← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 105

Sashe 25

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ita, agaba kowa aka shiga kunce buhun ana bu ewa saiga Hindatu aciki, Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un mutane suka shiga fa i wasu suka fara kuka, ai tuni aka manta da wanda yakawota hankalin kowa ya koma kanta, Suna cikin wannan koke koken saiga motar Waziri nan ta danno kai cikin masarautar ganin mutane dayawa yasa yafara sakin murmushi yana jin sanyi aransa zaton sa dawowar tane yasa aka ha u haka tunda daman boka yagaya masa za a dawo da ita, Da murnar sa fal rai ya arasa wajen tun kafin ya daidaita parking yayi saurin fitowa daga motar yana nufo inda mutanen suke ga mamakin sa sai yaga duk ana binsa da wani irin kallo wanda yakasa tantance kallar sa, Gurin ya arasa cike dan shan jinin jikin sa ganin kallon da mutane suke yi masane yasa yafara jin wani iri......., _Ayi malej zuwa gobe plss bansan tsallaken rana gwanda ko yayane inringayi idan bansamu damar yi da yawan ba_ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _____Gurin ya arasa cike dan shan jinin jikin sa ganin kallon da mutane suke yi masane yasa yafara jin wani iri......., Yana arasawa gurin da mutanen sukayi rumfa yafara tambayar mai yake faruwa, Gwaggo da zuwan ta kenan wasuma basu san tazo ba sai ji sukayi kawai tace "uwar kace ta faru ebabe marar mutunci makiri mai fuska biyu Allah wadai da haihuwar ka, wanda bai gaji mutunci ba da sanin yakamata kai muguntar taka karasa a inda zakayi ta sai akan an uwan ka da matar ka dake kai kawo iya shege da warewa awajen iya makirci, watakon dan kana tsoron karta tona maka asiri shine zaka kashe ta, marar imani wanda ya kwashe kayan sa daga gaban ma'aiki, Kai ko kunya ma bakaji ba yanzu ya zakayi da ayan ka gasu nan suna kallon ka a matsayin makashin mahaifiyar su, Da hannun ka kayi kisan kai kinsan kai Al asim da hannun ka, na shiga uku ni na haifi makashi da cikina wannan wacce irin masifa ce wayasan ma adadin mutanen da kakashi ebabe wallahi wallahi wallahi badan tsinuwa ba kyau ba, na maka ma ita na godewa Allah da mahaifinku baya raye ka aikata wannan abun nasan da kaine sillar kashe shi dan sai ya ha iyi zuciya ya mutu, Daman ance makashinka yana tare dakai, ashe duk wata ta'asa da ake shukata acikin gidan nan ashe kai kake ha ata munafuki mai fuska biyu, anyama kuwa nice uwarka ni na haifeka, ba musanja akayi min ba asibiti, Amma saboda kai ri e ne kafi ku ewa ri a shine zakazo kana wani tambayar mai yake faruwa saboda baka kunya, Waziri da yake jin kamar ya fashe da kuka ko ya tsaga asa ya shige saboda cin mutuncin da gwaggo take masa agaban mutane alhalin kuma shi ba wani kisan kai da yayi, duk da yaga matar tasa akwance kuma ya tabbatar bata numfashi amma bashi yakashe taba ai to maiyasa ake zargin sa har ake jifansa da wa annan kalmomin shi tunda yake bai ta aukan ran mutun ba, Jiyayi ma ransa ya aci da maganganun da gwaggo take masa, Cikin aga murya yace gwaggo kinsan kwa mai kike fa a waye yace muku ni na lasheata ni bani nakashe ta, kuma babu wanda na cuta dan haka kidaina jifana da wa annan kalmomin amatsayin ki na uwa agareni idan kuma bakin ki yakamani fa, ni bani na kasheta ba wanda ya sace tane ya kashe ta amma bani ba kudain zargina da hakan bazan ta a iya kashe mutum ba..., Papa ne ya araso wajen sa da sauri yana zuwa baiyi wata wata ba ya kwashe shi da mari cike da acin rai ya shiga nuna sa da yatsa numfashin sa nayin sama da asa ganin sa yasa kamar ya ha iyi zuciya wani abu ne ya taso masa daga asan zuciyar sa, agowa Waziri yayi fuskar sa auke da mamakin Papa, Kafin Papa yayi wani yun urin yin magana, wasu annen Hindatu guda biyu maza sukayo kansa zasu dake sa, Ibrahim (autan su Papa) yayi saurin dakatar da su tare da basu, ha uri suka tsata afara jin ta bakin sa, Yana fa ar haka yace "muje cikin fada yaya, gwaggo, dan Allah muje bai kamata a tsaya anan dagaban wanda yadace da wanda ma bai dace ba koma mai yayi shifa Waziri ne kuma ani ga sarki ga an sa harda jikokin sa ai baikama da girman sa duk girman laifin da ya aikata ai bai canci hukunci ta irin wannan hanyar ba, yin hakan agaban mutane ba daidai bane komai yana bu atar girma, an Allah muje kuyi ha uri muje kuma bai kamata ku auki hukunci da kanku ba kubari afarayin magana asamu mafita, Papa da gaba aya jinsa yake neman