← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 105

Sashe 18

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace "baby kinga abun da dadyn ku yayi ko ai na gaya miki zan kawo miki shi har gabanki, ko bashi bane ya arasa maganar yana age girar sa alamar tambaya, yar ra iya agowa ta kalle sa sannan ta jinjina masa kai dan batama samu damar bu ar bakin taba tace wani abun, Juyawa yayi gaba ayan sa yana kallon ta sanann yakama hannun ta suka zauna akan kuje ra saj yace "maye hakan kuma kince kina bu atar ganin sa amma kinzo kina uya babu abaun da ya isa yayi miki saboda baya cikin hayya cinsa kuma komai kikayi masa babu abun da zai iya, ki yarda dani kinjj ko yanzu gashi agaban ki kifa i duk abun da kike so ayi masa, wu a da nama na hannun ki, Girgiza kai ta shiga yi tana cewa "Dady ni na ha ura dan Allah kawai a fita dashi ni wallahi tsoron sa nake ji bazan iya yi masa komai ba, kasa a mayar dashi inda yake, ina son sa kuma zan aure sa amma bata irin wannan hanyar ba, zan koma inda yake rayuwa zan sameshi ta cikin sau i, yanzu da ka gusar masa da hankali ko ma meye ai ni bazan ji da i ba nafi so inma ramuwar zanyi in rama yana cikin hankalin sa batare da gushewar hankalin saba yanda zaifi jin ciwon abun kuma yayi da nasanin abun da yayi min, Dady zaiyi magana kenan saiga shigowar su momy gaba ayan su, su su biyar in suka shigo kowanne bakin sa auke da sallama suka shigo, saidai basu araso cikiba duk suka ja burki suka tsaya suna kallon Meer da mamaki, momy kam da sauri taja baya gudan kada yagan ta, Ganin su da Rasheeda tayi sai kawai taji wata dauriya da warin gwiwa sunzo mata atake ta cire tsoron da take yi masa, ta mi e tsaye tana sakin murmushi tace "sannun ku da zuwa ku araso mana kunga abun da nake gaya muku ko, gashi agabana, kamar yanda Dady na yayi min al awari gashi ya cika min dan hama burina ma yana daf da cika, zai zama nawa kamar yanda nayi tunani tun farko zai zamo nawa zai dawo kan tafin hannuna sai yanda nayi dashi zan juyasa son raina sai abun da nace yayi shi zaiyi, Duk surutun dai da take musu babu wanda yayi gigin tofa nasa bakin aciki dan har yanzu kowa da guntun tsoron sa aransu dan abun da yasama suka zo suna tunanin kamar arya take fa a musu hakan bazata ta a yiyuwa ba amma sai gashi ga mamakin su wai sunzo sun tarar dashi agidan su, abun ba aramin aure musu kai yayi ba musamman momy da tafi su sanin ko waye shi taya akayi har suka iya kamosa, Kusa dasu ta araso tare da kama hannun wansu tafara jansu zuwa gaban Meer dake zaune har yanzu kamar mutum mutumi duk yana jin su amma bazai iya yin komai ba ko tashi tsaye da kansa bazai iya yiba, Kamar sokaye haka suka zama suna kallon sa, Dady da yaga kallon nasu yayi yawa sai ya dakatar dasu ta hanyar cewa, duk su samu waje su zauna, Ba musu suka zazzauna, suna zama saiga mom itama ta sauko tana arewa yaron kallo, Tundaga sama take arewa Meer kallo har ta araso gurin idon ta akansa bata daina kallon saba, lo aci guda kuma taji ya kwanta mata arai taji tayiwa arta sha'awarsa, atake zuciyar ta tabata dole tasan yanda zatayi ya kasance ma aurin arta ko ta halin a sai ta ha a jini dashi dan tana ganin sa ta yarda da maganganun fatima (momy) tasan sun tara dukiya idan fa ha a jini kuwa dashi ai ba aramin morewa zasuyi ba daga ita har arta ta, duk a anan lo aci take wannan tunanin, Itama zama tayi tare da maida dubanta ga Dady tace "Amma fa babu abun da zamu ce maka sai godiya gurin tsayawa ka jajirce wajen nemowa arka farin cikin rayuwar ta kayi namijin ari ai ni ina ganin kawai aha a su auren nan nasan zaka iya, yanzu kuma ta ha ura da batun aukar fansa akan sa mubi ta bakin nata abar sa ya tafi in amaida shi inda aka auko sa, zamu nemeshi daga baya yanzu ai ga shiga hannu tunda har ansan inda yake, bamu da wata matsala da hakan, ko ya kagani dan ni wallahi sai nafi kowa farin cikin auren nan nasu, an gyara zama Dady yayi yana ganin ta da kyau yace "kina ganin hakan mai yiyuwa ne taya zai amince da ita ya aure ta, ni ina ganin wannan maganar ha in ku ha ura da shi ni banga abun da kuka gani ba kuke son ha a aure dashi, ni aganina na kawo sa nanne kawai ta fa i hukuncin da za ayi masa a rama mata dukan da yayi mata mu azabtar dashi tayanda bazai ara dukan wasu matan ba, asa ya shiga hankalin sa akoya masa hankali, daga nan amayar dashi inda yake bashikenan ba mu rabu ko ahanya ya ganta ko kallon