Sashe 80
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abun ya ringa ban haushi, Abu bai ara ular damu ba, saida muka kaga yaro ya tasa ga kyau amma ance baya kula ko wacce mace dan munso ha asa aure da ar mukaga abun bazai ba, nan muka ara jin ha in auren sa da arta, da kuma ku in da yaron ya fara ajiyewa, ga kasuwanci ga aikin banki, lo aci aya ya ku ance har suka canza mukuma abun ba aramin tsaya mana yayi ba, Nan ta kira mu nida mijina ta ara oramu akan muguwar hanya, da ara zugamu, wajen mun aiwatar da abun da muke ganin shine daidai, muma zamuyi ku i zamu waci ku in ko ta wane hali" Tundaga wannan lo acin muka fara bibiyar rayuwar su, inda saida muka gama sanin komai da binciken mu sannan muka fara tura mutane sunayi musu barazanar su bada dukiyar su, sannan kuma duk wanda ya ra i yaron da suka tsinta bazasu ta a barin sa ya ci gaba da rayuwa ba, zasu kashe su, daga nan su kuma sukayi mana taurin kai suka i bayar da duk abun da muke bu ata... Da muka ga suna ta ata mana lo aci shine muka shirya musu, ranar da matar yaron ta samu ciki suka kaita wani asibiti mu kuma lo acin muka shirya aka auke sa, muna sane kuma muka ara sakin sa ya taho asibitin saboda munaso mu wace wayar sa, duk shirine, a ranar da yaje yabasu ATM insa da gaya masa duk inda abubuwan sa suke, alo acin ma akwai recorder agun, duk muna jinsa, acin da suka shirya zuwa su kashe wuta, alo acin muka turo musu wannan matar ta taimaka musu ta nuna inda matar da aka shigo dasu tare. Nan ta basu labarin lo acin da Abunan yafaru, inzaku tuna, Abban Ameesha da yaje wani asibiti garin auko wayar Nadeeya har wayar sa ta fa i, da ya fito, yaci karo da wata mata, ta taimaka masa sukaje ta kaisu wani gida, har ta kar e haihuwar Nadeeya daga baya kuma ta gudu ta barsu kuma agidan".... ora musu tayi da cewa " Bayan ta haihu kuma sai tayi mata, alurar wani ciwo wanda zaisa taji azaba daga arshe kuma ta sume, kowa zaiyi tunanin ta mutu amma mu munsan bata mutuba, lo acin da suka zo zasuyi mata sallah a lo acin muka canzata da wata gawar ita kuma muka auke ta, ta hanyar auke musu hankali aka tsorata su agidan hakan yasa suka tashi suka shiga ciki dan neman abun dake ara suna shiga mukuma muka shiga muka canza, Suna fitowa da ita sukayi mata sallah sukaje suka binne ta, daga muka saci ku e da yawa hakan yasa akazo aka kamasa daga can banking, har Shari'a akayi basu da hujja dole akace za'a ullesa a prison, Yayin da yake gidan prison, sai muka koma kan Khadija da mijin ta, inda sukayi mana taurin kai, suka i bayar wa muka nemeta muka rasa, shi kuma me gidan nasa aka auko min gidan aka cinna masa wuta, shine muka du ufa wajen neman ta har muka gano ta, lo acin da zata koma kano muka sa aka bita har munso akamo ta alo acin amma sai ta gudu garin gudun kuma ta jefar da jakar ta, acikin jakar na samu wayar ta inda nake amfani da ita a matsayin ta, duk inda taje sai mun lalubota amma bama so mu kashe ta saboda idan muka kashe ta zamuyi asarar ku en da takaddun da suke hannun ta, shiyasa muka ringa binta asannu har muka gano inda take inda ta sauka a wani gida, lo acin da taje ta auko akwatin muna bibiye da ita har, kafin ta koma gidan muka tura wani ya hau saman gidan, duk abun da take yana kallon ta, shi yake gaya mana inda ta oye ta, awashe garin ranar bayan ta tafi makarantar da take saida abubuwa muka ne muka wale akwatin muka auko muka mayar mata dashi yanda muka gansa, ita kanta batasan a kwatin bata gurin ba..... Saida muka auko muka ga da akwai password ajiki, sai muka fara tunanin ta ina zamu fito dashi daga gidan yarin sannan kuma dole sai yayi mana signing takaddu zasu zama namu, sai muka saki ku i mukaje har can muka ce zamu biya belin sa, suka nuna basu yarda ba, sai muka ha a baki da shugaban muka bashi ku e mukace yace zai yi masa transfer to wani prison, kafin yayi mukaje aka ha a duk yanda za'ayi awani prison in ta yanda ba wanda zai gane ba akaishi ba, suna fitowa dashi aka kaishi wani prison, aranar muka shiga dashi aranar muka fito dashi, sai muka maidashi wani gida muka ulle sa....., Daga baya muka kai masa ya bu e mana amma sai ya i bu ewa da muka ga haka sai muka ara dawowa wajen Khadija. (DADDAR ASALI ).... sai