Sashe 13
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka tura masa, Tana gama basa labarin duk wani abun da yafaru ya shiga dawo masa akai atake agun ya tuna komai, Dafe kansa yayi yana girgiza kai sannan yana jinjina irin wannan lamarin nasu, ashe yanda yake aukar abun yafi haka, "Suna dayawa kenan? yafa a afili tare da agowa yana kallon Ameesha, itama da shi in take kallo, kai ta aga nasa, sannan tace yanzu ya kake ganin za ayi, maiye mafita dan nifa wallahi mutanen nan sun fara ban tsoro kodai mu sanar da su maama kar suje batare da kowa yasani ba su ara yi mana wani abun musamman ma idan sukaji mun auki muryoyin su, baza su barmu ba, Jinjina kai yayi, yace "babu abun da suka isa suyi, amma dai kar ku ara fita daga part in har sai nace ku fita daga ke har ita in, yanzu ki tashi kije zan nemeku gobe, kafin wannan binciken inason inyi wani binciken ne dan wannan nagama dashi komai yazo arshe tunda aka samu hujjoji basu da wani abu da zasu iyayi, sannan kuma koda sun nemi da ku basu memoryn ku basu har wayar ma, amma kafin nan kikawo min wayar zanyi wani abu da ita inbaku, Cike da gamsuwa da maganar sa tace to shikenan yanzu inje in kawo maka wayar ko itama sai a'a yanzu zaki kawo min, Tashi tayi da sauri tace "Tom bari inka o ta, tana fa a bata jira amsar sa ba ta fita daga akin cikin sauri, Bayan ta fita ba da ewa ta dawo da wayar a hannun ta, gabanshi tazo ta mi a masa sannan ta koma inda ta tashi ta zauna, Daddana wayar ya shiga yi sannan yace ta dauko memoryn inda suka iye nan ma dai tashi tayi ta duba inda suka ajiye ta auko ta bashi, yana kar a yasaka awayar yagama danne dannen sa sannan ya mi a mata wayar yace zaku iya fitama duk sanda kuka ga dama sannan inaso anjima da daddare zansa wani daga cikin an gidan nan zai fita daku zaku kar o min sa o awani waje idan kun fita zan gaya masa inda zakuje, kuma baku biyu ba har sauran yaran nan twins kuje ku taho dashi kuma banason kowa yasan da fitarku karkigayawa kowa ma zaku fita kawai kisan yanda zakiyi kifito dasu har gurin motar cikin dabara batare da wani yaji zaku fita ba kin gane? "Eh tace masa, amma ina zamu baka ganin zasu iya binmu karfa su sa a kashe mu, nidai wallahi tsoro nake ji, asan ido yake binta da kallo sannan ya girgiza kai, yace "banason shashanci ke ka ai ce dazasu kashe ki kuma taya ma za ayi su san da fitar ku saidai idan fa awa wani kikayi, amma in ba hakaba babu wani abu ni banason fitane kuma sa on yana da muhimmanci ne daga yamen aka kawo min bazai yiyu in aiki wani bare ba daban za a iya samun matsala, shiyasa na aike ku, kuje kawai kiyi addu'a babu abun da zai faru, Itadai har ga Allah batayi na'am da fitar nan yau ba kuma yau in ma da daddare dama zai bari sai zuwa gobe da safe ido na ganin ido yanda duk ma wanda yabi bayansu zasu gansa ta cikin ido amma ya za 'ayi yanda a kasan sunsan komai in nan kuma yace su fita suka ai, A fili kuma sai tace masa to shikenan Allah ya kaimu anjiman, zan iya tafiya, aga mata kai yayi kawai lo acin wayar sa tana hannun sa yana daddan nawa, ewa tayi idon ta yana kansa, ji take kamar tace masa dan Allah yayi ha uri basai sun fita amma tana jin tsoron kar ya fusata ya mammagare ta tasan ka an daga cikin aikin sa kenan, Ganin yana shirin agowa yasa tayi saurin auke idon ta akan sa ta juya ta fice daga akin, bin bayanta yayi da kallo yana girgiza kai, sannan ya jawo laptop insa ya bu eta yafara aiki......, _____Waziri ne tsaye a cikin akin sa yana ya kaiwa da kawowa yayin da matar sa ke zaune kan gado itama ta zabga tagumi, ewa tsaye tayi ta taka taje gaban sa, sannan tace "Wai har yanzu ka kasa samo mana mafita, idan fa muka bari wa annan yaran suka nuna videon nan akwai fa matsala yakamata muyi gaggawar katse su ayau in nan duk wata hanya da zatasa su nuna videon nan mubi mu tosheta kafin wankin hula yakaimu rana, dankwa duk wanda yagani bamu da bakin kare kanmu tunda mune kuma muryoyin mune, amma kai yakake gani, Shiru yayi bai bata amsaba sai daga bisani ya an numfasa tare da furzar da iska mai umi daga bakin sa, yace "Anzo wajen Anzo wajen dole kowa yayi ta kansa aramin zaki ya girma, ko ince ananun zakuna sungirma, indai har abun da shu'aibu yafa a gaskiya ne