← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 105

Sashe 81

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 48 ............" arya ne wallahi Dadda bazata mutu ba, nasan baza mutu ba, wallahi sai kinfito min da Dadda ta, Ameesha ke magana cikin kuka, Yawancin mutanen gurin saida sukaji labarin wani iri dan wasuma basu yarda ba, gani suke duk arya take, Cike da mamaki da al'ajabi, Abban Ameesha yake binta da kallo yama rasa me zaice mata, gaba aya tunanin sa ya tsaya, ya rasa wannan wace iri rayuwa yake, abubuwa sai faruwa suke da rayuwar su, daga wannan sai wancen, har sai yaushe zaiji sa daidai kamar kowa, Takowa yayi yazo har gaban ta, sannan cikin yanayin muryar tausayi, yace "wai dan Allah duk abun da kike fa a da gaske ne kina nufin bakece Umma ta ba, da gaske amma me yasa kikayi mata haka ar uwar kice fa baki sanya ba baki ta a ganin taba amma saboda son zuciya kika za i ki cutar da baiwar Allah da bata jiba bata gani ba, ki so zuciyar ki da yawa, kinyi abun da baza mu ta a yafe miki dan da ki ta a ta gwanda ki kashe mu, kin san wacece ita a gurin mu, kinsan muhimmiyar rawar da ta taka a rayuwar mu, "Please ki gaya mana inda Dadda take ni jikina bai bani ta mutu ba, wallahi Dadda bata mutu ba, "To tunda kace bata mutu ba ai sai kaje ka nemota a inda ka ajiye, shawara gwanda ma kadena wannan maganar dan ko bata mutu ba yanzu zan sa akashe ta, saidai mu rasa ranmu gaba ayan mu, dan bazan ta a fa ar inda take ba, zuwa wani lo aci kuma dole ta mutu, saboda halin da take ciki, bazata iya ci gaba da rayuwa ba wuya zata kashe ta, Cikin acin ran da bai ta a tsintar kansa ba, ji yayi zuciyar sa na wani irin tafar fasa kamar zata fito, ransa inya kai dubu to duk ya aci, (to ar gadon ce ta motsa kunsan duk wanda ya fito daga tsatstson gwaggo to akwai zuciya) a harzu e yakai hannu ya sha i wuyan ta, yace "wallahi duk da kina matsayin ar uwar ta hakan bazai sa inyi miki duk abun da na fa a ba, ki gaya min ina kika kaita, ki gaya mana inda take!! arin wace kanta ta soma yi amma yanayin sha ar da yayi mata bata wasa bace, dan ba aramar sha a yayi mata ba, Gaba aya arfin sa yasaka ya, da sha ar da yayi mata da haka ya mi ar da ita tsaye, yana ara matse mata wuya, Idon ta har ya ka a yayi ja, ya furfito waje saboda azaba, Gudun kar ya kashe ta yasa, Papa yayi saurin zuwa gurin yace "ka sake ta kar ka kashe ta, Amma Papa na maganar kamar da bango yake dan ko gezau baiyi ba, bare yayi yun urin sakin ta, Abuu ma saida yayi masa, sannan yace "Allah in bata fa a ba bazan sake ta ba saidai ta mutu, Abuuu yace "to idan ka kashe ta taya za'a samu inda take ka sake ta haka ya isa ai, zata fa a yanzu idan ya sake ta, duk da haka in sakin tan yayi, Meer ne ya mi e daga gurin Ameesha ya mi awa Maama ita, sannan ya arasa gurin su, hannu sa ya ora akan na Abban Ameesha, sannan yace "UNCLE sake ta ka huta ni zan ora, kasan sai na fika iyawa da kyau, bari kaga yanda za'ayai mata, Sai yanzu aka samu ya sake ta, yana sakin ta Meer ya ora sha eta tare da taka afar ta da karfi sannan ya turata gaba ta fa asa, binta ya kuma yi tare da fusge hijab in jikin ta, Meer kayi mata a hankali cewar Maama da matar ta fara bata tausayi. gashin kanta me kitso ya kamo jelar gashi ya jawo ta, da arfi hakan kwa yasa rabin kitson ya biyu hannun sa, alamun ya jijjgosa daga can asan, Karar azaba ta saki tare da cewa wayyo Allah na kaina, dan Allah kayi ha uri zan fa a zan fa Ai Meer bai saurare ta ya kuma jawo kitso na biyu da arfi shima yakawo saitin da wancen ya tsaya, haka ya ringa jawo su saida ya jijjigo mata wajen guda biyar sannan ya dakata, (kun gane wace irin jijjigo wa, kamar kayi kitso sai ajawo kitso aya daga asa da iya arfin mutun, daga nan kuma sai gashin ya taho tundaga toshin sa ya cire gurin yazama na babu gashi ko aya, to haka yayi mata yajawo mata guda biyar) Azaba kuwa jinta take kamar kamar me, kamar anzaro mata duka walwar kanta gaba aya kan ya auki wata iriyar azaba, gaba aya ya firgita ta, har tana shirin fara hauka, ihu kawai take, duk wanda ya ganta sai tausaya mata yanayin da ta koma, ga jijini da ya fara fitowa daga mafakar gashin, Ameesha dam e idon ta tayi tana ara sakin kuka dan har yanzu gani take kamar daddar tata ake yiwa haka, duk