Sashe 65
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nasu akin, tace "ya akai ne kina ta bugu wata il tayi bacci kinsan tagaji yau da yawa saboda fitar da tayi azu ga kuma abun da yafaru kinsan ta da baccin wuri yau kuma batayi ba shiyasa bata jiki ba, ya kamata ki rabu da ita kar kitashi ta kije akin sa kawai kiyi kwanciyar ki inyaso gobe sai ki dawo, Turo baki tayi kamar zatayi kuka tana shirin yin magana, Maama tace kinga wallahi kar ki sake ki tashe ta idan kuma bazakije ba sai ki kwana anan gurin kar ki ara damun mu da bugun ofa kinga tafiya ta, tana fa a mata haka tayi tafiyar ta, in ciki kamar ya kashe Ameesha haka take ji, babu yanda ta iya dole ta ha ura da bugun, amma ta udurci bazata kwana a akin sa saidai ta kwana a falo, tana juyowa tayi karo da Meer dake tsaye agun, duk maganar da sukai da akan kunnen sa, suna ha a ido da ita ya wurga mata harara ya girgiza kai, bai gama janye idon sa ba, kawai yaga ta rama hararar da yayi mata harda murgu a masa baki, Zaro ido yayi yana kallon ta da mamaki, ita kuma sai tayi saurin canza fuska zuwa kalar dan batayi tunanin zai kamata tana ba, tayi tunanin yana hararar ta zai juya, Girgiza kai yayi shika ai yasan me zaiyi mata dan haka sai ya rabu da ita a lo acin ya juya ya tafi akin sa, Hamdalah tayi a zuciyar ta harda sakin murmushi jin da in baiyi mata komai ba, Kan kujera tazo ta zauna sai kuma ta aici ya kuma kamata yanzu duk akunan gidan nan a falo zata kwana ita ka ai ita da bata saba kwana ma ita ka ai ba, anya kuwa zata iya, sai wata zuciyar tace to in baki kwana ba a ina zaki kwana, a fili kuma sai tace ai wallahi da dai in kwana a akin sa gwanda ingwammace na kwana anan kwashe fulillikan tayi daga kan kujerar da zata kwanta gashi abun ta aicin lace ne ajikin ta kuma bata iya kwana da manyan kaya ba, haka ta kwanta ta an rufe fuska ta da mayafin jikin ta, shima kuma an yalolo ne baida kauri, bazai tare mata sanyin da take jiba,, e jikinta tayi ta kwanta ahaka bata da e ba kuma bacci ya auke ta, Meer da ya shiga wanka yayo yayi Sallah sannan ya saka kayan bacci, har ya hau kan gado ya kwan ta sai kuma ya tuna da ita, saukowa yayi ya fito wajen falon yana ganin yanda ta ha e guri guda da alamun sanyi take ji daman kuma yasan hakan zata faru, Aransa yana jinjina taurin kai irin nata yanzu tana ganin da ta shiga ta kwanta gwanda ta kwanta anan ko tsoro ma bataji, rasa me zai yi mata yayi yasan inma ya tashe ta ba shiga zatayi ba kuma ma baya son raini kar taga kamar ya damu da ita dan haka sai kawai ya fasa, dan mugun ta ma sai yaje ya kunna mata fanka sannan ya ure Ac yakaita har arshe, sannan yayi tafiyar sa, harda iye remote in Ac, Yana shiga akin sa ya haye gado ya kashe wai yayi kwanciyar sa, Can cikin dare Ameesha ta farka sanyin yayi mata yawa har karkarwa take zaune ta tashi tana ha e jikin guri aya sai kawai ta fashe da kuka, Haka taita kuka babu me jinta bare yazo wajen ta..., Yana cikin bacci ya ringajin kamar sautin kuka tun yana jin sa abun har yafara yi masa yawa, saboda kujerar da ta kwanta akusa da akin sa take, bu e idon sa yayi still yaci gaba da jin kukan ashedai da gaske ne kukan da yake ji ba 'a mafarki bane, Tsaki yaja kawai ya sauko dan yasan itace, cike da zafin rai ya fito zai sauke mata masifa, amma yana taka afar sa a falon yaji wani irin sanyi ya ratsa masa jiki, shi kansa falon gaba aya ya au sanyi, Yanda yaga ta takure tana ta kuka da karkarwa, sai kuma yaji tabasa tausay, tsigar jikin sa ce ta mi e gaba aya lo aci aya saboda sanyi da ya ratsa sa, Gurin ta ya ara sa, saboda sanyin ma da yake ji bazai iya tsayawa a falon ba yayi mata magana sai kawai yajawo hannun ya mi ar da ita tsaye ya fara janta dan yasan idan yace ma zaiyi mata magana zata iya ata masa lo aci, yana shiga akin ya rufo tare da sakin ta, kukan taci gaba dayi, yadaka mata tsawa yace "malama kimin shiru ko kuma ki fita idan bazaki iya yi ba, Shiru tayi saboda ta daddara yanzu ta za i nan akan can saboda zazza i har yafara rufe ta, wardrobe ya bu e ya auko wani bargo ya