← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 105

Sashe 60

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuwa dan ina tunanin ma sun kusa shigowa kano saboda ko awa aya ba lalle su ara ba, kawai basu san ta inda mota ta fito ba sai gani sukayi kawai tasha gaban su sai kuma wasu ta bayan su, dan haka da sauri Dadyn Rasheeda yaja burki ya tsaya, mutane ne zabga zabga suka fara fitowa daga cikin motacin fusko kin su duk a aure, sunkai wajen su goma sha biyar haka suka zagaye motar, da sauri Dadyn Rasheeda ya bu e motar ya fito Abban Ameesha ma cike da tsoro da fargaban abun da zai faru ya fito dan yagane mutanen masu gadin sane irin kayan da suke sakawa kenan kuma daman kullum ahaka yake ganin su, shiyasa yayi saurin fitowa dan yasan ma shi suka biyo, Bossay zai bu e ya fito shima Hamza yayi saurin ri eshi yace " au ko wayar ka, kafin su ankare kayi sauri ka turawa Dadyn ka message kagaya musu kawai wasu mutane sun tare mu a akan hanya a biyo tracking in mu, dan wa annan mutane baza su barmu ba, kayi sauri ni kuma bari in gayawa su Sam duk wanda ya riga gani sai azo a taimakawa bawan Allahn dan bana son wani abun yasame shi, duk wannan zancen yayi sane cikin sauri an sakanni tare da fara rubuawa, shi Bossay harma yagama rubuta nasa ya tura, kuma saida sukayi sharing in message in ga wasu ta yanda za abasu taimakon gaggawa, Ganin sun rirri e Abban Ameesha yasa sukayi saurin fitowa suma, duk wannan bataliyar mutanen kan Abban Ameesha sukayi suna arin jansa amma ya hana kowa dama dake yana da arfi ga kuma zuciyar sa da yazo kusa yagama kaiwa arshe ji yake babu abun da bazai iyaba ga duk wanda ya kuma yun urin rabasa da an uwansa iya ka arfin sa yake sawa wajen kaiwa duk wanda yazo zai ta asa duka, Su Hamza kuma suna fitowa tuni wasu mutum biyu sukayi ran dasu suka hanasu arasawa inda yake, Dadyn Rasheeda ma ri e shi akayi, Sauran kuma duk suka tararwa Abban Ameesha tun yana yi da jiki har jikin sa yafara gajiyawa yadawo kai dukan a hankali daga arshe ma sai ya kasa kawai ya zube awajen ga gajiya ga ba in ciki sai kawai yasa kuka, cikin kuka yace dan Allah ku kasheni ku huta ku kasheni burin ku ya cika wai me nayi muku me nayi muku kuka za untatawa rayuwata, baigama rufe baki suka rufe sa da duka... Dadyn Rasheeda har da su kuka, yazo kusa da su yana tsugunnawa dan Allah ku rabu dashi me yayi muku idan ku i kuke so kufa i ko nawane ni zan baku amma ku rabu dashi kada ku cutar na ro eku kunji dan Allah ku rabu dashi, Babu wanda ya saurare sa da suka gaji da dukan nasa sai kawai suka fara jansa, zasu sakasu a mota, Hamza ne ya gama kaiwa arshe shima tuni ya turar da wanda ta ri eshe yayi kan su yana zuwa ya shiga sauke musu naushi duk wanda ya nausa sai yaja baya dan ba aramin bugu yake kaimu su Bossay ma da yaga haka sai yasamu arfin gwiwa, daidai tsinin gwiwar sa ya saita adaidai wajen alulun wanda ya ri e shi ya ta are ya buga masa agabansa take azaba tasa mutumin yasake sa yasaka hannu akai yana tsalle dan yaji zafi ji yayi kamar ransa zai fita, Nan fa a ya kauraye tsakanin su kowa nayin iyaka arfinsa, suna arin auke Abban Ameesha, su Bossay kuma na arin hanasu........, [15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 36_* ___'Nan fa a ya kauraye tsakanin su kowa nayin iyaka arfinsa, suna arin auke Abban Ameesha, su Bossay kuma na arin hanasu........, .......haka sukai ta kokawa, zuwa yanzu kuma su Hamza jikin su yafara sanyi duk arin su amma dake sunfisu yawa dole suci galaba akansu. "babu yanda suka iya suna gani aka aka auki Abban Ameesha aka saka amota suma kuma aya bayan aya duk suka kwashe su suka zubasu amotar gaba aya suka tattara su amotar su,. Dadyn Rasheeda kuma suka sakashi a motar sa, wasu mutum biyu suka shiga aya yaja motar aya kuma ya zauna a gefe motar suce tafara yin gaba, sannan ta sauran suka bi bayan su, Wani shu'umin murmushi Dady yake ta saki, kwantar da kansa yayi ajikin kujerar, sannan ya zaro wayar sa yayi danne danne ya dannawa wata number kira, ana aga yasaki dariya yace "angama komai dan ma sun an bamu wahala da tuni mun taho tun azu yaran akwai arfi bakiga yanda suka wahalar da kansu ba, Allah ya taimake mu dai yanzu munci nasarar wamishe su. Kina ina ne yanzu? shiru yayi yana sauraron ansar da ake basa.. "To shikenan muma yanzu zamu shigo cikin garin, amma fa gaskiya bazan ara sakaci