ta udundune kanta ajikin Maama, jikin ta sai karkarwa yake, Maama ce ta mi e da ita, da ido tayiwa Ummy alamu tazo su fita, atare suka fita, Dan wasu ma bazasu iya kallon abun da Meer yakeyiwa wannan matar ba, dan duk wanda yaga bazai iya ba aya bayan ayna suka ringa ficewa daga ciki har Papa ma fita, abudai kamar wasa sai duk aka fara watsewa aya bayan aya, musamman matan mazan kwa basu wani tausaya mata, zaman su suka yi suka ci gaba da kallon Meer abun da yake, koda wani irin kuka da take fitar wa na ban tausayi, indai ba dakakkiuar zuciya ce da kaiba, baza iya zama ka saurari kukan da take ba, Sosai yagama fitar da ita daga cikin hayyacin ta, taji jiki koda azabar kan yabar ta, ai ba shiri ta fa i inda take ashe tana can gidan da aka auko Meer a Gombe, Sai lo acin Meer ya rabu da ita, sauran kama inbanda shiga tashin hankali babu abun da suke, ayar matar kam harda suma dan tsabar tsoron da take ji tunkan a zo kanta, kan Dady suka koma shima shida, Sam da Bosaya da suka, taya shi, Bossay daman da biyu yake dukan sa, saboda haushin sa yake ji akan auren da aka so ayi masa Allah ya tsare sa, Basu rabu da shi ba saida suka karya masa afa aya, ne makon Meer ya kira Khalid sai, Abuu yabasa number wani soja, yace azo a tafi da su, aje ai ta basu horo me tsanani wanda baza su mutu ba, daga arshe kuma za a mi a su koto, bayan anyi shari'a da su, za'a gar ame su a kurkuku, Adaren saida aka gama komai domin ha har wasu dake cikin gidan su Ammah har su Meer ya ha a aka tafi dasu wajen sojoji, dan yace baza ayi shari'a da su ba sai kowa ya gane Allah aya ne sai an ladaftar da su,, Kafin kuma atafi dasu saida akasa suka fa i duk wata dukiya dake hannun su da kuma filaye ashe harda wani Company da yake shirin bu ewa duk suka ha a suka handime, gidaje kam sunfi biyar ga filaye wajen shida ahaka ma duk sun siyar da wasu, bankin sa kam ku en da suka ci baza su irgu ba, duk an kwace komai daga hannun su hatta gidan da kowannen su yake zaune nasa ne, duk wani ma abu da suka mallaka duk nasane basu da ko tsinke, wanda ya rage mallakin su, illa jikin su, shi ka ai ne yazama mallakin su, shima kuma yanzu yana hannun sojoji sai yanda sukayi dashi dan kullum sai ya kar i gashin duka, Da farko Abban Ameesha dagewa yayi akan sai sunje can wajen Dadda wai kar suje kafin safiya aka shata ko kuma wuya ta kashe ta, kamar yanda tace, da yar aka lallasheshi ya ha ura zuwa gobe, yace kuma tunda asuba zasu tafi aka ce masa anyarda, sannan aka samu lafiya, amma da a tubure musu, Ko abinci aranra babu wanda yaci na dare ana tashi daga nan kowa makwancin sa yayi, Ameesha kuma daman tana gurin Maama suna aki tun tanayin kukan har ta lalla a ta tayi bacci, tunkan su gama abun ma, shigowar Papa yasa ta fara tunanin ta yanda zata fitar da ita, sai kuma tayi tunanin ko ta kira Azeema tazo ta fita da ita, amma tuna yanayin da take ciki sai taji bai kamata a tashe ta ba kuma dole tana bu atar me kulawa da ita koda ta farka cikin dare, sai ta rabuda ita kawai da niyar idan Meer ya shigo sai ta kirasa ya auke ta, Meer kam bai shigo ba sai wajen arfe 11:pm yana shigowa kuma ya wuce akin sa, bai zauna ba saida yayi wanka yayi sallah sannan ya zauna abakin gado ya auko kayan za in sa da yasaba sha, Hankalin sa kwance yake shan su da yau jinsa yake sakayau kamar an kwashe masa wani abun daga kansa, da dede yake jin sa duk a cunkushe gaba aya baya samun sukuni, amma yau shika ai yasan yanayin da yake ciki na farin ciki, yau finally yayi handling in duk wani bincike daga yanzu babu shi babu tunani koda yaushe, ada kullum tunanin yanda zaiyi wannan yanda zai kama wancen waye da hannu aciki waye babu, komai dai yanzu yazo arshe babu wani criminal da yarage masa, Yanzu abu biyu suka rage masa kuma shima zuwa gobe zai gama daga auko dadda sai yaje ya lalubo wancen tsohon da baisan dalilin sa na uya ba ranar da yagan sa, kawai ya rabu dashi ne sabod a muryar macen da yaji amma yasan yana gurin dan ya riga yaga jakar sa ta fata dake sa ale ajikin mashin in sa, haushin matar ce yasa yakasa yi musu komai ya fito tafi, sannan yasa wanda zasu kula masa da gurin kuma anbashi dadda an labari cewar angansa, daman ya ayau yayi niyar zuwa amma sai wannan abun yafaru
Chapter 81 · 0% Book details