Sashe 56
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ita saboda inya fahimci Dadyn sa bayaso yaji kunya ne idan aka fasa auren amma idan ya kawo wata za'a iya fasawa da wacce sai ayi da wacce yake so Bossay yace masa "ai dady bazai ta a yarda ba saboda yagaya masa tunfarko akwai wacce yake so yace masa saidai yabari idan akayi wannan sai ya ara wani daga baya amma wannan ba fashi sai anyisa tunda shi yace yanaso tunfarko dan haka bai isa yace yafasa auren taba, "Tofa Hamza yace yana kallon Bossay sunda e suna tattaunawa akan yanda zasu shawo kan al'amurin Dady ya yarda afasa auren, daga arshe dai Hamza yace yabar masa komai ahannun fasa aure kamar anyi angama ne indai yana nan sai anfasa auren nan, Sosai Bossay yashiga jin da i da murna harda rungume shi yana cewa nagode aramin babana, hararar sa Hamza yayi ya ture sa, yana cewa wallahi saima in fasa, Dariya Bossay yayi, yana cewa yi ha uri baba Hamza, Nan sukai ta hirar su tare amma duk hirar nan maganar auren Ameesha bata zowa Bossay ba har yanzu, sallace kawai take tashin su daga hira, haka suka wuni har dare, bayan sunyi dinner a falo kowa da kowa aka ara dasa wata hira har wajen arfe goma, sannan kowa ya tashi ya tafi makwancin sa, *Washe gari* Tun wajen arfe goma suka gama shirya inda Hamza ya nemi izinin Dady akan zasu tafi da Bossay, da farko ya i amincewa amma sai Hamza yace gobe zai dawo ko jibi, saboda shi zai wakilci shi idan sukaje, da wanann dabarar suka shawo kansa ya amince, Bakin Bossay har kunne Dady ya amince a tafi dashi, dan haka tare suka rangaya gaba ayan su wajen arfe goma da rabi motar su ta aga zuwa Gombe, Basu suka sauka ba sai wajen arfe shida na yamma suka sauka, Suna shiga garin Gombe sakamakon magariba da ta kawo kai sai kawai Ayuba ya kaisu wani gidan bai kaisu cikin masarautar ba saboda wani dalili yace su bari sai zuwa gobe da safe sai su shiga, yana kai su gidan suka fito suka tafi masallaci saboda kiran sallar da akayi Saida sukaje sukayi sallah sannan suka koma gidan, gidan shiru babu kowa suka ai ne aciki gida ne madaidai ci ciki da falo, sai falo a tsakiya, Duk a falo suka baje kowa yana sauke gajiya, zaune agun har aka kira salar isha'i suka ara fita zuwa masallaci, Bayan an idar suka fito suna cikin tafiya, sai sukaji horn a bayan su da sauri duk suka matsa saboda daman sun an shiga hanya, Ta gaban su motar ta gifta ta wuce daidai lo acin kuma idon Bossay ya sauka akan Dadyn Rasheeda sai wata mata agefen sa da ni ab ta rufe fuskarta, Cike da mamakin ganin sa, yace "Dady kuma me yake a garin nan, Gaba ayan su suka shiga kallon su, suma suna mamaki dan duk azaton su ko Dadyn sa yake nufi, Hamza ne ya fara tambayar sa da cewa wai wace magana kake mutumin da muka barsa agida taya ya akai kuma yazo nan, Idon Bossay na kan motar yace ba Dady na ba, Dadyn yarinyar da ake son a nani amin, Akusan tare suka saki aramin tsaki, sannan Hamza yace "kuma shine duk ka tsorata ka aga mana hankali, Bossay yace "Ai nayi mamakin ganin sa ne wallahi, "To meye abun mamaki daman duk inda zasa sai yagaya maka ne ko kuwa me kake nufi da mamakin ganin sa, shiru Bossay yayi yana tunanin me yasa yake mamakin ganin sa, Hakan nan yaji bai yarda dashi ba saboda matar da yagani da ni ab shidai iya sanin sa yasan mahaifiyar Rasheeda bata sakawa asanin da yayi mata ko hijabi ma basawa take ba bare kuma ta ara da ni ab hasali ma kuma matar ciki bata kaita jiki ba....... Ayuba ne ta ara ta o sa, amma sai kawai yace muje kawai, Nan suka ci gaba da tafiya har suka arasa suna shiga Bossay yayi saurin aukar wayar sa a inda ya ajiye ta, Da har zai kira Rasheeda sai kuma ya tuna yayi al awarin bazai ara kiranta ba har abada, Juya akalar kiran yayi ga number Dady amma kuma sai tai tayin ringing bai auka na haka yai ta kira har wajen sau uku ba'a auka ba sai kawai ya ha ira amma gaba aya tunanin sa yana kansa, Ayuba ne yace "bari insa akawo muku abinci me kuke son ci? Hamza yace koma meye zaici, shi kuma Bossay yace ya oshi babu abun da zaici, "A'a fa dole kwa kaci wani abun dan kanajin yunwa ga gajiya, baridai inda ayo mana order sai kaza i za i wani abun, yana gama maganar ya zaro wayar tare da lalubo wata number ya danna mata kira..... Bugu biyu tayi aka aga ana agawa yace "yauwa an ladi abinci nake so kayo mana take