Sashe 69
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu komai muje muje na tsaya ne inayi masa sannu yace gurin da ka mare sa zafi yake masa, Meer bai tanka masa ba ya juya, dan yagama karantar su basu da gaskiya duk yanda akayi, yana taka ofar shagon Bello yayi saurin shan gaban sa yace "kaga nafa ce maka babu kowa aciki kar ka shigar min shago, ayan ma ya zagayo kusa dashi yace "Bello ka barshi mana ya shiga aidai bazai maka sata ba, iyakaci fa ya duba, yana fa ar haka ya janye Bello daga gaban Meer, Meer ya girgiza kai yana ara tamke fuska dan hakan da yayi ya ara tabbatar masa da bashi da gaskiya in tsohon yana cikin shagon dan haka bai tsaya bi takan saba, yabarwa kansa idan ya kamo tsohon ya dawo yaci masa uwa akan aryar da yayi masa, sai kawai ya danna kai cikin shagon, Zaro ido Bello yayi yana ora hannu akai, ya ara yun urin zai bisa, Sulaiman yayi saurin ri e sa, murya can asa asa yace "wai kai meye hakan karabu dashi mana duk kabi ka tashi hankalin ka meye idan yagani, yasan kane mtswww ni wallahi kama bani haushi, na shiga cikin shagon yaga babu komai sai kayayyakin daga can lungu ya hango wani guri kamar an saka masa wani abu kamar buhu kamar fatar dan o anyiwa wajen labule, A hankali ya shiga takawa zuwa wajen yana zuwa ya aga hannun sa ya sauke akan labulen, yana shirin aga sa kenan yajiyo wata siririyar muryar mace daga ciki tana cewa, baby wai me yake faruwa ne dan Allah kayi sauri kasan dai bazan iya tasowa ba, baka gama ba, wai waye ma yazo ya katse mana jin da in mu, dan Allah kayi ha uri, wallahi a matse nake, Jin hakan yasa Meer janye hannun sa daga kan labulen da sauri yana yarfar da hannu yaja wani wawan tsaki ya juya dan tundaga maganar yagama fahimtar komai, ji yayi duk haushi yagama cika sa, sai yanzu yagane dalilin sa, da yaso ya hanasa shigowa cikin shagon ashe iskanci yake, Da yaso yashiga yaci mutuncin koma wace a ciki, ya ja asu gaba ayan su yaci mutuncin su, to dalilin da ya hanasa shiga gudun kallon abun da idon sa zai iya gano masa, baisan a wane irin yanayi zai tadda itaba, kuma baya so idon sa suyi masa mugun gani, shiyasa kawai ya ha ura ya juya cike da ta aici ya fita daga shagon ko kallon inda suke beyi ba, yana ta tafam jan tsaki haka ya nufi wajen motar sa..., A kusan tare suka sauke wata oyayyiyar ajiyar zuciya, sulaiman harda dafa irjin sa, yace Allah mun gode maka, Bello kwa da yagama ficewa hankalin sa ya kalli Sulaiman da mamaki arara a fuskar sa yace "ya akai hakan ta faru, kaga fa ya tafi, kode bai shiga ciki ba, juyawa sulamain yayi ya kalli inda motar Meer take yaga har ya tayar da motar ya juya ya tafi, sannan ya ara sauke ajiyar zuciya yace "waya sani zo mushiga muga, yaja hannun sa suka shiga cikin shagon, Suna shiga shima na fitowa daga cikin akin, da mamaki suka tsaya suna kallon sa, cike da ru ani Bello yace "baba ya akai haka ta faru ba shigo akin bane, Dariya tsohon ya saka yana kallon su yace duk kun gama tsorata ko? kun yi tunanin zai ganni, ai bazai ganni ba, tunda na riga na shigo nan, daman nasan dole sai ya biyo ni shiyasa na shirya tun kan ya araso, Sulaiman yace "Baba me ka shirya nagafa yazo wajen ofar, Dariya baba ya kuma yi sannan yace "baza ku gane ba, nasan shine sosai shiyasa lo acin da naga zai shiga nayi masa muryar mata, hakan ne kawai zai hanasa shiga dan baya son mace bare kuma ayanda nayi masa maganar nasan bazai ta a shiga ba, Sai yanzu Bello ya samu arfin magana wallahi baka ji yanda hankali na ya tashi ba, har marina fa yayi gaskiya wannan yaron masifaffe ne, Allah ya taima ke ni ma bai ha a min da duka ba, duk yanda nake tunanin sa yafi haka, Sulaiman yace kai ai dan baka ta a ma ganin sa yana duka ba ai yayi maka da sau i ma, nima ai duk a tsorace nake nasan tsaf zai iya ha awa dani, dan ba tausayi ya cika ba, akwai shi da saurin fushi idan ya rufe ido baya ji baya gani, "Amma da kasan da haka ka turani kenan yafara takaina, cewar Bello, Dariya sulaiman yayi yace aide iya mari ne saika godewa Allah, Nan tsohon yace to dukkan ku kuyi ha uri sannan nagode muku da taimakon da kuke min, komai ya Kusan zuwa arshe in sha Allah, ni zan wuce ku kula sosai dan nasan zai iya dawo wa gurin ku, kuma koda wasa dan Allah kar ku nuna kunsanni ko kunsan inda nake, taimakon da kuke yi min kuci gaba da yi min, dan yaron akwai kaifin tunani yanzu idan yaje ya nutsu zai iya canzawa ya dawo gurin ku, Nan sukayi