ba asirina ya tonu dan indai suka gansa kinsan sai asirin mu ya tonu dan haka muna zuwa zansa akashe shi, ni bansan dalilin da yasa kika hana akashe shi, yanzu gashinan barin sa yana neman yajawo mana matsala, shiru yayi yana jin maganar da akeyi daga can angaren, Tsaki yaja sannan yace "wallahi baki isa ba mu zuba mugani ni zaki kawowa maganar banza bari zanzo insame ki, kuma kisa aranaki ina muashigowa garin Kano zai mutu dole ya mutu dan bazan ta a barin sa yaci gaba da zama ba a duniyar nan, kina gani tunda wa ancan yaran sun gansa kina tunanin zasu shiru da maganar inba ganin gawar sa sukayi ba, baza suyi shiru da bakin su ba, dan haka nagama yanke shawara yauce ranar mutuwar sa. Yana kaiwa nan baima jira amsar taba ya kashe wayar gaba ayan tama saboda karma ta kirasa, sukaci gaba da tafiya yana ta sa e sa e kala kala na yanda zai tsara komai yatafar masa yanda yake so, *********************** Baban Bossay fitowar sa daga wanka kenan yaji arar text ya shigo wayar sa shareta yayi babi takan taba, ya wuce ya cigaba da shirin sa, har yagama kintsawa, ya auki wayar sa, yama manta da jin arar sa o. Sai kawai ya zurata a aljihu ya fice daga akin, har yabar gidan bai duba ba, yana cikin mota aka kirasa daga can inda ake jiran sa, da sauri ya zaro ta daga aljihu yayi picking, bayan ya gama wayar har zai ara ajiye wayar kuma sai ya tuna da sa on da ta shigo masa azu, fasa ajiyewar yayi, ya shiga messages insa nan idon sa suka sauka akan message in da Bossay ya tur masa ga kuma tarin maiss call in da Ayuba yayi masa, nan da nan hankalin sa ya tashi matu a, yayi saurin taka burki, yashiga kiran wasu mutanen yana sanar dasu, harda police a wa anda ya kira, sannan ya nufi police station dan su tafi tare......., Haka sa on ma angaren su Sam da Shettima da wasudai da Hamza shima ya turawa, kan kace me wasu daga cikin masarautar sunji labari, inda magana takai kunnen Papa shima ya sanar da wasu amma abun cikin sirri akayi sa, Papa yana gayawa Meer yace abar masa komai a hannun sa shida kansa zaiyi tracking basai anha a da wasu an sanda ba, Sam da Shettima tare suka shirya suka tafi suma a mota aya, sannan suka doshi hanyar Gombe, Meer kam shi ka ai ya tafi amotar sa babu, gudu yake kamar zai tashi sama Saida gafara dubawa yaga tazarar mita in da zata ha asa dasu, dan haka yasan inbaiyi gudu ba dole za'a iya samun matsala......, A kusan tare police in Dadyn Bossay da su Sam suka arasa gurin saidai kuma suna arasawa basu samu kowa agun ba kuma gashi location in ya nuna suna gurin, gurin suka ci gaba da bincika wa, har an cikin dajikan wajen sai da suka duba amma basu gansu ba, saida yar suka gano wayar dake fa asan motar su ashe lo acin da suke fa an nan wayar Bossay ta fa i agun bai tafi da ita, su kuma diddigin tasa number suka bi bata Hamza ba. aukar wayar sukayi cike da ta aici, ......A ki ime Dady ya fara salati sai can kuma kamar wanda aka tsikara yayi saurin cewa bari mugwada wannan number ya lalubo number Ayuba yace gashi kubi daddigin wannan number tare suke duk suna guri aya, ar number sukayi suka fara bincike akan number nan suka gano sai sun ara tafiya sosai kafin su same su..., Mota suka ara shiga gaba ayan su suka kuma bin hanyar sukaci gaba sa tafiya......, Meer bai ankara ba kawai yana dubawa sai yaga location in ya canza daga hanayar da ya gansu, canza hanya yayi shima, sai kawai yaga kamar ma kusanto shi ake....., Gurima yasamu yayi parking in motar sa ya zaro laptop insa yana ara saita location in da kyau, ya ara tabbatar wa nan suke yowa suna hanya aya ma dasu kuma tazarar su babu yawa baifi kilo mita biyar ba, dan haka sai yafasa cigaba da tafiya, ya ara nesa da titin sannan ya juya kan motar sa kamar zai koma, sai yayi parking in ta ta yanda zai fara gano su ta mudubi, Tun tazarar su na wajen kilo mita biyar har tazo uku ta dawo biyu ta dawo aya ana daf da zuwa inda yake sai kawai yaga anyi kwana da sauri ya tayar da motar ya juya, baisha wahala ba yaga kwanar da sukayi, shima kwanar yayi, yana shiga kwanar ya hango motoci agaban sa duba location in yayi dan ya ara tabbatar wa kansa su inne, Yanda suke gudu shima haka yake gudu saidai kuma baibari ya ure suba yadai yi yanda bazasu guje masa ba, haka suka ringa tafiya, Wayar sa yazaro ya kira Khalid sannan ya sanar dashi abun dake faruwa, (daman
Chapter 60 · 0% Book details