abun da yace sunfa in to bamu da hanyar da zamu ku utar da wannan videon da suka auka, tunda suka auka dole sai sun fallasa sa, amma dai zamuyi arin kar e wayar tasu wannan aikin kine kisaka adaren nan a auko mana yaran idan muka tsorata su zasu fa i inda yake zasu bamu, Cike da zaro idanu tana rarrabasu tace "bangane maganar ka ba kana nufin dole sai ansan da videon nan to ya kake so inyi da rayuwa ta kuma shikenan burinmu bazai cika ba ko mai kake so kace min, ko kana ganin idan videon ya fita, za'a rabu damu baranta na har mucika burin mu na shekara da shekaru da muka auka muna ata lo acin mu, Bakin gado ya samu ya zauna yace "kusan hakan amma dai da yardar Allah ma hakan bazata faruba, saidai rashin faruwar sa ne abun da kamar wuya, Itama cike da acin rai ta araso gaban sa tace mai kake nufi mai yasa kace haka, mai yasa baza ku koma gurin boka mai yi ba, ya kamata kuje a ara rufe bakin kowa mana ta yanda koda anga videon ba wanda zai yarda, ewa yayi yana kallon ta ido cikin ido yace kinga karfa ki nemi ki ara aga min hankali ki barni da iya wanda nake ciki, bari in gaya miki abun da baki sani ba, a yanzu duk wani aikin mu da ulle ulle mu baza suyi aiki ba domin tun farkon aikin da aka ulla sa boka ya sanar damu cewa, indai har yayi aiki tabbas matar zata bar gidan zatayi nesa damu, sannan bazata ara dawowa hayyacin taba har abada, indai munyi yanda ake so, muka yarda akaiyi komai to amma inda matsalar take shine yace duk yanda zamuyi muyi kar musake mubar an ta araye adoron duniya idan kwa ba haka ba, ko ba da e ko bajima zata dawo cikin hayyacin ta da zarar jinin ta ya taka afar sa acikin gidan nan to duk wani asiri sai ya warware kuma bazai ara ulluwa ba, kuma itama zata dawo cikin hayyacin ta sannan zata dawo cikin gidan, kuma gashi kinga komai ya faru yanda yace in aranar da yarinyar nan ta shigo gidan nan tun aranar komai ya kunce, Yanzu ba aikin boka bane zaiyi aiki saidai mu shirya mu sake aure damtse gurin ganin cikar burin mu ya cika, yanzu hankalin kowa a tashe yake tun ranar da yarinyar nan ta shigo gidan komai ya fara canzawa, ungiya har sawa tayi a fita da yarinyar akashe ta amma sai gashi ta dawo, muddun muna son cikar burin mu saidai muyi dabarar da zamuyi mu kawar da su yaron da yarinyar domin sune kan gaba idan babu su burin mu zai iya cika idan kwa suna raye bazamu ta a cika burin mu ba kuma asirin mu zai iya tonuwa, idan kwa nawa ya tonu wlh sai na tonawa kowa asiri dan bazanyi asara ba nika ai, dole kowa ya fito, an murmushin ta aici ta saki sannan tace kashe su ai ba abune mai wahala ba a yau in nan ni da kaina zan saka akashe su kadai kwantar da hankalin ka indai wannan ce kawai matsalar da zata hana cikar burin mu, to matsala tazo arshe yau zanyi naganin wannan matsalar, kafin nan kafin dare zan gama shirya duk yanda za ayi agaba bayansu gobe da safe za atashi da jana'izar su su duka biyun babu wanda zai ara kwana da rai acikin su, mu da masarautar duka tamu ce har akwai wanda ya isa yazo ya aga mana hankali, kowa dake cikin gidan nan a ashin ikon mu yake duk yanda muka ce haka za ayi, kowa namu ne, da ku in mu muka siye su dan haka dole zasuyi mana abun da muke so, DOLE SU MUTU A YAU IN NAN!!!! ta fa i haka cikin aga murya har Saida akin ya au sauti mai arfi tana buga fuskar gadon ta tana wani irin huci kamar ita zata tafi kisan tayi da hannun ta......... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ______Da sauri yasa hannu yayi saurin toshe mata baki cike da mamakin maganganun ta yace "kiyi shiru kidaina wannan maganar uwa uwace ko me tai miki baikamata kiringayin irin wa annan maganganun a kanta ba, tunda ta kawoki duniya to tagama yi miki komai rashin kulawar ta agare ki bazaki ta a biyanta ba har yanzu amatsayin uwa take agurin ki dan haka kidaina wannan furucin akan mahaifiyar ki hakan ba daidai bane, Girgiza masa kai tayi tace "ko me zaka fa a nasan da hakan amma ita bata cika uwa ba da har za akirata, dashi tun ina cikin cikinta ta tsane ni har da nazo duniya aranar da nazo duniya lo acin da nake bu atat ta fiye da komai haka fiye da kowa kamata yayi tayi farin cikin zuwana amma sai ba in ciki........, *Labariiij........* Ayanda mahaifina yaban