Sashe 37
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tasa akayi musu dukan tsiya, sannan tace min wannan shine somin ta i idan banyi abun da zata sakani ba, sai tasa ankashe mu gaba ayan mu daga ni har su, Nace mata mai take so kuma inyi mata bayan haihuwa anriga anyi ta mai kuma yarage, sai tace indai inason in kasance araye tare da yarana, to insan yanda zanyi in auke yaron in fita dashi daga cikin gidan in kashe shi in jefar da gawar saboda gawar sama bata son ta zauna a cikin gidan, Duk yanda naso ince bazan yi ba ya gagara domin har wu a tasa aka sakawa yarana a wuya tace za akashe su, sannan tsoro da tausayin su yasa nace mata zanyi, sannan ta rabu dani amma bata sakar min yara ba, tace har sai nagama zata sake su, Haka tasa aka dawo dani nika ai nasan halin da nake ciki gashi ina tsoron ingayawa wani ana suna gurin ta, A haka nayi kwana biyu ban aiwatar da abun da takeso ba, Saida ta ara kirana sannan dai da naga bani da mafita, ranar gimbiya ta shiga wanka na shiga jikina na karkarwa na auko shi nakai shi akin nasamu abu na nanna e shi aciki nasaka shi a botiki sannan nakai shi can baya na oye shi, acin da ake rububin nemansa ni kuma na fita da yaron nafara ajiye sa awani waje sannan na dawo, can cikin dare na faki ido na fita, naje inda na oye sa, sai na rasa inda zan dosa dashi saboda har ga Allah bazan iya kashe shi ba nadai fito dashi ne kawai saboda kar ta cutar damu, Ina cikin tafiya na ha u da wani mutumi daga ganin sa nasan ma bu aci ne, sai na nemi alfarmar sa da ya kar i yaron nan na basa labarin komai sannan nace masa duk daren da ewa zan dawo in kar e sa bayan ya girma in kuma bana raye yakawo sa cikin masarautar ya fa i abun da ya faru, yar nasamu ya kar e sa adaren na tattara duka abun da na tara da wanda taban da kuma na aikina, mukaje wani shago na tura musu gaba aya na basa nace yayi nesa da garin sannan kar ya ta a dawowa har sai yaron ya girma ya mallaki hankalin sa, ya ri esa amana ya ri esa kamar ansa kar ya bari yasan bashine ya haife sa ba har sai ya gama girma, Da haka mukayi sallama dashi nikuma na dawo gida raina duk babu da i har rashin lafiya nayi na halin da nake ciki, Tunda ga wannan rana ban ara saka shi a idona ba nadai san yana raye amma neman duniya na rasa inda yake , sai nima nasa aka fara yi min binciken inda zan same sa, aranar da aka kawo min labarin angansa na shirya na bar masarauta da aryar zanje inga yara na, Saidai kuma wani ikon Allah ko da naje sai akace min ai a ranar suka tashi daga unguwar kuma babu wanda yasan inda suke, haka na ara dawowa bansame shiba, tundaga nan nake addu'ar Allah ya bayyana sa idan yana raye, Daga nan nace mata taban ana sai tace min ai suna nan cikin oshin lafiya , na nemi ingansu amma ta hanani damar hakan, bansan me tayi musu ba dan tun alo acin jikina yabani ba hakannan ta barsu ba, tunda ta i fa ar inda suke, har yau kuma bata gaya min ba, Daga nan kuma kwatsam sai naji maganar auren Sa'adatu da sarki, nayi mamaki banyi mamaki ba dan nasan babu abun da bazata iya aikatawa ba saboda saidaga baya nagane son sarki take shiyasa take ta ulla abubuwa bataso ya rayu da kowacce kuma bata so ya haihu daga aya daga cikin su gaba aya, Ni kuma bayan shigowar ta gidan sai nafara shiga jikin ta saboda inaso insan duk wani shiri da take sai na nuna mata komai ya wuce zanci gaba da yi mata duk abun da take so, sannan kuma nayi mata banza da maganar a na ban ara yi mata maganar suba, Haka mukaci gaba da kasancewa muna shirya abubuwa tare, anan nake sanin wai tun kan ta shigo gidan ta saka anjuyar mata da mahaifar fula ni bazata ta a haihuwa ba, ita kuma gimbiya anyi anyi anjuyar da tata amma ta i juyuwa shiyasa ita kuma take bata magani dan cikin ta ya zube kar tahaihu saboda tace baza ta ta a bari wani daga cikin su ba ansa ya gaji sarki, saidai anta, Ana haka kuma sai bata haifi namiji ba sai mata, basu da e ba kuma itama gimbiya ta ara haihuwa, da taga namiji ne sai tace kawai zatasan yanda zatayi, Tabbas da ha in baki na aka fita da gimbiya amma nima duk tarko nakeyi mata dan so nake na auki fansa akan yarana, sannan in tona mata asiri bayan nagama sanin duk wani shirin ta, Bayan an fita da gimbiya ita da anta, ita