← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 105

Sashe 94

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read

kuma aka dawo aka ara cashewa, wajen arfe sha aya aka rufe guri da addu'a aka sallami kowa da kowa, Ga ba aya aka tattara kowa ya auki wacce ya kawo aka taho gida, a hanya wasu daga cikin su Azeema suke gaya wa mazan abun dake faruwa na rashin zuwan Ameesha kuma ance musu bata, gida barin dai zancen sukayi acewar su bari su koma gida inyaso sai a ara bincikawa ai baza ta ata ba, Hakan yasa babu wanda ya ara tada maganar har suka araso gida....., Bayan sundawo an sauke su a angaren da aka auke su sannan suka ara kiran su Maama suka gaya musu bafa suga Ameesha ba har yanzu, nan suma suka shiga neman ta, tun abun ana aukar sa kamar wasa har abun yazama anfara shiga damuwa, Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana, annemi Ameesha an rasa, har Meer aka kira amma wayoyin sa duk akashe ba wacce take shiga, daman zargi ne kawai sun sanma ba yanda za'ai yasan inda take tunda bai dawo garin bama bare ayi tunanin ko za'asame ta a gunsa, tunda aka kira kuma akaji a kashe aka ajiye batunsa... Kowa ya shiga tashin hankali, su Dadda har anfara kuka, inda Allah ya taimaka ma Abban ta da maman suna asibiti Maman Ameesha ba lafiya tunda safe ta fara na uda amma ba asanar da kowa ba aka ci gaba da shagalin biki, Dadda abunne ya ha ar mata biyu, ga atan mata, ga kuma tunanin ar ta da take cikin halin na uda, Har gurin an sanda aka bada report in gidan biki gaba aya ya hargitse, amare suma harda kukan su, kuma an bincika duk moto cin da akake dasu an gansu babu wacce babu ita, awar nan tata kuma da ta raka ta, ta bada shaidar a gaban ta ta shiga mota, saidai kawai batasan kallar motar ba bare kuma wanda yake cikin motar, A bokan angoma duk antarasu, ana ta tuhumar su tare da tsoratar dasu idan ba a ganta ba zuwa gobe duk sai ankama su an aure, A bundai ba da in ji, daga murna an koma tashin hankali, Wasu har sun fara danasanin zuwa dan suna mamakin yanda hakan ta faru, Kuma duk wannan cigiyar da akeyi Khalid yana gun hasali ma yana cikin masu tuhumar abokan ango akan atan ta, sai kace be san inda take ba, daman kuma suna sane suka shirya hakan da Meer........., Wajen arfe sha aya da rabi aka sanar dasu Maman Ameesha ta sauka lafiya da santaleliyar ar ta mace, amma tashin hankalin da suke ciki ya hanasu zuwa da yar Maama ta daure, aka tafi da ita asibiti, Su kuma sauran aka cigaba da fafatawa wajen neman Ameesha........
Chapter 94 · 0% Book details