← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 105

Sashe 72

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yayi masa da kuma fahimtar sa da yayi, yayi tunanin idan yaji haka zai juya masa baya, ko yaga laifin sa saigashi yaga akasin haka, sosai ya ara jin sa acikin ransa...... ___Agidan su Bossay kam mutane da yawa sunji da in warwarewar auren nan, daman kuma ba wani gayya sukayi ba bare suji kunya daman taron nasu duk an uwane najiki......, Dady kam sai godiya yake ara yiwa Allah da yasa bai ha a zuri'a da shiba, da sai yafi kowa da nasani, har kiran Bossay yayi gefe ya basa ha uri, sannan yace "yaje ya kawo duk wacce yake so a satin nan zai iya aura masa ita, yaji da i hakan kuwa, kuma yayi shirin zuwa ya bayyana wa Ameesha irin son da yake mata, zai fara farautar zuciyar ta tunda yanzu yaga ta ara girma ta fara mallakar hankalin ta......, angaren su Rasheeda kam ba'a cewa komai goma da ashirin ne suka ha ar musu, dan Rasheeda aramin hauka tayi kamar zararriya haka ta koma lo acin da labarin ya iso gare ta, sun shiga matu ar tashin hankali da basu ta a tsintar kansu cikin sa ba, tsayawa bayyana tsantsar tashin hankalin da suka tsinci kansu ata lo aci ne......, Tun a ranar wasu suka bar gidan da cewa baza su iya zama agidan ba wasu kuma Khalid ne da kansa ya kore su, saboda kace nace in da akeyi, sai ara kunna wutar suke shiyasa duk aka kori wasu, Rasheeda ma sai barin gidan akayi da ita, dangin mom ne suka tafi da ita can family house in su, Mom tace zata bisu aka hana ta, zuwa dare babu kowa a gidan baza ka ta a cewa ma anyi wani taro ba bare kuma biki, gidan ya rage daga Mom sai Khalid da Musbahu da shima yadawo gida saboda bikin, sai wata yayar mom guda aya da ta zauna ma, Haka sukayi jigum jigum, saidaga baya ne ma Khalid yake yi mata wasu an tambayoyin akan Dady ko tasan wani abun, inda take gaya masa wasu abubuwan da tasani akan sa, Suna da e suna tattaunawa kafin daga bisani kowa ya tashi ya tafi makwancin sa batare da niyar yin sa ba, dan halin da mom take ciki bazata ta a iya yin baccin ba, _The next day............_ _Tun da safe Meer ya bar gida inda yaje gidan su Rasheeda ya samu Khalid suka fara bincike a akin Dady, saboda wayar sa da ya auka yagama duba ta tsaf amma bai samu wata shaida ba, bisa ga dukkan alamu bada ita yake amfani ba, Shiyasa suka samu mom dole da ha in kanta zasu iya gudanar da wani binciken, dan Mom ta tabbatar musu da cewa tabbas bayan wannan wayar yana da wata wayar babba sannan yana da karamar waya wacce yake oyewa, ita kanta sau biyu ta ta a ganin ta, Gaba aya suka gama hargitsa akin Dady amma basu samu komai ba, amma duk da haka basu ha ura ba suka ci gaba da bincika akin, Suna cikin bincika akin wayar Meer tayi ara alamar kira ya shigo, Da sauri ya auko wayar yana zarowa ya duba me kiran sunan Sam yagani, da sauri ya amsa kiran tare sa kai wayar kunne sa yana cewa "Hello, arfi yace"WHAT...! Sam me kake cewa haka ban fahimce kaba, shiru yayi yana sauraren sa, Cikin matsanancin acin rai da tashin hankali, yace "garin ya hakan tafaru wannan wace irin magana ce, ganin zuwa kar ka bari kowa ya fita daga ciki kajini ko yana fa ar haka ya kashe wayar, Dafe goshin sa yayi yana sallallami, da duk suma hankalin su atashe suka shiga tambayar sa me take faruwa, Tsaki yaja yana furzar da iska me zafi daga bakin sa, yace "akwai matsala, wai anshiga har ciki an auke sa anfita da shi daga asibitin saboda tsabar sakacin su taya kunsan halin da ake ciki har ayi sake a shigo a au mutum a fita dashi batare da sanin kowa ba, Khalid yace "gaskiya wannan shashanci ne babu CCTV camera a hospital in ne, "Mtsw oho musu waya sani ma ko babu muje tunda yace yanzu yanzu aka sanar dashi, shima baya ciki, Khalid yace "to mai muke jira muje muji me yake faruwa, Gaba Meera yayi shikuma yabi bayan sa, atare suka fita da sauri daga gidan, Suna fita Mom ta fashe da kuka tare da samun gefen gado ta zauna tana mai tausayawa kansu bata ta a tunanin abun da mijin ta yake ba yakai haka tadai san dole baida gaskiya kuma tasan hanyar samun ku in sa ba na iya aikin da yake bane amma bata ta a tsayawa tayi tunanin ta ina yake samu ba idon ta, ya rufe, sai gashi sai ranar auren arta a bainar jama'a ashirin sa ya tonu saboda mugun halin mahaifin ta anfasa auren