sallama ya fito daga shagon, bayan ya fito ya nufi wajen mashin in ya auki jakar sa dake jiki ya sa ala ta a wuya, sannan ya kuma ce musu ku shiga da mashin innan ciki, ni zan tafi sai ankon biyu, Sai ya dawo suka ce masa, daga nan ya auki wata siririyar hanya, ya nusa cikin dajin inda gidan sa yake....., Suma zama sukayi suna ci gaba da tattaunawa akan abun da ta faru da taya da taya tsohon da addu'ar Allah ya kawo masa auki yabar cikin dajin nan, ya dawo ya cigaba da rayuwa kamar kowa......., __________Meer cike da ta ai ci yake tafiya yana tafiya yana faman sakin tsaki ba adadi, amma kuma wani angare na zuciyar sa yakasa yarda da gaske mutumin baya gurin, koma dai meye tunda yaga inda yayi, zai ara komawa ko kuma zaisa asaka masa ido agun, indai tana gurin dole wataran za agansa koda wucewa ne za agansa, A haka ya arasa gida koda ya shiga gida bai bari kowa ya gansa ba, inda Allah ya taimake sa lo acin da ya shiga falon babu kowa sai kawai ya shige akin sa tare da saka mu ulli ya ulle ofar......., Agurguje.......... *BAYAN KWANA BIYAR....* ........acikin kwana biyar innan har yau Meer da Ameesha basu ara ha uwa ba, duk inda yasan zata ha u dashi bata bari su ha u da in da awar ma har anfara jarrabawar inda aka fara dasu yau kwana uku ma, tun safe suke fita idan kuma suka dawo anayi musu lesson agida da yamma kuma su tafi isalamiya, dan tun a washegarin ranar da suka tattauna, aka shirya komai ta koma isalamiya boko kuma tasaka kayan su Amra suka fara jarrabawar WAEC, shima kuma haka saboda kwana biyu ko zaman gidan ma bayayi, acikin kwanakin har Gombe suka je inda sukayi bincike agidan da aka ajiye Abban Ameesha basu samu wata shaida ba, yaran kuma Ayuba suma anneme su anrasa andai ga gawar mutum aya, sauran kuma ba asan inda suke ba..., Dole suka dawo suka ci gaba da binciken anan, mutumin kuma sa su Sam suka auko a Abuja shima an kuma fito dashi ankar i number mutumin da yake kiran sa, an ara mayar dashi, Sam kuma yabawa Meer sauran binciken da suka fara, harda wayar da dadda ta basu da wayar baban sumayya da suka kar a, har wayar Ayuba da ya bu ace da su bashi, itama sun bashi duk da ta farfashe amma ya kar a da haka..., ....A angaren Ayuba kuma ya farfa o saidai kuma kwata kwata baya magana, da yayi yun urin yin maganar sai tari ya sar e sa, saidai suyi masa allura ya ara komawa bacci, acikin kwanakin can garin nasu shima ansan komai maganar taje musu, inda har Dadyn Bossay da Hamza suka kuma shiryawa, har da Ibrahim anin Papa, Papa ne yace yaje ya wakil ce sa, sunje kuma sun samu wacce Ammah ta gaya musu anje an kar i duk wasu shaida, abun ya zo musu da sau i suna zuwa masarautar suka fa i komai babu wanda ya tada husuma ko neman tada tanzoma, saboda wasun su daman duk sunsan gaskiya kawai dai babu wanda ya fito ya iya magana, Dan haka suna fa ar abun da ya kawo su akace za asauka abasu kujerar su, Amma sai Dady yace su bari dai sai sun ara shiryawa, sannan zasu dawo sai a ara yin komai a nutse, yanzun saboda abun da yafaru ne yasa suka zo sukayi musu bayani....., _____A angaren Dadyn Rasheeda, aure babu fashi duk da halin da yake ciki ta wani fanni amma hakan baisa ya janye maganar auren ba, domin gida har yafara cika da mutane sosai an biki dan kuwa gobe ma aurin aure, Rasheeda ma zuwa yanzu ta ha ura zata aure sa, saboda wayon da dady yayi musu, nacewa ai baban Bossay shima an sarki ne, dan haka idan ta aure sa mijin ta Bossay nan gaba shine sarki, shi kuma Meer da take cewa shi take so anriga anyi masa aure kuma koda ta shiga gidan baza taji da in zaman gidan ba saboda da ar uwar sa ce komai zaiyi sai ya fara yiwa waccen musamman ita da baya sonta, acin da taji labari kuwa tasha kuka sosai , saidaga baya ta ha ura ta yarda zata auri Bossay saboda ita bata son kishiya da ta auri wanda yake da mata gwanda ta fasa auren, amma kunya ta hanata kiran Bossay tabari kawai idan anyi auren zata basa ha uri ta shawo kansa, Yanzu hakama ana can cikin awaye ana ta shirye shiryen tafiya dinner, duk zumu in bikin da cewa za'ayi sati ana shirye shiryen sai gashi ba'ayi ko aya ba, Dady ya hana, itama kuma daman ta janye saboda bataso duk ayi Bossay ya i zuwa awayen ta suyi mata dariya shiyasa tace musu duk ta fasa, dinner ka ai za ayi sai aurin aure, _____A angaren Bossay kam yana aki a kwance babu lafiya saboda baya son auren hasalima babu wanda yagawa maganar auren wayoyin sa ma kuma