muka ci gaba da takura mata muna mata barazana, daga arshe muka ce tagaya mana password in da anta yake amfani dashi, batayi tunanin akwatin na gurin muba shiyasa tagaya mana da taga de dagaske zamu iya kashe su ita da yarinyar, da ta bu e mana shine muka dawo wajen sa tare da wasu takaddun na manyan filayen sa, da gidajen sa, yar muka samu yayi mana wasu, Tun daga wannan lo acin muka ci gaba, da gudanar da rayuwar yanda muke so tunda muke abun nan banta a tako afata garin kano ba komai ina daga can nake sawa ayi shi, dan daga bayama ita matar anin tane ya kashe ta, saboda ta nuna zata yi mana fin arfi a kan dukiyar, dan harma ta salwantar mana da wasu, fa a yaso ya kaure mana, daga arshe ma kawai ya kawar da ita, ta inda muka bambanta dashi kenan ni a gaskiya rashin imani na baikai ga aukan raiba banso inkashe mutum ko inzama nice nace a kashe, bana kisa, dalilin da yasa ma suka kasance araye har kawo yanzu, bana kashe duk wani wanda yake karkashina, misali kamar shi yaron da ita ar uwar tawa da jikar ta, duk babu wanda nasa akashe dukuwa da nacin da yake min a kashe su basu da amfani, ni na hana damar hakan amma badan ba da tuni sun da e da mutuwa kamar yanda yasa aka kashe mata miji da ar bansan ma anyi ba saidaga baya yake gaya min yasa duk ankashe su, acin da akace kuma ansamu inda a salin yaron an gidan sarauta ne kuma akace an sarkin Kano ne, Ni kuma arayuwata ina son sarauta, kuma da na zauna nayi tunani naga idan na bar ar uwata zata kuma fina akomai da farko ta fini da ku i kuma ace ta cigaba da jin da in rayuwa a gidan sarauta, ni ina zaune duk soyayya ta da gidan, wannan tunanin ne yasa na shirya da kaina, Dirata a cikin Kano kuwa nasa akaje aka nemomin duk wani information na an gidan harda nombobin wasu Saida aka kawo min, kuma duk me gadin kune da wannan aikin...., dan akan ku i babu abun da bazaiyi ba, kwana biyu da zuwa na kuwa naci Sa'a aka sanar dani fitowar ta, anganta ita ka ai, saida taje can gidan nasu na da, inda ta oye akwatin, anan nashirya nida wasu muka bita gidan, lo acin da muka shiga tana ta faman haki tana ulo asa zata auko ta, ganin mu yasa ta tsaya da komai musamman da ta ganni, Da na gaya mata ko wacece ni awajen ta sai tafara murna zata ri eni na dakatar da ita tare da gaya mata duk wasu abubuwan da nayi, kuma na ara gaya mata next plan ina akan ta zan auketa ni kuma inshiga gidan dake halina da nata ba aya ba sai takama ban ha uri harda su kuka, wai dan Allah kar inkuma cutar da wani kuma intaimaka indawo da yaron da yake hannu na ita ta yarda ma ko kashe ta tasa ayi amadadin sa, shi in sake shi in ta kuma in kashe ta, "Amma duk da wannan magiyar da take mun ban saurare ta ba, nasa suka dake ta tare da sha a mata abu ta suma nasa suka kaita aki, duk wani abun ado na jiki na na cire su na ajiye sannan na ciri kayan jikin ta nasaka da naga sun an yi min yawa sai nasa riga biyu, yanda zan ara cikowa, sak na dawo kamar ita, daga nan nasa suka fita da ita daga gidan, "Ni kuma nace sukaini bayan masarautar sannan nayi amfani da layin wayar ta saboda daman dashi nake duk wani kira ma sirri, ni a lo acin ma bansan number wa nakira na kawai auka nayi na kira, sannan na basu sukayi maganar, da aka gama sukayi gaba ni kuma na kwanta a asan gurin tare da alo ha o ta hanci sannan dai na canza yanayin fuska ta, tare da gotar da an kwalin, a haka kuka ke kula sameni, daga nan na far rayuwa daku, a hankali a nan duk nagama karantar komai na gidan ta yanda babu me cewa ba ta asalin bace....., Finally nagama baku duk abun da na aikata ina fatan za'ayi min hukunci me an dau i......., Har tayi shiru sai kuma tayi saurin cewa, "Laaa na manta ban gaya muku ba, naga yanda kuke wani son ta kuna ji, da ita to dai saidai kuyi ha uri dan ansamu akasi tayi musu taurin kai da yun urin guduwa, su kuma suka kashe ta, dan haka yanzu DADDAR ku tana lahira, me son ganin ta sai ya bita....... Ah wannan maganar ai da mu ake nidai inason ganin ta dan haka sai na bita, rayuwa ba Dadda ai akwai matsala, Hajiya ar uwar DADDA, nifa ko sunan ki ma baki gaya mana ba "To Readers me zaki iya cewa game da page in....!!!!! [22/11, 11:25 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay