← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 105

Sashe 45

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ayi magana on Monday sai kinfara zuwa, ba wani ata lo aci, bayan nan kuma sai me kike bu ata, "Papa ni basai ma antafi nemo wata ba kawai asakamu makarantar su Amra nida awata Azeema, "Tom shikenan ba damuwa sai ki gaya mata ta shirya zuwa Monday zaku fara zuwa, Amma a wane class kuke, "S.S 2 muke amma muna so mutafi S.S 3 saboda yanzu an mate in mu ma sunje S.S 3 saboda mu mun da e bamu je ba lo acin da za ayi jarrabawa muka daina zuwa, "To gaggawar mai kuke yi ku ara maimaita wa mana, cewar Maama ta fa a cike da tsokana, Papa yace "a'a saboda dawowa baya, ai gwanda suyi gaba ko, Ameesha ta kalli Maama, tace "Maama ni da nake soma mu wuce University amma kike maida mu baya, Maama tace "nima da wasa nake, Papa yace "nima da shawarar da nake arin yankewa kenan tunda su Amra ma ai jarrabawa zasuyi wannan watan da sai abiya muku gaba aya kawai kuyi sai anema muku extra lesson kafin jarrabawar ta fito idan kunyi ari kunce sai ku wuce tare idan kuma kuntsaya wasa zakuga wasa, "Eh wallahi Papa hakan ma yayi gaskiya naji da i wallahi in sha Allah zamuyi ari tana maganar harda su tashi tsaye saboda tsabar murna da jin da i..., Gaba ayan su sun goyi bayan yin hakan, tunda daman zuwa yanzu yaci ace tagama secondary amma idan aka tsaya sai tace gaba, zata ata lo aci gwanda kawai indai tana da ari tayi gaba, Papa ya kalli Meer yace to kai kuma fa baka da abun cewa, "Eh banda shi, "To masha Allah yanzu a rufe mana taro da addu'a kafin kuma musake zama, daga nan suka rufe taro da addu'a inda kowa ya tashi yakama gaban sa, Dadda ma ta koma aki daman idan suna abun su bata saka musu baki, saboda ba hurumin tabane......, Ameesha murna akai tayi harda arar wayar Dadda ta kira Azeema dan ta sanar mata amma kuma tana ta kira bata auka ba, fita tayi ta tafi wajen su Amra dan ta sanar dasu...., ********************** ______Azeema, "Tunda taji maganganun sa kuma ya kashe wayar ta shiga tunani maganganun sa to mai yake nufi da hakan wata zuciyar tace mata to kodai sonta yake wata zuciyar kuma tace idan sonta yake ai zai gaya mata, banda kyara da mugunta babu abun da yake mata amma kuma maiyasa zaiji haushi dan ta kula wani, Ji tayi gaba aya zuciyar ta wani iri duk sai taji ta kasa sukuni gashi sai so take ta ara kiran sa amma takasa, ta tashi tsaye takasa zaune takasa tsaye abun sai yawo yake mata akai ta rasa ta yanda zata fassara abun, Koda mama ta kirata da yar ta iya saita nutsuwar ta taje, suna aiki amma gaba aya nutsuwar ta bata jikin ta kuma har saida mama ta fahimci hakan ta tambaye ta, sai tace mata ba komai, Hakadai maama ta rabu da ita suka ci gaba da aikin su suna gamawa kuwa ta koma aki taci gaba da tunane tunane ta, Wayar tace tayi ringing da sauri taje hartana tuntu e wajen auko wayar saidai tana dubawa taga akasin wanda take so tagani, Hamza ne yake kiran ta amma hakannan taji bazata iya agawa ba, tana kallon kiran har ya katse yana katsewa ta jefar da wayar amma sai wani ya ara shigowa share shi tayi tana ji har yayi sau uku ana hu un dai ta daure ta auko wayar da niyar kashewa sai taga akasin number ba number Hamza ba, Hannun ta ne ya shiga yin karkarwa wayar har saida ta su uce ta fa asa tayi saurin binta ta auko ta, tare da amsawa ta sakata akunne tana sauke wata oyayyiyar ajiyar zuciya tana rufe idanun ta, jitayi yace "kifito ina ofar gidan ku, Jitayi daram daram gaban ta ya fa i hakan ya hanata basa amsa har ya kashe wayar, sauke wayar tayi ta auki hijabi ta saka, tare da fitowa waje tana fitowa ta le a tagaya mama zata kar o abu awaje sannan ta fita, tana fita ta hango motar sa, arasawa tayi wajen tana arasawa ya fito da sauri tare da bu e gaban motar yace "bissmillah shiga, batayi masa musuba ta bu e ta shiga, Shima zagayawa yayi ya shiga tare da rufe ofar sannan ya juya ya zuba mata idanu, kawar da kanta tayi batare da tace komai, "Hmm ayi ha uri da duk wani abu da yafaru ina mai baki ha uri duk abun da nayi miki iya ha uwar mu da baki ji da i ba kiyi ha uri dama maganganun da na fa a miki azu wallahi duk bana cikin hayyaci nane duk ke kika jawo wannan abun da tun farko kinji magana ta da duk haka bata faru ba, Sai yanzu ta juyo ta kalle sa cike da alamun neman arin bayani, Jinjina mata kai yayi yace "tabbas Azeema kece kika jawo haka duk abun da nayi ba komai