← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 105

Sashe 34

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

farin ciki, zaiji da i, sarauta taso daga gunsa cikin aminci da adalci da kuka da mutane amma tunda yasauka tun bayan ransa komai ya canza wa annan azaluman suka canza komai komai ya canza masarauta ta lalace arewa ma suka ora wanda ba jinin sa bane suka orasa akan mulki wani bare daban ya mulki mutane abun da bai ta a faruwa ba atarihin masarauta, amma yanzu mai canza ta yazo komai zai dawo kamar da ni nasan da haka nasan zakayi adalci akan kowa kai in mutumin kirki ne, Allah yakare gaban ka da bayanka yakare ka daga duk sharrin mai sharri aya tamkar da dubu, SAMEER AN SAMEER JIKAN SAMEER inbakai in ba waya isa ya ha a wannan sunan mai daraja irin haka, Ina goyon bayan ka ari bisa ari muje kayiwa wa ancan mugayen mutanen hukun ci duk abun da ka dama kayi musu gaba ayan su kar ka ragawa kowa daga cikin su, a auko anyan munafikin ma ayimasa hukunci yafi na kowa, ( anta Waziri take magana) Haka taita zuba har saida Meer yagaji ya dakatar da ita sannan ya shiga gaida su Papa kowa ya amsa cikin rashin kuzari, daga nan kuma suka ha u gaba ayan su suka runguma zuwa cikin fada tundaga waje akace asanar da duk wani wanda abun ya shafa ya taho cikin fada, amma banda yara iya manya, Sannan akace a aje a fito da su Fulani ita da Hajiya Sarah, da wannan mutumin da suka auko a Abuja, Tun da safe kuma daman Papa ya kira anin mahaifin Ammah ya an sanar dashi abun dake faruwa ka an sanan yace yazo yau, to shima har yazo tare da wasu mutanen daga danginsu, masu fa a aji, Cikin fada ta cika tam duk wani wanda yadace yakasan ce agun, ya hallara acik, saida kowa yazo yagama nutsuwa ana jiran agansu kowa na baza ido, Meer ne ya kalli Khalid tare da girgiza masa, tashi Khalid yayi, ya nufi akin da suka ulle su, ya e su, kwance suke wasu kan wasu duk sunyi mugun galabaita idan kayi musu kallon farko zaka iya cewama basu da rai amma idon su biyu bama bacci suke ba bare akai ga mutuwa, zumomin kuma suma duk sun mutu saboda damben da suka ringayi a tsakanin su da su Waziri , amma saida suka sha ba ar wahala bayan sun gama ciccizon su ta ko ina, sannan suka samu nasarar kashe su, dan da basu kashe su ba wata il kafin safiya saidai su a zo aga gawar su dan sai sun iya halaka su, dan daman saidai ai dayan biyu ko zumomi araye ko su Ammah a raye, to yanzu dai sune da nasara, Khalid na shiga ciki ya rufo ofar saboda kar an waje suji shi, yana rufe wa ya kwashe da dariya ganin yanda fuskokin su suka koma sunyi wani mugun muni wasu idanun su duka biyu sun kunbura suntum bama ka ganin wayar idon su, saboda girman idon ya rufe su, wasu kuma hanci wasu kumatun ga shatin susa da suka ringayiwa jikin su, Allah sarki inka kalle su abun dariya abun tausayi, Khalid harda ri e ciki garin dariya sannan ya arasa gabansu da kyau sai ya tsugunna agaban aya ya le a fuskar sa sai yace " ago ka kalle ni sai kaga mutum yana duru durun agowa amma baya ganin sa sosai, Khalid sai yace "bazaka bu e idon ka da kyau ba ka kalle ni yasani sarai bazasu iya bu e idon ba amma yasa su agaba dole sai sun ware idon su sun kalle sa, Haka yayi tasaka su agaba yana tsokanar su da she iyan ci yana musu dariya, sannan ya ce babu wanda zai auka ko ya ri e kowa ya tashi da afar sa ya fita waje kuma kar su ata masa lo aci, Kasa motsawa sukayi gaba ayan su dan jikin su duk babu wari jikin ta aura yai la'asar bamai iya koda waran motsi bare yasamu bakin yin magana, ganin sun i tashi yaje ya auko farar ledar karara in nan yana dariyar mugunta tunawa da yanda suka ringayi jiya har ya hasko yanzu ma ya zuba musu yaga yanda zasuyi ga kunburin fuska ga kuma ayi ga jikin su ya mutu taya zasu iya sosawa tunanin hakan yasa yace bari ya zuba musu ka an ka an sannan yasa su fita waje yasan abun zai matu ar burgewa da bada dariya, Dariya ya ara saki lo acin da ya tsugunna zai fara zubawa aya, saiga Meer ya turo ofar yace mai kake jirani kasan kowa kai yake jira ko, Meer yana yiwa Khalid magana amma idon sa na kansu musamman anwar Ammah hajjaju tafi kowa muni ita da mai gadi saboda su zuma tafiya yiwa illa, ji yayi kamar ya saki dariya har ta taho masa sai kuma yayi saurin ha kayar sa, harda ha e rai a fili amma a zuciyar sa ba haka bane, Maida kallon sa yayi kan Khalid