Sashe 39
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cika yazama sarki nima kuma lo acin na girma kuma nasanshi saboda tunda na an girma yasa aka sato mishi ni yagaya min duk wani abu dake faruwa yabani hujjoji, daman kuma tun kan yagaya min acan masarautar angaya min na ba ar gidan bace shiyasa da yagaya min na yarda, kuma duk sanda yake son gani na ina zuwa mu ha u dashi kuma duk halin da yake ciki yana gaya min, har zaman sa Sarkin gidan da nake Saida Yahaya min kuma na goyi bayan sa tare da basa wata gudunmawar ma tundaga nan komai muke yi tare har ya shigo gidan da yazama sarki kuma na koma hannun sa, Bayan yazama sarki kowa ya shaida har yakan kawowa Sarkin nan ziyara amma basu ta a ha uwa da gwaggo ba daga baya ma yadaina zuwa, tun a lo acin yaso in shigo gidan inda ya kawowa sarki Sameer tayin aure na asirran ce batare da kowa yaji ba, amma sai yace ya za ayi yana tsofe tsofe dashi ga yara yafara tarawa taya zai auri aramar yarinya ar cikin sa, saidai yabari idan ansa ya girma sai aha asu auren, Duk da haka mahaifina baiji da in kar ar tayin da yayi masa ba, nan ma sai ya ara kullatar su yaji haushin su, Bayan sunyi maganar tsawon lo aci shiru shiru baiyi masa maganar ba, da yaga haka sai ya ara aukata mukaje tare dashi ya ara tuna masa maganar auren amma sai yace masa an sa makaranta yake sai ya gama saanna zai masa aure zuwa lo acin kuma yayi murabus zai bashi sarauta sai a ha a tare da auren sa, haka muka dawo, Kwatsam mahaifina saiji yayi anyiwa ansa aure mata biyu ma kuma amma baiyi masa maganar ba, Munzo taya murnar na in sarautar sai a nan nagansa tunda nagansa kuma naji ina sonsa, haka muka koma gida babu da i, bayan an kwanaki na ara yiwa mahaifina maganar aurenmu, sai yace ai ya ara komawa shika ai sunyi magana yace masa bazai ta a ha a zuri'a dashi ba saboda yayi bincike akansa yagane baida asali dan haka indai da ransa aduniya bazai ta a bari ya aurawa ansa niba indai yaga anyi auren nan saidai bayan ransa, Mahaifina nagama bani labarin nima raina ya aci na auki al awarin ko ta halin a sai na aure shi kuma bazan ta a bari su samu aruwa ba da matayen sa, Nida mahaifina muka fara shirya yanda za ayi, mahaifina yace indai yana raye sai ya tarwatsa masarautar nan gaba ayan ta, bazasu ara samun ci gaba ba, daga nan mahaifina yaje har masarautar azin yakawo ziyara kamar yanda yake, da ya shiga kuma sai yasaka masa abu a abun shansha bai tafi ba saidai ya tabbatar da yasha sannan yabar gidan, da yabar gidan kuma yasa aka rufe bakin kowa tayanda koda antashi bincike babu wanda zai zargi kashe shi akai ko guba asha ko kuma ace ai shine last in zuwa wajen sa a bincike sa duk ba aya da za ayi, Bayan mutuwarsa ne nikuma nafara nawa aikin akan su naje gurin boka nasa aka juyar da mahaifar Maryama itakuma Sabreena aikin ta ya iyiyuwa amma dai yace zaiyi min abun da ko tana dashi babu wanda zai gani har ita kanta ni kuma sai insan yanda zan ringa bata magani tana sha yana zubewa batare da sanin kowa ba abun dake faruwa ba, ta wannan hanyar ne ka ai za akarkato da hankalin gwaggo ta yarda ayi auren, idan taga sun i haihuwa, Bayan an auro ni kuma ba da ewa mahaifina ya rasu ta hanyar kamuwa da ciwon oda anje yi masa dashe kuma aka samu matsala daga nan harasa ran sa, Tundaga lo acin na ajiye batun so agefe na auki al awarin cikawa nahaifina udurin sa na tarwatsa masarautar da in da awar ma kuma ta rashin haihuwar namiji da banyi bane yasa na ara aukar zafi na kori Sabreenan ita da yaranta sannan na kawo wanda ba jinin saba na orasa a mulki ta hanyar yin amfani da fulani, ku in kuma da nacewa bokan yagaya mata yaringa kaiwa wani aki daga baya nake sawa aje a kwaso min su so nake in ara naksa masarautar ta hanyar ka e ku aden da take ajiye wa, Nan dai ta ora musu zuwa inda Kande tabasu labari, sannan ta ora da cewa, tunda muke aduniya daga ni har mahaifina babu wanda yasan wannan labarin, Amma ko su da nake tare dasu babu wanda yasan wacece ni, babu wanda zan cikawa burin su daga cikin su, dan bazan ta a bari jinin Waziri yazama sarki ba shima, wannan kuma itama ba anwa ta bace ba uwar mu aya ba ba ubanmu aya ba, ar wani bawace itama tana yarinya nasa mahaifina ya ri e ta har ta girma