Sashe 3
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saki ranta, ta zauna kusa da ita tace yauwa haka nake sonji awalli ta kuma anwata, an hararar ta Ameeaha tayi jin tace anwata, tace "a ina nazama anwarki mutaso tare da ke ki wani cemin anwar ki ko wata aya fa baki ban ba.., Azeema tace "Allah ko Aunty babba to bari kiji lo acin da aka haife ki da wayona har goya ki nayi abayana nida yaya saleem har fa a muke akan goyaki, ke har wanka ma namiki kawai maleji nake awance dake amma ruwa ba sa'an kwando bane yarinya, Dukan wasa Ameesha ta kai mata a kafa a tace "wallahi banyarda besty arya kike Allah kuwa amma bari zamu raba musu muje gurin dadd....., Kasa atasawa tayi sakamakon tunawa da ita da tayi ashefa bata nan yanzu Allah ne ka ai yasan halin da take ciki yanzu jikin ta taji yayi sanyi, Lura da hakan yasa Azeema saurin kawar da zancen tace besty kinsan me? kai ta iya girga za mata kawai, Daman Azeema tasan bazata samu amsar baki ba daga gare ta dan haka saikawai ta share ta, ora da cewa "besty kina saurare na, dole ki tashi tsaye ko ince ku tashi tsaye dake da an uwanki domin ku ka ai me da zaku iya taimakon dangin ku dole ku ha a kai wajen yin binciken ku yazama na bakin ku tare duk abun da ata yasani ya sanar da aya tsintaiya aya bata shara dole ku ha a kanku, duk wani wanda zai taimake ku ba kamar yanda zakuyi ba mu namu kawai mu baku wata gudun mawar a wajen binciken ku bamu da ikon shiga wasu hurumin domin bamu ya shafa ba, kune zaku tsaya tsayin daka kuma kuna da damar shiga lungu da sa o na cikin gidan nan wajen aiwatar da binciken ku, ku taka wanda kukaga dama ba kamar muba duba da yanda yayi ya tara duka mutanen awane aya yana da iko dasu shiyasa yayi musu haka kuma dolen su suje koda ace da makiran acikin su amma mutum bai isa yayi jayayya dashi ba, dole yabi umarnin sa, amma idan bashi ba akwai wanda ya isa yasa su suyi haka idan kika cire manyan gidan, an dakatawa tayi da maganar batare da ta jira amsar taba ta ci gaba, Yanzu nidai a shawarar da zan baki itace wannan videon da muka auka kar mubar kowa yasan dashi ko zuwa gobe ki sameshi a aki kar kiji tsoran sa kiman ta da wannan babun ki auki babun taimakon junan ku zakuyi naka sai naka dole zai fahimce sa kiyi masa bayanin komai sannan ki bada videon shi zaifi adana Sa akan yana wajen mu, daga nan kuma sai mufara sa ido akan kowa bincike mutane da yawa ganganci ne saboda zuciya bata da ashi wata il za a iya samun mai ru iyar zuciya yana cikin ku yagama sanin sirrin ku daga baya kuma azo asiye sa da ku i ya canza ra'ayi to irin haka sai kiga ana ta abu amma ankasa cimma nasara akai arasa a inda matsalar take kiga duk abun da aka ulla sai ana fatan nasara sai kiga ya warware, amma idan yazamana muhimman abun yakasan ce agurin ku inyaso sauran da zasu taimaka muku kuma irin mu baiwuce na muje wani waje ko mu nemo muku kaza ko mu tsaya muku awaje kaza irin haka duk zai iya faruwa kuma zamu taimaka muku zai zamana ana taimaka muku amma su kansu wa anda suke taimaka mukun basusan ta amaimai inda kuma dosa ba ina fatan kina fahimtar inda zance na ya dosa, Cike da gamsuwa Ameesha ta gya a mata kai aranta tana mamakin yanda akai tunanin ta yazo aga dana tsohon nan, Azeema taci gaba da cewa"bari in barki haka kar tunkina fahimta ki daina ganewa yanzu dai abun da zakiyi shine kiyi masa bayanin kuma ki basa sannan abu nagaba shine dole asan abunyi a shekarar nan mu zana jarrabawa gaba ayan mu, mu ha ura da sss 3 innan muyi gaba sannan mudage da karatu musamu result me kyau mushiga University ta yanda zakiyi sauri ki gama karatunki idan Allah ya taimakeki kisamu kifara aiki da wuri kinga koda hanya ne sai ayi mana nima can zantafi afarki afata, nasan tunda akwai ku i hakan bazai bamu wahala ba ko jinkirin rashin samun aiki, kinga komai zaizo mana da sau i ana tunanin fa amma ke ya kika ce, an jimm Ameesha tayi tace "eh to ban i ta takiba maganar gaskiya ce amma dai bari muyi maganar da maama inji me zasu yanke akai sai ayi komai da wuri, amma ba kya ganin kuma yanzu idan na surfafa da karatu taya zamu iya yin wani bincike hakan kamar zai raba min hankalina biyu ne daga arshe inzo inkasa yin aya, ga karatun low da wahala ga kuma tsawon shekarun da zamu auka duk da bansan shekara nawa bane amma dai ina ganin kamar za a au lo acin kafin nan kuma su ai tuni sun