da yadakata da zuba musun da yake shirin yi, Kallon sa Meer yayi ya kalli ledar hannun sa, sai ya zaro ida da an mamaki yace me kake shirin yi haka badai zuba musu kake so kayi ba, Dariya Khalid yayi yace "eh mana wallahi wani abu na hasko ne shiyasa nake so in ara musu ka an suje suyi mana rawa a filin gurin can, kaga a an sarara da su daga nan kuma sai a ora da abun da za ayi, Saura ka an murmushi ya ku ucewa Meer yayi saurin ri e abin sa, sai kawai ya an jinjina kai yace "kai ko Allah ya shirye ka, har yanzu baka san ka girma ba ko, to wallahi karma kafara karabu dasu haka kaga da an su agun ga yara dama wanda bai dace ba yaga hakan, a aga musu afa suci darajar wasu, kai baka da tausayi ne manya dasu kasa suringayin rawa najiya bai ishekaba, nifa bana son mugunta, ulle ledar yayi yana kallon "Meer yace "waye baya son mugunta ni na ta a ganin ma mugu irin ka jifa yanda kasa zuma ta mai dasu kamar saniyoyi ji yanda wannan yayi kamar alade, wallahi ka rage mugun ta ni ai tawa mai sau i ce kuma kaine kasa akawo ta asaka musu ni labari kawai nabaka, Hararar sa Meer yayi yace "to naji ya isa haka banason surutu yayi yawa ka kamo wasu mufita kasandai mu ake kira tun azu ka tsaya kana wasan yara, "Wa? waye zai kama wani ai wallahi babu wanda zan ta a kowa ya tashi yataka da afarsa ya fita idan kuma sun i Allah saka musu zanyi ita zata iya fita dasu idan su baza su iya ba, Kai tashi kaima tashi ya dake su da afa yana turasu, Meer yace "dude baka ji wallahi baka da mutunci ko ar kara ma baza kayi min ba ganin ido na agun kakannina ne fa da iyaye na amma kake musu haka to zan rama musu, Dariya Khalid da yayi yace "to ai ni ba iyayen na bane "jika sai kace gaske shiyasa naga jiya ka zage ka ware hannu ka dake su to shikena bari inyi maka kara muje mubar su sannan ka auko kayan aiki kayi musu aiki su dawo mutane shine zansan iyayen kane, Jinjina kai Meer yayi yana matsawa kusa dasu daidai kan Waziri ya tsaya tare da ca umo wuyan sa da hannu aya ya ago sa yana tura sa haka duk yayi wa sauran ya mi ar dasu cike da mugun ta, wasu ma harsaida wuyan su yayi shatin ja saboda ago sun da yayi matan kuma da gashin kansu ya ago su, Ammah da tayi kitso kuma ba damar kamo gashin ta, sai ya kamo jilar kitson tana jin hakan gudun kar ya tsige mata kai yasa tayi saurin mi ewa batare da ta shirya ba, Kafin su fita duk saida yasaka su suka maida an kwalayen su da mayafan su, matar waziri kam daman ba mayafi akan ta, Abdullah (dady baban Sam) shi harda cire riga shima saida ya mayar da ita sannan suka fara takawa da yar suna daddafawa suka araso cikin fadar, su Meer na bayan su, Gaba aya mutanen ciki suka zuba musu ido kowa idon sa nakan su, aci aya zuciyoyin wasu suka ara raunan jin ganin mutane fal acikin gurin duk da ba wanda suka ago suka kalla amma suna da tabbacin mutane da dama nakusa dasu suna cikin gurin, Wani guri a tsakiyar gurin da aka tana da dansu anan suka zazzauna a asa tare da dur ufar da kan su asa dan bazasu iya ha a ido da kowa ba a halin da suke ciki, ji sukayi tsanar kansu da tsanar Meer takama su saboda bai kamata yayi musu cin mutunci irin haka ba kuma ya tara mutane ya fito dasu a haka, Duk da halin da ake ciki bai hana wasu yin dariya asa asa ba, wasu kuma bama su kalle su ba irin su momma dan tunda suka fito bama tabari idon ta ya sauka akan kowa ba ta rufe ido tare da kawar da kanta gefe, ananun maganga nune suka an fara fitowa sai cikin gurin yanemi ya kauraye da haya niya saboda kowa yana fa ar albarkacin bakin sa, Meer ne ya koma ya zauna akan wata kuje ta tare da ora afa kan aya Khalid kuma ya tsaya agefen sa, Minti biyar Meer ya basu kafin daga baya ya dakatar da su kowa yayi shiru, babu meyin wata maganar bakajin motsin kowa kamar babu mutane aciki tsit kake ji sai arar Ac dake aiki agun, Bayan kowa yayi shiru, Meer yayi gyaran murya tare da gyara zaman sa yana fuskantar kowa da kowa, Cike da tattaro duk wata nutsuwar sa ya ha a ta waje guda, aga murya yayi yanda kowa zai iya jiyo sa, "ASSALAMU ALIKUM, WA RAHAMATULLAHI WA BARAKATUHU, "WA'ALAIKASSALAMU WARAHAMATULAHI WABARAKATUHU wasu daga cikin suka amsa wa anda suke da warin gwiwar amsawar, Bayan sun amsa, Meer yace "kowa yasan ma asudun abun da ya ha a mu anan wa anda ma basu sani ba zasu sani, Da farko ina mai bawa wasu
Chapter 34 · 0% Book details