Sashe 83
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana fidda wani irin sanyayyen numfashi, yayin da yake jin nata na sauka akan fuskar sa, bargon ya jawo ya lullu e su har kawunan su, hannun ta ya kamo shima ya zagayo dashi ta bayan sa ya rungumo ta jikin sa gaba ayan, (nidai ina daga bakin ofa ina kallon hannun sa yana ta yawo ta cikin bargon bansan ina da ina yake ta owa ba....su o'o da o'o ankasa kunne aji me zai faru to asuba ta gari sai da safe... _Washe gari_ Kiran sallar farko Meer ya tashi daga baccin da yake me da i, musamman da ya ha asa da mafarkai masu da i sai yajisa ya tashi garau, ita kam har yanzu baccin ta take itama hankalin ta kwance, dan duk wainar da akeyi batasan da ita ba, kamar wacce tasa wani abun haka ta ringa, shi har mamaki ma ta bashi da yasha farkawa yaga ko ta tashi amma sai yaga baccin ta kawai take, sai ya koma har yanzu kuma baiji tayi ko motsi ba, a hankali ya zare jikin sa, ya sauko daga kan gadon kai tsaye bathroom ya nufa, ba jima wa ya fito jikin sa sanye da towel alamaun dai wanka yayi, cikin sauri yafara shiryawa gudan kar sallah ta wuce sa, kuma kafin ya fita saida ya ha a duk wani abu da zai ha a, saboda badawo zaiyi ba, daga can zasu wuce kamar yanda sukayi wa Abban Ameesha al awarin da asuba zasu fita shiyasa ya shirya koman sa ya au ma ullin mota, Har yakai bakin ofa sai kuma ya dakata tare da juyowa, komawa yayi zuwa bakin gadon yana zuwa ya daki jikin fuskar gadon a wajen saitin kanta, amma bata motsa ba, mayar da dukan yayi kan kumatun ta, yana an bubbugawa, yace "ke.! Ke !! Saida yayi da arfi sannan ta fara motsi ka an ka an amma bata bu e idon ta ba, tafara mi Kallon ta yayi, sai yayi saurin kawar da kansa, yace "ki tashi lo acin sallah yayi, "Um hum, tabasa amsa sai can kuma tayi saurin bu e idon ta dan sai daga baya ma, bayan ta bashi amsa muryar tashi ta dawo mata akai hakan yasa tayi saurin bu e idon ta, dan tabbatar wa da kanta abun da taji, saidai kuma lo acin da ta bu e shi har ya juya ta nufi hanyar ofa, Kan tayi wani yun uri ma har ya fice daga akin, tashi tayi zaune tana me mamakin abun da yakawo nan, jikin ta ta shiga bi da kallo wai ko yayi mata wani abun amma sai taganta a yanda take, tunawa tayi akin Maama ta kwanta to yaushe ma aka dawo da ita nan bata sani ba, Ganin babu me bata amsa yasa ta sauko daga kan gadon tana ara yin mi a dan gaba aya jikin ta wani iri kasala take ji, gashi yau suna da jarrabawa danma wannan ce final saura biyu suka rage musu sunayi sun gama gaba aya, maimakon ta nufi ban akin sa sai kawai itama tayi ficewar ta daga akin zuwa nasu akin......, Suna idar da sallah basu tsaya wani ata lo aci ba, suka wuce, su su hu u suka tafi, Meer Abban Ameesha sai Sam da Bosaya......, Da wuri suka sauka agarin Gombe, direct inda aka kwatanta musu nan suka je, tare da jagoran cin wani masanin garin da tun suna hanya, Ayuba yasa akazo aka tare su, harda an sanda ma ya ha a musu, Gidan babba ne sosai acan bayan garin Gombe ala gina shi dan babu wasu mutanen ma da sukayi gini a kusa dasu, A tare suka shiga gidan, dan suna bugawa me gadi ya bu e kawai sukabi takansa a kayi masa duka, dan ko tambayar sa ma basu tsaya yi ba, sukayi maganin sa tare da danna kai cikin gidan, falo ne babba gashi da komai na more rayuwa a ciki, duba akunan suka shiga yi amma duk inda suka bu e, sama suka hau nanma suka ci gaba da bincike ko ina, duk da gidan babba ne amma basa tunani akwai inda basu duba, dan ba zuwa sukayi kowa ya kama hanyar sa, ga gidan da uban akuna sai kace gidan yari, ko gidan haya, Wajen minti ashirin suna abu guda basu same ta, har sun fara tunanin kode waccen arya ta gaya musu bata, ciki, Muryar wani an sanda sukajiyo yana cewa ga wata ofar amma bata bu uwa ko, duk wa anda sukajiyo sa duk sukayo hanyar da sauri, tun iya su ka ai ne suka ki sai gashi kowa ma yaji nan suka dawo suka taru ana ta tunanin yanda za a ude ta, Meer ne yacewa Sam da Bosaya su ha arfi kawai su buge ofar dan bazata bu uba, nan duk suka tattaro arfinsu suka saka afa atare suka doka ofar da arfi, taji maza bugu aya suka ale ta, Tsaye suka hangota an sa ale ta ajikin bango an raba hannuwan ta an daure su ajikin wani arfe, afafunta kuma an aure su da sar arfe, kanta ya lan wasa yayi asa kamar ma ba rai a tattare da ita, Da gudu Abban