dan haka itama bazan bari arta tazama matar sarki ba, shima kuma Abdallah jinin Waziri ne dan haka idan nabar Sam yayi sarauta abundai ya koma hannun su kuma za a iya yin adalci wanda hakan kuma baya cikin tsari na, Ghali kuma kawai ina amfani dashine dan naga yana da kwa ayi haka daman zan ta gara sa bazai ta a samun cigaba ba, shima, an tsagaitawa tayi sannan ta maida dubanta ga Kande sannan tace "ke kuma nasan daman bada zuciya aya kike min aiki ba kinayi ne dan nabaki an ki ni kuma fuska biyun da kike nuna min itace ta hana inbaki su tsawon shekarun nan amma ban kashe suba saboda suna a nane bazan iya cutar dasu tunda anina ne, shima laifi yamin nasa aka kasheshi sannan nace kece daga nan aka kore ki, saboda bana sonki, amma saboda baki da tunani kika yarda ki ka kuma biyo ni akaro na biyu, duk abun da kike ai boka nagaya min, koda ka i kashe an da nasaki duk nasani kawaidai inda yake ne narasa inda ya shiga shiyasa ya zauna da ransa, ni kuma na rama abun da kikayi min ta hanyar rabar da yaranki da niyar ke dasu har abada, sai gashi kinci sa'a yanzu zan gaya miki hanyoyin da zaki bi ki samosu suna nan araye kuma akusa dake amma ke kanki baki san da hakan ba, babban anki shine wanda muka tura ya buge Sabreena kuma tun lo acin nagaya masa ko shi waye amma na garga e sa koda wasa ya nuna hakan sai na kasheki sannan nakashe masa matar sa da an sa da haka ya ha ura bai ta a nuna komai ba kuma yasan ki yasan inda kike yanama ganinki kece dai banta a yarda kingansa ba saboda yana nan yanda yake bai canza ba aramin kuma da nasan baza ki gane saba, aya kuma yana cikin gidan nan na kula miki dashi yanda yakamata komai yana yinsa cikin oshin lafiya da isa da ta ama ba arya jinin sarautar mahaifin sa yana aiki ajikin sa dan koman sa kamar sarki yake, yana an aiki amma baisan da hakan ba shiyasa yaron yake burge ni bana bari komai ya ta a sa acikin gidan nan, saboda inayi masa kallon anina da muke uba aya dashi a duniyar susu biyu suka rage min an uwana sai kuma a na, Dan haka nabaki gari kije ki nemosu bazaki sha wahala ba, sannan kafin inbar gurin nan, zan miki wani adalci da taimako shine karon farko da zanyi arayuwata, idan kinje masarautar mu ki nemi Alalu shaidun komai agurin ta, za asauke sarkin da yake kai kibawa aya daga cikin an ki domin su ka ai suka rage jinin sarautar gidan, idan kwa ba hakaba bazata ta a gyaruwa ba har sai aya daga cikin su ya hau da haka asirin zai karye komai ya dawo daidai, Sannan abu nagaba da zan fa a nagama gaya muku komai kuma gaskiya amma bansan inda anku yake ba karma kuyi tunanin nice ko ku tuhume ni, kuje ku lalubo sa, abun dai da nasani shine yana raye har yanzu bai mutu ba kuma zai dawo gare ku, sai ku arfafa bincike kuma tana nandai bata canza zani idan kun rabu bukar to zaku haifi habu nan gaba yana nan zuwa har gara wata wainar da bata wake ba, wata kusan tafi wata kusan, duniya ba tabbas........, lasat ga sa o zan baku kubawa Sam nasan bazan ara ha uwa dashi ba, kuma amsar zatayi masa amfani nan gaba, kwanaki ya ta a yi min wata tambaya yace, idan akace na kusan kusan ka wanda kuke shirin ha a ala ar jini dashi, ba fatana ku gane tambayar ba shi ya riga da yasanta, amsar kawai zaku basa, Kuce masa amsar sa shine siriki duk wanda yagaya maka haka to yana nufin, sirikin amma ba ayi auren ba shine kuna shirin ha a ala ar jini, ma'ana shine baban wacce zaka aura, nakusan ta ita kuma matar zata zama ta kusan ka idan kunyi aure kuma kun hayyayafa daga nan kun zama jinin aya, Kar wanda yayi dogon tunanin wajen gano ko mai nake nufi wanda na fa a danshi zairi e kuma zai gano ma'anar hakan.........., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ________Tana gama fa ar haka ta mi e tsaye, a harzu e Meer yayi kanta tayi saurin aga masa hannu tace bance karka ara saka min baki ba, kabari idan nagama komai da kaina zanzo wajen ka, kayi yanda zakayi dani, mtswww taja tsaki ta wuce ta gaban sa, Gurin Papa ta nufa tunkan ta arasa Papa yayi saurin mi ewa tsaye tare da aga mata hannu, yace "dakata kada ki sake ki ra o inda nake bana son ganin ki, mai ba ar zuciya Allah ya isa tsakanin na dake dan kingama cutata mugaye kawai kuma wallahi bazan ta yaleki ba, "Da ina za a