Sashe 51
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai gashin kansa da ba'a aske shi da yawa shima yayi wani iri dashi ga kuma wani uban kwalli da ya dam ara a idon sa, Saida Meer ya gama are masa kallo tundaga sama har asa, Shima kuma tsohon shi yake kallo yana ganin yanda yake binsa da kallon urlla, tsoho da yagade Meer bashi da niyar daina kallon sa sai kawai ya anyi gyaran murya tare da cewa idan ka gama kallon nawa zaka iya tafiya ko, an sunkuyar da kansa Meer yayi tare da saurke ajiyar zuciya ya furzar da iskar bakin sa yana an karka a kai, yana kallon gefen sa gurin shiru har yanzu babu mota ko aya da tazo ta wuce daman gurin ba a fiye wucewa ba saidai kaga mutane jefi jefi, Tsugunnnawa tsohon yayi zai auko matar dake kwance a asa har yanzu ko motsi batayi, yar ya agota ya cicci e ta ya rataya ta a kafa a yana shirin barin wajen, Meer yace "dakata, Cak tsohon ya tsaya batare da ya juyo ba, Sai shi Meer inne ya taka yaje ta gaban sa yatsaya yana ara kallon sa na an sakanni, kafin daga bisani yace "waye kai? "Bawan Allah" 'tsohon yabasa amsa, "A ina kasanni? Meer ya ara tambayar sa, "Hmmm saninka ai ba abune mai wahala ba, tunda gidan ku ba oyayye bane yaro taya zakayi min wannan tambayar, an jinjina kai Meer yayi sannan yace "amma ai kai bakai kalla da masu zama cikin mutane ba taya zaka sanni, kuma mai yasa ka hanani in taimake ta bayan kuma ni na ka ai ta, "A'a yaro kabari kawai zanyi mata magani saboda kai ango ne bai kamata kasha wahala ba gurin aukar ta, kuma tabbas ni bamai zama acikin mutane bane kamar yanda kaga yana yina amma kasani kaf mutanen gidan ku babu wanda bansani babu wanda bansan tarihin sa ba, dan haka kama daina mamaki, saboda gidan ku ba oyayye bane kowa ma zai iya sanin ku da wanda yake zaune cikin mutane da wanda baya zaune saboda kimar ku da martabar ku dole kowa yasan ku, Kallon sa kawai Meer yake har saida yajira yakai arshen maganar sa sannan yace "ban yarda ba kagaya min gaskiya waye kai? kuma waye yabaka labarin tarihin kowanne mu taya hakan zata kasance, Murmushi tsohon yasaki yace kana son sanin ko ni waye kabari duk sanda muka ara ha uwa zaka san ko ni waye, shawara ta kuma agare ka ka ri e Khadijatu da kyau domin itace hasken rayuwar ka idan kaje kace ina gaida ita, ita tasanni, e rai yayi tuna masan da yayi amma sai ya danne saboda yanaso yaji a ina yasan ta kuma ya akai yasan da aure har yasan sunan wacce aka aura masa aura da ita, Sai kawai ya maze yace "ok wa zance mata, ya nuna masa ba komai kamar babu wani abun da yafaru, Sai tsohon yace "kace mata wanda ya taimaka muku lo acin da ruwan sama ya dake ka ka suma, ta shiga tashin hankali ta fito waje cikin daren tana neman taimako anan take gaya min abun da ya faru, ka tambaye ta zata baka labarin sauran labari na barka lafiya, tsohon yana kaiwa nan yayi gaba shi ko nauyin matar da ya auka ma baya ji duk tsawon surutun nan yana tsaye da ita, kafin yayi wani yun urin dakatar dashi har yayi masa nisa, saboda tunanin da yafa a saura ka an zuciyar sa ta buga saboda jin sunan da tsohon yace masa Khadija kuma yace ya taimake su lo acin da ruwa ya dake sa, idan ya fahimci maganar tsohon ana nufin ace yarinyar nan ita aka aura masa itace Khadijan kenan, a hankali ya furta Impossible yarinyar da ta kusan haifa itace amatsayin matar sa taya ma zai yarda da hakan, Dawowa yayi daga tunanin da yafa a ya fara dube dube inda zaiga tsohon amma sai ya neme sa ya rasa, kamar aljani haka yagani ko yarsa bai bai gani ba, Hannu ya ora aka kamar ya fasa ihu haka yake ji yama rasa wane tunani zaiyi, abun haushin shi ma shine da bai tsayar da tsohon ba, dole ya lalubo tsohon nan, kodan maganar da yayi ya taimakasa lo acin da ya kwanta shiyasa yake ta mamakin ya akai ya tashi daga suman da yayi bayan idan hakan ta faru dashi baya farfa owa da wuri, to shi mai yayi masa da yatashi da wuri haka wane irin magani yayi masa, wata zuciyar ce tace masa anya ba aljani bane kuma, in ba hakaba taya akai yasan komai har maganar auren da akayi alhalin dudu auren ba ayi awa biyu da aura saba, kashhhh ya ara fa a da arfi yana dafe kansa, juyawa kawai yayi da sauri ya koma gurin motar sa ya shiga maimakon yayi gaba sai kawai yaja rivers dan juyawa gida, yafasa zuwa inda yayi niya..., Yana shiga ya ara kwasar motar aguje ya nufi gida......., ************************ ______wasu mutane ne guda biyu ne