← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 105

Sashe 54

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wannan shi zaiyi muku jagora saboda duk wani shedu suna hannun mahaifiyar sa kamar yanda SA'ADATU ta fa a agurin ta zaku kar i shedun zaku fara yin gaba inyaso daga baya mu sai mubiyo ku sai aga wanda ya dace ya hau kan kujerar sai ku sansan ta a tsakanin ku, kafin zuwa wani satin zamuzo Gomben yanzu ma abun da yasa bazamu tafi tare ba saboda wasu an matsaloli gashi kuma na in da akayi jiya jiya bazai yiyu mutafi gaba aya ba amma dai zamuzo, ina fatan ka gane, an sunkuyar da kansa Hamza yayi yace "Eh nagane Papa amma Ni dan Allah ina neman wata alfarma abarni anan sude suje amma ni bana jin zan iya zuwa garin nan abarni in cigaba da rayuwata ahaka sai yafi yamin kwanciyar hankali, "A'a malam Hamza wannan bu atat taka kuwa bazata kar u ba dole ka koma can saboda watowa mahaifin ka anci da dawo da martabar masarautar ku barin ta haka ba daidai bane ka manta da duk wani abun da yafaru ka auke sa matsayin jarrabawa haka Allah ya tsara maka taka rayuwar sai ka watsar da komai ka runguni gaba kuma, kada tunanin abun da mahaifayar ka tayi abun yasa ka i amincewa itama duk tayi ne saboda farin cikin ku saboda ta same ku duk dan saboda daku tayi komai yakamata ka kwantar da hankalin komai ya wuce kaji ko ka tashi kuje kar lo aci ya ure muku dan ayau nake son ku tafi, AYUBA ba ma yace "yaro ai wanna maganar ma bata taso ba zuwa ai yazama dole kai ko ba ace kaje ba ai yakamata kaje kaji komai yake faruwa, kaji ka taimaka kaje ka manta da komai kaji yaro, Papa da AYUBA suka ha ar masa suna ta nusar da dashi gaskiya da ora sa ahanaya, Cikin sanyin murya batare da yanaso ba ya amsa da to, daga nan dai suka ara tattaunawa sannan sukayi musu sallama suka tafi gidan su Bossay...., Maama da Papa ne ka ai suka rage a falon bayan fitar su, sai kuma suka fara tattaunawa akan maganar Meer da Ameesha, Maama ce tace "ai insan sun wata basu san wata ba badai tace sun sasan ta kansu ba, zasu gani tattara su zanyi su koma wani gidan ko ya kagani ina ganin kamar hakan sai yafi, an jimm Papa yayi yana tunani na an da u kafin daga bisani ya an numfasa yace "eh to hakan kamar yayi kamar kuma baiyi ba ba kya ganin zai iya cutar da ita idan yagan sa daga ita sai saishi dan gani nake kamar ta fa a ne bawai hakan gaskiya bane, "Nima nayi tunanin hakan amma tunda har sukace haka sai arabu dasu muga iya gudun ruwan su wannan yaron inba hakan akayi ba banga ranar da zaiyi aure ba inaji saidai yagama rayuwar sa, ahaka, amma yanzu tuna muka ha a su sai kiga ansamu sauyi idan Allah ya taimake mu, sai muci gaba da yi musu addu'a Allah ya ha a zu atan su waje guda Allah yasa mu samu abun da muke nema, "Ameen" papa ya amsa mata dashi tun alo acin suka kira Abu suka sanar dashi shawarar da suka yanke shima kuma yabasu goyon baya, amma sun bari sai sun nemo masa gida anan kusa dasu ko kuma agina masa nasa anan cikin masarautar yanda zasu fi saka masa ido da kyau idan yayi ba daidai su nuna masa acin rai, suna ganin hakan shine mafita, da wannan shawarar suka tashi daga falon, Maama ta wuce aki shi kuma Papa ya fita, dan zuwa cikin fada...., Maama bayan ta shiga akin ta sai kuma ta fito, akin su Ameesha ta dosa, tana arasawa ta tura ofar akin ta shiga tare da yin sallama, suna zaune kan gado Ameesha da Dadda Ameesha ta ora kanta akan cinyar Dadda, Dadda tana tsefe mata kalbar dake kanta, sunayi suna an hira sama sama, Dadda. nayi mata ar nasiha akan auren da akayi musu tana nusar da ita suna cikin haka Maama tashigo hakan ne ya dakatar da ita, Da fara'ar ta Maama ta shiga ciki tana cewa, yau jikar tawa ko ganin ta banyi ba lafiya har muka gama karyawa banga yeyar ki ba ko fushi ake damu har yanzu ne, an yun urawa Ameesha tayi ta tashi daga kan ta, ta zauna a gefen Dadda tare da aukan hular ta tasaka akan ta, sai kawai ta sunkuyar da kanta ba tace komai ba, dan wani irin shiru da rashin magana take ji dashi daga jiya zuwa, dan ko da Azeema ta tashi tafiya ko rakata batayi ba kuma bata hana ta tafiya ba, ba kamar da ba, da ace hakannanne bazata barta ta tafi ba ta ringa ro on ta kar ta tafi amma jiya tana cewa zata