Sashe 84
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara fitowa sannan ya yasa hannu ya fito da Dadda, tare suka jera, Dadda gidan ta ringa kallo sai ta tuna lo acin da ta fara shigowa neman shalelen ta, tana ta kallon gidan har suka arasa part in su Maama, da sallama suka shiga, ciki, babu kowa a cikin falon dan haka suna shiga, Abban Ameesha ya aga murya yace Maama Papa gamu mun dawo ku fito kugan ta, Dariya Dadda tayi tace "kai ya zaka fara kira min wasu al'umman daban, to ba wanda zangani, jikalle kawai nake son gani ba wasu tsaffi ba, da bansan dasu ba, Bossay da ya shigo yanzu yaji abun da take cewa yace "Ke kuma gajen ha uri to ai jikar taki bata nan kamar kura ta cinye ta, kwanaki da wasu maza suka fita da ita ai basu dawo da ita ba, dan haka sai kalli wa anda ba kyaso in ko kuma mu mayar da ke inda muka auko ki, in bazaki iyayiwa mutane shiru ba, ke bakin ki kullum haya haya, "Yo inajin dai ba da bakin Aminatu nake suruntun ba, kuma bakai ka dawo dani kaida a tunanin ka idan takaine zan yarda indawo ai da inbiyo ka mu dawo gwanda inmargaya, dan haka kaja bakin ka kamin shiru kaga nifa karka ara yi min magana, ina farin ciki baza atan raiba, kuma bakin ka ya sari anyen kashi na me jego mutuwa saidai kaga anayin ta agidan ku amma ba anan ba, saidai idan gyatumar ka kurar tacinye, kaji mu da an banzan yaro watakon har yanzu baka canja hali ba to wallahi ka fita daga idona tun kan na zubawa idon barkono, Bossay zaiyi magana, Abban Ameesha yayi saurin cewa Dadda ki kwantar da hankalin ki babu wanda ya isa ya ata miki rai rabu dashi, jikar ki ta nan babu abun da yasame ta lafiyar ta alau, wata il suna makaranta shiyasa baki gansu anan ba, amma nasan suna kan hanya, yanzu zasu shigo, "Allah Abba itace da wata magana matar nan fa ba'a iya mata maimakon tayi shiru ta jira anuna mata komai amma sai tayi gaba ga i, nifa dama anbarta ta lulu mutum ya tsufa sai in mutuwa, "Kai kai wallahi ka kiyaye ni kaga zo ka fita daga gurin nan,daman haka kake banta a sani ba, to wallahi akanta zamu ata da kai, zo ka fita, cewar Abban A, Dadda harara ta watsawa Bossay tace "ai indai wannan ne ka an ma kagani, wallahi kaf duniyar nan babu yaron da ya raina ni irinsa, duk maganar da yaga dama gayan yake saboda bashi da ta ido wallahi kaide bakayi gadon arzi i ba irin na an uwanka, wai me yasa ma kake cigaba da bibiyata, ka fita harkata tunkan jikinka yagaya maka, dan zansa wannan basumuden ya karkarya min kai, "Ah ah Oyo Oyo suka jiyo muryar Maama tana fa a tana fa a murmushin ta, ta araso gurin, sannu ku da zuwa kunsha tafiya, sai yau tun jiya muke zuba idon ganin ku, Murmushi Abban Ameesha yayi yace wallahi bamu samu damar dawo wa jiya ba, sai yau ta samu lafiya, Itama Dadda sakin fuskar tata tayi sannan suka gaisa, tare da komawa kan kujeru suka zazzauna, Dadda de duk a age take ta ga shalelen ta dan haka ta kasa ha uri tace "wai ni sai yaushe zata dawo ne nifa in ba yanzu zata dawo ba ku kaini inda take ni inje inganta, dan wallahi ita ka e nake son gani, Maama ce tace "ai yanzu hakama suna kusa da gida yanzu zaki gans......., Shiru tayi sakamakon maganar su da tajiyo, sai tace to kinji suma sun dawo, Da sallama Azeema da Ameesha suka shigo cikin falon, Dadda ce ta riga kowa amsawa da "wa'alaikissalam shalele na, Cikin mamakin ganin ta da zaro ido Ameesha tace DADDA..!!!! itama Daddar me iwa tsaye tayi tace "shalele na, ina kika tsaya ne tun azu na dawo nake jiran ki, Da gudu Ameesha ta kwasa tare da yin cilli da duk wani abu dake hannu ta, ta tafi gurin Dadda tana zuwa ta fa a jikin ta, Dadda saboda murna da farin cikin ganin ta, bata san lo acin da tayi sama da Ameesha ba, ko nauyi bata jiba, harda suyin juyi da ita, Sannan ta sauke ta, nan suka shiga sauke nufashi, Ameesha tace DADDA nayi missing in ki irin over in nan, gaba aya duniyar bata min da i da ba kyanan babu wanda yake kula dani kowa baya sona kamar ke har auren......., Sauri tayi ta rufe bakin ta bata arasa ba, idon ta ta mayar kan Bossay sai taga yana kallon waya wata oyayyir ajiyar zuciya ta sauke da Allah yasa bata arasa ba, Sadda kam itama zayyano mata yanda tayi kewar ta ta shiga yi, kuma batayi tunanin komai ba akan maganar auren da tace, Azeema ma arasowa tayi suka gaisa da Dadda cike da farin cikin ganin juna, nan suka rikice da zance wannan yace wannan, wannan yace waccen ko gajiya da surutu