Sashe 97
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
me auke da fried rice da take amshi, sai ya bu e wata ledar me auke da ban ararrun kaji, auka yayi ya ora akan abincin sannan ya auko holondia ya zuba shi a cikin cups in, sannan ya tura mata su gaban ta, ko uffan baice mata ba, Itama kuma bata auko ba kuma bata ce komai ba, Wayar sa ya auka ya shiga daddanawa, wajen 5 minutes sannan ya ajiye wayar tare da ara kashe ta gaba aya, sannan ya ago ya kalle ta, yana agowa kuma suka ha a ido, arashin sani itama agowar ta kenan da niyar taga me yake sai kuma suka ba a ido dashi, sai tayi saurin sunkuyar da kanta asa, saboda wani banzan kallo da ya watsa mata lo acin da suka ha a idon, Cike da muryar isa da ta ama irin dai tasa ta asali, yace "baki ga abun da na ajiye miki bane ko so kike sai na ara maimaita niki, to wallahi kar ki bari na ara maimai ta miki, ki auka ki cinye gaba aya sannan kicire wannan hijab in kafin ki fara ci, nagama magana yana fa ar haka ya tashi daga gurin ya koma kan kujerar kusa da ita, ya sake ha e rai, badan tana so ba haka ta cire hijabin daman wasu riga da wando ne ajikin suma kuma masu kwauri ne wandon har asa yake, Inda Allah ya taimake tama, tana jin yunwa da batasan ya zatayi ba, cokalin ta auka tafara cin abincin, ba laifi ta anci da yawa duk dade bata cinye duka ba, kazar ma ta an ci ka an, Tana gamawa itama bata ce komai ba ta ture abincin gefe, Jinjina kai yayi sannan ya sauko yana cewa ko kefa yafa a yanzu kuma cikin sakin fuskar sa, yana sane yayi mata haka yasan da lalla ata yayi baza taci ba taurin kai zata tsaya yi masa, guntun nata ya auka ya hau ci, tas ya arasa shi sannan ya mi e, daga gurin ban aki ya shiga ya wanko bakin sa sannan ya fito, Kusa da ita ya dawo ya zauna, yana na afar sa, sannan yace "Lily taso muje mu kwanta bacci nake ji, kema naga alamar kamar baccin kikeji ko, asan ido ta kalle sa ita yanzu abun nasa tsoro tsoro mamaki mamaki, takasa gane kansa, ji yanda yake magana kamar bai ta a yin fa a ba ko jin haushi, jin tayi shiru yasa ya mi e daga gurin tare da kamo hannun ta ya mi ar da ita tsaye, sannan yaja ta har kan gadon kasa zama tayi, dan bazata iya kwanciya guri aya dashi ba, Please ki kwanta ni ba abun da zanyi miki inma kina tunanin wani abun, magana zamuyi, Saida taji hakan sannan ta zauna, sai yace kwanciya zakiyi ba zama ba, A hankali tace idan na kwanta a ina kai zaka kwanta, "A sama, yabata amsa cike da gatse, Shiru kawai tayi ta kwanta, sannan yaja mata blanket yazagaya ayan gefen ya kwanta a kusa da ita baya, "Ki juyo nan, e kafa a tayi tare da cewa "ba kyau ha a numfashi, "Ok to ni bari in matso, yana fa a ya matsa kusa da ita tare da saka hannu ya jawota jikin sa sosai, Tana jinsa tayi masa shiru batayi yun urin hanasa ba yanzu, "Lily ya kirata a hankali, "Wai baka san sunan bane me yasa kake kirana da wannan sunan? A bun da yafa a mata a kwanakin baya ko ince a shekararun baya, shi ya kuma maimai ta mata yanzu ma, Sauke wata nauyayyir ajiyar numfashi Ameesha ta sauke sannan tace "kaine kenan a lo acin baya kake turo min sa o sannan kake kirana awaya ko? "Of course, yabata amsa, an juyowa tayi ka an tana kallon sa, Lumshe idon sa yayi tare da ara bu e su duk a lo aci aya, "Why? Because kinshigo rayuwa ta a lo acin da banshirya hakan, ba, yau zangaya miki duk abun dake raina, kuma kema ina son kigaya min baki ra'ayin, kinsan halina kuma kinsan ko waye ni kinsan abun da zan iya kinsan abun da bazan iya ba, A shekara hu u baya ba haka halina yake ba amma shigowar ki rayuwata hakan yasa na canza hali gaba aya ni kaina har mamakin kaina nake yanda akai na sauya lo aci aya, ada bana son mace banga abun so ajikin taba banga me zaisa inzubar da ajina agun mace ba, mata kwata kwata basa gabana kuma bana tunanin su ko ka an, ni kaina ina mamakin yanda banjin komai game da mace bansan me akejiba, bansan meye felling ba, kodan bana sawa raina hakan ban saniba, a wata rana kwatsam na fara mafarki a kanki ke ka ai nake gani indai zanyi mafarkin kuma shima bawai normal mafarki ba, saidai inyi munayin wani abun.... Shiru yayi saboda yanda yaga ta juyo da sauri ta kalle sa, Ciga ba yayi da cewa "kina mamaki ne, of course mafarkin da nake na kudanci ne tsakanina dake, abun mamaki kuma tun amafarkin nafara jin