tafi tace "to", daga nan kuma bata ara cewa komai ba ta juya ta kwanta, Duk yanda Maama taso ta saki jikin ta amma ta i saki, da taga haka sai ta kamo hannun ta tace "jikata zo in aike ki kikaiwa mijin ki abinci ke haka ake kula da miji ina kule dashi inajin rabonsa da abinci tun shekaran jiya, ya kamata ki fara kulawa dashi ki taimake shi yaringacin abinci, tundade kun daidai ta kanku, "Wata iriyar fa uwar gaba Ameesha taji lo acin da Maama take wa annan maganganun, hakan har saida yasa ta ago a fusace ta kalle Maama, Maama kam taga hakan kuma ta karance ta amma sai ta basar kamar bata san tanai ba, tasaki murmushi tace "da kanki jiya kika ce kun sasanta kiga kuwa dole ki bashi kulawa oya taso taso muje tafa a tana jawota daga kan gadon, Dadda de sai dariya take musu tana cewa "shalele na me yasa kike hakane ko duk kin manta nasihar danayi miki ne, Bata samu amsa ba suka fice daga akin, suna fita itama ta tashi ta shige ban aki da sa e sa e kala kala aranta, wai yau Ameesha ce da aure mai iko abun da bata ta a kawowa ba, nan kusa, a fili tace Allah yasa kiga mahaifin ki shalele na tana fa a ta saki murmushi tare da arasa shigewa bayin......., Maama suna fitowa bata sake taba har saida suka shiga kitchen sannan ta saketa, da kanta ta auko try ta an harha a abun da tagani saboda suka ai sukayi breakfast in basu wani ci mai yawa wasu abubuwan ma ba abu e suba, haka ta ha a masa kala kala, ta bata tace takai, Ameesha ba musu kuma tunda suka fito bata ce mata komai ba har ta bata ta juya ta nufi akin nasa, duk da gaban ta na dukan uku amma haka ta daure saboda bataso su Maama su gane abun da ta fa arya take shiyasa duk take binsu aduk yanda suka bi da ita, Nocking ofar tayi tana jiran abata umarnin shiga,amma sai taji shiru zata ara bugawa kenan Maama dake bayan ta tace "wane irin bugu ne haka kishiga mana kawai wata il bacci yake basai ki tashe shi ba, Nan madai shiru tayi ta tura ofar ta shiga kai tsaye, tana saka afar ta maganar sa da yayi mata kashedi ta shiga yi mata yawo akai _tashi kiban waje kuma kar ki ara zuwa inda nake ko a hanyar fakon nan banaso muha u kinjini koh_ ji tayi kamar ta juya sai kuma ta tuna idan ta koma kuma ai Maama na nan to yazatayi, yau tana tsaka mai wuya yace kar ta sake zuwa inda yake kuma gashi Maama ta kafa ta tsare ta turo ta, idan ta koma me zata ce mata, komawar ta kamar tonuwar asiri ne, e idon ta kawai tayi ta arasa shiga saboda bata da za i da ta shiga in inyaso duk abun da zai mata sai yayi mata, daidai taje gurin Maama ta aryata abun da ta fa Tunda ta ziro kafar da farko yake kallon afar idon sa na kanta har ta arasa shigowa ciki, Tana shigowa idon ta ya fa a kansa jitayi gaban ta ya tsannan ta fa uwa amma duk da haka sai ta daure ta cije tare da basarwa taci gaba da takawa zuwa inda yake, tana zuwa gaban sa ta tsugunna ta ajiye tana ajiyewa kuma ta ago batare da tace masa komai ba ta juya zata bar wajen......., _afuwan dan Allah kuyi ha uri nasan wannan page in sai a hankali babu wani armashi ni kaina nasani, to nima hakan nake sai a hankali wallahi da yar nayi, dan har yanzu ban samu sau i ba, kawaidai nayi ne_, *Amma in sha Allah inajin sau i zakuga canji dan wallahi so nai na zuwa wani satin mugama gama gaba aya, saidai kuma kana takane Allah na tasa, amma in sha Allah dai baza mu da e ba komai yazo arshe ku ara ha uri'* [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ___tana zuwa gaban sa ta tsugunna ta ajiye tana ajiyewa kuma ta ago batare da tace masa komai ba ta juya zata bar wajen......., "Zonan... Meer yafa a yayin da idon sa yake kan try in abincin, Daman tasan za'arina dole sai ya dakatar da ita, dan haka sai ta tsaya tare da juyowa ta dawo inda yake amma bata ago ba kanta a asa tana jiran me zaice, Shi kuma anasa wajen shirun da tayi masane tun farko ya kusan hassala shi gashi kuma yanzu ma tazo ta tsaya masa akai, kai zuciyarsa yayi nesa danji yake kamar ya tashi ya rufe ta da duka saboda ta raina masa hankali tashigo har akin sa babu sallama kuma ta ajiye masa abinci ta juya stiil ya kirata nan ma ba magana, tama maida shi mahaukaci kenan, Cike da fara hasala yace "ki auke abincin ki kifita idan an
Chapter 54 · 0% Book details