Sashe 52
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
adawo lafiya, ya fita daga gidan......., *********************** Meer na arasawa cikin masarautar yayi parking ya fito daga cikin motar tsabar saurin da yake ma da afa ya tura murfin motar yayi gaba, sauri sauri haka yake tafiyar tsirarun mutanen da suka rage suke shawagin su aciki duk wanda yagansa a hanya ya gaidashi sai ya harare sa wasu kuma ya zage su, yana daf da zuwa ya wuce wasu mutum biyu gudun kar su gaidashi ya zagesu shiyasa sukayi shiru, Ga mamakin su sai sukaga yana zuwa daf da su sai ya tsaya tare da juyawa afusace yayi kansu, yana zuwa ya kwashe su da mari saida yabawa kowanne su guda biyu sannan ya shiga nuna su da yatsa yana cewa "saboda tsabar mugunta da acin rai na cin sa, "baku da tarbiya ko kuna ganin mutane baza ku gaida su ba, to in ara wucewa wani an iskan yaja bakin sa yayi shiru mutum yaga yanda zanyi dashi, yana fa a ya juya yaci gaba da tafiya, Su kam babu me arfin yin magana dan abun yabasu mamaki ace ka gaida mutum ya i amsawa ya zage ka ma amma kuma ka i gaidashi ya hauka da mari....., Tundaga bakin ofa Meer yake jiyo kuka mai sauti wanda lo aci aya ya daki dodon kunnen sa, arfi ya tura ofar ta bu Ameesha ce a tsakiyar falon tayi zaman dirshen a asa sai shure shure take tana wani irin kuka na fitar hayya ci, tunda maganar auren ta riske ta take faman koke koke duk yanda akai da ita tayi shiru ma ta saurari mutane ta i yin shiru, muryar ta har dashe wa take duk tabi tayi jaga jaga da fuskar ta hawaye da majina, duk ta ha asu, "Ni maiyasa za aura min mugu wallahi banason sa na tsane sa ni yaya bossay nake so wallahi bazan zauna dashi ba na tsane sa bana son sa, irin maganganun da take ta faman yi kenan Maama sai rarrashin ta ita da dadda, harda papa, duk suna cikin falon kowa na kalar rarrashin ta, Su Azeema ma suna ciki duk sunyi tsuru tsuru da su saboda suma abun ya ta a jin abun suke kamar almara, Cike da ta aicin abun da take dan ji yake kamar ya kasheta agun saboda tsabar jin haushin ta da yake ji, arasa shiga falon, duk babu wanda yaji shigowar sa sai ganin sa sukayi kawai agaban su, Bai kalli kowa ba kuma baiyiwa kowa magana ba kawai yayi sama da ita da hannu biyu, ara volume in kukan ta tayi cike da tsoro tafara arin wace wa, Suma duk a tsorace suke kallon sa kafin wani yayi yun urin yi masa magana, har ya shiga akin sa da ita yana shiga kuma ya ulle ofar tare da sauke ta asa yasakawa ofar mu ulli, Fuskar nan a ha e ya juyo yana kallon ta, itama wani irin mahaukacin tsoron sane yakamata tafara ja da baya tana kuka, Binta ya farayi tana baya yana binta ganin hakan yasa ta kwasa aguje tayi hanyar ban aki, taku biyu yayi ya cafkota ya dawo da ita baya, take ta saki wata mahaukaciyar ara da sai ka rantse wani mugun abun akayi mata, arar tace tasa su Maama suka ara aga hankalin su duk sun rikice suna tsoron abun da zai mata koma yake mata tunda suka ji arar ta, Dukan ofar suke suna kiran sunan sa yazo ya bu ofar kar yayi mata komai, Maama da taga tashin hankali na neman yi mata yawa tace dan Allah ka bu e kar ka cutar da ita mun yarda za'a raba auren tunda bakwa so, Babana ka bu ofar nan wallahi idan kayi mata wani abun ranka sai yayi mummunan aci, cewar Papa da shima ransa yafara dugunzuma, sau in tama Abuu baya gurin, Wata arar suka ara ji ta saki sai kuma shiru ya biyo baya if sukaji ta babu motsin ta ko aya, gaba ayan su sukayi saranda jin ta auke lo aci guda kowa da abun da yake tunani........ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ______tsaye tayi saboda tsabar mamakin da yagama kashe shi, bai ta a tunanin abun nata yakai haka ba, tun kan ya ta a ta tana kurma masa ihu kamar yayi mata wani abun, hannu ya aga zai mare ta saboda tsabar tsoro da firgice yasa ta ara sakin wata arar tare da sume wa, tayi luuu zata fa i yayi saurin ri ota ta fa a jikin sa, Haushi ne yagama cika sa kawai ya tura ta kan gado yana dafe kansa shigaba aya ma tunanin sa ya tsaya yama rasa mai zaiyi mata ya huce ta aicin sa, Ruwan dake kan bedside drawer ya auko yaje ya watsa mata a fuska, take ta sauke wani numfashi mai arfi, tana ware idon ta kuma takara