Sashe 2
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da yake jin suna taso masa daga asan zuciyar sa ji yake idan baikashe taba agunnan hankalin sa bazai ta a kwantawa ba, yana cikin sha ar tata, Waziri yafara arin jansa ta baya amma ko gezau baiyi ba, wani sirinji ya zaro daga cikin aljihun sa taf yake da ruwa aciki ko ruwan meye Allah masani, Meer bai ankara dashi ba sai jin saukar allaura yayi agefen wuyan sa take kansa ya fara juya masa tun yaba gani har ganinsa ya auke, a hankali ya shiga sakar mata wuyan saboda jikin sama gaba aya ya saki, suna kallon sa har yafara tafiya zai fa i saima matsawa da Waziri yayi dan kar ya fa o kansa a haka har yakai ga asa ya fa i agun, Numfashi ta shiga saukewa na wahala dan ba aramin sha a yayi mata ba, ruwa Waziri ya auko mata ya bata ta shiga sha da sauri da sauri saida ta shanye suka sannan ta jefar da robar tana an shafa wuyan ta, Ta kalli Waziri tace Allah kuwa yaron nan baida hankali arfi kamar na doki da bakayi sauri ba ai sai ya kashe ni kaji kuwa zafin da naji dan har na fara jin amshin lahira, an dariya Waziri yayi yace ke ai daga ganin zubin shi kinsan bazaiyi imani ba idan ya ri e mutum yanzu dai ai munyi maganin an iska, yau yaga samu yaga rashi, ta kalle sa cike da rashin fahimtar magananr sa tace "bangane ba yaga nema yaga rashi, Jinjina mata kai yayi yace" warai kuwa yaga samu yaga rashi dan kwa yana tashi babu abun da zai iya tunawa mugama gaya masa komai kuma mungoge masa sanin wannan allurar da nayi masa ai ta mantau ce ta idan ya tashi sai tambayi abun da ya kawosa nan ke ina ta aice miki ma saidai mukai shi makwancin sa dan bazai iya komawa da afar saba, an zaro ido tayi tace kana nufin zaiyi losing memory insa ne gaba aya, "A'a ba haka nake nufi ba ina nufin ba kawaidai zai manta abun awa biyu da yafaru dashi na baya, zai cigaba da harkar gabansa zaima manta da abun da yakawo sa gaba aya bare kuma ya tuna abun da muka gaya masa ko aya bazai tuna ba......... *Plsss ayi malej da wannan wallahi yau bamu samu wuta ba,* [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _____A'a ba haka nake nufi ba ina nufin ba kawaidai zai manta abun awa biyu da yafaru dashi na baya, zai cigaba da harkar gabansa zaima manta da abun da yakawo sa gaba aya bare kuma ya tuna abun da muka gaya masa ko aya bazai tuna ba........., Wata iriyar shu'umar dariya ta saki harda tafawa tace "shiyasa nake ara sonka na wajena aikin ka na kyau, yanzu meye plan inmu na gaba, dan naga alamar yaron nan da zafin sa yake bazai raga mana ba dole mu fara kawar dashi, kar muje muna kallon ruwa o yayi mana afa, Kallon ta yayi yace kar ki damu dashi a rana aya zanyi maganin sa in yasan wata ai baisan wata ba, daga yanzu duk wani motsin mu zai kasance akan idon mu zan zuba masa idanuwa akansa duk inda zai shiga za a kawo min rahoton sa daga zarar naga zaiyi min hauka zan nuna masa na fisa iyawa, kedai kibar komai a hannu na dan wannan ba wani babban abu bane da zaifi arfin na kar kisanar da kowa a ungiya, bare labari ya riske shi nasan zaifi auka da zafi magana har takai arshe, a zo afara tsari ba nutsuwa, gwara abi komai a hankali asannu komai zai dawo normal labarin zai ara shu ewa kamar da za a manta dasu kamar yanda aka yi abaya, Ah daman ni wazan gayawa, ai yaron nan fa yaban tsoro wallahi bakaji sha ar da yayi min ba nifa ina tunanin ma anya ba ya tare da aljanu masu arfi ajikin sa, Waziri ya anyi murmushi irin nasu na manya yace "ke bakiga zubin saba daman ai kinsan ya ri e mutum bazai ji da da i ba, yanzu dai duk ba wannan ba auko min wayata inkira Ab........, Shiru yayi da maganar yana kallon wajen ofa sannan ya maida kallon sa ga matar tasa yace "kamar motsin mutum nake ji fa yayi maganar yana kallon ta da kyau, an ma ale kafa a tayi tace anya kuwa gaskiya bana tunanin akwai wani ni banji motsin komai ba amma dai bari induba ingani tafa a tana arasa mi ewa tsaye, Tana tashi sai wayar sa ta auki ruru hakan yasa ta dakata da niyar zuwa wajen ofar ta nufi inda wayar sa take, tana aukowa tace kaji an halak ana maganar sa saiga kiransa, arasawa tayi wajen sa tare da mi a masa wayar, Ya amsa yana ara fa a murmushin fuskar sa yana kar ar wayar sai sukaji arar waya es kamar