bane yasani hakan illa kishin ki duk kishin kine yajawo hakan ni kaina sai alo acin nasan ina kishin ki Azeema ni kaina bansan haka sonki yayi min mugun kamu ba, har yake shirin yi min barazanar tarwatsa min zuciya ba......, Hannu ya mi a zai ri o hannun ta tayi saurin janyewa tana galla masa harara dan aukar maganganun sa take kamar ta tsuniya, an murmushi yayi yace afuwa bazan arba amma dan Allah Azeema ina son ki fahimce ni wallahi da gaske nake sonki ki taimaka ki amshi soyayya ta dan wallahi rasaki daidai take da rasa rayuwa ta, ki taimaka min kinji, Wani abu taji yana tayi mata yawo akai takasa tantace abubuwan da kunnuwan ta suke jiyo mata, ara katse mata tunanin ta yayi yaci gaba da ro onta amma ta i ta tanka masa, daga arshe dai da ya takura mata sai tace yabata lo aci zatayi tunanin akai, Babu yanda yaso dole ya rabu da ita sukayi sallama a haka ta fita ta tafi gida shima ya juya ya tafi batare da yaso hakan ba, shi a yanda yaso yafi so su gama komai yanzu ta amince masa daga nan hankalin sa zai fi kwanciya......., ************************ _______SAM Yana shigowa cikin masarautar ya nufi parking space yatsaya yayi parking sannan ya fito waje yazagayo ya bu e mata tare da mi a mata hannu, sai ta ma e masa kafa a tare da fitowa da kanta, tace muje ahaka Allah bazaka ri e min hannu ba, kamanta abun da ya faru ko, Harara ya watsa mata tare da kama hannun nata ya fara janta batare da ya tanka mata ba, tana ta tirtirjewa amma saida yajata da haka suka nufi part in momma, Suna arasawa ya tura ofar falon ya shiga, momma suna zaune a falo ita da su Amra da Ameesha suna ta hirar makaranta amma ita momma tayi jigum guri aya, Da sallama ya shigo ciki, ai babu wanda ya amsa ma sai mi ewa da sukayi da sauri cike da mamakin ganin sa, Da sauri momma ta fara takowa kusa dashi tana cewa Sameer kar kuce min mafarkin da na saba yine ko kuma gizo in da yasaba yi minne yanzu ko Hamra gizo ne ko? Danni nasan bazai dawo ba ya tafi ya bar ni bansan inda zangan saba, Sam baisan lo acin sa ya saki sumy ba ya tafi da saurin sa ya rungume momma kamar zai zubar da hawaye haka yake ji, ganin duk yanda ta canza bai ta a tunanin abun ya ta a ta haka ba, "Momma kiyi ha uri ki yafe min momma bazan ara tafiya nayi kuskuren in dawowa da wuri duk da nasan kina nemana amma dan Allah kiyi ha uri, sakin ta yayi yana ara bata ha uri, Ita kuma sai ta fashe da kuka ta shiga girgiza masa kai tana cewa itace da laifi da bata saurare saba data saurare sa da duk haka bata faru ba, daga nan cikin kuka ta ora da cewa Sam Ammah ta tafi Waziri ya tafi ga Abban ku na ya tafi duk sun kasan ce masu son zuciya, Sam yanzu ba......, Hannu ya sa ya rufe mata baki, Sannan yace "momma kiyi shiru nasan komai kar ki ara cewa komai, ki daina tuna abun da ya riga ya wuce, kamota ya arayi yace "momma yanzu ki kwantar da hankalin ki mubar komai mu mi a lamarin mu ga Allah haka addarar mu tazo muyi ha uri mu kar e ta hannu bibbiyu, mubar komai ya wuce, yanzu ga sumayya zan barta anan nasan Hamza yayi miki bayani amma zan ara yi miki cikakken baya ni yanzu, Kallon su Amra yayi yace subar gurin su tafi da sumayya sukaita akin su, Kamar yanda yace haka suka tafi da ita akin su, Saidai Ameesha bata bisu ba tace tafiya zatayi, suna hawa sama itama tayiwa su momma sallama ta fita daga falon, Daga nan Sam yabawa momma labarin komai babu abun da ya oye mata, bayan nan kuma suka ci gaba da an tattaunawa akan yanda zasu ringa gudanar da wasu al'amuran, "Ameesha na arasawa part in su, shigar ta tayi daidai da fitowar Maama daga kitchen hannun ta auke da tray, tana ganin ta tace yauwa Ameesha zo ki kaiwa yayan ki daman nagaji duk yasaka ni wahala bacci nake ji, mutum sai taurin kai kamar jinjirin jaki, kamar yaro ace kullum mutum bazai ci abinci ba sai anyi maka dole shi ko ulcer ma baya tsoro, Ungo ni je ki kai masa kuma ki tabbatar yaci dan bazanyi wahalar banza ba indafa masa ya i ci, kai masa, a Ameesha tayi tana yiwa Maama dariya tace "Maama ke da mutumin naki kuma, to bari inje Allah yasa yaci, Kedai kika sani zanzo in duba kwanikan idan bai cinye ba ke Zan hukunta dan haka duk yanda zakiyi kiyi yaci, kinga tafiya ta, tafa a tana yin gaba abun ta cike da gajiya saboda ta da e batayi aiki ba shiyasa iya dafa masa har ta gaji gaba aya, Ameesha na dariya ta wuce akin sa, Tana zuwa ta bubbuga ofar taji shiru bai amsa ba hakan
Chapter 45 · 0% Book details