Sashe 93
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuwa events irin haka ba, sai yau shiyasa take ta oki, Khalid ne ya araso gurin motar saida ya an yi nocking ofar alamun su kintsa koda zai shigo yagan su cikin wani yanayi da bai dace ba, shiyasa yayi masu nocking kafin ya shiga, amma dake Meer shi shine isashe da mai ne, bai motsa ba daga yanda suke saima ara ri eta da yayi, Ameesha na ganin anbu e tayi tayi yasake ya i, a haka Khalid ya shigo ya tarar dasu, wani wawan tsaki yaja, yace "kaifa baka da lafiya, wallahi baka isa na jaku a haka ba malam kasaki ar mutane ta tafi tazo biki ka hanata zuwa, "To an sa, ido ina ruwan ka, kayi abun dake gaban ka, tu in zakayi ko sa ido zaka zauna, Ameesha duk kunya tagama cika ta, ji take kamar ta nutse agun, sai sunkuyar da kai take, dan bataso ko ka an ma yaga fuskar ta, Duk nacin Khalid da yasake ta, in yarda yayi, dolen sa ya shiga, Meer yace ai kashe wai za'ayi kar ya damu babu abun da zai gani, amma dai zai iya jin wasu abubuwan a kunnen sa, idan kuma baya son ji ya auki headphone ya toshe kunnen sa sai yafi ye masa sau i, za i ya rage nasa, dan yazame masa dole ya kaisu, Shiga Khalid yayi, cike da ta aici yace daman ance makoyi yafi ma'iyi da nasan haka zaka koma wallahi da ban baka shawarar nan ba, yanzu gashinan kazo zaka addabi mutane, to wallahi bazan toshe kunnen nawa ba, kuma kasan Allah duk kayi wani abun hmmm zaka ga me zai biyo baya, maye kawai, ya ara jan wani tsakin sannan yaja motar, Banza Meer yayi dashi tare da kashe fitilar motar, dan yafara jinsa a sama baida lo acin zama ci gaba da kace nace dashi, yana kashewa Ameesha ta fara kokawar wace kanta, shima ri eta yayi sannan ya juyata tana kallon gaba shikuma ya rungumo ta baya, gashin ta da ya sauka akan fuskar sa yashiga sha ar turaren da aka saka mata me amshi, hannu yasa ya an matsar da gashin, sannan ya ora hancin sa da bakin sa a gefen wuyan ta ya fara shinshina nawa yana yawo da hancin sa yana goga mata tsinin hancin a wuya, e wuyan ta shiga yi, saboda wani iri da taji abun kamar tafiyar tsutsa, shi kuma hakan da yaga tanayi, yasa shi cigaba da abun da yake, asa yayi da hannun sa ya aga rigar ta, bata ji aga rigar ba, sai kawai hannum mutum taji a tsakankanin cinyoyin ta, a hankali ya fara shashshafata, tundaga asa yafara yana zuwa can sama tayi saurin ri e hannun sa tana arawa kukan ta volume tare da cewa wayyo Allah na, na shiga uku dan Allah dan Annabi ka daina, ka daina bana so, murya can asa asa a wajen kunnen ta yace "me yasa bakya so, ko ba yajin da i, uhm in ba yaji sai kigaya min a canza salo, da sauri tasa hannun ta toshe kunnen ta tana ara dam e idon ta tayi, Wata aramar dariya yayi wacce su ka ai sukaji kayar su, bayan yayi kuma ya sake cewa "oh namaga alama hakan yana nufin kinji kunyar tambayar da nayi miki kuma daman indai aka tambayi mutum abu yakasa bada amsa to yana so kunya ce ta hana sa fa a da baya so da sauri zaice bana so, Yana yin shiru kuwa tayi saurin ce wallahi bana so, ka dena Please, Kwaikwayon ta yayi shima yace "wallahi ni kuma ina so, bazan daina ba Please..... Hannun sa ya cire da ga jikin yana niyar juyo da ita gaba, Ita kuma anan ta samu damar yin sauri ta sauka daga kansa, murmushi kawai yayi yana jingina da jikin kujera, yana an girgiza kai, rabuwa yayi da ita ba ara yun urin ara ri e taba, dan yaga sun zo gida, ita bama ta lura ba, Tana sauka ta matsa daga kusa dashi, tana ci gaba da share hawayen da yake ta zubo mata, jikin ta har karkarwa yake, takurewa tayi guri aya jikin ta na ta faman kyarma, dan ta fara tsorata da lamarin nasa......, Tsayiwar motar da taji yasa tayi saurin agowa ta kalli waje sai taga gida suka zo, wani da i taji ya lullu eta, sa sauri ta kai hannu zata bu e motar ta fita amma a ulle, ha ura tayi da arin bu ewar, Khalid ne ya bu e murfin motar ya fita.. Sai a lo acin Meer yakai hannu zuwa inda take yace "muje ko, duk da bata ganin sa kuma shima baya ganin ta saboda cikin motar duhu amma saida ta murgu a masa baki tana hararar sa, e motar yayi tare da zura afafun sa waje, yace "zaki fito ko sai na fito dake, Yanzu ma hararar ta kuma aika masa, caraf kuwa a idon sa, yagan ta saboda hasken gurin ya shiga cikin motar yana iya ganin face in ta, "Don't let me repeat