wulla mata yace gashi nan ki shinfi kan gadon ya wuce kan gadon ya kwanta, Jikinta na karkarwa ta auka ta koma kan capet ta kwanta tare da lulla a abun bargon amma ina duk da haka bata daina jin sanyin ba saboda zazza in da take ji, tana cikin bargon amma tana karkarwa bakin tane yafara fidda sautin kaf kaf kaf na jin sanyi, Yana jiyo ta yayi mata banza da yayi biyar ya share ta amma sai yaji abun nata yayi yawa, fitowa yayi daga cikin bargon sa yana kallon ta ganin yayi kamar rawa take, "Ke!! shiru ba amsa haka yaita kiran ta amma bata iya amsa masa ba, tashi ya kuma yi yana jan tsaki yazo gurin da take, hannu yasa ya yaye bargon nan karkarwar tata ta kuma aruwa, hannu yakai ya ta a jikin ta rau yaji zafin zazza i me arfi ajikin ta, a hankali ya furta ya salam, yana mamakin yanda akai zazza i ya rufeta haka lo aci guda, Hannu yasa duka biyun ya agota zaune amma sai ta kasa zama saboda yanda jikin ta yaci gaba da ari, Tausayi ta bashi baiyi zaton hakan dayayi zai cutar da ita har haka ba, da bai kunna mata ba, ota yayi gaba ayan ta ya ha ata da jikin sa ya mi ar da ita jan gadon ya koma ya kwantar da ita, magani yaje ya auko mata tare da ruwa yadawo kan gadon sai ya ajiye su a gefe ya ara agota amma duk da haka takasa zama, kuka ta fara raira masa, tana zazzame wa zata kwanta ya hanata, gaba ayan ta ya ago ta ga ora ta akan cinyar sa, sannan ya auko maganin da ruwan ya allo mata ya nufi bakin ta dashi yana cewa, "ungo kimin shiru kar ranki ya aci ki kar a ki sha, Bakin ta yanufa dashi yanda bakin ta yake ta karkarwa yasa maganin ya i shiga saida ya ri o ha arta sannan ya tura mata maganin da yar ya dauko ruwa yabata ta kora tana dam e ido, arin zamawa ta kumayi zata kwanta ya ara ri ota da kyau ya ha ata da irjin yayi mata rumfa da ayan hannun, so yake ta daina karkarwar gaba aya, dan haka yanda suke a zaune yajawo bargon ya rufe su gaba ayan su, A hankali a hankali yafara jin karkarwar tata na raguwa, can kuma sai yaji ta ara nauyi alamun bacci ya auke ta, aga bargon yayi ya sauke shi daga jikin su tare da agota sai yaji tayi saurin ri osa am, ara yun urin agota ya kuma yi sai ya ara ji ta ara ri eshi, rubuwa yayi da ita kawai ya gyara kwanciyar sa tana kansa sannan ya kuma jawo bargon ya rufe su a haka kanta na kan irjin sa, hannun wansa kuma ya ha e su guri aya ya ora kansa akan su bai ta ata ba, Shiru yayi yana jin yanda zuciyar ta take bugawa da sauri da sauri, rufe idon sa yayi yana jiran bacci ya auke sa amma yakasa, duk haushin kansa ne yakamsa da bai kunna mata ba da tuni yanzu yana baccin sa cikin kwanciyar hankali amma yanzu duk tabi ta addabi rayuwar sa, juyi ya gwada yi zai turata gefe amma sai tama kuma ara gyara kwanciyar ta garin kuma gyara kwanciyar ta motsa afar, inda gwiwar afar ta ta o masa saitin alulun sa take yaji zut zut jikin sa ya amsa har saida ya an zabura ka an, Ai ba shiri yayi juyi ta koma gefe, amma ina duk da haka ta riga ta gama cutar sa dan take yafara jin wannan azabar ciwon cikin yafara taso masa tun yanayi masa ka an ka an har ya fara yi da yawa juyi ya fara yi yayi rub daciki yana dafe cikin sa yana damdam e ido, so yake ma ya tashi yaje ya auko magani yasha amma yakasa dan ciwon nema ma yake yafi masa na ranar farko da yafara jin sa........W [15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 39_* .........sosai yake juyi akan gadon ya rasa inda zai tsoma ransa dan ba aramin mur awa cikin sa yake ba, maganganun Khalid ne suka shiga dawo masa lo acin da yake basa labarin abun da ya faru dashi, a wancen ciwon cikin da yayi, Yace masa ai ba ciwon ciki bane ciwon mara ne da wasu mazan kanyi idan suka da e basuyi aure ba, kuma indai ya riga ya kama mutum bazai ta a barinsa gaba aya ba, har sai yayi aure zai samu lafiya, tunanin mafita yafara yi dan yanajin indai ko sai yayi aure to bazai ta a samun lafiya ba kenan dan shide baiga macen da ta isa ya nemeta ba har ya wani iya ha a jiki da ita, shiyasa ma bazai yi aure ba, dan agininsa duk macen da yayi haka da ita rsinasa zatayi, kuma ya zubar da