ta, wannna wace irin rayuwa ce ta riske su a irin wannan yanayin da basu ta a tsammani ba.....nan ta zauna ita ka ai tana ta tunane tunane......., [16/11, 9:49 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 43_* _shekaran jiya nayi page 41 jiya kuma zan saka page 42 na manta ban gyaraba number ba, na kuma yin posting da hakan page 41, dan haka yau nasaka page 43, idan kuka maida na jiya Page 42, na yau kuma 43, kar wasu su rikice, shiyasa nayi muku bayani_ _________gaba aya an tada hankali acikin asibitin ana neman Dadyn Rasheeda, amma anrasa shi sama ko asa, Can gurin me kula da CCTV camerar asibitin a kaje inda Meer yasa aka saka masa daukar da akayi jiya, matsalar da aka samu ba'a saka Camera a akin saida gaban akin da akwai, kuma sunga shigar wasu maza kuma fuskokin su duk arufe, ashema tun adaren ranar aka auke sa, bayan shigar su kuma sai wuta ta auke sai can kuma daga baya hasken ya dawo, Nan aka fara tambayar me yasamu wutar asibitin ya akai har suka fita da ita batare da wani yaga lo acin da akayi hakan ba, nan aka gaya musu can cikin dare ne dan yawancin ma'aikata kowa ya tafi gida, sai masu dutyn dare ne suka rage, kuma kowa ya rasa ta yanda akayi aka kashe wutar daga baya kuma aka dawo da ita, Abun ya caku aiwa Meer ya rasa ta inda zai ullowa lamarin, wunin ranar suna abu aya amma sun kasa gano mafita shida Khalid, haka sukai tayi sai zuwa can yamma suka rabu Khalid yayi gida shi kuma Meer ya koma gidan nan da ya ajiye mutanen da yake kamawa, Tunkan yaje arasa gidan ya kira yaran Dady yace su ha u dashi, sannan ya kuma kiran Sam yace su ha u a can kuma su taho da Bossay, zaiyi musu wasu tambayoyi, Bai da e da zuwa ba suma duk suka hallara a gidan, nan yayi musu duk wasu tambayoyin da zai musu kuma ya kuma arin samun haske sosai akan binciken sa, daga nan ya sallame su shi da Sam da Bosaya suma suka fito, daman Sam da Bosaya tare suka zo a mota aya da suka tashi tafiya sai yace su tafi kawai shima daman yana son zuwa can gidan gurin masoyiyyar sa, amma ba fa a a fili ba, Meer na shiri tafiya gida Khalid ya kirasa da dadda an labari yace masa yayi sauri yazo gidan ansamu inda Wayoyin nan suke, tare da wata akwati da amma arufe take sun kasa bu e ta, saboda akwai password ajiki, harda wasu takaddu, Meer yaji da in wannan maganar take ya juya kan motar sa ya nufi gidan tun kan ya arasa ma yace masa dan Allah ya fito su ha u a hanya ya kar a yanzu dare yayi, zai dubasu idan ya koma gida, Hakan kuwa sukayi a hanya suka ha u yabasa komai, sannan shima yayi masa godiya suka rabu, da niyar gobe zasu ha u, idan yasamu wani labari me da i...., _____Suna arasawa cikin masarautar, Sam ya auka tare da Bossay zasu wuce part in sa, sai yace masa shi ba part in su zaije ba, yatafi kawai tunda ya kawosa yayi me wuyar, Sam kwa bai ara yi masa magana ba yayi gaba yabarsa agun, Shi kuma ya nufi Part in su Ameesha, da murnar sa yayi sallama cikin falon, Ameesha da Azeema dake zaune a falon suna cin abinci dan basu da e da shigowa ba daga makaranta ba akayi kira sallar magriba shiyasa suka bari saida sukayi wanka sukayi sallah sannan suka fito suke cin abinci, daman kuma su su ka ai ne a part in Dadda bata nan Papa kuma da Maama suna can cikin fada ana yin sallar magriba suka ha u acan basu san me zasu tattauna ba, sude ka ai aka bari...... Azeema ce ta samu damar amsa masa sallamar sa, Ameesha kam cak ta tsaya da cin abincin da take, arasa shigowa ciki yayi yana fa a fara'ar fuskar sa, tare da cewa Baby irin wannan kallon kamar baki ta a ganina na ba, yana maganar yana arasawa inda take agefen ta ya zauna,yana kar ar cokalin hannun ta da take cin abincin, Da Mamaki Azeema ta shiga binsa da kallo tana rayawa a zuciyar ta, me yake hakan kamar besan da aure akan taba, ya zauna kusa da ita, ebo abincin yayi zai kaisa bakin ta, tayi saurin an matsawa ta kawar da fuskan ta, Azeema ce ta yun ura daniyar yi masa magana, sai wayar ta ta soma ringing hakan yasata dakatawa tare da saurin aukar wayar, ganin me kiran nata, yasa ta fa a murmushin tare da aukar wayar ai tuni tama manta da maganar da zatayi, tana karawa akunne, ta wuce akin su, tana cewa "Hello sweetheart.........., Bossay ne ya ara mi a mata abincin akaro na biyu, tare da cewa wai fushi akeyi dani ne
Chapter 72 · 0% Book details