da i sai inji inmuna tare banson in tashi daga mafarkin, kuma kullum na tashi da abun nake ganinki, ana haka kuma yawan tunanin abun yasa nafara jin ciwon mara, ranar da na fara kuma ranar kika shigo akin nan, da na ganki kuma sai ciwon ya aru, sai na ringajin kamar a mafarkin shiyasa nayi miki wannan abun har abu yaji haushi yasa ya yanke hukuncin ha a auren mu, Bazan oye miki ba a lo acin ji nayi kaf duniya babu wacce nafi tsana sama dake, shiyasa zakiga ina tayi miki wasu abubuwan da baki jin da in su, amma kuma da na kwanta zanyi mafarkin da nasaba....... acin da na fara jin kinwanta min, tun lo acin da kika kwanta a falo na mayar dake aki na, daga nan kuma sai nafara tunanin abun dake faruwa a mafarki, hakan yasa nafara tausayin ki harna baki magani, da kikayi bacci kuma kika ara sanya min ciwon mara hakan yasa na fara yi miki wasu abubuwan, ana naji da in ma yafi wanda nake ji a mafarki, a haka nakasa ha uri har kika farka kika sameni... To tundaga wannan rana na fara tunanin ki har takai ta kawo hakan nan nakanji ina son ganin ki, ke kuma saima kika dawo uya dani ganin ki na min wahala, Abun ya an fara ban mamaki yana sani yawan tunani, sai na samu Khalid nake gaya masa abun dake faruwa dani, sai yace ai sonki na farayi nikuma na aryata hakan har fa a mukaso muyi, to banyar da da hakan ba har sai ranar da wannan yaron yazo, kika ringa wasu abubuwa anan naji zuciya ta kamar zata fashe shiyasa ma nabar asar, ni da kaina nace anema muku makarantar ku a Abuja saboda in ringa sa ido akan duk wata shige da ficen ki, batare da sanin kowa ba, A lo acin ne nake aiko miki da sa onni na duk dan ingwada hankalin ki da ace kin amince da tuni na rabu dake dan bazan iya zama da mace da tana da aure akan ta amma hakan bai hanata kula wasu ba, Khalid na kira yaje har can muka yi magana dashi ta fahimta, anan duk ya ganar dani abubuwa da dama, duk tsawon lo acin da na auka na ata sane wajen koyon a bubuwa da yawa saboda bansan wasu abubuwan ba, na koyawa kai na ha uri da rage zafin zuciya, dan har wani malami na samu yaban addu'ar da zata sanya min sanyin zuciya in rage abun da nake game da mata, nashiga gurare da yawa wajen gano yanda ake komai kuma ake gudanar da rayuwa, Khalid ma ya taimaka min sosai wajen orani a hanya, shi yace inbarki har sai kingama karatu kin ara girma, daga nan kuma sai in fara nuna miki abun dake raina, Lily nasha wuya a kanki wallahi ban ta a tunanin rayuwa ta zata dawo haka ba, sai gashi na canza kamar bani ba, Kuma ba kowa ya canza ni ba sai ke, duk kece silar komai saboda da in da nake ji idan......., arasa maganar yana an mintsinin ta a ciki, Saurin ri e hannun sa tayi, tana sakin aramar ara, hakan nan take jin ta sakayau kamar an kwashe mata wani abun me nauyi a cikin kanta, dan itama anata angaren kusan hakanne saidai ita gaskiya ba wai sonsa take ba kawai tun ranar dai da abun ya faru, abun ya tsaya mata arai lo aci zuwa lo aci takan tunashi ko da tana can sai taji hakannan tana ta tuna wasu abubuwan da suka faru a tsakanin su, sai tayi da gaske take yakice tunanin sa...., " Lily kinyi shiru baki ce komai ba, Meer ya katse mata tunanin ta, "Uhm kawai ta iya cewa dan jikin tama kansa yayi wani irin sanyi, bare kuma zuciyar ta, da batasan wane hali take ciki ba, Please"kice wani abu, ko har yanzu wancen in kike so insake ki, ki aure shi, Ga mamakin sai yaga ta aga masa kai, Jikinsa yaji yayi sanyi baita a tunanin zata ce eh ba, cike da jin haushi da kuma kishin ta, kawai ya sake ta tare da matsawa daga kusa da ita, yace "shikenan zanyi yanda kike so, sauka ma yayi daga man gadon gaba aya, Ita har ranta da wasa take batayi zaton zaiyi in ba, da wasa take masa, so take tace masa da wasa take amma tana jin nauyin abun, kar yace itama ko ta kamu da sonsa ne shiyasa zatace da wasa take, Shiru tayi ita ka ai takasa koda waran motsi, ji tayi gaba aya zuciyar ta ba da i, dan a yanda yayi maganar ya bata tausayi, jin yana bu ofa yasa ta agowa ta kalli wajen ofar, tana ganin zai juyo tayi saurin sauke idon ta, Bayan ya bu e sai ya dawo cikin akin wajen kujerar ya dawo tare da zama ya auki ruwan sanyi yafara sha dan yanda yake jin zuciyar sa nayi masa zafi kamar zata onne shiyasa yake shan ruwan sanyin yaji sanyi aransa.... Bayan ya sha ruwan batare da ya kalli