aukewa gaba aya dan yakasa gasgata abun ji yake kamar har yanzu wannan bala'in a mafarki yake jinsa ba gaske bane, Cikin wata iriyar murya yace "Ibrahim ka rabu dasu suyi masa duk abun da zasuyi masa ya cancanci fiye da haka, daman ance wanda yakashe akashe shi ni babu ruwana aciki mutumin da yake don ganin bayana da iyalaina mai kuma yarage tsakanina dashi, daga yau bani bashi yaje, kuma ku auke shi daga nan bana son ganinka wallahi, Gwaggo kam kuka tasaka agurin kunsan tsoho wani bai iya jure abu, Ammah ce taje wajen ta itama da jikinta duk yayi sanyi kowa na gurin kagani baya cikin kwanciyar, musamman wa anda abun ya shafa, Ammah takamata tafara bata ha uri sannan tajata suka bar wajen ta maida ita part inta, dan gudun kar taje ta ha iyi zuciya dan ta aici, idan yayi mata yawa za'a iya samun matsala, Shima Papa Saura ka an ya fa i awajen Maama tayi saurin kamasa tana ra a masa yayi ha uri yabi a hankali ya daure, Zuciyace ta kuma iban Papa ya ara ca umo wuyan sa cikin aga murya yace "su waye sauran kafa a min kai dasuwa kuke son ganin bayan mu! mai yasa! mai yasa!! nace mai yasa zaka min haka mai na tsare maka? Kai da suwa waye...!!? Shiru Waziri yayin da wani acin ran yake taso masa daga asan zuciyar sa, cikin acin rai ya fara girgiza kai yana cije baki yace "kasake ni. Papa yace "baza a sake kanba, kayi abun da zakayi, Maama da taga abun nasu yana shirin wuce gona da iri yasa tafara jan Papa tana cewa dan Allah maiye hakan da girman ku muje ciki mu zauna, abar maganar nan yanzu muji da maganar mutuwar yakamata ake ayi mata wanka a sallace ta, gawa tunjiya a ajiye kamata yayi afara gamawa da ita kafin ayi komai daga baya, kasake shi dan Allah, in sakin shi Papa yayi saboda tunda yake baita a jin acin rai irin nayau ba, Abdullah ne(mahaifin sam kuma a ga waziri shine babban ansa) ya arada gurin shima yana jan Papa amma duk sun kasa raba su sai kallo yadawo kansu aka manta da gawar dake kwance agun, abundai ba da in gani, dan wasuma har sunfara barin wajen daga cikin ma'aikatan gidan, Abu dake gefe shima ya gama cika iris yake jira ya fashe dan idan yatashi baza aji da i ba sai ran kowa ya ara aci, ___Cike da takunsa na isa da asaita yake takowa gurin, jin arar takun sa yasa wasu suka juya suna kallon sa, Hannun wansa gaba aya acikin aljihun wandon sa, a hankali yake tafiya cike da kwanciyar hankali sanye akan fuskar sa, kamar baisan abun dake faruwa ba, yana zuwa gurin ya nufi wajen su Papa kai tsaye, agaban su ya tsaya yana are nusu kallo kamar bazai tanka musu ba, saidai yagama shan amshin sa, sannan ya bu i baki ahankali kamar mai ciwon baki, murya asa asa yace "Papa minti biyu yayi maganar yana kai hannun sa kan hannun Papa yana an jansa, Papa baisan lo acin da yasaki she ba, Yana ara ha e rai, Meer ya kalli Maama da ido yayi mata alamar da taja shi subar wajen, gya a masa mai tayi sannan ta ri ayan hannun Papa, Tunda Meer yazo wajen Waziri yake binsa da kallo sai yanzu wani abu ya fa o masa arai, Da sauri ya zura hannu aljihun gaban rigar sa zai auko wayar sa, Meer ya matso kusa dashi tare da dafa kafa ar sa kamar abun arzi i sai yayi asa da murya tayanda babu wanda zaiji mai yake cewa, Can asa asa yace "ka makara maiyasa baka duba ba tun alo acin da yadace yanzu lo aci ya ure maka, yanzu muka fara muzuba mugani waye zaiyi winner, Yana kaiwa nan ya ha e rai tare da matsawa daga kusa dashi sai kawai yajuya ya kalli Papa da shima shi yake kallo ga mamakin Papa sai kawai yaga Meer ya gira aya yana jinjina kai, sai Papa ya mayar da kallon sa kan Maama sai yaga itama tana murmushi da jinjina masa kan, Mamaki abun yabasa to mai suke nufi da hakan, Maama da taga kallon da Papa yake mata shima sai ta jinjina masa kai, Wata macece daga cikin an uwan Hindatu ta araso inda suke tana wani binsu da wani irin kallon banza, tace "wallahi wallahi baka kashe banza ba sai mun au mummunan mutaki akan ka, a daren nan,zaka ga abun da zai faru, Juyawa tayi ta kalli Sauran an uwanta tace "ku aukota muje gida ayi mata sallah, dan naga gaba ayansu neman wula an tamu suke, kuma babu wanda zamu agawa afa daga shi har su, zamuyi shiri na musamman, watama ta araso gurin tace yaya wai kina nufin ahaka zamu tafi murabu dashi idan kuma ya mutu ba ai wallahi dashi zamu tafi daga nan sai station dan wallahi sai munyi shari'a dashi baikashe banza ba, Waziri da
Chapter 25 · 0% Book details