away kamar guda hu u sannan ka ha o da snakes asaka komai da komai kayi sauri dan Allah ka kawo mana, Shiru yayi yana sauraron abun da wancen in yake cewa, bayan an sakanni sai yace to shikenan gaskiya baza samu ganin saba saboda nayi ba i zan shigo gobe ingan sa, Shirun ya ara na an sakanni sai kuma ya ara cewa "ah hakane to yanda za ayi ku taho min dashi nan in kawai sai mukwana tare, daga nanma ma tattauna dashi, kundai tabbatar anyi masa askin kuma ya canza kaya dan bana son in ara ganin sa kamar yanda na gansa jiya kaji ni, Shiru yayi yana sauraron sa, sai can yace masha Allah haka nake sonji aikin ku na kyau, sai kun araso in dan har na matsu ingansa yanda kake fa in nan kana zuzzuta sa, har na matsu kuyi sauri dan Allah kar ku ka ara minti shabiyar kaji....., Daga nan ya kashe wayar bakin sa na ta faman murmushi dan yaji da in dawowar bawan Allahn can, dan jiya ma dashi ya kwana aransa...., Bossay ne yace "yaya Ayuba kai dawa haka naga kana ta faman murmushi kai ka Wani murmushin ya ara saki yace baza ka gane bane wallahi wani bawan Allah ne ya damfare ni ku e masu yawa, da nayi bincike akan sa sai na gane ashe wata mata ce ta aiko sa to amma nayi bincike na kasa samun matar nadai san gidan ta, shine nasa aka bincika min cikin gida ake gaya min akwai wani agidan nasa akaje har gidan aka auko min shi, Naje kuma sai naga bashi bane, wani bawan Allah ne wallahi baka ga mutumin nan idan ka gansa sai ka tausaya masa ko magana baya iya yi sai hawaye kawai yake zubarwa, ina ta tambayar sa amma yakasa ce min komai shine nace aje agyara sa yadawo mutum dan gashi duk yagama rufe masa fuska ga kayan sa duk sun yage kana ganin da kasan da u ne ya da e yana rayuwa a haka shiyasa nake son sanin ko shi waye, Bossay yace "Allah sarki gaskiya abun atausaya masa ne, wata il wani abu ne yake sashi kukan, kuma ka tabbatar ba kurma bane, aga masa kai Ayuba yayi yace "gaskiya ba kurma bane, kawai yanayi ne yasa yakasa maganar amma koma meye zamuji daga bakin sa yanzu idan sun shigo, Bossay zaiyi magana kenan, sai wayar sa tayi tafara ringing da sauri ya auka saboda ganin Dadyn Rasheeda, Yana auka sai ya tashi ya shige akin dake kusa dashi, Hamza ya bisa da kallo tare da cewa "dan munafurci wayar ma baza abarta ba sai anshige aki, Bossay najinsa yayi gaba saboda bayason kiran ya katse, Shigar shi ba jimawa akayi nocking ofar falon, Akusan tare Hamza da Ayuba suka mi e zasu bu ofar, amma Ayuba ya riga Hamza zuwa sai kawai ya bu e musu ofar, yana ganin su ya fa a fara'ar sa yana cewa "Oyo Oyo bissmillah ku shigo, matsa musu yayi suka shigo, yana ta faman bin su da ido yana jiran yaga wanda yake nema amma bai gani ba, Juyowa yayi yana kallon su yace kai yana ganku anan shi in yana ina? Dariya suka kwashe da ita gaba ayan su........, [15/11, 10:52 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 'Dariya suka kwashe da ita gaba ayan su........, -----'Sai aya yace "sir wai baka gane saba kenan daman nace maka bazaka gane saba, Da mamaki Ayuba yaje kallon su sai yace "kar ku raina min hankali mana bagaku kuku uku ba akwai wanda bansani ba acikin bane, aya yace sorry sir yanzu zasu shigo da Haruna, Hararar su yayi yace "oh da ni zaku maida mahaukaci harda wani dariya irin gashi nan acikin ku ban gane saba ko? Basu bashi amsa ba sakamakon shigowar wasu mutane biyu ne ta hanasu basa amsa, Tunda suka shigo Ayuba ya kafe mutumin da idanu ko iftawa bayayi, tunda idon sa suka sauka akan sa kawai yaga yasan mutumin to amma kuma a inda yasan shi inne yakasa tunawa, hakanne yasa yakasa auke idon sa akan sa har suka arasa shigowa ciki, Sanye yake cikin manyan kaya riga da wando milk color harda hular kayan, farine sosai amma halin rayuwar da yashiga yasashi ya anyi duhu fuskar fayau da ita kana ganin sa kasan da rama ajikin sa, amma duk da halin da yake ciki hakan bai hana tsatstsan kyawunsa bayyana ba, ga hanci iya hanci masha Allah ga kuma idanu kamar ba babban mutum ba, aya daga cikin sune ya ta o Ayuba da ya tafi duniyar tunani, saurin saita nutsuwar sa yayi tare da an sakin murmushi yace "ah bissmillah sannun ku da zuwa, ku zauna, wallahi naji da in ganin sa haka lalle dole yau inbaku kyauta me tsoka, gaskiya kunyi ari kundawo dashi yanda nake so, dan haka kowa ya jira zaiji alart me arfi, an Ladi