Ameesha ya nufi wajen ta, yana zuwa ya ru ota yana kiran sunan ta, suma duk ara sa shigowa sukayi, da sauri suka shiga kunce mata daurin da akayi mata, na hannu suka fara kuncewa sai kuwa ta fa a kan Abban Ameesha saboda daman aurin ya ri eta batakai ga faduwa ba, eta yayi sosai hawaye na ciko masa idanu, saida suka kunce mata na afar, shi dake sar a ce har tayi mata shati a afa, da taimakon Meer suka kamata suka kwantar da ita asa, dubata suka shiga yi amma kamar bata numfashi, can de Sam ya kuma dubata sannan yace zuciyar ta na an harbawa, muyi sauri mukaita asibiti zata iya rasa ranta nan da wani lo aci, Cikin sauri duk irin girman ta haka Meer ya aga ta da yar sannan ya fito daga akin suna biye dashi a bayan sa, har suka araso wajen motar Abban Ameesha yayi saurin bu e mishi yasaka ta a cikin, Wanda yake biye dasu ne yayi musu kwatancen inda babban asibitin su yake, shi ya fara gaba su kuma suka bi bayan su, inda Allah ya taimaka ma babu wani nisa, suna zuwa kuma likitoci suka hau kanta aka fara bata taimakon gaggawa, Abban Ameesha ji yake kamar basa aikin su yanda yakamata, kamar ta yabu e ya shiga haka yake ji, Sunkai wajen 30 minutes amma basu fito su Meer duk sun agaru suji ya ake ciki, sadaga bisani can sannan wani likita ya fito, yace "Alahamdulillah munsamu ta farfa o da yar yanzu de tana bu atar hutu sosai, dan yanayin da ta samu kanta harda na rashin bacci da kuma wuya, amma dai yanzu normal idan ta farfa o zaku iya shiga, yana gama fa a musu haka yayi gaba, Gaba ayan su babu wanda bai sauke ajiyar zuciya ba tare da furta alahamdulillah a ransa, Abban Ameesha kam harda kukan farin ciki, Haka suka ci gaba da zama a asibitin sallah ce kawai take fita dasu, bawan Allahn da suke tare yayi yayi suzo yakaisu masarauta suci abin ci saboda ansan da zuwan su amma sukace baza su ba, saida daga baya de da sukaga zaman bana are bane, sai suka ce yasa akawo musu nan suci anan, Suna fa a masa ya kira gidan ya fa a musu, kan kace me har ankawo musu abinciccika lodi lodi, kala kala, fitowa sukayi waje a harabar asibitin suka zauna, masu ci suka fara ci Meer da Abban Ameesha sukace sun oshi, amma Saida sukayi wa Abban Ameesha dole yaci,dan sun san dole yana jin yunwar shiyasa suka sa shi yaci, Dadda de ba ita ta farfa o ba sa cikin dare, wajen arfe biyu, dan haka dole suka kwana agarin kuma ba a kwana a asibitin dan haka babu yanda suka iya suka tafi can masarautar suka kwanta, Da safe suka dawo wajen ta, suna shigowa akin suka ganta kwance ta aga kai sama alamun dai tunani take, Har suka arasa gurin batasan da shigowar su, Bossay ne yace "Dadda yafa a da arfi. dawo da hankalin ta tayi gare sa tana kallon sa, Abban Ameesha ne da yaga har yanzu bata ankare dashi ba, yasa shi cewa "Umma, Sauran maida kallon ta tayi ga inda taji sautin muryar sa dan ko a mafarki taji muryar sa zata gane sa, idon na sauka akan sa taga de da gaske shine, da sauri ta mi e zaune tana kallon sa cike da mamakin ganin sa, Matsowa yayi kusa da ita sosai sannan yace "umma ya jikin naki, Dadda ta rasa wane irin yanayi ta tsinci kanta, har yanzu bata gama yarda da abun da take gani ba, SAMEER..!!! ta kira sunan sa, ganin tana kamar ta shiga ru ani, yasa Abban Ameesha saurin yi mata bayanin wani abun, Me Dadda zatayi inba kuka ba, nan ta shiga rera kuka, da yar suka samu tayi shiru har ta fara nuna tsatstsan farin cikin da ta tsinci kanta, Duk guri suka samu suka zauna, tun alo acin duk suka kwashi komai suka bata labarin duk abun da yafaru da bata nan tundaga farko har arshe, wasu tayi farin ciki wasu tayi kuka wasu kuma tayi dariya, itama ta basu labarin ba ar wuyar da taci, Godiya tayi musu gaba ayan su dan kowa ya taimake ta arayuwa duk sun bada gudun mawa ta ko wane fanni, Daman taji sau i dan haka suka nemi sallama, daga nan suka tattara insu insu suka auki hanyar kano, nan ma suna tafiya suna hira, Dadda akwai surutu wuya bata hana ta magana, sai gashi kamar ba ita ba, sai zance suke da Abban Ameesha, Wajejen arfe hu u suka sauka, a kano, daman ba motar su aya da Meer ba da suka zo wata hanya shi da Sam ne a mota aya, sai kawai sukayi wata hanyar dan yafiso yayi suprise insu, shiyasa duk wannan abun da ake baice komai ba akan su, Tafiya ka an ta kawo su, cikin masarautar, bayan sunyi parkin, Abban Ameesha ne ya