an auki hoto da sauri ya ara maida kallon sa ga bakin ofar, Sai kuma ya ara kallon ta kamar azu yace "kinji abun da naji yanzu ta e baki tayi tace haba kaidai wallahi kana neman kazama ma tsoraci ba wani abu da naji kasan ance marar gaskiya ko a ruwa gumi yake shiyasa abubuwa suka fara yi maka gizau amma dai bari dai in duba maka kaga zahir saika daina tsorata haba sai kace bakaiba kana neman ka canza da tsoro, an murmushi yayi tare da amsa wayar yana jinjina kai dan ya yarda da maganar ta ta, Ita kuma ta nufi bakin ofar tana ara tsokanar sa da matsora ci tana dariya......., _______Cikin zaro ido cike da tsoro da fargaba tayi baya zata fa tana shirin fashewa da kuka, Azeema dake gefen ta tayi saurin toshe mata baki tare da janta baya da sauri suka bar gurin ofar gudun kar asirin su ya tonu, suna fitowa waje Ameesaha ta fashe da kuka ta rungume Azeema, Azeema da itama jurewa kawai take tayi saurin kamo hannun ta suka bar gurin gaba aya basu nufi inda mutane suke ba can bayan wani waje suka nufa gurin da ba mutane a wajen, Saida suka je sannan Azeema ta zaunar da ita akan wani an tudu ta dafa kafa ar ta tace besty plsss dan Allah kiyi shiru ki nutsu miyi magana, kada wannan maganar ta sa kifita daga cikin hayya cin yakamata ki aro jarumta kisaka wa kanki bafa mutuwa yayi ba, Cikin kuka Ameesaha tace "besty bazan iyaba wa annan mutanen sunfi arfi na kinfa ji me sukace sai sun tarwatsa rayuwar mu shin me muka tsare musu gwanda ma kawai inje ingaya musu mubar gidan nan nidaman hankalina bai kwanta ba acikin gidanan idan bamu barmusu gidan ba kashe mu zasuyi mumu duka gashi yanzu sun fara takan dadda ta wata il ma yanzu sun kashe ta tana fa ar haka ta ara fashe wa da kuka tana fa awa kanta, eta Azeema tayi tace "kidaina fa ar haka in sha Allah ma dadda bata mutu ba tana nan da ranta zata dawo ku cigaba da rayuwa kuma acikin gidan nan kisa Allah aranki babu abun da suka isa suyi muku wanda Allah bai muku ba, abun da nakeso dake shine kiyi shiru, nifa banma ga abun tada hankali sosai ba tunda idan suna ganin shi baida shaida mu ai muna da ita kama ta yayi ma ki godewa Allah da Allah ya kawo mu akan lo aci kisan ba yin kanmu bane Allah ne ya aiko mu, dan ya taimake kune shiyasa mukazo gurin, ki godewa Allah yanzu da bamu zoba da shikenan kamar yanda yace yaga samu yaga rashi hakan zai kasance saidai kuma gashi ta Allah ba tasu ba samun ya tabbata kamar yanda yace sai da warar hujja za a yarda dashi to gata munsa mu duk wanda yaji wannan maganganun nasu ai dole ya yarda, ko ya kikace kamata yayima kiyi murna ba kuka ba, please besty kiyi shiru kiban hankalin ki mu tattauna akan maganar nan kinji, Shiru tayi tana nazarin maganganun ta atake kuma maganganun tsohonnan suka shiga dawo mata walwa tabbas yanzu ta yadda wanda zai nuna maka soyayya a fili ba lalle yazama masoyin ka aba ini ba idan tayi la"a kari da Waziri da suke uwa aya uba aya da papa amma ji yanda yake da mugun nufi akansa da iyalen sa, alhalin a zahiri nunawa yake babu wani abu to an uwanka ma da kuka fito ciki aya ma yana zalintar ka ina kuma ga wanda ba ha in iya bare na baba, babu abunma da bazai iya aikata maka ba, Azeema ce ta ta ta ota ganin tayi shiru bata ce komai ba, yasa ta an dafa kafa ar ta tare da kiran sunan ta, Hakan yasa Ameesha katse tunanin da take tare da agowa tana kallon Azeema, Hannu Azeema tasa tashiga yi goge mata hawayen ta, tace "tunanin me kike? an murmushin ya e Ameesha tayi ta girgiza kai tace "ba komai. Ita ma Azeema murmushin ta mayar mata dashi sannan tace "ko kefa haka nake son gani ke da zaki zama babbar lauya jaruma ki watowa ahalin ki fansa da mahaifinki ko kin manta labarin da kika ban kince mahaifin ki yace kiyi karatu kiyi shari'a da ma iyan sa ki fito dashi daga gidan yari kin tuna? Kai ta aga mata tana an sakin fuskarta harda murmushi tunawa da tayi zata ha u da mahaifin ta wataran gashi ana cewa suna kama sai taji kawai ta fara hasaso shi, ta osa ta gansa, sosai tuna hakan ya an sata farin ciki, ha oranta har suna fitowa waje ta gyara zama tana fuskantar bestyn tata da kyau tace "na tuna bestyna Allah ya barmin ke inajinki yanzu ya kike ganin zumuyi da videon nan, Azeema itama cike da farin cikin ganin ta