aiwatar da udurin su akan mu, "Haba besty kar ki damu da wannan bakisan ana iya shekara goma ba ana case aya ya i kammaluwa saboda rashin shedu da hujjoji sai kiga ana ta aga ara, ai babu abun da za afasa na bincike acikin gidan nan karfa ki manta bake ka ai bace ga yayanki ga maama ga su Abu da ummy ga kuma su sam da su bossay kowafa yana kan bakansa na binciken abun da nake miki magana koda an kamasu kinga dole sai an shigar da ara to idan aka shigar da arar kuma babu wanda zai tsaya muku duk da hujjojin da kuka tanada dan ganin sunyi nasara akanku zasu iya biyan ko nawane wajen kawar da wa annan hujjojin naku su zama basu da amfani ko kuma asiye lauyan da zaku dan awa case in naku daga arshe a watsar da shari'ar ke duniya fa yanzu cin hanci yayi yawa babu abun da baza a iya yiba mutu ar aka bawa mutum ku i yanzu zaki ga mutum yacanza daga nagari ya koma na wiwi saboda ku Ameesha tace "kuma fa hakane to shikenan duk da hakadai zamuyi magana amma ba yanzu ba saboda halin da ake ciki yanzu bata makaranta ake ba ga dadda da ta ata kinga hankalin su duk ba akwance yake ba amma da zarar an an samu nutsuwa zanyi musu maganar kar kidamu mudai ci gaba da addu'a Allah ya taimake mu ya dafa mana, "Ameen" Azeema ta amsa mata sannan suka mi e daga gurin zasu bar gurin juyawar da Ameesha zatayi taga wani ya juyawa da sauri shima yabar gurin gaban ta taji yayi wata irin fa uwa, cike da fargaba hawaye har sunfara taruwa a idon ta tace besty mun shiga uku wai meyasa abubuwa suke zuwar min a haka, Cike da rashin gamsuwa Azeema take kallon ta tace "me kuma ya faru? Cike da rashin nutsuwa bakin ta har yana har ewa Ameesha tace "besty kingan sa can yanzu yabar wajen nan shikenan asirin mu ya tonu yagama jin duk tattaunawar da mukayi zaije ya fa a musu nasan baza su barmu da rai ba besty ya zamuyi yanzu, Azeema ma ba aramin razana tayi ba da ganin mutumin basuga fuskar shiba kawai dai sunga bayan sa, dan haka bazasu iya sanin ko waye ba, yar Azeema ta iya aro jarumta da nutsuwar ta ta dawo da ita jikin ta sannan tayi saurin ri e hannun Ameesha tace zama ko jinkiri ko maida yanda akayi bai taso ba mayi daga baya muyi sauri mutafi muje can tunkan su cinma mu a harabar gidan nan muje mu oye wayar nan kafin ya farfa o ayi gaggawar sanar dashi nasandai ai aryar su su shiga ciki suce zasu wata kuma koda sun kama mu ai bazasu ta a samun abun da suke nema ba, yanzu abu na gaba da zasuyi shine yanda zasuyi su samu wayar nan, tana maganar cikin sauri kuma tana jan Ameeaha suna sauri kamar zasu tashi sama ko gabansu ma basa kallo tafiya kawai suke, Ameesha ce ta juya bayan ta an ji take kamar ana binta amma da ta juya bata ga kowa ba hakan yasa ta ara aga afa suka cigaba da saurin Allah ya taimake su har suka arasa inda Meer yatara mutanen nan, nan inma basu tsaya bi takan kowa ba suka wuce part in maama Saida suka shiga sannan suka samu damar dakatawa da tafiyar da suke, acin da suka shiga babu kowa afalon daman sunsan hakan zata faru baza su tadda kowa ba,saboda lo acin da suke waje azaune su maama suka fito da shirin fita dalilin zuwan su wajen Meer kenan maama ce tace suke su kirashi yazo ya sallami mutanen nan yabari sai zuwa gobe yanzu fitar sauri takama su yadawo ya zauna a part in tare da su Ameesha, suna ai kansu kuma suka fita daga gidan, su Amra kuma daman tunkafin lo acin momma ta kirasu ahiyasa basu tafi tare da su ba, lo acin suka ai ne, shine su kuma sukaje kiransa daga nan kuma kunnuwan su suka jiyo musu maganganun da Waziri yake Azeema tayi saurin auko aramar wayar ta tayi musu video da ita, duk da ba agani sosai amma dai ana iya gane fuskokin su, da suka ga ba kowa a falon suka juya suka ulle ofar da mu ulli duk da akwai masu tsaro a wajen babu ta yanda za ayi su bari wani ya shigo amma Saida suka saka mu ulli ajiki sannan suka nufi akin Meer suka shiga neman inda zasu oye wayar har sun bu e jakar kayan sa zasu saka wayar sai, Ameesha tace besty muke ta wahalar oye waya me zai hana mu zare memoryn daga jiki mu oye shi inyaso sai mu fita da wayar mu barta a hannun mu ma koda zasu ganta idan ma sun wata bamu da matsala da hakan, Azeema tace "eh kumafa hakane tana daf da zarewa idon ta ya sauka akan wayar dake kan bedside drowar da sauri take ta auka tana dannawa taga ba password ajiki tace bari mu fara turawa duk incase dai duk da nasan bamai