agaban wata ofar aki, suna hirar su saiga wani mutumi ya shigo cikin gurin yana kallon su, Yana shigowa duk suka shiga gaida shi amsawa yayi tare da cewa "yaci abin cin? aya daga cikin su yace "a'a tunda muka kawo sa ya i cin komai ko ruwa ya i sha, jinjina kai mutumin yayi sannan yace "ku auke sa ku mayar dashi inda kuka auko sa kawai kuma kar ku bari kowa yagan ku, agowa sukayi suna duban sa da kyau sannan, aya yace sir mu maidashi fa kace amma fa za'a iya samun amatsala da yar fa muka auko sa, aganina idan ma babu abun da za'ayi masa to kawai mu sake sa ya tafi mana, dan a yanzu nasan ana can ana neman sa kaga kwa wajen maidashi ai akwai matsala, "Eh to nima nayi wannan tunanin to amma dole amaida shi saboda ba wanda nake nema bane ansamu matsala bama anan gidan wancen in yake ba, ni kuma nasa kuka je wannan gidan duk atunanina shine ashe bashi bane, aya daga ciki ya ara cewa to yanzu ya zamuyi meye mafita, Mutumin yace nidai gaskiya kusan yanda zakuyi ku maidashi hakan shi ka ai ne mafita dan bamu san waye shi ba, Sir amma fa ni ana ganin gaskiya kar mu mayar dashi dan bama mayar dashi inne matsala ba, matsalar shine a yanda muka same wannan mutumin yana cikin wani hali duk yanda akai oye sa kuma ana yi masa azaba dan daga ganin sa yana cikin wani hali kagafa yanda kansa yayi gashi yayi masa yawa ga gemu duk ya rufe masa fuska da alamun ya da e agun baya samun gyara, ga hawayen dake fitowa daga idon sa, gaskiya akwai abun dake faruwa da wannan bawan Allahn, ayan ya kar e sa da cewa wallahi nima abun da yaban mamaki kenan babban mutum kamar sa amma hawaye na fita daga idon sa, kasan kwa ai ba aramin abu bane ke samun sa ga kayan jikin sa kai mutumin nan fa sai a hankali kamar ba mutum ba, danni wallahi da farko ma tsoro yaban ga ya i yin magana, daurewa kawai nayi muka auko..... Mutuminne ya gyara tsayuwar sa yana nazarin maganganun su shima kuma daman tun kan su fa a duk ya lura da hakan amma saboda ba hurumin sa bane shiyasa baibi takan saba, amma yanzu maganganun su ya ara sawa yafara dogon nazari akan mutumin, an numfasawa yayi yasamu guri gefe dasu yace "to nima naga duk abun da kuka fa a a tattare dashi kubar shi anan zanje inyi shawara duk yanda ake ciki zan sanar daku idan ma sakin sane zangaya muku sai ku sake sa saboda bazan dawo ba zuwa safiyar gobe zan wuce kano da sassafe kuma ina tunanin ma zanyi wajen sati biyu acan.... Yana fa ar haka ya mi e tsaye tare da cewa bari in shiga in gansa kafin in wuce, "Ok sir' suka basa amsa, Tura ofar yayi ya shiga ciki, can ya hango sa wajen jikin bango a zaune ya ha a kai da gwiwa, arasawa mutumin yayi kusa dashi tare da tsugunnawa, amma har yanzu mutumin dake kwance bai ago yagan saba, "Uhm bawan Allah, A hankali ya shiga agowa har ya ago gaba aya ya zubawa mutumin rinanun idanun sa da suka koma kalar ja akoda yaushe ga hawaye da suke zubowa dan ma duk gemu ya cika masa fuska ba aganin shatin hawayen da suke zubowa saidai kawai ka gansa daga cikin idon sa, Sosai mutumin ya tausaya masa, ura masa ido yayi kawai sai yaga kamar yasan shi kamar kuma baisan shiba kawai dai shape in idon sa da kuma hancin sane suke masa kama da wa anda yasani amma kuma yakasa tuna a inda yasan mai irin wa annan kamannin, ajiye tunanin kamar yayi sannan daga bisani yace "zan iya jin ko kai waye? Shiru babu amsa nan yashiga yana ta tambayar sa abubuwa amma bai samu amsa ko aya ba daga gare sa, babu yanda ya iya dole ya mi e daga gurin ya rabuda dashi ya fita daga akin, Yana fitowa ya samesu batare da ya kalle suba yace "na tafi kuci gaba da kula dashi kawai, zuwa gobe ku mayar dashi gida zan sanar da sarki duk abun dake faruwa, amma kafin ku kaishi ina son afara siyo masa kayan sakawa sannan a ha a masa ruwa mai umi yayi wanka ya canza kaya sai ku kira wanzami ko kuma ma abu mai sau i kukaishi gurin aski ayi masa acan, a sauke wannan sumar ta kansa ayi masa gyaran fuska, sai ku kaishi can gurin sarki amma ku bari sai nace ku kai shi dan ba lalle bane sarki ya amince da hakan ba, Shiru sukayi gaba ayan su kowa na tunanin maganar sa komai dai zasu iya yi masa amma sun san sarki bazai ta a yarda bama, sunyi mamaki ma da har yake fa ar abun da yasan ba mai yiyuwa bane, amma yake fa Shima jikin nasane yayi sanyi dan yasan abun da suke tunani, dan haka sai kawai yace musu, ya tafi zasuyi magana zuwa gobe, suka amsa da to sannan sukayi masa