sakin kuka ta yun ura da sauri zata sauka daga kan gadon, sai yasa ka afar sa guda aya ya danne ayar afar ta, Tsorata ta ara yi zata fashe masa da kuka ya daka mata tsawa yace "ya isheki haka kiyi min shiru idan kika ara ar bakin ki da sunan kuka sai kinga yanda zanyi dake anan gurin, if tayi ta daina kukan a fili ta saka hannun ta ta toshe bakin ta saboda gudun kar ya fito dan tagama tsorata dashi, musamman da taga idon sa ya ka a yayi ja, Jin tayi shiru yasa ya auke afar sa daga kan tata, sannan yasamu gefen gadon ya zauna, tare da cewa sauko kizo nan gabana, Cikin sauri ga tsoro haka ta rarrafo ta sauko daga kan gadon inda ya nuna mata ta zauna ta sunkuyar da kanta tare da ha e jikin ta guri aya da yake ta faman karkarwa, saboda sanyin da take ji sakamakon kukan da tayi har ya fara haddasa mata zazza "Zan tambaye ki kuma kar kimin arya maiye ya faru dani ranar da kika rufe ofa akayi ruwa ya dake ni, taya akai na dawo cikin falon, Ji tayi gabanta ya fa i tunawa da tsohon da suka ha u sannan maganganun da yayi mata suka shiga yi mata yawo akai sosai wasu maganganun nasa suka bata mamaki dan ta fara ganin wasu, "Ba magana nake miki ba, Meer ta katse mata tunanin da ta shiga, Cikin dashesshiyar muryar ta da bata fita sosai, tace "lo acin da na bu ofar ka fa o cikin falon shine na tsorata da naga kamar ka mutu shine na fito waje ina neman abun hawa dannadawo gida na fa a sai kuma na ha u da wani tsoho, nagaya masa duk abun dake faruwa shine......nan dai ta kwashe komai ta basa labari har abun da yabata yace ta aura masa, da kuma kar tasake tagayawa kowa duk abun da yagaya mata da su ha a kansu ita dashi babu abun da ta rage masa, Shiru yayi yana ara nazarin maganganun nata da kuma abun da shima tsohon yagaya masa, to waye wannan tsohon ne yaje nufi dasu indai har yasan su haka to me yasa yake oye kansa indai kuma ba aljani bane duk taya hakan zata faru yasan su yasan sunayen su kuma harda wasu maganganun ma, gaskiya da alamar tambaya akan wannan mutumin ba hakannan ya tai make suba, Zuwa yanzu tunanin Meer duk ya raja'a akan tunanin tsohon ya ajiye batun aure agefe, dan ya saduda da sakin da zai mata amma dai kuma bazai ta a zaman da itaba amatsayin matar sa ba har abada zuciyar sa bazata ta a aminta da hakan ba, Gajiya ta fara yi da zaman gurin jin shirun nasa yayi yawa, yasa ta fara tunanin ko ta tashi ta tafi, Kamar yasan tunanin da take kuwa sai yace " tashi kiban waje kuma kar ki ara zuwa inda nake ko a hanyar fakon nan banaso muha u kinjini koh, A hankali ta aga kai tare da mi ewa, har zata bar wajen sai kuma ta dakata, tare da juyowa tana kallon sa murya can asa dan har ta fara zubar da hawaye, sannan tace "dan Allah ka sake ni wallahi idan ban auri yaya bossay ba bazan iya auren kowa ba, bana son auren nan, ba'a tambaye ni ba hakan nan akayi min aure ko makaranta bangama ba, dan Allah ka taimake ni kasake ni inzauna da wanda nake s......, Shiru tayi takasa araswa saboda wani irin mugun kallo da taga yana yi mata gudun kar ya kawo mata duka yasata dakatawa, Shi kam ba komai yasashi kallon taba sai mamakin, ba aramin mamaki yayi ba dan bai ta a tunanin irin wannan maganar ba ama tsayin ta na yarinya arama har tasan meye saki kuma shi take gayawa haka harda cewa bazata iya rayuwa ba tare da wani ba a yanda take innan har tasan irin wa annan maganganun, dalilin da yasa yake yi mata irin kallon mi ewa yayi tsaye shima cike da mamakin ta da har yanzu bai gama sakin sa ba ya dawo gaban ta yana kallon ta tun daga up har down, sannan yace"kina cewa bakya sona nima kusani basonki nake ba kuma bani nace a aura min ke ba hasalima na tsane ki in baki sani ba ki sani daga yau banason ki kuma bazan ta a sonki ba har abada kuma aure na da ke ki addara kamar ba ayi saba, kije ki kula duk wanda kike so ba damuwa ta nace da hakan da nakai wani lo aci da na aukar wa kaina zan sake ki ko anaso ko ba'aso yanzu ma akwai dalilin da yasa bazan sakeki ba, lo aci na cika zan sallame ki kije ki zauna da duk wanda kike so, Dan haka kidaina damun kanki da wannan haukan da kike dan ke zaki wahalar da kanki abanza kinawa mutane hauka acikin gida ki shiga taitayin