basayi, kowa kaga fuskar sa auke take da farin ciki da annuri marar misaltuwa......, ________MEER Basu sha wahala ba, gurin gano inda tsohon yake domin suna zuwa yayi wa masu shagon nan jan ido akan inbasu fa i inda yake ba duk sai ta kashe su domin yaga jakar sa ranar dan haka kawai su fa i inda yake, Duk da haka in fa a sukayi, saida sukaga de dagaske yake zai iya kashe sun, dan har yafara kai musu mazga, aya yayi saurin fa a yace, "yana cikin dajin bayan mu amma yanzu yana cikin garin arsa ce ba lafiya an kwantar da ita a asibiti, sai Meer yace su tafi asibitin..... Nan ya tisa yeyar su, suka shiga mota suka tafi asibitin dake cikin unguwar, Sune agaba su Meer na biye dasu baya har suka arasa bakin ofar akin da take, turawa sukayi suka shiga da sallama, Tsohon dake zaune a gefen matar yana bata abu abaki, ya amsa musu sallamar batare da ya ago ba, saboda yasan muryar su, shiyasa bai ago ba ya amsa, sannan yaci gaba da batan da yake, Har ciki suka araso, sai bayan sun shigo suma su Meer suka araso gaban gadon, Batare da tsohon ya ago ba, yace "kunga ai da baku zo bama, dan har sun bamu sallama, yanzu nake shirin dawowa ma, "Daidai kenan sai muwuce haka muke so daman, da sauri tsohon nan ya ago har cokalin hannun sa na fa uwa, jin muryar da bai ta a tsammanin jinta ba, Meer ne yace "sannu da uya, sai ka taso mutafi, iyalen ka na can, e rai tsohon yayi yace "kaga an Allah ka fita daga rayuwata me yasa kake bina ne, ko kasanni, ne, daga ha uwa rana aya amma duk inda ka ganni sai ka biyo ni me kuma ya kawo ka, nan, to ni babu inda zani bani da wasu wa anda nasani, a rayuwata nika ai ne, Meer yana kallon tsohon da yabawa arfin halin da, "hmmm oh har wa annan duk baka sansu ba, yafa a yana nuna masa hotunan su da ya tura a wayar Bossay, Cak tsohon yadaka ta, da komai, sai kuma ya fara kalle kalle shikenan yaron yakamasa bashi da wata hanayar da zai ara gocewa dole ya amsa, "Kayi shiru ko baka san suba, suma, Shiru yayi anama, sai daga bisani idon sa har ya fara canza kala, zaiyi magana, Meer yace ya isa kar kace yanzu dare nayi Please ka shirya mutafi, in amincewa yayi da farko har saida matar tace Baba wai akan me kuke magana saboda ita bataga hoton da yake nunawa ba, indai kasan shi mutafi mana, kaifa kace min adaji muke rayuwa, to me yasa zamu koma daji bayan wannan an uwan naka yace mutafi, dan Allah mutafi, danni fa daman bazan iya komawa inzauna a daji ba, da inma dan bana cikin hayyaci na ne, Babu yanda tsohon nan ya iya dole ya amince dan yasan halin ar tasa kodan samun farin cikin ta dole ya amince, nan yace musu ya amince su tafi, Haka yace su jirasa yaje gurin doctor ya dawo, bayan ya fita, Meer yayi ta kallon matar, ya ura mata ido ko iftawa bayayi, harsai da ta fahimci kallon da yake mata, da tayi shiru amma taga abun nasa ba na arewa bane, hakan yasa ta ha e ranta tana mishi wani irin kallo, tace Malam kallon fa, bansan kallo Please, tana fa ar haka ta juyar da kanta gefe, Saurin janyewa yayi cike da kunyar kama san da tayi yana kallon ta, baisan lo acin da yace "I'm sorry ba" ko kallon sa batayi ba, tunda ta juyar da kanta, bata kuma kallon inda suke ba, Shi kansa yayi mamakin jin yabata ha uri kuma yanda tayi burus da su hakan bai ata masa rai ba, sai jima yayi matar ta burge sa.... Jinjina kan sa yayi kawai aransa yana ayyana yanda ya fahimci abi'unta, ita bakamar mahaifiyar ta take, kamar tana da miskilan ci kuma mafa aci ce daga ganin ta, yanda tayi da bakin ta tana yatsina fuska sai yaga kamar Ameesha, anan kamar su ta fito sosai, amma normal kallo idan kayi mata in ba kamar jini ba basa kama, Suna cikin haka tsohon ya shigo tare da Doctor nan yayi musu bayanin duk abun da zasuyi da kulawar da take bu ata da abun da bata so da abun da take so, duk saida yayi musu bayani sannan yayi musu rubuce rubuce ya sallame su, Daman ba wani kayan arzi i gare suba, ita de lo acin da yakawo ta asibitin ya siyo mata wata sabuwar doguwar riga ita ka ai ce dan wan anda yazo dasu an jefar dasu, sai an kayayyakin abincin su duk de suka farka ta komai, sannan ta sauko daga kan gadon da afar ta take takawa jikin ras kamar ba wacce ta tashi daga kan gadon asibiti ba, Haka suka fito waje har suka karaso inda motar su take, a bun mamaki da sauri Meer yaje ya bu e mata mota, yana cewa bismillah, an kallon sa tayi ka an badai tace masa komai ba kawai ta shiga, Sai