again... Cikin turo aramin bakin ta tace "ni ka bu e min ta nan zan fita, Lip in sa na asa ya an ciza ka an yana sakin murmushin gefen baki da shi kuma nasa salon murmushin kenan, rufe gurin yayi ya zagayo ta angaren da take sannan ya bu e mata tare da mi a mata hannun sa guda aya, alamun ta ora nata akai, Sarai ta gane me yake nufi da hakan amma sai kawai ta kawar da kanta gefe kamar bata san me yake nufi ba, murya ciki ciki tace "kamataa in fito ai ko takan ka zanbi kawani babbake hanya, "Idan kin shirya bi takan nawa bismillah ai hakan ba laifi bane girmanki ne, in tsugunna? ya arasa maganar cikin kwantar da murya, yana an le en fuskar ta, Shiru tayi masa dan bata da kuma ba in da zata ara yi masa magana, "LILY.... Da sauri ta juyo tana kallon sa jin sunan da ya kirata dashi, Wani ayataccen murmushi ya ara saki har ha oran sa na bayyana, tare da aga mata gira yana girgiza kai... Ita kam mamaki ne ya kusan kashe ta a a zaune dan bata ta a tsammanin jin wannan sunan a bakin saba, domin akwai wanda yake kiran ta da sunan a makaranta, amma dai bata ta a ganin saba, saidai yabada sa o akawo mata ko kuma yaita turo mata sa o ta waya, sau aya ya ta a kiran ta awaya kuma ya kirata da sunan tace ita bata son sunan meyasa zai ringa kiran ta da hakan, sai yace saboda ita yarinya ce kuma yawa dan haka sunan yafi da cewa da ita, kuma hakan shi bazai iya kiran sunan taba kai tsaye dan haka tayi ha uri zai ringa kiran ta da hakan, aranar sun da e suna waya tana taso yagaya mata ko shi waye amma ya i sai yace mata har sai sun saba kuma shi ba wai auren ta zaiyi ba saboda yasan ita matar aure ce, idan sun sab a zaigaya mata, aranar itama ta ciccimasa mutunci tace kar ya sake kiran ta yasan tana da aure kuma yake kiran ta, kar ya sake turo kuma kar ya sake turo mata sa o ko wane iri ko ta wata ko gift tana gama fa a masa haka ta kashe wayar tundaga ranar bai kuma kiran ta ba, kuma bai kuma aiko mata da sakon ba kamar yanda ta bu ata, dan haka ita tama manta dashi kwata kwata arayuwar ta sai yau da Meer ya fa i sunan tayi saurin tuna wancen in, "Lily magana fa nake..... ara agowa tayi ta kalle sa, so take ta tambaye sa a ina yasan sunan, amma takasa, Hannun ya ara mi a mata tare da cewa tunanin banaki bane idan kuma kina da tambaya mu fara shiga saikiyi, nagaji da tsayiwa, an numfasawa tayi sannan tace "ka matsa dan Allah, Kallon ta yayi sannan ya janye hannun sa tare da matsawa kamar yanda ta bu ata yana matsawa ta zuro afafun ta, tare da jawo mayafin ta ta rufa a kanta, sannan ta arasa fitowa gaba aya kallon gurin tayi sai tagama ai ba part in su yakai taba, juyawa tayi tana tunanin tantance ina ne, Tana tsayen bata gama tantancewar ba, taji anyi sama da ita, on jarire yayi mata sannan ya fara tafiya da ita, tun tana arin sauka har ta ha ura dan tasan komai zatayi masa ba sauke ta zaiyi ba, yana tafiya da ita yana kallon fuskar ta, har suka arasa bakin wata ofa hannu yasa ya tura ofar tare da yin sallama ya shiga ciki, aga ta yayi ya orata akafa a sannan ya rufe ofar tare da saka mata mu ulli ya ulle ofar falon............. ***************** A can angaren an denner guri ya cika tam am da muta ne an mata da samari, inda MC yake ta ko a amare da angwayen su, sannan yana kiran ayan kujerar da be gansu ba, akace suna arasowa, tun ana jiran ayar amarya har aka gaji, nan su Azeema suka rikice aka fara neman inda amarya Ameesha take amma ba ganta ba, can gida suka jira ko tanan aka ce musu bata nan, dukan su mamaki ne ya kamasu da rashin zuwan ta gurin, Saboda an riga an ha a mutane ba ayi abun da za'aji kunya ba, dan wasu ma basu san ana cigiyar wata ba, gaba aya babu kuzari ajikin su, hankalin duk sai ya rabu gida biyu, Angwaye kam sai sharholiyar su suke, kowanne bakin sa kamar gonar auduga, saboda su a tunanin su ko fasa zuwa tayi saboda ita daman tana da auren ta tuntuni kuma mijin ta baya nan shiyasa sukayi zaton dalilin da ya hanata zuwa kena, dan haka babu wata damuwa atattare da su, sai murnar su kawai suke, nan aka fara gudanar da taro, yanda aka tsara sa, masu rawa sunyi, masu yin drama suma sunfito sunyi, sun tsara abubuwa da dama kuma duk saida aka gabatar dasu, sannan aka fara bawa ciki ha in sa a kaci a kasha akai hani'an kowa ya cika tunbin sa, dam, daga nan