kuma fulani sai muka ha a baki da awarta aka tasata agaba akan maganae ciki har ta shawo kanta ta amince zatayi abun da awar tata tace, saboda Sa'adatu tace indai jinin ta baiyi mulki ba to babu wanda ya isa yayi mulki indai kwa wani zaiyi saidai ba jinin gidan ba kuma mugunta kawai za aringa yi dan sai ta tarwatsa masarautar bansan dalilin taba nayin hakan dande ayanda na fahimta kamar akwai wani abu da take oye mana, nida su Waziri, kamar yanda Ghali yabaku labari zuwa lo acin duk bakin mu, aya, daga nan aka sanar da mutane cewa gimbiya ta mutu kawai da mutuwar aka sanar dan wata gawa muka samu a asibiti da ta mutu aka rasa dangin ta mukuma mukayi amfani da ita sai aka hana kowa ganin ta, tare da ullewa kowa baki, har aka manta da maganar ta, Bayan munfitar da gimbiya muka ara samun wani muka ce yabita ya buge ta ta mutu ita da yaron, shine ya kar i kwangilar, kamar yanda muka tsara yaje ya bugetan daga nan kuma ya kira motar asibiti su auke ta saida yace mana ta mutu lo acin da yakaita asibitin daman kuma bai tsaya ba muka ce yana kaita ya gudu kar ya tsaya yabar ta anan,, Tundaga nan hankalin mu ya kwanta ko ince hankalin su ya kwanta danni har lo acin bawai da zuciya aya nake zaune dasu ba, inayi ne kawai dan ingano inda ana suke, inda nayi tawa son zuciyar kenan, Bayan komai ya lafa kuma ta angaren gimbiya an fara mantawa da babun ta ma a masarauta saboda asirin da akayiwa kowa, na mantar dasu, daga nan kuma an Fulani ya girma inda sa'adatu tasa aka sanyawa kowa mugunta a zu antan su ita da an nata, tunda sarki ya sauka daga mulki yabawa Salahudeen aranar da ya zauna akan karagar mulki aranar komai ya fara canzawa masarautar ma ta canza aka fara gudanar da mulki marar kai da ma'ana mugunta zalunci rashin tausayi rashin imani har kisan kai ma idan takama ana iya yi, Haka ake ta gudanar da mulkin yayin da cikar burin kowanne mu ya gabato lo acin kuma asiri yafara warwarewa, Cikar burin Waziri da matar sa jikan su yazama sarki daga nan sarauta ta dawo hannun su gaba aya, cikar burin Ghali shine a antasa abasa ku e da yawa ya koma asar waje, cikar burin hajjaju shine ar ta zata auri Sam zata zama gimbiyar masarauta, cikar burin Abdallah (Dady) shine ansa zai zama sarki, cikar burin Adama kuma shine ta gano inda an ta suke sannan ta tona asiri a shirmen ta, To cikar burin Ammah (Sa'adatu) kuma ita anata lissafin ma babu duk cikar burin sauran babu wanda zata cikawa burin su acikin su, nata burin kawai taga komai na masarautar ta lalace komai ya tarwatse bata son wani cigaba ko ka an da zaizo yasamu cikin masarautar tafi so kullum akasan ce cikin bala'i da masifa da mugunta da zalinci, shine nata shirin......., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ________Shiru tayi bayan ta gama basu labarin tare da dun ufar da kanta asa yayin da walla ta cika mata ido, Gwaggo ce ta mi e tana sallallami tana hawaye, tace amma wannan yarinya anyi tsinanniy marar albarka, ashe daman ba auren Allah da annabi bane ki shigo gidan nan, uban me muka tsare miki mai Muhammadu yayi miki kike yi masa irin wannan muguntar tun kan kishigo tun kan musan wacece ma ke, ke kika san damu, ni daman banso auren ba tun farko waya sanni ma ko da ulle ullen ki kika sa aka aura miki, nan gwaggo ta shiga surfo mata masifa ta inda take shiga ba ta nan take fita ba, harda sun kaiwa Ammah duka. Da yar dai aka samu aka shawo kanta ta ha ura ta koma ta zauna, Gurinne yaso ya kauraye da haya niya kowa na fa ar albarka cin bakin sa wasu kuma na kuka, irin su momma dan a yau bata ma samu bakin magana ba, Meer ne yayi arin wajen dakatar da hayaniyar domin ci gaba da jin ta bakin sauran, Shiri gurin ya ara auka, sannan meer ya maida hankalinsa ga Ammah, cike da binta da kallon tsana yace "shugaba ke muke jira munji komai na sauran ba bu atar su fa a da bakin su, ta bakin ki kawai muke jira muji, shugabar su, Yanda yayi mata maganar da rainin hankali tare da harara, Ammah na jinsa amma sai tayi banza dashi kamar ma bada ita yake ba saima ha e rai da ta kumayi dan daga kallon ta zakasan ba alamar nadama a tattare da ita, Duk yanda yayi mata magana in kulashi tayi ko agowa ma batayi bare yasa ran zatace wani abu, hakan kwa ba aramin