameesha ha uri kawai tabata daga nan suka arasa cikin falon da suka shiga suna akin su dan haka suka haura saman suma inda suka samesu suna game a waya, jin shigowar su yasa suka ajiye game in suka gaisa, Duk ba in cikin da Ameesha take ciki da suka shigo saita an saki fuskar ta suka hau yin hira suka manta ma da fa an da sukayi, suna akin har aka kira magriba suka tashi sukayi suka ara cigaba da hirar su sai gab da sallar isha'i da wayo da wayo Azeema ta jawo su suka fito daga part in suka nufi part in maama, Suna zuwa tundaga bakin ofa sukayi karo da Meer da hannu ya nuna musu motar da zasu shiga akusa dasu daman su yake jira tun azu, ba musu Azeema ta kuma jansu suka koma suka shiga motar su Amra na tambayar su ina zasu sai suka kace shopping zasu je nan bakin su hamra yafara washewa da dariya suna shiga, drivern da zai jasu yatayar da motar suka fice batare da sanin kowa ba, Meer na gurin saida yaga fitar su sannan ya koma cikin falon su maama duk na falon ita da dadda da kuma ummy wucesu yayi yaje akin sa ba da ewa ya ara fitowa cikin sauri sauri, baiyiwa kowa magana ba ya fita cikin motar da zai fita yaje har ya bu e zai shiga sai kuma ya ara tuna wani abun sai ya rufe ya ara komawa can, akin sa ya ara komawa, ya auko wata aramar jaka, ya ara fitowa har zai fita maama tayi saurin dakatar dashi da cewa wai an gidan gwaggo mai kakeyiwa saurine haka ina zuwa? Ba tsaya da tafiyar ba yace "ina zuwa.... Yana fa a ya arasa fita daga falon, Binsa tayi da kallo tana jinjina kai sannan itama ta mi e tacewa ummy bari ta koma aki, daman su biyu ne a falon tun azu dadda da tashi saboda bata jin da in jikin ta har yanzu, Meer na fita yafa a motar sa yashiga ya tayar da ita sannan yazaro wayar sa ya kunnata yana neman location in da yaha a da wayar hannun Azeema, yaga inda sukayi, duk da yasan inda za akaisu amma sai yayi tracking in su, yana tayar da motar yajata shima yafita yabi bayan su, Tun kan ta hau kan titi yafara tafiya kawai sai yaji kamar motsi acikin motar, slow yafarayi da motar yana shirin juyowa kawai yaji saukar allura a gefen wuyan sa an ya tsina fuska yayi yana dafa gurin yana arasa juyowa amma sai yaga baya ganin nacikin motar da kyau, hakan yasashi taka burki ya tsaya gaba aya da tafiyar, yana tsaya na bayan motar ya dawo gaba, tare da kar e mu ullin motar, sai ya zaro wayar sa ya danna kira yace, angama, Yana sauke wayar saiga wasu mutane biyu nan sun araso gurin suka bu e motar suka fito dashi suka mayar dashi cikin motar su suka tayar da ita suka ara gaba shikuma ayan ya biyo su da motar Meer Duk abun da suke Meer najin su saidai yakasa ta uka komai ko magana yakasa yi, har suka araso gidan su Rasheeda dashi.............., Kunji ta yanda akai suka sameshi..., **************************** Cigaban labari........, _________ arasa shigowa ciki sukayi dashi har gaban Dady suka kawasa sannan suka sake sa suna sakin sa yafa i agaban Dady a dur ushe, yayin da hannuwansa duka biyun suke a aure ta baya, jikin sa kuma babu wari duk asake yake, Rasheeda na bayan Dady takasa fitowa dan gani take kamar zai tashi ya ara dukan ta, Dady ne ya anyi murmushi ya juya yana kallon ta yanda take ta rawar jiki,