banza bazai kuma yi mata ba, Rasheeda murya kamar zatayi kuka tace "Allah kuwa Dady ni inason sa ahaka kuma saina aure sa kama daina wannan zancen ni nace na ha ura da hukun cin yanzu zan rama idan munyi aure ta wata hanyar daban amma wannan maganar abarta, Shiru Dady yayi yana ara tunanin ta yanda za afara wannan maganar auren da suke so ayi bawai yanajin tsoron ko bazai iyaba, a'a kawai dai yana tunanin idan akayi auren arsa zata iya fuskantar wasu abubuwan daga gareshi saboda yaji labarin sa gaba aya yasan baida mutunci babu abun da bazai iya aikawa ba idan yana cikin hankalin sa yanzun ma dan yasan babu abun da zai iya yi musune sakamakon allurar da wani likita yabashi yayi masa, shiyasa yakasa komai, Mom ce ta katse masa tunanin sa da cewa "my daughter ai banga laifin kiba dole kisoshi kar ki damu kamar kinsame shine kin gama ki kwantar da hankalinki kamar ma anyi auren angama, amma saidai kiyi ha uri aure bazai yiyu nan da sati aya ba, dan sai nayi waran shiri na musamman akan sa, ki bani nan da sati aya komai zai kammala daga nan kuma maganar aure zata fara, kafin nan ma kamar yanda kikace zaki koma jikin sa to dole ta wannan hanyar za abi wajen ara kusancin ki dashi da kuma iyayen sa zan miki shiru na musamman, kafin kishiga cikin gidan su, Mayar da duban ta tayi kan Dady, tace nasan zaka iya aikin ka anan shine kasamo mana hanayar da zata shiga cikin gidan su cikin sau i, wannan karamin aikine awajen ka nikuma zanji da sauran, Tashi Rasheeda tayi daga inda take ta koma kusa mom in tata ta rungume ta cike da farin cikin da ya cika mata rai fal, ta rungumeta tana ihu tana fa in "mom ashedai kema kina sona daman haka kike sona bansani ba, gaskiya inayin ku daga ke har Dady Allah ya barmin ku, ta arasa maganar ta koma kan su Zee da suka zama an kallo kamar sun samu TV agaban su haka kowanne yayi shiru yana jinsu, suna abu kamar a film su ko kunyar suma basujiba babu ruwansu suke irin wannan maganar agaban su hakan bai dame suba ko a kwalar rigar su, amusu hannu ta shiga yi tana dariya tana cewa kutayani da murna yau na tsinci kaina cikin farin cikin da banta a tsintar kaina dashi ba, idan hakan ta kasance kuma kuna da naku kason kowannen ku zan tura masa 1m acikin account in sa, Nan suka shiga taya ta murna suna washe baki wanda iyakacin kan baki ba har zuci suke yin saba, Suna cikin haka aya daga cikin wa anda suka kawo sa ga shigo da sauri auke da sallama abakin sa, yace "Alhaji akwai matsala fa yanzu doctor ya kirani yace allurar nan fa ashe wai aikin ta na 30 minutes ne daga nan zata sake sa bazata ara aiki ba saidai idan wata aka ara yimasa, kuma a iya iyasina kamar saura minti uku mintunan su cika dayi masa allurar idan ban manta ba arfe takwas da minti arba'in da biyar akayi masa kuma yanzu tara da minti goma sha biy........, Ai tun kan ya arasa maganar Dady ya mi e tsaye cike da tashin hankali ya daka masa tsawa yace "uwar me kuke jira to kasan da hakan kuma shine baku sanar dani tun wuri ba, wallahi idan kuka sake lo acin nan ya cika baku fitar min dashi daga cikin gida ba gaba ayan ku sai ranku yayi mummunan aci, wawaye kawai, Da sauri mutumin yaja da baya ya juya yaje ya kira sauran, suka fara arin fita dashi, Dady ne ta kalli agogon dake manne a falon yaga tara da minti sha hu u har ma ta an gota, Wata mahaukaciyar tsawar ya kuma daka musu yace baza kujashi ba, Duk suma sun tsorata sun rasa ta yanda zasu aga sa saboda wani irin nauyi da sukaji yayi musu, sun kasa aga sa, Su Rasheeda gaba ayan su suka mi e tsaye kowannen su cike da tashin hankalin abun da zai faru idan lo acin ya cika, saboda basu san mai suke nufi ba, Su Zee ma anmi e tsaye amma su da suka fi sanin waye shi tuni suka sulale suka haye sama momy ce akan gaba tana tafiya tana sakin dariyar mugunta acikin ta ganin yanda hankalin su duk yatashi tsoro arara akan fuskar Dadyn Rasheeda abun ba aramin ayatar da ita yayi ba, saboda tsabar mugunta har ta tafi sama sai ta dawo babu wanda ya kula da saukowa warta tabi tajikin labule ta fice daga falon kafin ta fita kuma ta zare mu ullin falon tana fita ta rufe ofar tare da saka mu ullin ta ulle su ta waje, Tana rufewa ta fashe da dariya harda tsugunnawa tana ri e ciki tana tsalle, a fili tace "ashe yau da kallo bari inje inbaza idanu can wajen window ta zagaya ta yanda zatafi gani da kyau ta taka abu tana le en su babu
Chapter 18 · 0% Book details